Sashe 15
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bgs na ganin halin da Hiyana ke chiki yaja wani dogon tsaki tare da karisawa chikin É—akin da hannu É—aya ya damki kafafunta tare da chire hijabin da ta É—aure wuyarta ya sauko da ita kasa sai wani tangal tangal taka alamar ta jigata, wuyar ta ya damko ta bayan ya fara janta har suka fito waje, chike da bachin rai Khalid yace "haba Bgs menene haka? Bai bi ta kan kowa ba yayi waje da ita chikin bayan motar sa ya jefata ya shiga gidan gaba yau da kansa ya ja motar da gudu suka bar gidan, a razane Fahad yace "ina key É—in É—ayar motar nan dole na bisu dan nasan halin yaya prince yanzu wani abun zai mata, tun kafin Fahad ya karisa maganar yaya Khalid ya shiga motar sa ya tayar da sauri Fahad da Ahmad suka shige chikin motar da gudu suka bi bayan Bgs
sai kuka su Zahra suke suna addu'ar Allah ya kuɓutar da hiyana daga hannun Bgs
Wajen saman wata gatuwar dutse dake zubar da ruwa kasa Bgs ya tsayar da mota fita yayi ya buÉ—e gidan baya ya damko wuyar Hiyana ya jata har zuwa bakin dutse kallon kasan dutse Hiyana tayi katuwar rafine awajen a tsorace ta dawo da kallon ta kan shi, so take ta chire face mark dake fuskantar ta masa magana amma kafin ta É—ago hannu ya daga mata tsawa chikin tsawa yace "ba mutuwa kike son yi ba to ga hanyar da zaki mutu chikin sauki, yana gama faÉ—in hakan yayi wurgi da ita kasan dutsen ya juya abun sa.....
Masu karatu Bgs fa ya buga min kai yau sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kaimu naso na muku 2 page amma bani da charji shiyasa na muku long page Ashe karatu lfy azo a bani hot comments
NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
Book 2
*Episode 9*
Uk
....wurgi yayi da ita kasan dutsen ya juya abun sa,ya shiga mota chike da tsanar hiyana ya ja motar da gudu ya bar wajen dai dai lokacin lokachin motar Khalid ya iso wajen yana kashe motar suka fito da sauri, a sukwane Fahad ya chiro wayar sa dake aljihun sa tare da balle agogon diamond dake hannun sa ya miƙawa yaya Khalid yayi tsalle ya faɗa kasan dutsen ya ce bi bayan hiyana, ta sauri yaya Ahmad ya karisa wajen yana kokarin faɗawa yaya Khalid ya riƙe sa yana faɗin "muje mu sauka kasan dutsen mu tare su a chan, a tare suka koma chikin mota yaya Khalid ya jasu juya kan motar yayi suka bar waje.
Suna karisawa kasan dutse daga bakin rafin suka ga motar yaya Yusuf a wajen, kashe motar yaya Khalid yayi a tare suka fito suka nufi wajen da yaya Yusuf yayi parking motar sa, da mamaki suke bin motar da kallo, ga mota dai motar Yusuf ne amma baya chiki, É—aga kai sukayi suka fara dube dube ta in da zasu ga Yusuf, amma basu ga ko mai kama da Shiba, almost 5mins suna tsaye sunyi shiru sai karan tsuntsaye da ke tashi da sautin zuban ruwa.
Chan suka hango Fahad saɓe da hiyana a saman kafaɗar sa yaya Yusuf na biye dasu a baya dukkan su sunjiƙe sharkaf ruwa sai zuba yake daga jikinsu, hiyana kuwa ko motsi bata yi, da sauri yaya Khalid da yaya Ahmad suka karisa wajen su, a hankali Fahad ya kwantar da hiyana a kasa ta gefen rafin, zuba mata ido sukayi, fiskar ta yi falau ta kara haske sosai
hannu Fahad yasa ya chire face mark dake fuskantar ta ba karamin razana sukayi da ganin yadda tayi haske sosai kamar babu jini a jiki ta, kasa kasa Fahad yace "daman haka kamannin fuskar ta yake? Ai wan nan ba in da ta bar yaya prince a kamanni, wlh tama fishi kyau" dogon tsaki yaya Khalid yaja chike da ɓachin rai ya fara magana "wai kai Fahad ta fuskar ta ma kake ko? Baka tunanin abun da Bgs ya mata bai kyau taba kashe ta fa yaso yayi ba dan Allah yasa muna nan ba" "No yaya Khalid wlh ni ina da tabbacin dan yaya prince yasan muna nan ne kuma yasan bazamu taɓa barin ta mutu ba shiyasa yayi hakan amma wlh da yasan babu kowa ba zai mata haka ba, ai shi ba mahaukaci bane, yasan me yake yi" da sauri yaya Yusuf ya karɓi zanchen da chewa "kana da gaskiya Fahad wlh idan Bgs yasan bamu nan ba zai yi kuskuren jefata chikin ruwan nan ba, tabbas yana da zuchiya kuma yana za zafin rai sosai kuma ya tsani mace amma ai shi ba mahaukaci bane ya san idan ya kuskura wani abi ya sami sister wlh Ammi zata iya tsine masa akan hakan, yana sane da duk abun da yake, inaga fa ya mata hakane domin gobe karta sake kwatan ta kashe kanta da kanta" chiki tsawa yaya Ahmad yace "dalla kuma mutane shiru koma me kusani idan da wan nan abun da yayi wa sister yazo da karan kwana da ta mutu ku ɗaga kan ku fa ku kalli daga in da ya jefota wlh idan da wata mai karamin zuchiyar ne tun kafin ta iso chikin ruwan nan zata mutu dan tsoro, than God sister iya suma tayi" chike da confidence yaya Khalid ya fara magana "kana da gaskiya Ahmad wlh ya zama dole yau mu gwadawa Bgs kuskuren sa ai dan yaga muna tsoran sa sosai ne shiyasa yake duk iskanchin da ya ga dama kuna gani fa yana jefata ya juya ya shiga mota abun sa da bamu zo da wuri bafa wlh mutuwa zatayi amma dan baku san gaskiya kun tsaya kuna wani chewa yana son gwada mata kuskuren tane, toma duk abun da sister tayi ba shi ya ja tayi ba yanzu me laifin sister da Bgs zai tsane ta saboda Allah dai ku gayawa kan ku gaskiya haka kwanaki ya zabgawa friend ɗin Aunty farida nan da take saudiya mari a gaban ɗan mijin ta,haka kuka take gaskiya ku ka che wai matan ne tayi laifi, me laifin ta dan ta masa nasiha akan ya rage zafin rai? to yau dai ko shine ya aifi zuchiya sai mun faɗa masa kuskuren sa" "yaya Khalid kai da waye zakuje faɗa masa kuskuren nasa!? Chewar yaya Ahmad yayi Maganar yana zaro manya manyan fararen idon sa " ku mana ai ni ba zan tun kare sa ba ku zaku je" da sauri yaya Yusuf yace "wlh ban da ni sai dai Fahad" Mikewa tsaye Fahad yayi yana faɗin "kai idan kun ganni a lahira kai ni akayi me haɗina da yaya prince ba shiyasa nache muku abun da yayi, yayi dai dai ba ba wai dan yayi dai dai ɗin bane yasa nace hakan ai, kawai dan kar akai ga zanchen tun karar sane amma sai da kuka ja akazo wajen to ni kunga tafiya ta babu ruwana daku"
Tsaki yaya Khalid yaja kafin yace "to sai ka ɗauki ta mu tafi ai, duƙawa yaya Ahmad yayi yasa hannu zai ɗauke ta chikin sauri yaya Khalid yace "aa Ahmad ka bari dai Fahad ɗin ya ɗauke ta" da mamaki Ahmad ya ɗago yana kallon Khalid irin kallon nan na karin bayani nikeso "kana da gaskiya Khalid na farko ita matar Aure ce kuma koba matar Aure ba daman Fahad ɗin ne ya dace daya ɗauke ta dan shine muharraminta" chewar Yusuf yayi maganar yana kokarin wuchewa ya shiga motarsa, dawowa Fahad yayi ya ɗuƙa ya ɗauki ta chak ya saɓa ta a kafaɗar sa ya nufi motar, Yusuf
A gidan baya ya kwantar da ita san nan ya shiga gidan gaba, Yusuf ya shaga mazaunin driver, Khalid da Ahmad suka shiga nasu motar a tare suka tayar suka bar wajen suka nufi gida
Suna shiga gida tun basu gama parking ba yaya Khalid ya fito chikin sauri ya faɗa chikin gida yadda suka bar su Zahra haka ya shigo ya same su sai kuka suke, suna ganin sa suka miƙe tsaye da gudu Zahra ta nufoshi a ruɗe take tambayar ina hiyana "yaya Khalid ina Aunty Hiyana" riko kafaɗar ta yayi yace "Auta kiyi shiru sister tana lfy kinji yanzu dai ina yaya prince ya dawo ne? "Eh yana ɗakin sa" "ok to ku jirani ina zuwa yayi maganar tare da sakin ta ya nufi stair ɗin.
Ko da ya kisha ɗakin Bgs kwanche ya isko shi saman katafaren gadon sa, yana waya da Ammi shiru Khalid ya tsaya har sai da ya kammala wayar chike da ɓachin rai da jin haushi ya fara magana "yanzu dan Allah abun da kayi wa yarinyar nan ka kyau ta? Karka manta fa amana aka baka ita ai wlh kamata yayi ache kafi kowa tausayin yarinyar nan da kuma kaunar ta, saboda kasan Ammi ba abun da takeso a duniyar yanzu daya wuche ƴaƴa ɗan uwan ta ɗaya tilo, yara ba uwa ba uba sun taso chikin ukuba da wahalar rayuwa amma duk da kasan haka babu ko ɗan ɗigon tausayin su a rayuwar ka, anya Bgs kai mutun ne kuwa? Kai ni dai gaskiya na fara tantama a kan chewa kai mutun ne, koba mutun ba, to idan ma kai mutunne na fara tantama akan musulunci ka, domin duk wani chikakken musulmi yana da imani da tausayi, amma kai ko kaɗan babu,
A waje É—aya mukayi rayuwa da kai bare nache ko zama chikin turawane yasa tausanyin ka da imanin ka suka ragu amma gaskiya ya kamata ka gyara wlh ko dan neman lahiran ka, ni ko zaka kasheni sai na faÉ—a maka gaskiya dan ina son ka ina kaunar ka inason mu shiga aljanna tare bayan mun mutu" dakatawa yayi da Magana yana kallon BGS da idon sa ke lumshe,