← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 80

Sashe 37

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saman table ta ajiye masa abin chi ta koma wajen trolley É—in ta,ta chire hijabin jikin ta,ta ajiye saman trolley, a hankali ta zame rigar jikin ta saboda zafin da breast nata ke mata, wuchewa tayi dressing room nashi ta É—auko towel fari mai laushi da kyau ta dawo wajen trolley É—in, sai da ta É—aura towel É—in sanan ta chire wandon jikin ta tare da pant É—in,É—aukar always É—in da tayi anfani da shi tayi ta kai dustbin dake waje ta baya, ta dawo betroom É—in ta É—auki pant da ta chire ta nufi toilet tana tafiya tana tunanin ya akayi har yanzu yaya Prince bai dawo ba

Tana shiga toilet ta ajiye pant nata wajen pampo ta nufi wajen da aka jera mayukan wanke baki tsayuwa tayi tana kallon mayukan dake jere a chikin show glass mai balai kyau,

alamar motsi taji daga ta wajen yin brush chike da tsoro slowly ta kai kallon ta waje, wani razanannen ihu ta fasa sakamakon ganin Bgs da tayi babu kaya a jikin sa ya na tsaye yana brush zanyi wanka, lokacin guda ta yake jiki zata faÉ—i, chikin zafin nama ya tako zuwa wajen da take ya rike ta ta faÉ—a saman faffaÉ—ar kirjin sa,yana kamata towel nata na kunchewa ya zame kasa, bin jikin sa yayi da kallo dan ya ga menene dalilin da ya sanya ta ta suma tsaki yaja lokacin da ya gane dan ta ganshi ba kayane ya sanya ta suma
Slowly ya dawo da green eyes nashi kan ta,from Head to toe ya fara kallon ta,babu komai a jikin ta É—an towel da ta É—aurama ya kunce yayin da shima babu komai a jikin sa domin yayi shirin yin wanka ne, dawo da kallon sa yayi kan breast nata É—ayan yayi jawur tsaki yaja lokacin da ya tuno abun da ya faru da safe yanzu É—an É—ora hannun sa da yayi awajen ne har wajen yayi jaa haka kuma tun safe bai watsake ba.

Ɗaukan ta yayi chak da hannu ɗaya ya saɓata a saman kafaɗar sa, wani irin shock yaji lokacin da tula tulan breast nata suka sauka saman girjin sa,suna ɗan sokinsa fitowa yayi da ita daga toilet ɗin ya mai data saman gado ya kwantar ya koma toilet,dan yin wankan sa

A gurguje yayi wanka ya fito ya nufi dressing room nashi ba'a fi 20mins ba ya fito shirye chikin singlet fari tas da wando 3quarter baki, kamar yadda ya kwantar da ita haka ya fito ya sameta kallo ɗaya ya mata ya kawar da kan sa sakamakon tana kwanche flat gashi babu komai a jikin ta wajen bedside drawer ya nufa ya ajiye wani yar karamar roba,ya wuce ya nufi palo ya ɗauko ruwa ya dawo saman gadon ya haye ya ɓalle bakin roban ruwan ya tarbo ruwan a hannun sa, ya shafa mata a fuska

A razane ta miƙe tare da fasa ihu bata lura da babu kaya a jikin taba haka zalika bata lura da shi a wajen ba, a sukwane ta yunkura zata gudu sai jin ta tayi a jikin mutun, a razane ta sake ɗago kai blue eyes nata su ka sauka chikin green eyes nashi ya zuba mata ido yana kallon face nata, chikin sauri ta runtse idon ta jikin ta sai kerma yake,ya najin ya yadda jikin nata ke kerma a jikin sa kasa kasa da Cool Voice na shi yace
"Me yasa jikin ki yake rawa haka? Chak taji komai na jikin ta ya tsaya sakamakon yadda yayi maganar chikin sanyin murya, slowly ta buÉ—e idon ta a kan face na shi,wani sabon son sane ke ratsa zuchiyar ta ji take tamkar ta rungume sa,mai da idon ta tayi kan É—an karamin red lips nashi, a hankali ya motsasu ya furta
"kallon me kike mun? Chikin sauri ta runtse idon ta tana mai jin farinciki ko ba komai yau gata a jikin yaya Prince, tana shakar daddaÉ—an kamshin turaren sa, ba faÉ—a ba É—aga murya,ji take tamkar ba aduniya take ba kwata kwata bata lura da babu komai a jikin taba, kara lafewa tayi a saman faffaÉ—ar kirjin sa tana shakar kamshin turaren sa,tana lumshe ido

Dogon hannun sa ya miƙa saman bedside drawer ya ɗauko yar karamin roba da ya ajiye awajen lokacin da ya fito daga dressing room, hiyana bata ankara ba,sai jin hannun sa tayi saman breast nata yana shafawa a sukwane ta waro ido waje tana kallon sa,ko ajikin sa shafa mata maganin kawai yake awajen, a hankali ya motsa rad lips na shi ya furta
"Me ya sameki a wajen nan" kara zaro ido waje tayi lallai ma yaya Prince ɗin nan wato ya manta me ya min da safe,chikin rawar murya tace "nima ban sani ba" da sauri ya dawo da kallon sa kan face nata yana mamakin yaushe ta koyi karya, shiru yayi bai sake magana ba,kuma bai dai na kallon face nata ba ganin hakan yasa ta yunkura zata miƙe a sukwane ta dawo jikin sa ganin babu komai a jikin ta, shigewa tayi chikin jikin sa sosai tana ɓoye fuska a kirjinsa, abun ma ji yake tamkar mafarki ne ba gaskiya ba

Hannun sa ya kai ya kamo fuskarta ya tsai da waje guda domin yadda take chusa kanta chikin kirjin nan nashi tana goga masa gashin kanta awajen yana masa wani iri,

Gaba É—aya lallausan bakin gashin kanta ya hargitse wasu sun sauko sun rufe mata fuska wasu kuwa har kan hannun sa,

slowly ya kai hannun sa saman face nata ya tattare gashin nata ya mai da su baya idon ta a lumshe "open ur eyes now" sayyar muryan sa ya daki dodon kunnen ta,chikin sauri ta buɗe idon "to tashi min a jiki kije kiyi wankan ki kizo ki zubamin abinchi" kankame sa tayi sosai tana girgiza kai dan bazata iya miƙewa a yadda take nan ba, mamaki ta bashi wai ta tashi fa yace amma ta kara kankame sa haka

"Tashi fa nace kiyi daga jikina ba ki sake kankame ni ba" chike sa tsoron amsar da zai bata tace "dan Allah yaya Prince kayi hakuri wlh ba zan iya ta shi a haka ba" chikin tsawa yace "tashi nace yanzu!! Ba shiri ta miƙe da gudu ta sauka gadon ta wuce toilet tsaki yaja tare da miƙewa bai lura da jinin ta da ya ɓata bed sheet ɗin ba ya miƙe ya bar ɗakin ya koma palo.

KANO NIGERIA

Tsaye Aryan yake a gaban mirrow É—aure da towel a kugun sa yana gyara lallausan bakin gashin kansa,
da gudu diyana ta shigo É—akin kafin ya juyo ta iso wajen sa ta rungumesa ta baya tana murmushin tana faÉ—in
"habibi wlh na gaji da zaman jiran ka a palo shine nace bari kawai na biyo ka" juyowa yayi ya rungumeta ta a faffaÉ—ar kirjin sa yana shafa bayan ta sunkuyo da kan sa yayi sai tin kunnen sa kasa kasa ya fara magana
"my jidda to ai ban gama shiryawa ba ki bari mana idan na gama zanzo in ɗauke ki da kai na kinji ko?" turo dan karami bakin ta tayi wadda sai da ya taɓa Nipple na shi,wani irin ɗauke wuta yayi lokacin guda itako bata ma san yana yi ba ta fara magana a shagwaɓe "ni wlh habibi ban yarda ba sai dai ka shirya a nan ni kuma in zauna a saman gado in jiraka" kasa magana yayi saboda yanayin da ya shiga ba zai iya koda motsa lips na shi ba

jin yayi shiru bai yi magana bane ya sa ta É—ago kanta tana kallon sa ya É—aga kan sa yana kallon sama sai furzar da iska mai zafi yake daga bakin sa,kai kallon ta tayi saman kashin dake wuyar sa da sauri ta kai Hannun ta ta É—ora saman wuyan dai dai kashin tana faÉ—in, "habibi wannan kashin fa na menene ko dai wani ne ya bugeka awajen? Da É—an karfi ya furta "wash" tare da sauko da kan sa yana kallon face nata har lokacin bata chire hannun ta daga wuyar na sa ba, shafa wuyar nashi ta shigayi tana kallon sa tana faÉ—in "habibi wajen akoi daÉ—in wasa dan Allah habibi ka faÉ—amin sunan gashin mana" shiru yayi bai yi magana ba kuma bai dai na kallon face nata ba har lokacin, ita ma kallon sa take chikin ido
"Habibi wai me ya samu idon ka yayi jaa sosai? Me yasa ina maka magana baka amsawa? Tana magana tana kokarin sakin masa kuka,ganin hakan ya sa ya buÉ—e bakin sa da kyar muryan sa har sarke wa yake yace

"my jidda pls jeki kwanta a gado bari na shirya ina zuwa ko" bubbuga masa kafa ta farayi tana faÉ—in "wlh ni dai aa sai ka faÉ—amin me yasame ka a wuyan ka da kashin nan ya fito, da kuma abun da ya sa idon ka yayi jaa" yadda tayi maganar ba karamin rikitar da shi tayi ba, kara matse ta yayi a jikin sa kamar zai mai da ta chikin sa, da kyar ya iya fara magana "my jidda wannan kashin na wuyata haka yake kowani namiji yana da shi, ido na kuma ban san me ya sanya yayi jaa ba

Zame hannun ta tayi daga wuyar sa kai tsaye ta mai da gaban sa tana faÉ—in "habibi menene wanan yake sokina ? A sukwane ya sake ta, daman saboda ya rungumeta sosai ne ya sanya abun yake sokin ta zuba masa blue eyes nata tayi tana kallon sa, yana kokarin barin wajen chikin sauri ta kara faÉ—awa jikin sa tare da mai da hannun ta kan towel É—in tana kokarin tura hannun ta chiki tana faÉ—in "haka É—azun kace zaka nunamin abun dake wajen kaki nunamin to ni wlh yanzu sai na gani kullun kullun in yi ta jin abu da tauri yana sakina ban san menene ba" mutuwar tsaye yayi kwata kwata ya kasa ko motsi ya kasa hanata shiru kawai ya tsaya yana sauraron ta ya zubawa sarautan Allah ido
Chapter 37 · 0% Book details