← Book details Kirjin Mai Hankali Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 75

Sashe 69

Kirjin Mai Hankali Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🌹 Ku more gida da jiki mai kamshi, nutsuwa, da farin ciki. Sai dai kayan turaren YERWA INCENSE AND MORE!

*KIRJIN MAI HANKALI*
_(Akwatin sirrin sa)_
_🧳👩‍❤️‍👨🌺_

*_The Vault Of His Secrets_*

_®️NANA HAFSATU (MX)_

_©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_

*_BOOK TWO_*

_PAGE:61_

A rikitaccen dakin karatu na gidan, inda shiru ya maye gurbin hayaniyar duniya, Fawaaz ya tsaya a bakin ƙofar yana kallon Nabeeha da ke zaune bisa kujera tana karanta wani littafi na anatomia. Fuskar ta cike da nutsuwa, amma idanunta sun nuna alamun gajiya.

A hankali, ya shigo riƙe da gilashin ruwa mai sanyi, yana tafiya da kwanciyar hankali har ya iso kusa da ita. Ya ajiye gilashin a kan teburin kusa da ita, sannan ya ce da murya mai taushi,

"Sha ruwa, Nabeeha… Kinsan bana so ki gaji ba tare da kin kula da kanki ba."

Ta ɗago kai a hankali, tana kallonsa da mamaki. Idanunta sun sauka a kan fuskarsa, wadda ta cika da kulawa.

"Na gode," ta faɗa a hankali, tana jawo gilashin.

Fawaaz ya ɗan matsa kusa, yana mai kallon yadda ta sha ruwan a hankali. Sai da ta ajiye gilashin sannan ya furta, da murya mai zurfi da taushi,

"Da ace zan iya zama ruwa, da sai na zamo ruwan da zai dinga sanyaya zuciyarki har abada."

Nabeeha ta ɗan tsargu, zuciyarta ta bugawa da ƙarfi. Ta saki numfashi, tana jin yadda kalamansa suka shige ta.

"Ya Fawaaz… me kake nufi?"

Ya dan murmusa, yana kallon cikin idanunta.

"Ina nufin… ke ce nutsuwata, ke ce abinda zuciyata ke bukata. Ko da ruwan da kika sha ya qare, in har ina kusa dake, to ba za ki taɓa jin ƙishirwa ba."

Zuciyarta ta harba, wani irin sanyi da tsigar jiki suka ratsa ta. Ba ta iya cewa komai ba, sai kawai ta sunkuyar da kai, tana jin yadda kalamansa suka mamaye zuciyarta.

Fawaaz ya danyi dariya, ya sunkuya kadan yana kallonta.

"Nabeeha, idan zaki ji tsoro da soyayyata, to ki sani cewa… ni ne mafakarki."

Hankalinta ya yi nauyi, zuciyarta ta fada tarkon da ba ta shirya ba. Fawaaz kuwa, ya mike a hankali, ya juya da wani murmushi mai cike da nufin zuciya, ya fita daga dakin, yana barin ta cikin wani yanayi da ba ta taba jin irinsa ba.

A tsakar dare, shiru ya mamaye gidan, amma a zuciyar Fawaaz babu wani hutu. Ya dinga juye-juye akan gadonsa, amma duk da kokarinsa na kawar da tunanin Nabeeha, hakan ya gagara. Zuciyarsa na tafasa da soyayyarta, hankalinsa ya kasa samun nutsuwa.

Ya sauke ajiyar zuciya, ya mike a hankali yana bin hanyar dakinta. A hankali ya tura kofar, yana kallon inda take kwance. Wata irin soyayya mai karfi ta lulluɓe shi. A hankali ya karasa gadon, ya tsaya na wasu sakanni yana kallon yadda numfashinta ke fita cikin nutsuwa.

Da hankali, ya haye gadon, ya kwanta a bayanta a natse, sannan ya jingina fuskarsa da wuyanta, yana shakar daddadan kamshin fatarta. Hannunsa ya sauka a kan cikinta, yana rungumeta cikin kulawa da soyayya.

"Nabeeha…" ya furta da kasalalliyar murya mai cike da shauƙi.

Ta dan motsa, zuciyarta ta harba da sauri lokacin da ta ji numfashinsa a kusa da kunnenta.

"Ya fawaaz… me kake yi?" ta tambaya da muryar da ke nuna alamun tashi daga barci.

Ya dan matse ta kaɗan a kirjinsa, yana jin dumin jikinta yana ratsa shi.

"Na kasa barci, Nabeeha… Na kasa samun nutsuwa, kuma daga gare ki nake so na samu sanyin da zuciyata ke bukata."

Ta ɗan yi shiru, zuciyarta na bugawa da sauri. Shi kuwa ya dan yi murmushi, yana shafa gefen fuskarta a hankali.

"Kin san me yasa?"

Ta kasa cewa komai. Murmushinsa ya ƙaru kadan, sannan ya rada mata da murya mai kashe jiki,

"Saboda ke ce komai a gare ni. Nabeeha, ke ce farin cikina. Babu inda zan fi jin kwanciyar hankali fiye da nan… a jikinki."

Wata irin kasala ta lullube ta, wani sabon yanayi na soyayya ya dirar mata. Hannunsa ya kama nata, ya sumbaci bayan tafin hannunta a hankali.

"Kin san yadda zuciyata ke bugawa a duk sanda na kasance tare da ke?"

Ta runtse idanu, tana jin saukar numfashinsa a bayan kunnenta.

"Yadda kike ji yanzu, shi nake ji duk sanda kike kusa da ni."

Ya ɗan shafi fuskarta, yana jan numfashi a hankali.

"Nabeeha, idan akwai abin da zan iya sadaukarwa domin ki, to rayuwata ce. Domin ke ce farin cikin da ba zan taba barin sa ya kufce min ba."

Zuciyarta ta nitse a cikin soyayyar Fawaaz, ba ta san lokacin da ta lumshe ido tare da jingina bayanta da KIRJIn sa ba.

A haka ya ci gaba da mata kalamai masu ratsa zuciya,

Fawaaz ya jawo Nabeeha jikinsa sosai, yana jin yadda numfashinta ke hade da nasa. Wata irin soyayya da shauki sun cika zuciyarsa, ya dora labbansa a gefen kunnenta yana rada mata da murya mai kashe jiki.

"Nabeeha… kin san kuwa irin tasirin da kike da shi a kaina? Kamar yanda iska ke bukatar sarari, haka zuciyata ke bukatarki."

Ya sauke sumbatu a saman goshinta, yana shafa gefen fuskarta a hankali.

"Da ace zan iya zana ki a zuciyata, da na fi kowanne mai fasaha kwarjini. Amma ai babu bukata, domin har yanzu zuciyata tana dauke da surarki."

Hannunsa ya sauka a kan tafin hannunta, yana wasa da ‘yan yatsunta a hankali.

"Kina jin yadda zuciyata ke bugawa? Ko kin san cewa kowanne bugunta na ambaton sunanki ne?"

Ya jawo hannunta, ya dora a kan kirjinsa, inda zuciyarsa ke harbawa da karfi.

"Kin jiyo? Wannan bugu ne na soyayya… domin ke kadai ce abinda zuciyata ke bukata."

A hankali ya daga hannunsa ya shafa kumatunta, ya sauke sumba a gefen lebenta, sannan ya sauke numfashi.

"Ke ce abinda ke ratsa jinina, Nabeeha… Kamar jini a jiki, ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba."

Hannunsa ya gangaro zuwa wuyanta, yana shafa gefen wuyanta da tafin hannunsa mai dumi.

"Ko kin san me yasa na fi son kasancewa kusa da ke?"

Ya rada mata a kunne, muryarsa na rawa kadan da tsananin soyayya.

"Saboda kin zama wani yanki na zuciyata. Babu wani wuri da zan fi jin kwanciyar hankali fiye da nan… a jikinki."

Ya lumshe ido, ya kara shigewa jikinta, yana jin yadda sanyin fatarta ke ratsa nasa.

"Ke ce sanyi a cikin ran zuciyata, ke ce farin ciki da nutsuwata."

Hannunsa ya gangaro zuwa wuyan hannunta, yana shafa gefen tafin hannunta a hankali, yana jin yadda jikinta ke amsawa da sanyin halittarsa.

"Idan akwai abin da nake bukata a rayuwata, to ke ce. Idan akwai abinda zuciyata ke so fiye da komai, to soyayyarki ce."

Ya dan sauke numfashi, yana jin yadda jikinta ya yi laushi a cikin nasa.

"Nabeeha… da ace zan iya zama mafakarki har abada, da na fi kowa jin dadin rayuwa."

Ya kara rungumeta da karfi, yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da karfi. A haka ya ci gaba da mata kalamai masu ratsa zuciya, yana sauke sumba a dukkan gabobin jikinta...

Ya sanya hannunsa yana kamo labbanta. Ya shiga zagaye labbanta da yatsansa guda daya..

Ya Kai mata sumba kan bakinta yana lalubar harshen ta hadi da cafkeshi tamkar alawa..

Ya koma kan labbanta yana tsotsar su sosai tamkar ya samu alawa. Ya koma kan Karan hancinta yana sakar mata sumba zuwa gefen kunnuwan ta.

Can ya Kai hancinsa kan gashin ta yana sunsunar kamshin da gashin nata ke fitarwa na scented hair cream and spray da tayi amfani dashi na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE.

Ya jima yana sunsunar gashinta. Ahankali ya sanya hannu yana unbutton din maballar rigarta. Duk yarda nabeeha taso ta kwace kanta ta kasa . Saboda fawaaz ya rikida ya zama tamkar wani dan karamun zaki dake tashen farauta a daji.

Harda wani gurnani yake. Alokacin da bakinsa ya Kai kan na shanunta. Ya jima yana tsotsar su sosai.

Kafin daga bisani ya sauka zuwa kasan cibiyarta ya sanya harshensa yana lasar ramin cibiyarta. Nabeeha ji tayi tamkar zata shide. Gashi kofofin jikinta sai maraba suke yi da sakon da yake Isar musu..

Ya gangara kan goshinta yana sakar mata sunba. Lungu da Sako na jikin nabeeha ba inda fawaaz bai tsotse ba. Ya lasa ya tsotse ya murza haka yayita yi..

Daga bisani ta jiyo shi yana adduar auratayya. Duk yadda tayi taso bijerewa ta kasa. Sakamakon rikon da fawaaz yayi mata tamau ba zata iya kwacewa ba...

Sai numfarfashi takeyi tana damtse kasan labbanta cike da ciwo.. tana sake mamakin zubar hawayen fawaaz akan KIRJIn. Tabbas kuka yakeyi. Kukan me amma? Ita tana kukan wahala shi dai kam sai kukan farin ciki...

Sai da fawaaz ya samu nutsuwa sosai sannan ya sarara mata. Ya koma gefenta ya rarumota ya riketa tamau. Yana shafa gadon bayanta.

🎀🎀🎀🎀

Fawaaz ya rungume Nabeeha a jikinsa da soyayya mai zurfi, yana jin wani irin farin ciki da nutsuwa da ba zai iya misaltawa ba. Ya lumshe ido, zuciyarsa na cike da godiya, sannan ya rada mata da murya mai cike da kauna,

“Nabeeha… me zan ce da ke da zai bayyana yanda nake ji a zuciyata? Yaya zan iya godewa Allah da ya bani mace irinki, wadda ta kare mutuncinta ta kuma kawo shi gare ni ba tare da ta zubar da shi ba? Ke abar alfaharina ce, ke ce macen da zuciyata ta dade tana fata.”

Ya janye kadan, yana kallon idanunta da nutsuwa. Hannunsa ya kama nata, ya dan shafa tafin hannunta cikin kulawa.

“Nabeeha, na gode da kika zamo amintacciya a gare ni. Na gode da kika kawo girmanki gare ni, ba tare da kin sake shi ga kowa ba. Na gode da kika bani mutuncinki cikakke, cikin soyayya da gaskiya.”

Ya lumshe ido na wani lokaci, sai kuma ya sake bude su, yana shafa gefen fuskarta.

“Na gode da kika tsaya akan darajar ki, kika kare shi, kika kawo shi gare ni. Wallahi, Nabeeha, ba zan taba gajiya da godewa Allah da ya bani mace kamarki ba.”

Ya sauke numfashi, zuciyarsa cike da tsananin soyayyarta.

“Ya Allah, Ka albarkaci rayuwar Nabeeha. Ka kare ta daga dukkan sharri, Ka sanya farin ciki a zuciyarta a kullum. Ya Allah, Ka kara mana so da fahimta, Ka hada zukatan mu har abada.”
Chapter 69 · 0% Book details