← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 80

Sashe 36

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk mai buƙatar littafin bDuk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

Page 18

Da gudu ta kariso wajen sa, hannun sa ta kama chikin shagwaɓa tace
"Mutafi ko?Hannun ta kawai ya kama suka nufi chiki station É—in

D.P.O na ganin su ya miƙe tsaye yana murnushi yana faɗin
"Welcome sir"

Zama Aryan yayi saman doguwar sofa dake chikin office É—in, tare da zaunar da diyana a gefen sa

Mamaki ya chika D.P.O kallon abun yake tamkar a mafarki yau Aryan ne tare da mace haka a iya sanin sa dai Aryan bai yi Aure ba to ko dai sister sane gaskiya yana son sanin wacece wanna mai Sa'ar da ta samu daman zama kusa da LEFTERNAL GENERAL ARYAN.

Cheke da izza da bata umarni Aryan ya fara magana
"Ina criminal nan suke akawomin su" murya na kerma D.O.P yace "suna rufe ai tun da aka kawo su ma banje na gansu ba dan naji kace a tsare su sai kazo,shi ya sanya ban shiga wajen da aka rufe su bama" shiru Aryan yayi bai sake magana ba
kararrawa D.P.O ya danna sai ga wani É—an sanda ya shogo da yar gudunsa umarni D.P.O ya bashi akan ya shigo da su Ahzan,chikin sauri É—an sandan ya juya ya fice.

"Habibi ka manta bakamin miss ɗin ba" chewar diyana tayi maganar tana kwanchiya saman faffaɗar kirjin sa, gaba ɗaya jibga jibgan sojoji hudu da suka rako Aryan chikin office ɗin sai da suka sunkuyo suna kallon in da diyana take,mamaki ya hana D.P.O magana so yake kawai yasan wacece diyana tunani ya shigayi ko dai Aryan ya fara neman matan ban zane dan shi dai yasan Aryan ba shi da mata,kuma kanwar sa dai baza tace ya mata kiss ba zuba musu ido kawai D.P.O yayi yana jiran amsar da Aryan zai baiwa diyana haka zalika jibga jibgan sojojin dake tsai tsaye a gefe da gefen office ɗin suna riƙe da manya manyan gun suna basu tsaro, shi dai Shahram bai damu ba domin yasha kallo a mota

kasa kasa chikin sanyin murya Aryan ya fara magana "my jidda ki bari mu koma gida zan miki kiss É—in kinji? Kin ga yanzu akoi mutane" turo É—an karamin bakin ta tayi kafin tace "to shikenan na yarda amma kuma ai baka buÉ—emin abun dake chikin wandon ka na gani ba"

wani mugun dariyane yazo wa Shahram amma sai ya damme dan yasan halin ogan na shi,shi ko D.P.O mutuwar zaune yayi yana son yin magana amma yana tsoron amsar da Aryan zai bashi dan haka sai yaja bakin sa yayi shiri,sauran sojojin ma jiran amsar Aryan ga diyana kawai suke

Hannu Aryan ya sa ya matse mata É—an karamin bakin nan nata yana faÉ—in "wai ke bakin ki baya gajiya da magana ne,kiyi shiru kar na sake jin kinyi magana" ba zato ba tsammani kawai su kaji diyana ta fasa ihu tana faÉ—in
"Wayyo baki na ya chiremin bakin gaba ɗaya" dariya abun yaso bawa Aryan amma sai na fiske dan yasan yana mata dariya yanzu wlh bazasu karƙe lfy ba,bashi da zaɓi dole ya rarrasheta domin su zauna lfy gaskiya Ahzan ya gama chutar sa

Rungumota yayi sosai yana É—an bubbuga bayan ta yana faÉ—in "ya isa to kiyi shiru"chikin kukan nata da babu hawaye ko É—igo sai ihu take ba kwalla tace "ni wlh sai ka biyani bakina yanzu dame kake so na chi abinchi?" Shafa fuskar ta yake a hankali yana faÉ—in "zan baki aron nawa bakin idan muka koma gida" chikin sauri ta É—ago kai daga girjin sa tana kokarin yin magana,yayi saurin mai data ya kwantar dan bai san ta sake yin wata maganar,manuniyar ya tsantsa hannun sa ya sanya mata a baki yana wasa da harshen ta,dan karta sake yi masa wani maganar diyana kuwa kamar jira take ta fara tsotsar yatsan nashi sai jin wani zir zir yake a jikin sa haka dai ya hakura ya danne dan ba yadda zai yi da ita dole ya mata yadda take so dan azauna lfy.

Dan sandan na gaba su Ahzan na biye da shi a baya gaba É—aya yun jigata mum ta koma kamar ba ita ba lokacin guda ta rame ta sanja,hanan kuwa har wani bakin wahala tayi,duk rashin kunya irin na Deen awannan karon ido ya raina fata,sai wani fiki fiki yake da ido Kasa karfet É—in suka zauna,shi kuma É—an sandan ya koma gefe ya tsaya,
diyana na ganin su ta miƙe tsaye chikin sauri tana faɗin "Aunty hanan daman kuna nan shine baku faɗa...bata karisa maganar ba Aryan ya daka mata tsawa akan ta wuche ta zauna kuma karya sake jin bakin ta a office ɗin nan
Chike da tsoro ta koma ta zauna dan yadda yayi maganar bata ga alamar wasa a tattare da shi ba, almost
10mins su Ahzan na zaune Aryan bai che dasu komai ba yana É—an latsa wayar sa da alama wani abun yake mai mahimmanci muryan mum Ahzan che ta katse su da cewa

"ÆŠana dan Allah ka sanar da mu laifin da muka maka me ya sanya ka kawomu wajen nan ba wani abinci kirki ba ruwan sha wahalar tayi yawa ga sauro dan Allah ka taimaka ka fidda mu daga nan"

slowly Aryan ya É—ago kai ya kallin Shahram chike da bada umarni ya fara magana
"Shahram ka É—auki matan nan ka kai su Airport a mai da su Maiduguri nayi bincike basusan komai ba" dawo da kallon sa yayi kan mum ya chi gaba da magana "mama kiyi hakuri ni bana wulakanta mutane shi ya sanya nayi saurin yin bincike a kan ki dan ko ba komai kin haifeni,dolece ta sanya aka kama ki amma ki mana afuwa" nauyayyar ajiyar zuchiya mum ta sauke kafin tace "ba komai yaro amma dan Allah zan iya sanin laifin me mukayi"

Gyara zama Aryan yayi,dan shi baya wulakanta mu tane baya amfani da matsayin sa na Lefternal general Aryan ya che zanyi girman kai ko kuma wulakanta mutane, labarin abun da ya faru ya shiga sanar da mum da farkon in da ya sani har yau da suke zaune

Dugun numfashi mum taja lokacin da ta gama jin abun da Ahzan ya aikata kuka ne ya kubche mata wai yanzu a che ɗan da ta haifa a chikin tane zai yi hakan har da bata magani domin ya chi gaba da wasa da hankali mutane bama ita ka ɗai ya bawa magani ba ashe har da yar mutane ya juya mata ƙwaƙwalwa gaskiya ka haifi ɗane baka haifi halin sa ba

Chikin sanyin murya Aryan ya fara rarrashin mum tare da chewa su tashi Shahram ya kai su Airport,ba musu mun Ahzan Hanan Mum Deen suka miƙe ko kallon Ahzan mum ba tayi ba,dan bata son ganin sa Shahram yayi gaba suka bi bayan sa

Bayan tafiyan su mum da yan mintoci Aryan ya dawo da kallon sa kan D.P.O ya fara magana "ku ɗauki wanan kuma kuje ku masa hukuncin da ya dace nayi bincike a kan sa watar da ya gaba ta yayiwa wata yarinya yar shekara 10 gyaɗe" ya karisa maganar yana nuna Deen da hannu chikin sauri D.P.O ya bawa ɗan dan da ya shigo dasu Ahzan umarni akan ya tafi da Deen yaje ya tsare sa zasu tattara baya nan su mikashi Court addinin Muslunci, ba tare da ɓata lokacin ba aka wuche da Deen saura Ahzan awaje wadda yake zaune sai raba ido yake kamar an tare ɓera a tarko gaba ɗaya ya chanza ga fuska a kumbure jiki duk chizon sauro,

shiru office É—in yayi kowa yana sauraron yaji irin hukuncin da Aryan zai yiwa Ahzan

sunkuyo da kai Aryan yayi dai dai saitin kunan diyana dake kwace a kirjin sa Kasa kasa yace "my jidda tashi ko ina zuwa zanje waje ne" shiru yaji diyana bata am sa shi ba,kai kallon sa yayi kan face nata idon ta a lumshe amma kallon É—aya zaka mata ka gane batayi barchi ba tana jin sa
Murmushin gefen fuska ya saki dan yasan me takewa fushi kuma ba biye mata zai yi a nan ba dan sai ta kwanto masa aiki idan yace zai biye mata,shi gwara masa ma da ta yi fushin a nan karta sake masa magana sai sun koma gida, dawo da kallon sa yayi kan D.P.O chike da bada umarni yace "sojoji zasu tafi da Ahzan" yana gama faɗin hakan ya miƙe tare da ita a jikin sa

chikin sauri Ahzan yace dan "girman Allah ka faÉ—amin wanene kai kafin ka tafi" juyowa Aryan yayi ya kalli D.P.O irin kallon nan na kamasa bayani ba tare da yayi magana ba ya wuce ya nufi waje,

chikin sauri D.P.O yace da Ahzan "shine Lefternal general Aryan kani ga Brigadier general Safras, Æ´aÆ´a ga mai martabar sarki Abubakar saraki" mutuwar zaune Ahzan yayi ya kasa magana,jin abun yake tamkar a mafarki yanzu yar uwar Lefternal general Aryan yayiwa haka yau dai yasan tashi tazo karshe,awani ban garen kuma yaba wa Aryan yake da yadda yayi magana da mum É—in sa duk da chewa sun chukutar da shi, nan take nadama tare da danasani suka É—arsu a zuchiyar sa lokaci guda

Ɗaya daga chikin jibga jibgan sojojin Aryan ne ya ɗauki Ahzan chak ya saɓa shi a kafaɗar sa sukayi waje.

Uk

2:10pm hiyana ta fito daga part na su Zahra tana takawa a hankali kallo É—aya zaka mata ka gane bata da isasshen lfy, kitchen ta nufa already abincin Bgs na shirye É—auka tayi da kyar saboda bata da karfi sai wani tangal tangal take, da ker take É—aga kafa ta taka stair case É—in, duk da a sanin ta babu kowa a É—akin hakan bai hana ta sallama ba
Chapter 36 · 0% Book details