Sashe 42
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Slowly ya kai hannun sa saman face nata abun da bai taɓayi ba a rayuwar sa, chikin nitsuwa ya fara share mata hawaye yana sharewa wasu na zubowa, kamar pampo, shiru yayi yana tunanin ta yaya ake rarrashin mutun ya daina kuka ita kuwa sai surutai take tana hawaye bata ma san Bgs na goge mata hawaye ba idon ta na kan diyana dake kwance ko motsi ba tayi "dan Allah yaya Aryan ka tashe ta ka tashe ta tayi mun magana ko zanji daɗi wlh ji nake kamar in ganni gani gata wayyo Allah" ba karamin tausayin su Aryan ya jiba chike da zullumin abun da zai biyo baya idan ya tashi diyana ya sanya hannu yana ɗan shafa fuskarta yana faɗin "my jidda my jidda" zubur diyana ta mike zaune tana yan waige waige,da karfi hiyana tace "diyana diyana kimin magana kinji? sai lokacin diyana ta kai kallon ta kan wayar da ke hannun Aryan, zubawa hiyana ido tayi tana kallon ta kamar bata taɓa ganin taɓa ita kuwa hiyana sai kuka take tana faɗin "diyana kiyi magana ki faɗamin kina lfy ki chemin in da kikaje ba a chutar da ke ba dan Allah diyana kiyi magana" chikin sanyin murya diyana tace "kamar na san ki kamar sunan ki hiyana ko? a razane Aryan ya ɗago yana kallon ta domin bai taɓa tunanin diyana zata gane hiyana na ba, dafe kai diyana tayi da hannu bibbiyu tana jujjuya kanta da ɗan karfi karfi, chikin sauri Aryan ya rikota yana faɗin "my jidda menene? Shiru diyana batayi magana ba sai juyi take tana kankame da gashin kanta da karfi tana kokarin ta tunano wasu abubuwan, kawar da kai Bgs yayi daga kallon su ya juya gefe chak hiyana ta da katar da kukan da take chikin zafin nama kamar zata chafko diyana ta chikin wayar tace "diyana lfy me kuma ya sameki ko dai baki da lfy ne? Diyana kiyi magana mana" kokari diyana take ta tunano wasu abubuwa na rayuwar ta, tabbas ta tuna wacece hiyana sannan tana jin kamar bayan hiyana akoi wasu da ya dace ta sani, wani marayan kuka hiyana ta kuma saki wadda ya sanya Bgs juyowa yana kallon ta tsabar kukan da ta sha har Voice nata ya dai na fitar da sauti sosai, da sauri ya ansa wayar sa daga hannun ta ya katse kiran ya ajiye wayar a gefen sa dan kukan da hiyana take yayi yawa
Ganin yaya Prince ya anshe wayar sa ne ya sanya ta tattaro sauran sautin Voice nata ta fasa kuka mai sauti ta fika kanta saman guiwowinta tana faɗin "wayyo diyana ni che yau baki gane ba? to meya same ki? me aka miki? waya sa kika manta da ni? shiru yayi yana kallon ta, yana son ya sanya ta tayi shiru amma kwata kwata bai san ma ta yadda ake rarrashin mutun ba wani ɓangare na zuchiyar sa na faɗa masa ya rungumota yace tayi shiru zatayi haka ko akayi chikin sauri da zafin nama ya jawota jikin sa, ya rungume ta sosai da sexy Voice na shi kasa kasa a sai tin kunnen ta yace
"kiyi shiru ya isa kukan" ko jin sa hiyana ba tayi ba sai ma kara sautin kukan nata da tayi dan ji take tamkar zuchiyar ta zai fashe ya fito waje, idan ta tuna ba ta san menene ke damun diyana ba sai ta sake kara sautin kukan nata, Bgs ya rasa yadda zai yi da ita shi gashi bai san fita ya barta a hankalin da take chikin nan dan ba karamin tausayi suka bashi ba gashi bai iya rarrashin mutun ba, iya tsawa da umarni kawai ya iya bawa mutane karo na farko a rayuwar sa da ya sanya ƙwaƙwalwa sa tuna ta yadda ake rarrashin mutun, almost 10 mins suna zaune haka sai kuka hiyana ke karawa taki yin shiru
ko me ya tuna sai yayi saurin É—ago habar ta chikin zafin nama ya haÉ—e bakin su waje guda, lokaci guda hiyana tayi tsit ta daina kukan waro idon ta ta sukayi jaa suka kunbura saboda kuka tayi waje tana kallon sa yayin da shima ita yake kallo tunani ta shigayi an ya yanzu ma ba mafarki bane kuwa anya da gaskene, tayi nisa chikin tunanin da take sai jin tayi ya sanya É—ayan hannun sa ya rufe mata ido tare da zame bakin sa daga nata kasa kasa yace "kiyi barchi" yana kai karshen maganar ya kwanta da ita a kirjin sa, ita dai hiyana har yanzu ganin abun take tamkar mafarki ne irin na É—azun,shiru É—akin yayi almost 30mins suna kwanche haka
ɗago kai Bgs yayi yana kallon face nata idon ta a lumshe tayi barchi, ajiyar zuchiya ya sauƙe chikin dabara ya juyar da ita yanason ya kwantar da ita amma me sai jin yayi ta kankame sa sosai da hannayen ta dukka biyu, guntun tsaki ya ɗan ja tare da komawa ya kwanta da ita a haka tana jikin sa har barchi yayi awon gaba da shi
Chikin barchi yaji zafi ya damesa da kyar ya iya buÉ—e idon sa, lokaci hiyana ta É—an sake sa, a hankali ya kwantar da ita a gefen sa ya É—auki AC remote ya kunna yana kokarin lumshe ido, idan sa ya sauka saman face nata dake ta faman zufa saboda hijabin dake jikin ta,tsaki yaja tare da mirginawa ya matso kusa da ita ya sanya hannu ya É—an É—agota kaÉ—an ya chire mata hijabin
gaba É—aya tula tulan breast nata a wajen sakamon mutsu mutsun da ta rinkayi a jikin sa É—azun daman rigan ba ta da hannu shiyasa rigar ta gangaro ta koma chikin ta, zubawa breast nata ido yayi yana kallon na yan mintoci kafin ya mai da kallon sa kan face nata tasha kuka ta koshi hawaye a bushe a kumatun ta, komawa yayi ya kwanta tare da sauke ajiyar zuchiya, ya lumshe ido ya chi gaba da barchin sa
KANO NIGERIA
rungume diyana Aryan yayi sosai a jikin sa yana faɗin "my jidda me ya faru ne? shiru diyana batayi magana ba hannun sa ya sanya ya chire mata hannun da ta kama kanta da shi ya ɗauke ta chak ya wuche da ita toilet tsai data yayi a tsakiyar toilet ɗin ya kunna ruwan zafi sai data ruwan ta kusa tsakiyar baff ɗin wankan sai ya kashe ya kunna na sanyi sai da ruwan ya surku dai dai wanka, sannan ya juyo ya kalle ta tana tsaye tayi shiru kamar mai tunani a hankali ya kira sunan ta "my jidda" ɗago ido tayi tana kallon sa,alama ya mata da hannu akan tazo,ba musu taje riƙe ta yayi da kansa ya chire mata kaya jikin ta tana tsaye bata hana shi ba ɗaukan ta yayi a tare suka faɗa chikin baff ɗin shiru tayi sai kallon sa take kamar mai son tuna wani abun bai bi ta kan ta ba ya mata wanka ya fito ya ɗaura towel sanan ya fito da ita ya ɗaura mata towel ya ɗauke ta chak suka koma chikin ɗakin duk in da yayi binsa take da ido, kwata kwata baya son kallon ta a yadda taken nan dan zata iya jefashi chikin wani hali
zama saman gadon yayi ya zaunar da ita, ya shiga dressing room nashi chikin yan mintuna ya fito sanye chikin jallabiya fara hannun sa na ruke da wata farar jallabiyar, wajen ta ya dawo tana zaune kamar yadda ya barta zura mata jallabiyar yayi tare da zama kusa da ita hannun ta ya riko yana kallon cikin idon ta a nitse ya fara magana "my jidda kiyi magana mana why kika zauna shiru" shiru tayi bata yi magana ba sai kallon sa da take "in kawo miki coffee? Jin sunan coffee ya sanya taja dogon numfashi ta rumtse idon ta da karfi ta furta "yaya Aryan" chikin sauri Aryan ya miƙe yana kallon ta itama miƙewa tayi tsaye tana kallon sa saisai ta Voice nata tayi tace "yaya Aryan ko? Da sauri yace mata "eh my jidda kina nufin kin tuna dani kenan? Shiru tayi bata sake magana ba, shima shiru yayi yana tunani wato a hankali hankali zata dawo dai dai kenan? in dai hakane no need mu bata wani kwaya ko wani abun ai, rungumota yayi a jikin sa a kunne ta ya fara bata lbr abubuwan da suka wuce dan ya lura idan tana kallo ko tana jin abubun da suka wuce tana iya gane wasu abubuwan daukan ta yayi chak suka koma saman gado ya zauna ya ɗaura ta a jikin sa ya chi gaba da bata lbr kwanciya tayi saman kirjin sa tayi shiru tana sauraron sa.
To masu karatu mukoma Uk muga tom and Jerry chan me suke ai katawa