Sashe 55
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gyaran murya Aryan yayi kafin yace "kafin su shiga da mu ciki ina son in yi magana da babanki" tsaki zulaihat ta ja kafin tace "ba zaka samu wanan damar ba kai shege murksu ku wuce min da su chiki" kakkama Aryan su murkus su kayi su 6 ɗaya daga chikin su kuma ya nufi diyana yana kokarin kamata kamar daga sama sukaji harbin gun tasss dai dai sai tin goshin wan da yazo kama diyana builet ɗin ya sauka nan take ya faɗi kasa gawa, chikin sauri su murkus suka saki Aryan suka nufi wajen gun nasu suna faman ɗaukan gun ɗin wani wawan bugu Aryan ya kaiwa wani ɗan ta'adda dake kusa da shi yana rike da gun faɗuwa kasa ɗan ta'adda yayi tare da yasar da gun ɗin hannun sa a sukwane Aryan ya ɗauki gun ɗin kai kallon sa yayi kan dankareren agogon dake manne a hannun sa call ɗin Bgs ne ya shigo chikin agogo ba tare da ɓata lokacin ba yayi picking tare da fara sakewa yan ta'addan ruwan buleit da hannu ɗaya "ka fara kashe ta kafin kowa" abun da Bgs ya faɗi kenan ya katse kira
rungumo diyana Aryan yayi da hannu ɗaya ɗayan hannun kuma ya riƙe gun yana ruwan builet gaba ɗaya yan ta'addan neman gudu suke dan Aryan wuta yake sake musu ba na wasa ba juyawa yayi ya goyi diyana a bayan sa sosai ta kankame sa ta runtse ido ta kwantar da kanta a bayan wuyan sa sai ta zulaihat da ke kokarin guduwa Aryan yayi ya ɗauke ta da buleit tass a dai dai tsakiyar goshin ta nan take ta faɗi kasa wanwar sai gawa ihu dadyn jabir ya fasa yana kiran "my daughter!! My daughter!!! Amma ina ko motsi zulaihat ba tayi ba, sai ta dadyn jabir Aryan yayi zai harbesa builet na shi ya kare kan kace me yan ta'addan sun kewaye shi da bin digu,umarnin dadyn jabir kawai suke jira su harbi Aryan da diyana shi kuwa dadyn jabir ya durkushe kan guiwowin sa gaban gawar zulaihat yana kuka yana kiran "my daughter ki tashi kin san kece rayuwa ta ki tashi my daughter!!! Kamar wani mahaukaci dadyn jabir ya zama
"Oga umarnin ka fa kawai muke jira muɓarar da wanna mutumin" chewar murkus sai lokacin dadyn jabir ya ɗago idon sa wadda suka sauya sukayi jaaa sosai miƙawa tsaye yayi ya nufi wata kofa dake wajen yana faɗin "ku kashe su dukkan su ko gawar su ban yarda abari ba ku kasamin namar jikin su ku kawo min shine zai zama abincin darena" yana kai karshen maganar ya shige ta chikin wanna yar kofar
Ɗana bindigogin su su murkus suka yi suka sai ta Aryan dake goye da diyana wadda ta ɓoye fuskar ta abayan wuyar sa ta runtse idon tana jiran taji ta a lahira kawai, kamar daga sama sukaji murya mai sauti ana faɗin "kayi kasa oga" duƙawa kasa Aryan yayi goye da diyana kan kache me ko ina na wajen ya kaure da ruwan albirushi ban da karan manya manyan jiga jigan bidigogi ba abun da zakaji a dajin nan wasu jibga jibgan sojoji ne suka jiro chikin daji suna rike da manya manyan gun masu lfy da numfashi lokacin guda suka yiwa yan ta'addan nan rubdugu kan kace me sun kashe su gaba ɗaya
sauke diyana Aryan yayi a fusache ya nufi ɗakin da dadyn jabir ya shiga yana shiga wajen sai yaga ashe ba ɗaki bane hanya ce awajen hakan na nufin dadyn jabir ya gudu ina ba zai yiwu ba dole mu kamo mutumin nan dole mu kashe sa amma kafin mu kashe sa sai ya faɗa mana me haɗin sa da family Abubakar saraki me tsakanin sa da Abba dayake bibiyar mu chike da ɓacin rai Aryan ya juya ya koma wajen sojojin su
diyana ya tsugunne yadda ya barta ta kasa miƙewa dan ita gani take mutuwa zasuyi chikin jin haushi Aryan yace da sojojin sa "ku tashi dajin gaba ɗaya da bom ku tattara gun ɗin nan ku mikasu a headquarter ayi min bincike akan tayaya akayi aka shigo da su kasar nan gashi dai dukka gun ɗin sabbi ne waye yayi order su ina san amin bincike akan su nan da 2dys in samu result" yana kai karshen maganar ya duƙa ya ɗauki diyana ya saɓa ta a kafaɗar sa suka nufi wajen motar sa
Bayan sun zauna chikin ɗaya daga chikin motan da sojojin sa suka zo da shine tun da nasu motar su murkus sun ɓalle marfin slowly ya juyo ya dubi diyana dake zaune a mazaunin ta na kugerar gaban mota tana kuka kasa kasa,chikin nitsuwa ya fara magana "my jidda kiyi hakuri yau nayi miki wasa da rayuwa ko?dolece tasanya ni yin hakan bani da zaɓi dolene nayi hakan kin ga yanzu sanadiyar yin hakan munyi babban kamu muna son mu kama mai bibiyar sister ki che dan an sanar da Bgs akoi mai bibiyar sister yana neman ta shi ya sanya muka shirya yin hakan to gashi yanzu a dalilin yin hakan da mukayi gashi mun ragewa kasar mu mugun iri kuma munga fiskar makiyin mu duk da ya gudu zamu kama shi ba jimawa tun da yanzu mun san face nashi kuma in Sha Allah zamu kama mai bibiyar sister ma duk da shima ina da tabbacin yana da allaka da wanchan makin namu domin binciken Bgs akan mai bibiyar sister nan ta bashi result kin ga kenan suna da alaka amma koma me dole nima na koma bakin aiki dan mu ragewa kasar mu mugun iri" faɗowa jikin sa tayi ta kan kame sa tana faɗin "ni dai yanzu yaya Aryan ka mai da ni gida tsoro nake ji kabar yin duk wata magana yanzu sai mun koma gida ni yanzu ma bana jin abun da kake faɗe ni dai kawai inason in ganni kusa da Ammi na" Aryan ya lura diyana na chikin tashin hankali har yanzu bata nitsuba dan haka sai ya kunna motar ya ja da gudu suka bar dajin
Uk
Wuni yau gaba É—aya Bgs a gaban computer ya wuni sai karfe 12:10am ya fito daga É—akin binciken na shi kai tsaye betroom na shi ya wuce yana shiga ya nufi toilet har ya kai bakin kofar toilet É—in sai kuma ya juyo ya dawo ya zauna a bakin gado tare da chiro wayar sa ya fara kiran layin Khalid,
lokacin da call ɗin Bgs ya shigo wayar Khalid zaune suke a palon part nasu shi da Zahra da Hiyana dariya Khalid yayi lokacin da ya ga kiran ɗago ido yayi yace "sister bgs ne ke kirana wata kila ya sha wahalar neman ki ne da bai ganki ba shine ya kirani ko zan taimaka masa bari dai na ɗaga naji me zai che, chikin sauri yayi picking call tare da sanya wayar a H-free yana faɗin "hello" daga ɗayan ɓangaren Bgs yace "kai Khalid kace yarinyar nan ta kawomin black tea mara suga sanan kuma bata ga time ɗin chin abin cina yayi bane da bazara kawomin abinci ba" chikin dakiya Khalid yace "wace yarinya kuma? Tsaki Bgs yaja kafin yace "ban sani ba kaji? kai ma ka shirya na kusa dawowa ta kan bari dai na gama binciken da ya ɗauke min hankali yanzu na baku 2mins kasa yarinyar nan ta kawomin abinci idan ta haura 2mins" bai sake magana ba ya katse kiran da mamaki Khalid ya juyo ya kalli su Zahra tun bai yi magana ba hiyana ta miƙe tare ɗaukan jakar shopping da sukayi da yaya Khalid ta fice daga palon chikin sauri tana tunanin wai shin yaya Prince ɗin nan kam mutun ne ko aljani wai yanzu yana nufin yasan yaya Khalid ne ya ɗauke ni tab, da wanan tunanin ta nufi kitchen ta ɗauko abinchin sa ta fito ta haura sama
Lokacin da ta shigo ɗakin baya nan sai saukan ruwa da taji a toilet ne ya tabbatar mata yana wanka ne saman sofa table ta ajiye masa abincin tana ajiye masa ta wuce chikin sauri ta shirya kayan da suka sawo da Khalid a trolley ɗin ta ta dawo ta wuce dressing room na shi ta fito masa da kayan barci riga da wando farare tas masu laushi ta fito ta ɗaura masa saman gadon chikin sauri ta chire kayan jikin ta ta ɗauko wando da rigar da ta ajiye da safe ta sanya a jikin ta haɗaɗen perfume da yaya Khalid ya saya mata a shopping da sukayi yau ta sanya a jikin ta ba karamin kyau tayi ba kayan sun fito da ita sosai sai dai dasu da babu duk ɗaya ne iya chinya wandon ya tsaya mata shi kuma rigar iya chibiyar ta ya tsaya tara gashin kanta tayi zata ɗaure zuchiyar ta ya tuna mata da chewar da alama Bgs yana matuƙar son gashin kanta dan haka bai kamata ta rinƙa rufe gashin ba tuna hakan ya sanya ta saki gashin har gadon bayan ta ta koma saman sofa mai zaman mutun 3 ta zauna ta takure waje guda tana jiran sa wani mugun kunyar sa take ji ji take kamar ta tashi ta sanya hijabi
Da zaman ta bai fi 10mins ba sai gashi ya fito daga toilet É—aure da towel a kugun sa ta kasan ido ya kalli in da take ba tare da ya tanka taba ya wuce gaban mirrow chikin sauri ya shafa body lotion nashi tare da sanya perfume nashi mai bala'i kam shi chikin sauri ya gyara gashin kansa bayan ya kammala ya juya ya nufi wajen gadon ya É—auki kayan barcin da ta fito masa da shi ya wuce dressing room nashi