Sashe 38
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwanche masa towel É—in tayi gaba É—aya ta zame towel É—in daga jikin sa tare da raba jikin su tana kai kallon ta wajen, wani razanannen ihu ta saki tare da jefar da towel É—in ta nufi hanyar fita É—akin da gudu, ganin zata gudu ya sa yaji wani karfi ta zo masa taku biyu yayi ya damko ta, runtse ido tayi tana ihu hannu ya sanya ya toshe mata baki ya É—aga ta chak yayi wurgi da ita saman gado,
a sukwane ta miƙe tana kokarin sauka yayi saurin hayewa gadon ya damko gashin kan ta tare da jawo blanket ya rufesu ya kwanta da ita a kirjin sa, ihu take tana faɗin "wayyo na shiga uku na dan girman Allah habibi kayi hakuri nifa ban san abun kato bane shi ya sanya na buɗe wlh dana san haka yake bazan buɗe ba, dan Allah karka bugeni habibi" kawo ɗan bakin sa yayi saitin kunnan ta kasa kasa yace "to ihun ya isa haka gwara ma kiyi shiru domin duk ihun da zakiyi ba wanda ya isa ya shigomin ɗaki dan ya dubaki kowa yasan ke mata tace ke mallakitace idan ma sukaji ihun ki chewa zasu yi sunna nake rayawa" shiru tayi ta dai na ihun amma har lokacin idon ta a rufe
"wayace ki kuncemun towel? Murya na kerma tace "kayi hakuri ba zan sake ba" kwafa yayi yace "ok to yanzu juyo ki kallin abun da kike son kallon da kika dameni tun ɗazun" kara tura kanta tayi chikin kirjin sa ta kankamesa tana faɗin "ni wlh bana so na fasa gani na yafe wa kai gani dan Allah ka mai dani ɗakin wanchan mata da kace itace mamana banason ɗakin ka kwata kwata banson kara shigowa ɗakin" ba tare da yayi magana ba ya kama hannun ta ya ɗora saman gaban sa kasa kasa yace "idan ba zaki gani ba zaki taɓa kam ai ko?" shiru bata amsa masa ba sakin hannun nata yayi ya ɗago habarta tuni ta sume masa ba tare da ya sani ba, murmushin gefen fuska ya saki kafin yace "ja ira zan yi maganin ki ne, barima ki farfaɗo mun zuba dani da ke kenan haka kawai ki addabeni da tambayar abun da ko ni kaina ba iya kallon sa sosai nake ba Allah ya kai mu gobe maganin nan ya sakeki ki dawo dai dai,zaki gane baki son ɗaki na" yana kai karshen maganar ya kwantar da ita saman gadon ya miƙe ya sauka ya ɗauki towel nasa da tayi wurgi da shi ya wuche dressing room.
To masoyana masoyan diyana ya kamata ku nunawa diyana kaunar da kuke mata ta hanyar bani ruwan comments, dan naji daÉ—in sambaÉ—o muku rikici tsakanin habibi da jiddan sa sai mun haÉ—u da ku gobe idan mai dukka ya kai mu ina jiran ruwan comments pls
💖The Talent Troupe Writer's 💖
To Aunty sadeeya wanan page É—in naki ne
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin bDuk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
Book 2
Page 19
Jabir
_________dady wlh ni dai ba zan yar da ba koma yaya ne dole ni dai akawomin hiyana na rinƙa kwana da ita har sai na gaji" miƙewa dad yayi daga saman nashi kujerar ya dawo kusa da jabir ya zauna tare da ɗan rungumosa ya fara magana "am sorry my son kasan dai ko ba ka che hakan ba dole na hukun ta wanda ya taɓamin kai,bani kaɗai bama bakaji yadda mum ɗin ka ma ta ɗau zafi ba, munnemi yarinyar nan har mun gaji sai daga bayan nan na samu lbr basa kasar nan ashe ma yar gidan abokin gaba nane Abubakar saraki,yanzu kasani gaba biyu ne ba ɗaya ba bazan taɓa barin family Abubakar saraki su zauna lfy ba kayi hakuri yarinyar na shigowa kasar nan zamu kawo maka ita" chikin jin haushi jabir yace "dad why baza kuje har kasar da take ku kamota ba!? "Jabir calm down mana ina son kasani bamu isa mu shiga Uk mu kama yarinyar nan ba kai ko hanyar gidan da take ba mu isa mu bi ba kasan awani gida take kasan su wanenen yan uwan ta? Turo baki jabir yayi kafin yace "ni dad ina ruwa da in da take ni dai kawai ina son in ganta a gadona koma ta yaya ka kawomin ita "jabir you are watching news everyday an you knew who is Brigadier general Safras an You knew Lefternal general Aryan an general Yusuf, kai fa da bakin ka kake sanar dani irin haɗarin dake tattare da mutanen nan amma shine yau kuma kake chewa naje gidan su na ɗauko maka yar uwar su sokake na mutu ne ina son kasan shifa makiyi baa fuskantar sa gaba da gaba sai dai ayakesa ta bayan page" chikin tsawa jabir yace "dad it's ok ni ka mutuma idan ka ga dama amma dai ka tabbatar ka kawomin hiyana kafin ka mutu" yana kai karshen maganar ya miƙe fuuuu ya shige betroom nashi ya banko kofa ya burza key,jiki ba kwari dad ya miƙe ya bi bayan sa murɗa cofar betroom ɗin yayi yaji a rufe alamar jabir ya murza key
Chikin muryan rarrashi dad ya fara magana "my son ka buɗe min kaji ko? i promise that zan kawo maka ita ko da zan mutu hakan yayi maka" daga chikin ɗakin jabir yace "dad pls leave this place I don't want to talk to you again if you want to talk to me then you should go an bring hiyana for me first if not I will not come out from this room again I will die here" dafe kai dad yayi sai yanzu ya fara dana sanin me ya sa ya shagwaɓa jabir why yanzu gashi bai isa yayi masa magana ba duk abun da yake so zai yi,yana bala'l son jabir shi kaɗai ne ɗan da Allah ya bashi ba zai iya ganin bacin ran saba kuma yasan halin jabir idan yace zai yi abu tofa sai yayi, yanzu zai iya zama a chikin ɗakin kamar yadda yace idan baa nemo masa hiyana ba bazai fitoba,
chike da damuwa dad ya kuma cewa "ok my son yanzu zan tafi kuma na maka alkawari zan dawo maka da yarinyar amma pls idan mum ɗin ka ta dawo daga wajen aiki ka fito kuyi hira kaji haba my lovely son" "dad naji ni dai yanzu ka tafi kawai kuma karka dawo ba tare sa hiyana ba"murnushi dad yayi dan yaji daɗi jabir ya fara saukowa "ok my son yanzu kuwa zan tafi amma fa kai ma ka fito kaji" "dad pls leave ai naji ko dai sai ka sake batamin rai ne idan baka tafi ba ka sake wata magana Allah ba zan fito ba kuma ba zanchi abinci ba sai dai na mutu a nan" jin abun da jabir yace ne ya sa dad yayi saurin barin waje ya fice daga palon ya shiga motar sa ya bar gidan gaba ɗaya yana saka yadda zai ɓullowa family Abubakar saraki.
YOLA
Gaba É—aya iyalan gidan su bellon yau suna zaune a tsakar gida innar buba da innar yaya bello suna gyara ganyen rama da zasuyi miyan dare,hasana na zaune gefen su,sun hanata aikin komai saboda chikin ta buba na zaune kusa da innar yaya bello yana gyara musu kifi, inna habiba na kwance saman tabar ma a gefe daga É—an nesa dasu kasancewar har yanzu ita jikin nata bai gama warwarewa ba
Da fara'a yaya Bello ya shigo gidan hannun sa ɗauke da yan kananan buhu guda biyu, gaban inna habiba ya ajiye mata buhu ɗaya ɗayan kuma ya wuce da shi ya miƙa wa matar sa,zama yayi a tsakiyar innar sa da innar buba chike da farinciki ya fara magana
"inna mun yi waya da Ammi tace ranar Litinin zata turo mota ya ɗauke mu da ni da ke da ita" yayi maganar tasa ta karshe yana nuna hasana ba zai iya kiran sunan ta a gaban ta ko a gaban innar sa ba,hakan a chewar su rashin tarbiyya ce,chikin nuna damuwa innar yaya bello ta fara magana "aa Bello kuje dai kai da ita ni zan zauna da su habiba dan kaga dukkan su basu gama samun lfy ba" chikin sauri innar buba ta tari numfashi ta da chewa "aa innar Bello ku tafi dai karki damu In Sha Allah zamu kula da kanmu bamusun sanadiyar mu ki rasa jin daɗin ki" hmmm larai kenan ai na riga na gama magana babu in da zanje ya ɗauki matar sa suje yaje yaga yanayin wajen idan wajen yayi masa sai ya dawo musan shawarar da zamuyi" ta kai karshen maganar tare da miƙewa ta ɗauki kwaryar ganyen da suka gyara ta bar wajen ta shege kitchen
Dawo da kallon sa yaya bello yayi kan innar buba,hannu innar buba ta sa tana shafa kansa alamar kar ya damu yabi abun da innar tashi tace,jiki ba kwari ya mike ya nufi É—akin sa yana tunanin ta yadda zai yi wanan tafiya ba tare da innar sa ba, anya zai iya barinta a nan kuwa? Chike da zulumi ya kwanta saman gadon chiyawar su
Alama innar buba tayiwa hasana da hannu akan ta miƙe ta bi yaya bello dan ta lura gaba ɗaya ya sauya da innar sa tace ba zata bishi birni ba,chikin jin kunya hasana ta miƙe tabi bayan mijin ta.
KANO
8am Aryan ya tsaka da barchin sa mai chike da daÉ—i da mafarkin diyanar sa,
a chikin barchi ya jiyo ihun ta har tsakar kansa babu shiri ya waro ash eyes nashi masu chike da barchi sunyi jaa saboda barchin bai ishe sa ba hannun sa ya ɗora gefen sa yana lalubar ta bata awajen chikin sauri ya miƙe zaune, da mamaki yake kallon ta zaune a tsakiyar ɗaki ta wargaza gashin kanta ta harɗe hannayen ta a guiwowin ta ta dunkule waje guda, kawar da kansa gefe yayi ya sauko daga gadon ya nufeta yana zanchen zuchi yau kuma kalar iyashegen da tazo masa da shi kenan