Sashe 11
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sister zo mushiga motan nan kinji? Chewar yaya Ahmad yayi maganar yana nunawa hiyana motar da zasu shiga ba musu hiyana ta bi bayan sa rike da hannun Amrat suka shiga mota ɗaya da yaya Ahmad, kwata kwata Abba bai ji dadin hakan ba amma baya son yayi magana dan yanzu ma da kyar ya shawo kan Bgs akan ya yarda hiyana ta rinƙa shirya masa abin chi idan sun koma London kuma da kyar ya lallaɓa shi akan karya rinƙa daka mata tsawa dan bawani koshin lafiya ne da itaba da zarar abu ya tsoratata sai suma shiyasa Abba ya lallaɓa bgs akan karya rinƙa mata tsawa.
Da gudun gaske motochin suka bar gidan kai tsaye Airport suka nufa, juyawa Abba yayi ya koma chikin gida chike da tunanin ya zaman Bgs da hiyana zai ka san che a London Amma yayi wa kansa alkawarin yimusu zuwan bazata nan da 2 week's dan yaga meke tafiya
Karfe 2 dai dai katafaren haÉ—aÉ—É—en jet na Bgs wadda ke É—auke da tambarin sunan sa kamar haka PRINCE SAFRAS ya É—aga zuwa London United Kingdom
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kaimu akoi chakwakiya fa shine yaya zaman hiyana da bgs a London? ina diyanan yaya Aryan take? Su Aunty amarya zasuyi nasara kuwa? Shin mutuwa zulaihat tayi ko suma? Inna habiba ta mutune ko suma tayi? Shin Aryan yana ganin diyana ku koma taɓata kenan? Yaya Aunty amarya zatayi idan ta samu lbr abun da bgs yayiwa zulaihat? To domin samun amshoshin ku ku chigaba da bibiyar princess teema Star lady 💃💃
NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
Book 2
*Episode 7*
9pm jet ɗin yaya prince yayi landing a kasar London United Kingdom, ba tare da ɓata lokachi ba Bgs ya miƙe ya nufi hanyar fita, wasu jibga jibgan rundunan sojoji masu ji da karfi da lfy a gere daga farkon in da jet ɗin yake har wajen motochin da akan tana da domin ɗaukan su Bgs zuwa gida layi biyu suka geru ga wani haɗaɗɗen farin karfet da aka shinfida daga farkon jet ɗin har zuwa wajen motochin
A hankali Bgs ya sako kafar sa wajen jet ɗin nan take wayan nan rundunar sojojin masu ji da lfy da karfi suka fara ɗaga hannu suna sara masa tare da buga kafa ga dubbannin yan jarida dake chike awajen suna son suzo suyi hira da Bgs amma suna tsoro dan shi kullun fuskar sa babu alamar wasa kullum a ɗaure take tam,ganin hakan yasa suka saita Camera kawai suna ɗaukan sa hoto batare da yayi Magana ba, bai bi ta kan kowaba ya fara taku irin na jaruman maza ya sauko ya fara tafiya kan wan nan farin karfet da aka shin fiɗa masa, duk in da yazo wuchewa sai sojojin sun ɗaga hannu sun sara masa, bai tanka kowa daga chikin suba kai ko kallon in da ma suke bai yiba, ya nufi motar tun bai karisa wajen motar ba Abdol ya buɗe masa kofar motar yana ƙarisowa ya shiga ya zauna hannu Abdol ya ɗaga ya sara masa tare da rufe kofar motar.
A tare Yusuf da Khalid suka fito rike da hannun matan su gaba É—aya sojojin sun sha ruwan mamaki ganin Yusuf da mace, dan sun san halin sa Æ´aÆ´an manya manyan yan siyasar dake kasar sunyi ta bibiyar Bgs Aryan da kuma Yusuf amma ko É—aga ido su kallesu basu É—aba yiba kuma har yanzu akoi wasu da suka nache su dai dole sai Bgs, gaba É—aya yan jaridun dake wajen suka dakata da daukan Bgs suka komar da Camera kan Yusuf da Khalid dan sun sha ruwan mamaki ganin su da mata.
Fahad Ahmad tare suka fito suna yar hira sama sama nan dai suma yan jarida suka fara É—aukan hoton su kowa jira yake yaga fitowar tager Aryan amma shiru shiru daga karshe hiyana tare da amrat suka fito, dai dai tsakiyar karfet É—in nikaf na hiyana ya kwanche, ya gangaro ya rufe mata ido hannu tasa ta chiro nikaf É—in gaba É—aya, ta rike a hannun ta, nan take kallo ya dawo kanta manya manyan Generals na sojoji da manya manyan yan siyasan da su kazo tarban su Bgs sai wani kallonta suke suna lashe baki da mamaki sojojin dake wajen ke kallon hiyana É—aya daga chikin yan jaridan ne ya matso kusa da É—ayan yace "kai kaga wata hurul ai, mai kama da Brigadier General Safras anya wan nan ba kanwar sa bace dan kaman nin nasu yayi yawa? "Kai john wlh ka iya bakin idan ba haka ba yanzu zaka jika a bakon waje, shiru sukayi suka chigaba da bin hiyana da Camera suna É—aukan ta gaba É—aya jama'ar dake wajen kallon su ya dawo kan hiyana da Amrat chike da jin haushin hakan Fahad yace "wai sister's ba zakuyi sauri ba!? Da sauri suka kariso wajen
motar da yaya Ahmad ya shiga shi suka shiga a tare motochin suka bar Airport É—in suka nufi gida
Motochin na parking a chikin gida Bgs ya fito ya nufi chiki gaba É—aya su Fahad ma suka fito suka bi bayan sa, a babban palon kasa suka zauna, Bgs da Fahad kuwa part na Bgs suka wuche basu tsaya a palo ba, kallon Yusuf Khalid yayi san nan ya dawo da kallon sa kan hiyana dake sunkuye da kai kasa ya fara magana
"Sister ki tashi ki bi mijin ki part na shi kije kiyi wanka ki huta idan kin shiga palon, zakiga kofofin guda uku a chiki to ki shiga ɗakin gefen hagu kinji shine ɗakin ki na tsakiyar kuma ɗakin yaya prince ne" ya karisa maganar yana nuna mata part ɗin Bgs da hannu "to kawai Hiyana tace san nan ta miƙe jiki ba kwari ta haura sama bin ta da kallo sukayi har ta karisa haurawa ta shiga part ɗin Bgs, dawo da kallon sa Khalid yayi kan Amrat yace "kema sister Part ɗin da Hiyana ta shiga nan zaki je domin da alama mijinki a part ɗin Bgs zai zauna ina tunanin yana ɗakin gefen dama, kije kema kiyi wanka ki huta sai anjima idan mun haɗu wajen chin abinchin" to Amrat tace tare da miƙewa itama ta haye sama, hannun Zahra ya kama tare da miƙewa yana faɗin "sis love muje ko, tsaki Yaya Ahmad ya ja kafin ya miƙe ya nufi part nashi yana faɗin "nima dai na kusa Auren nan, dariya Yusuf yayi tare da miƙewa ya ɗauki Lamrat chak kamar yar baby ya nufi Part na shi da ita
Da sallama Amrat ta shigo ɗakin da yaya Khalid yace taje,ɗaki ne mai girman gaske ɗauke yake da wani katafaren gadon mai shinfiɗe da White bet shit ba ƙaramin kyau gadon yayi ba, ga wasu haɗaɗɗun sofa set 1 Brown da milk a tsakiyar kujerun akoi wani haɗaɗɗen sofa table daga gefen dama kuwa wasu tagwayen kofofi guda biyu ne awajen da alama ɗaya kofan toilet ne ɗayan kuma dressing room ne ta shagala da kallon haɗuwar ɗakin sai ji tayi an sunkucheta chak sai kan gado.
A hankali ya kwantar da ita chike da kulawa yace "tsoron ɗakin kike ne? "Aa kawai ina kallon ɗakin ne" "ya miki kyau kenan? "Eh mana yaya Fahad ɗakin yayi kyau sosai" "ok to tun da ya miki kyau a nan zamu zauna daman so nake mu koma Part na yaya Aiman amma bari mu zauna a nan kawai tun da kina so ɗakin" shiru tayi batayi magana ba kallon fuskanta yake sosai ji yake kamar ya mai data chikin sa, kasa kasa da murya kamar mai raɗa yace "tashi muje na miki wanka" dariya tayi wadda yasa dan siririn wushiryar dake tsakanin fararen hakoran bayya, chike da yaranta tace "yaya Fahad ai na iya wanka ni ba sai kamin ba "eh ai nasan kin iya tun da kullun ke kikeyi amma yau ni zan miki da kai na" zatayi magana yayi sauri haɗe bakin su waje guda sosai yake kissing nata sai da yayi kissed nata mai isar sa san nan ya saketa yana kallon face nata, turo ɗan karamin bakin ta tayi chike da yarinta ta fara magana "yaya Fahad wai kai sai ka rinka shawa mutun baki kuma fa yana min zafi" murmushin gefen fuska yayi kafin yace "ai ba bakin ki bane na wane kuma sha kam yanzu na fara muje na miki wanka sai mu dawo na chigaba da sha" "to yaya Fahad baki na ɗin yana maka daɗine? "Sosai ma kuwa ai bakin ki yafi zuma daɗi amma kefa ba ki faɗamin ba nawa bakin akoi daɗi? "To ai ni ban taɓa shan naka ba kullun kai kake shan nawa" "ok to yanzu kema ki sha nawa sai ki faɗamin akoi daɗi ne ko babu" yayi maganar ya kara haɗe fuskokin su sosai, chikin nitsuwa Amrat ta kamo lip nashi na kasa tafaɗa sha kamar yadda yake mata, wani irin shock yake ji bai ma san lokachin da ya rungumeta gaba ɗaya ya maido ta kirjin saba wani irin salon kiss ya shiga yi mata, lokachin guda ya ruɗe sai wani numfashi mai zafi yake fitarwa, kuka Amrat ne ya dawo dashi daga duniyar da ya faɗa, a hankali ya zame jikin sa daga nata ya ɗan koma gefe