Sashe 58
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tana gab da shiga part É—in Aunty Amarya ya chin mata chikin nitsuwa yace "my jidda duk abun da Aunty Amarya zata che miki ban yarda ki yi wata magana ba kiyi shiru kawai ki saurare ta idan ta gama magana sai kice tayi hakuri" "to" kawai diyana tace
a tare suka shige chikin palon da sallama a bakin su kamar yadda ya bar ta haka suka shigo suka same ta saman kujera diyana ta zauna Aryan yana son che mata ta sauka kasa yana tsoron amsar da zata bashi a gaban Aunty Amarya yanzu ma yaya suke da Aunty Amarya bare kuma taji irin maganganun da diyana take masa mara kan gado ba respect tuna hakan ya sanya yayi shiru bai yi magana ba
A kufule tace "kiyi hakuri Aunty Amarya" salati Aryan ya fara yi a zuchiyar sa wai yaushe diyana zatayi hankali ne ko gaisuwa babu bare ta che ykk
harara Aunty Amarya ta wurga mata kafin tace "haka ake bada hakuri a gidan uban ki ina zaune a sama ki na zaune a sama" turo baki tayi zatayi magana sai ta tuna abun da yaya Aryan yace mata kallon sa tayi ta gefen ido taga alamun ran sa ya ɓaci sosai jiki ba kwari ta sauko kasa ta matso kusa da Aunty Amarya murya kasa kasa ta fara magana "kiyi hakuri ba zan sake ba" ba karamin daɗi hakan da tayi Aryan yaji ba ji yayi kamar yazo ya rungumeta ta dan murna Aunty Amarya kuwa wani kululun bakin ciki ne ya tokare mata makoshi rai a ɓace ta fara magana "kina bukatar samun tarbiya dan kwata kwata in da kika fito babu tarbiya ya kamata ki koma sai kin samu tarbiya sai ki dawo ki zauna da ɗana" tana kai karshen maganar ta miƙe ta wuche bedroom nata, nauyayyar ajiyar zuchiya Aryan ya sauke tare da miƙewa ya kama hannun ta ya mikar da ita kin tafiya tayi ta tsaya "my jidda muje mana" "yaya Aryan menenen tarbiyya tun da naji Aunty Amarya ta faɗi hakan to tabbas zagi na tayi kuma zagin ma da alama mara daɗi ne" ɗaukan ta yayi chak ya saɓa ta a kafaɗar sa ya nufi waje da ita dan bai san biye mata kar Aunty Amarya ta fito ta gansu a palon
Saman katafaren gadon sa ya sauke ta tare da zama kusa da ita yana faɗin "zo ki mun kitson" jin abun da yace ya sa ta miƙe tana dariya ta fara wargaza masa gashin kansa manya manyan kun bushe ta masa a tsakiyar kan sa guda uku yana zaune yana jin duk abun da take masa leko fuskar sa tayi tace "yaya Aryan na gama kaje wajen mirrow ka gani sun yi kyau" ba musu ya miƙe yaje gaban mirrw a sukwane ya sanya hannu ya goge idon sa ya sake kallon kansa da kyau tsai tsaye ta masa kitson kamar kawon shaiɗan kamar wani sabon mahaukaci haka ya dawo ji yayi tamkar ya wawwan ka mata mari amma sai ya danne ya juyo ya kalleta ta tana zaune tsakiyar gadon sai murmushi take
kakalo murmushi dole yayi yace "my jidda gaskiya kitson yayi kyau sosai ashe kin iya kitso har haka" kara washe baki tayi tana dariya tace "to yanzu dai kuje ka nunawa su Abba" ta karisa maganar tare da miƙewa ta nufoshi "aa my jidda ba sai na nunawa su Abba ba ki barshi kawai iya ni da ke" "to shikenan yanzu ni bari naje wajen Ammi na" "to" kawai yace mata da sauri ta fice daga ɗakin
Tana fita ya dafe kansa yana faÉ—in "na shaga uku ni Aryan to ya zanyi dole nayi kokari na gyara kayana tun da ina son ta dole ta koma school da haka ya nufi toilet dan yayi wanka ya kwance haukar da diyana ta masa
To bari mu leka yan Uk muga me suke Aikatawa
Uk
7am ta farka daga barci slowly ta waro blue eyes nata waje chikin sauri ta miƙe zaune tare da zuro kafafun ta kasa mikewa tayi ta nufi toilet a gurguje tayi wanka ta fito ta shirya chikin sauri doguwar riga ta sanya a jikin ta rigar ta kamata sosai ta fito mata da shape nata sosai rigar tana da yar siririn hannu ɗaure gashin kanta tayi ta watsa jelar a bayan ta hijabi ta ɗauko chikin kayan da sukayi shopping da yaya Khalid jiya a nitse ta gabatar da sallar asuba tana rokon Allah da ya yafe mata akan makara da tayi bata gabatar da sallah akan lokaci ba
Bayan ta idar da sallah ta jawo trolley ɗin ta ta zauna ta tsara make up abun da bata taɓa yi ba yau first time a rayuwar ta sosai tayi kyau kamar ka sache ta ka gudu mayar da kayan da ta watsa tayi ta miƙe tana tunanin ina yaya Prince ya kwana da bai kwana a ɗaki ba tana da tabbacin yau bai tafi wajen Aiki ba dan kwata kwata bata ji motsin saba na damar abun da ta masa jiya ta farayi chike da tsoro ta nufi waje tana tafiya tana sanɗo kamar ɓarauniya
tana fitowa palo ta same sa kwance saman doguwar kujera ya miƙe kafafun sa wadda suka fi kukerar tsawo kallo ɗaya ta masa ta fahimci shima ya makara bai yi sallar asuba ba a hankali ta tako zuwa gaban sa ta tsugunna hannun sa ta kamo ta riƙe chikin sanyin murya ta fara kiran sunan sa "yaya Prince yaya Prince yaya Prince" slowly ya faro green eyes nashi a kan face nata ɗaure fuska sosai yayi tare da mikewa zaune kai kallon sa yayi kan hannun sa da ta rike chikin sauri ta sake sa yana kokarin miƙewa tayi saurin rike kafar sa ta fara magana kamar zatayi kuka "yaya Prince dan Allah kayi hakuti tuba nake ba zan sake ba" chikin ɓachin rai yace "me kika yimin da kike bani hakuri!? Chike da tsoro ta kwantar da kan ta saman chikinyar sa tare da kamo hankun sa chikin nata chikin shagwaɓa ta fara magana "na maka laifi mana jiya nasa kayi fushi ka fito palo ka kwana" "tashi min kan kafa" kara kankame hannun sa tayi dan tasan yanzu ba zai bugeta ba dan Ammi tace idan ya kara bugun ta bata yafe masa ba shiya sanya yanzu bata tsoron sa "yaya Prince ni gaskiya ba zan tashi a jikin kaba har sai kache ka hakura" fisge hannun sa yayi tare da miƙewa ya nufi bedroom chikin sauri ta miƙe tabi bayan sa dai dai tsakiyar ɗakin ta rungume sa ta baya tare da kwantar da kan ta a bayan sa tana faɗin "dan Allah yaya Prince kayi hakuri mana nafa che ba zan sake ba" a fusace ya juyo tare da damkar wuyar ta da nufin yayi wurgi da ita ba shiri ya zame hannun sa daga wuyar nata sakamakon tuna maganar Ammi yana kallon face nata zaro ido waje tayi sosai tana kallon face nashi yana sakin wuyar nata ta fara tari tari ta riƙe wuyar ta
guntun tsaki yaja tare da jawota jikin sa ya ɗago habarta yana kallon face nata chikin nitsuwa ya fara magana "ke sister tace ki tsaya a matsayin ki na sister ta idan ba haka ba" bai karisa maganar ba ya sake ta ya wuce toilet abun sa jiki ba kwari ta wuce ta fara gyara masa gadon tana yi tana tunanin "anya yaya Prince zai chanza kuwa gaskiya nayi na damar hana shi wasa da ni jiyana da daddare wata kila da ya samu abun da yake so da zai iya ɗan sawa ran sa ruwan sanyi" tunani kala kala ta rinƙa yi har ta kammala masa gyaran ɗakin ta fito masa da kayan sawa ta ajiye masa saman gado ta koma ta zauna saman sofa
Ko da ya fito toilet ko kallon in da take bai yi ba ya wuche dressing room nashi tasha ruwan mamaki ganin yaki sanya kayan da ta fito masa da su, wandon jeans fari da t-shirt blue ya sanya yau ko É—aure gashin kan sa bai yi ba da alama yana chikin bachin rai sosai
shin fiɗa dadduma yayi ya tada sallar asuba da bai yi ba,chikin sauri ta miƙe ta nufi kitchen ta ɗauko masa breakfast nashi ta dawo ta ajiye masa saman table ta zauna tana jiran sa
bayan ya idar da Sallah ya mike ya ɗauki wayar sa da system ya nufi hanyar fita daga ɗakin da sauri tace "yaya Prince ga breakfast naka" ko kallon in da take bai yi ba yayi fice warsa daga ɗakin bin bayan sa da kallon tayi har ya fice jiki ba kwari ta miƙe ta koma saman gado tare da ɗauko wayar ta tafara neman layin Aunty farida dan ta taimaka da shawara
To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai mu zamuga wasan yadda zai kaya tayaya Hiyana zata shawo kan Bgs? Tayaya yaya Aryan zai kare da diyanar sa? tayaya Bgs zasu kama dadyn jabir? Ya za'ayi asirin Aunty Amarya ya tonu? Muje zuwa yanzu wasan ya fara
💋Duk Karfin Izzata 💋
💖The Talent Troupe Writer's 💖
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Book 2
Page 26