Sashe 83
Abin Da Ciwo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cewar Malam daya shigo falon ransa a ɓace yaji Saleema tana yiwa Najwa magana har ya tari numfashimnta shima yayi nasa faɗar, dan babu abinda Atiku ya ɓoye masa, ya kuma ce yayi masa aiki akanta yadda zata so shi ta aureshi ko nawa ne zai biya, a haka suka rabu yazo nan domin nuna mata asalin ikon da yake dashi a gidansa. Najwa kuwa wucewa tayi zuwa ɗakinsu tama kasa magana dan takaici, amma duk wannan surutun na malam bai ratsa mata zuciyarta ba, kuma bata ji tsoronsa ba domin ta gama yanke sai dai sukai gawanta gidan Atiku amma ba dai da ranta ba.
[7/7, 13:04] BuhainatðŸ˜: *Littafin nan na kudi ne, don Allah da son annabi ku karfafa min guiwa, duk wanda ya ga wannan littafin ya siya result karanta domin hakkina ne. Pay N400 to 0106956864 Ramatu Muhammad Kabir Access bank (Diamond). Ko a biya a POS, ko a tura MTN card N400 a 09034940106, masu so ta pc su tura N700. Sai a tura shai wanidar biya ta number 09034940106. Dan Allah banda vtu.*
51.
Najwa tana jin malam yana faɗa a falon haka tayi biris da shi ta kwana tana ƙananun surutai, daga ƙarshe youtube ta shiga ta soma kallo, can anjima taji shuru alamar malam ya fita ba jimawa sai ga Saleema ta shigo ta zauna a gefen godon da Najwa take kwance.
Tashi mu yi magana.
Saleema ta faÉ—a tana kallonta, Najwa ta tashi ta zauna ba tare da tace komai ba.
A gaskiya Najwa kin watsa mini ƙasa a ido kin bani kunya sosai, saboda lokacin da malam ya sanar dani ga wani zai zo gunki ba ƙaramin koɗa tarbiyyarki nayi ba nace zaki amince da zaɓinsa, sai gashi ba aje ko ina ba kin nuna ban isa dake ba.
Haba Anty da kinyi shawara da ni kafin ki yanke mini hukunci, dan ni dai wlh ba zan auri wannan ba, haka kurum ina kallonsa ina jin takaici da baƙin ciki.
Ba halittarsa zaki duba ba kuÉ—insa zaki kalla, kuma maza irin Alhaji Atiku suna mugun son farar mace irin ki, wlh in kika yarda da aurensa ke zaki yi mulkin da kike so a gidansa kuma malam ba zai barki haka ba sai ya baki maganin mallakarsa yadda zaki samu abubuwa a jikinsa.
Ni dai wlh ko kaɗan ba abinda ya burgeni a gareshi ya riƙe kuɗinsa, ni ina son auren namiji kyakkyawa kuma mai kuɗi, dan haka ki faɗa wa mijinki ya aura masa Siyama amma ba dai ni ba dan ba haifata yayi ba da zai yi wani iko a kaina.
Amma Najwa ba kida mutunci Malam ɗin kike faɗar magana haka akansa, yanzu na tabbatar da maganar yaya kuwa da yace zaki gundureni gashi ba aje ko ina ba kin nuna mini iyakata, kowa ya ƙi ki ni na nuna miki so na 'yanta ki amma da abinda zaki saka mini kenan.
Ba sai kin mini gori ba Anty in ba zaki iya cigaba da riƙeni ba sai na san inda dare yayi mini.
Haka ma zaki ce ko? Lallai Najwa ashe haka kike ba kida mutunci.
Na wuce haka ma in dai akan kaina ne, bazan yarda idona biyu ku cutar dani ba wlh.
In kin san wata ai baki san wata ba zan nuna miki iyakarki kuwa.
Saleema ta miƙe afusace ta bar ɗakin, Najwa ta ja guntun tsaki tana mele baki.
Kafin kiga iyakata ni zan ga naki ', wlh ko inna bata isa ta sa na auri wannan baƙar halittar ba balle ke.
Sai ta miƙe ta sakawa ɗakin key ta sauko da trolleyn kayanta ta saka waɗanda suke a wadrob a ciki ta mayar ta rufe ta kimtsa komai kana ta buɗe ɗakin ta samu Siyama suna kallo ta wuce kitchen ta saka abinci ta fito falon ta zauna tana cin abinci, Siyama ta kalleta tana cewa.
Anty Najwa Mama tace ta tafi sashin baba, in kinyi sallar asuba tace mu fere doya mu dafa sannan ki yiwa su Auwal wanka ki shiryasu kafin tazo nima sai nayi nawa shirin makaranta.
To Allah ya kaimu Najwa ta faɗa kana ta cigaba da cin abincinta a zucitarta tana ganin daidai lokacin da zata yi abinda take ganin shine daidai yayi, tunda Amty Saleema tana gurin malam yau ita ce da girki, data gama ci ta wuce ɗakin Saleema ta fara yi mata bincike a nan ta samu kuɗi a ƙaramar pos ɗinta cikin kaya ta ƙirga dubu talatin da uku ta saki murmushi ta kwaahe su duka, ta fito ta shiga ɗakinsu ta saka kuɗin cikin trolley ɗinta ta mayar yadda yake, sai ta bi lafiyar gado tana jin wani daɗi yana rufeta da guduwan data shirya yi, nan take ta seta alarm a wayar ƙarfe huɗu, sai ta koma ta cigaba da kallon data fara a youtube, a haka har Siyama ta shigo kwanciya Najwa tace.
Su Auwal sun kwanta ko?
Eh tun É—azu.
Kin rufe ƙofa ne.
Eh na rufe.
Ok sai da safe.
Najwa tace mata Siyama ta amsa tare da kwanciya kusa da ita ba jimawa barci ya ɗauketa, itama Najwa aje wayar tayi a ƙarƙashin filo ta rufe ido dan tayi barci saboda ta samu ƙarfin tashi.
Ƙarfe huɗu na dare alarm ya tashe ta ta tashi ta zauna sai ta cigaba da zama har kusan ƙarfe huɗu da rabi lokacin ne barcin ya saketa, ta sauko daga gadon a hankali ta zura babban hijab ɗinta ta sauke trolley ta buɗe ɗakin ta fito falo ta jawowa Siyama ɗakin, sai ta isa ƙofar fita ta murɗa key ta buɗe ta fita da addu'ar kariya daga shaiɗanun dare, ta kuma rufe ƙofar sai ta ɗaura trolley a kanta ta bi bayan gidan ta wuce part ɗin Amaryar malam cikin sanɗa, har ta dangana da katangar baya sai ta ganta tana da tsaho amma da yake ta sakawa ranta sai ta fita, a gefe ta aje trolley kayan ta juya ta hango wani dogon benci na masu aikin fenti ne suka barshi a gurin, cikin dabara ta ɗauko shi ta ƙara a bangon sai ta ɗaura trolley ɗin akai itama ta hau, da dubara ta ɗaura trolley ɗinta a katangar itama ta hau daga gefen kayanta, sai ta tura trolley ɗinta ya faɗa waje itama ta diro akan trolley ɗinta, nan ta miƙe da sauri ta ɗauke shi akai ta soma tafiya sauri sauri tabar lungun ta fita titi ba kowa sai kiran sallar farko da wasu mallatai ke yi, a haka tabar nan unguwar ta faɗa wani layi shima sai da taga ƙarshensa kafin ta isa titi, nan ta hango junction ɗin 'yan napep gasu nan burjuk sun parker, da sauri ta isa gurin ta samu wani ba kowa a ciki ta shige ta yi pilow da kayanta ta soma mayar da numfashin wahala. Wajen ƙarfe biyar da kwata tana nan a cikin Napep ɗin dan sai da ta huta sosai har an shiga masallaci salla, a lokacin ne masu abin hawa suka fara gilmawa a hanyar, hakan yasa ta fito daga napep ɗin data ɓuya ta isa titi, ba jimawa ta samu napep ta tare ta sanar dashi Na'ibawa zai kaita can kan hanyar da zata samu motar Kaduna dan ba zata tasha ba sauri take yi, yace kuɗinta dubu uku ba musu ta shiga suka wuce. Sai wajen ƙarfe shida suka isa saboda nisan gurin gari yayi haske mutane sun fara hada hada, ta sauka ta biyashi ya wuce ita kuma ta cigaba fa tsayuwa tana duban hanya, duk motar data gani kamar ta haya ce saita saka mata hannu har kusan shida da rabi bata samu mota ba sai ta fara tunanin ko ta dawo baya ta tsaya a tashar dake wajen na'ibawan ta samu mota, tana wannan tunanin sai ga wata mota jeep ta wuceta can kuma aka yi ribas aka dawo aka tsaya, ƙirjinta ne ya shiga bugawa dan sosai ta razana, a tunaninta ko malam yasa anbi bayanta, shiyasa yltaƙi yarda taje tasha dan kar ma su binciketa a can su ganta, da yake motar tinted ce ita bata ganin na ciki sai da aka sauke gilas kafin ta sauke a jiyar zuciya ganin bata san mamallakin motar ba.
'Yan mata ina zaki ne da wannan farar safiya?
Kaduna zani mota nake nima, in hanyar kayi dan Allah ka rage mini ko a zaria ne ka sauke ni.
Ok ya ce sai ya sauko ya buÉ—e mata boot ta saka kayanta kana ya koma ya shiga itama ta shiga gefensa ya tada mota suka wuce, saurayin ya kuma cewa.
Amma bakay tsoron faɗawa motar mugayen mutane da kika zo hanya ki hau mota, ana yawan faɗa a riƙa daurewa a shiga tasha saboda halin rayuwa.
Wlh nima dole ce ta saka amma ban taɓa hawa motar hanya ba sauri nake yi.
Duk saurinki lafiya ai tafi komai, in ma kuɗin mota ce ba kida shi wadatacce saiki haƙura har ki samu.
Wlh ina da ma kuÉ—i ina da dalilin daya saka banje tasha ba, kuma In Sha Allah daga yau bazan sake wannan gangancin ba.
Allah yasa. Ni sunana Mujaheed ina zaune a Kaduna da kowa nawa, bikin wani abokina nazo jiya aka É—aura sai kuma aka yi mini kiran gaggawa a gida shiyasa na fito da sassafe zan koma, kinga yanzu na samu abokiyar hira dama da niyyar haka na fito akan na rage wa wani hanya dan kar nayi tafiya ni kaÉ—ai.
Allah sarki naji daɗin haɗuwa da kai domin nima ka taimakeni a lokacin da nake buƙatar hakan, ni sunana Najwa kuma nima asalin 'yar kaduna ce iyayena da kowa na can yanzu ma gidan ƙanwar babana na baro dalilin auren dole da suke son yi mini.
Mujaheed ya juyo ya kalle ta ya kuma mayar da fuskarsa kan hanya, yace cikin murmushi.
Kyakkyawa da ke ayi miki auren dole ai an wuce zamanin.
To dole suke son yi mini sun kawo min mutum akan mu fahimci juna nace bai yi mini ba, sun dage akan ban isa ba dole sai na yarda shiyasa na nuna musu iyakarsu na bar gidan tun asubar fari don na koma gidan iyayena wanda nasan ba zasu bari hakan ya faru ba.