← Book details Kirjin Mai Hankali Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 75

Sashe 64

Kirjin Mai Hankali Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai ya fara tambayarta wasu tambayoyi game da musulunci.

"Nabeeha, tell me, what is the foundation of our faith?"

Ta gyara zama, tana kallonsa da kulawa. "La ilaha illallah, Muhammadur Rasulullah."

Ya yi murmushi. "Good. And what is the right of a husband upon his wife?"

Ta dan yi shiru, sai ta ce, "To respect, obey, and stand by him in goodness."

Ya kalli ta da wani irin so a idanunsa. "And my duty to you?"

Ta sake kallonsa, tana jin wani sabon natsuwa. "To love, protect, and provide for me."

Ya kama hannunta ya sumbata, sannan ya sanya hannunsa a kan kanta. "Let me bless this union."

A hankali, ya fara yin addu’a, yana rokon Allah ya sanya albarka a rayuwarsu, ya sa soyayyarsu ta dore, ya sa su kasance cikin kwanciyar hankali da juna.

Bayan ya gama addu’a, sai ya rage hasken fitilar dakin zuwa dim light, yana kallonta da wata irin natsuwa.

A hankali, ya durkusa kusa da ita, yana shafa fuskarta da yatsunsa. Sai ya sumbaci idanunta, gefen kumatunta, sannan bakinta.

"Nabeeha, I love you. And tonight, I will show you just how much."

Ya fara romancing dinta sosai, yana shafa jikinta a hankali, yana jin yadda numfashinta ke sauyawa. A hankali ya rika sumbatar ko’ina na jikinta, yana gaya mata kalaman soyayya cikin murya mai dauke da shauki,

"Your scent drives me crazy… your skin is like silk… your lips, your eyes, your everything—Nabeeha, you are perfect."

Hannayensa suna biye da maganarsa, yana jin dadin jin yadda jikinta ke amsawa da shaukinta. A hankali, ya kara nutsuwa cikin soyayya da shauki, yana barin dare ya kasance na su biyu kawai... Hannunsa ya Saka a bayan rigarta ya balle bra dinta a hankali yana zume rigar zuwa kasa kasa...

Ya sanya tattausan labbansa akan nata leben yana tsotsa ahankali tamkar ya samu alawar tsinke. Yayinda daya hannunsa ke zagaye acikin rigarta yana shafa albarkatun KIRJIN ta...

Nabeeha, menene ginshikin addinin Musulunci?

Nabeeha tache

"Ginshikin addinin Musulunci su ne shika-shika guda biyar:

1. Shahada – yin shaidar babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad (SAW) manzonSa ne.

2. Sallah – tsayar da sallah biyar a rana.

3. Azumi – azumin watan Ramadan.

4. Zakka – bayar da sadaka ga mabukata.

5. Hajji – zuwa aikin Hajji ga wanda yake da iko.*

Fawaaz:

Masha Allah! Kin fi karfin misali. Yanzu ki gaya min, wane hakki ne miji yake da shi a kan matarsa?

Nabeeha:

Miji yana da hakki a kan matarsa na biyayya, girmamawa, kula da gidansa da SIRRIN SA, da kuma tallafa masa a cikin halal.

Fawaaz:

To, wane hakki ne mata take da shi a kan mijinta?

Nabeeha:

Miji yana da alhakin kula da matarsa, ciyar da ita, tufatar da ita, kare ta, da kuma kyautata mata.

Fawaaz:

Hmmm... Nabeeha, idan Allah zai ba ki damar zabar wanda za ki aura, shin da ni za ki zaba?

Nabeeha: (ta runtse ido, tana murmushi)

Kaddara ta riga ta zo, amma... eh, zan zabe ka.

Fawaaz: (yana murmushi, yana shafa fuskarta a hankali)

Allah Sarki, kin sani kuwa cewa wannan shine abin da na fi jin dadinsa a yau? Nabeeha, me kike jin dadin yi a rayuwa da kike so mu rika yi tare?

Nabeeha:

Ina son karanta littattafai da yin addu’a da wanda nake so. Ina so mu rika karanta Al-Qur’ani tare.

Fawaaz: (ya sumbaci goshinta)

Wallahi kin zama arziki a rayuwata. Nabeeha, idan na rike hannunki, me kike ji a zuciyarki?

Nabeeha: (ta yi shiru, tana kallon hannunsu da yake cikin nasa)

Ina jin kwanciyar hankali, kamar babu abin da zai iya cutar da ni matukar ina tare da kai.

Fawaaz: (ya rage hasken dakin zuwa dim light, yana shafa gashinta a hankali)

Nabeeha, yau zan tabbatar miki da cewa ke ce ke kadai a raina.

Sai ya ci gaba da shafa fuskarta da sumbata cikin soyayya, yana bayyana irin yadda yake kaunarta…

ADVERT👇

YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE

(THE SCENTS WITH DIFFERENT ESSENCE FOR YOU AND YOUR HOME)
(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)

INA MA'ABOTA TURARE!
Shin kuna son gida mai ƙamshi da nutsuwa? Kaya masu ɗaukar hankalin kowa? YERWA INCENSE AND MORE ta kawo muku kayayyakin turaruka masu kyau, ingantattu, da tsada mai rahusa!

🌟 Mene ne za ku samu?

Turarukan wuta don gida, kaya, da tsugunno.

Khumrahs masu kamshi irin na Borno, Chadi, da Sudan.

Oil perfumes masu daɗin kamshi mai ɗorewa.

Turaren wanka, mopping, da wanki don dukkan sassan gida.

Man gashi mai gyara da fesa kamshi mai dadi.

Kayayyakin gyaran jiki na musamman don lafiya da ƙamshi mai ɗorewa.

📍 Adireshi:

Kano, amma muna tura kayayyakin mu duk fadin Najeriya da ƙetare.

📞 Tuntuɓe mu:

WhatsApp ko kira: 08095215215 / 09044191709 / 09134848107

Instagram: @yerwaincense_and_more

Facebook: @yerwacollection

Twitter:Hafsaaat00

🌐 Don ƙarin bayani da hotunan kayayyakin mu: Ku ziyarta mu a TikTok:
@besturarenwutainkano
https://www.tiktok.com/@besturarenwutainkano?_t=ZM-8s89xrbgS3x&_r=1

🎉 DON RAGI NA MUSAMMAN: Idan za ku siya, ku faɗi cewa daga ZAFAFA ne!

🌹 Ku more gida da jiki mai kamshi, nutsuwa, da farin ciki. Sai dai kayan turaren YERWA INCENSE AND MORE!

*KIRJIN MAI HANKALI*
_(Akwatin sirrin sa)_
_🧳👩‍❤️‍👨🌺_

*_The Vault Of His Secrets_*

_®️NANA HAFSATU (MX)_

_©️ZAFAFA BIYAR WRITERS_

*_BOOK TWO_*

_PAGE:57_

Nabeeha ta dan rankwafa a kan cinyarta, tana wasa da zoben hannunta, yayin da Fawaaz ya kura mata ido cikin nutsuwa. Idanunsa sun cika da wani irin lumshin soyayya da ita kanta ba ta saba gani a tare da shi ba.

A hankali, ya sanya hannunsa ya kamo nata. Jin yadda tafin hannunsa ke da dumi ya sa ta lumshe ido, zuciyarta na bugawa da sauri. “Nabeeha…” Ya kira sunanta da wata murya mai sanyi da ta sa ta dago kai a hankali.

Ba tare da wata shakka ba, ya shafa gefen fuskarta da yatsunsa, yana kallon idonta da suka cika da lumana. “Kin san kuwa cewa tun farkon haduwar mu, zuciyata ta karɓe ki fiye da yadda zan iya bayyanawa?”

Ta dan lumshe ido, tana jin yadda kalamansa ke shigar mata har cikin zuciya. Bai tsaya a nan ba, ya ɗauko lemon da ya siyo mata ya bude, sannan ya mika mata. “Ki sha mana, na san baki ci komai ba.”

Ta karɓa a hankali, tana jin yadda kulawarsa ke ratsa ta. Bayan ta ɗan kurɓa, ya mika mata naman kajin da ya siyo, yana mai cewa, “Ki ci sosai, Nabeeha. Ba na son ki wahala ko kaɗan.”

Sai da ta ɗan ci, sannan ya kura mata ido yana murmushi. “Kin san kuwa kin fi kyau idan kina murmushi?”

Wani sanyi ya ratsa ta, ta kasa cewa komai. Ya kai hannunsa ya shafi gefen bayanta a hankali, yana jin yadda numfashinta ke fita cikin nutsuwa. A hankali ya kai bakinsa kusa da goshinta, ya dora wani laushi a kai.

"Soyayyarki abu ne da ba zan iya misaltawa da komai ba, Nabeeha," ya furta a hankali.

Fawaaz ya dan yi shiru yana kallon yadda Nabeeha ke taunar abincin da ya bata. Duk da cewa ta kasa dago ido ta kalle shi, yana iya hango yadda fuskarta ta sauya launi, tamkar wadda take jin nauyin kallonsa. Wani siririn murmushi ya bayyana a saman fuskarsa, sannan a hankali ya kai hannunsa ya riko nata.

Nabeeha ta tsinke daga cikin tunaninta lokacin da ta ji dumin tafin hannunsa yana shafar nata. Ta yi kokarin janye hannun, amma ya rike cikin taushi, yana wasa da yatsunta a hankali. “Kina tsoro na ne, Nabeeha?” Ya tambaya cikin murya mai rauni.

Ta girgiza kai a hankali ba tare da ta dago ba.

Ya dan kifa goshinta da nasa, yana jin numfashinta yana gauraya da nasa. Hannunsa na rike da nata, yana shafar tafin hannunta a hankali.

"Ina so ki fahimta, Nabeeha," ya fada cikin wata murya mai laushi, "soyayyata a gare ki ba wasa ba ce. Kullum ina tunaninki, kuma duk lokacin da na ganki, zuciyata tana bugawa da wani irin yanayi da ban saba ji ba."

Ta lumshe ido, tana jin nauyin yadda yake furta kalmomin da suka shige ta har cikin zuciya. Fawaaz ya yi shiru na wasu dakiku, sannan ya sanya hannunsa ya shafi gefen fuskarta cikin kulawa.

"Na dade ina kokarin boye abin da nake ji, Nabeeha," ya cigaba, yana kara matsowa kusa da ita. "Amma kullum sai da kika shige zuciyata fiye da da. Babu wani lokaci da nake tunani ba tare da kin zo cikin zuciyata ba."

A hankali ya dora bakinsa a goshinta, yana shafar bayanta cikin taushi. "Kin canza min rayuwa, Nabeeha. Kin sa na fahimci abin da ban taba tunanin zan iya ji ba."

Numfashinta ya dan rikice, ta kasa bude idanunta. Wani irin sanyi ya ratsa ta, musamman yadda yake shafar bayanta da hannunsa mai laushi, yana kara matse ta a jikinsa.

A hankali ya dago fuskarta, yana kallon cikin idonta da ke dauke da wani irin shauki. "Ba zan taba gajiya da nuna miki soyayya ba, Nabeeha," ya fada a hankali, kafin ya dora laushi a saman lebenta.

Ta lumshe ido, zuciyarta na bugawa da sauri. Wani irin shauki da ba ta taba jin irinsa ba ya ratsa ta. Hannunta ya fada cikin nasa, yana rike da ita tamkar ba zai taba sakinta ba.

Daga nan, ya ja hannunta ya mike tsaye. "Mu koma ciki ki huta, Nabeeha. Ina so ki sami nutsuwa," ya fada yana riketa da kulawa.

Ta kasa cewa komai, amma zuciyarta cike take da wani irin soyayya da nutsuwa da ba za ta iya misalta wa ba.

Fawaaz ya kama hannunta cikin kulawa, yana tafiya da ita zuwa cikin wani daki na daban da aka kawata gadon da farin bedsheet daya Sha roses anyi Zanen zuciya wato heart . Dukkan motsinsa na nuni da soyayya da kwarewa, tamkar wanda ya dade yana jira ya bayyana abin da ke cikin ransa.

Yana jin yadda tafin hannunta ke dumi a cikin nasa, hakan ya kara masa kwanciyar hankali. Bayan sun isa cikin dakin, ya zaunar da ita a gefen gadon, sannan ya durkusa a gabanta, yana kallon fuskarta cikin nutsuwa.

"Nabeeha," ya kira sunanta cikin sanyi, yana shafar tafin hannunta. "Kina jin dadin zama tare da ni?"

Ta dago ido a hankali, ta kalle shi, sannan ta dan yi murmushi kadan. “Eh…”
Chapter 64 · 0% Book details