Sashe 24
Abin Da Ciwo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ni matar naketa kallo domin wlh har cikin zuciyata tayi mini, dan har tafi Najwa kyau, gata 'yar bulbul jikinta komai yaji.
Wato dai zamu kwashi dami a kala.
Cewar hanan tana 'yar dariya, Binafa dake tuƙi ta ɗage gira tana dukan sitiyarin mota cike da murmushi a fuskarta.
_Zaku iya fara biyan kuɗinku domin muna gab da gama season 1 mu tsunduma a season 2 wanda sai kun biya kuɗinsa kafin zaku cigaba da samun cigaban wannan labarin ɗoɗar har zuwa ƙarshensa. Bononza na kwana biyar akan N300 idan kwanaki biyar ya ƙare In Sha Allah zai koma asalin kuɗinsa N400, yau saura kwana uku bononza ya ƙare._
Pay N300 to 0106956864
Ramatu Muhammad Kabir
Access bank (Diamond). Ko a tura MTN card N300 a 09034940106, masu so ta pc su tura N600. Sai a tura shaidar biya ta number 09034940106. Dan Allah banda vtu.
[7/7, 13:04] BuhainatðŸ˜: *ABIN DA CIWO*
Na
©Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir
Page 17.
      Last freepage season 1.
*
Binafa.
Bayan zuwan farko da suka yi sai da suka sake zuwa kusan sau biyu kuma duk basa samun Sameeha a gida, sannan duk in sun tashi tafiya sai sun tabbatar mai gadi baya gurin, yana ganin shigarsu amma baya sanin fitansu, shima sosai yake mamakin zaryan da suke yi dan in Sameeha ta dawo baya sanin lokacin da baƙin suka tafi, zuwa na ƙarshe da suka yi ranar monday wanda ya kama zuwa na huɗu kenan, kuma a cikin satin da Aminu yace zai dawo ne, sun samu Sameeha tana gida dan plan ɗinsu kenan da suka tsara, dan mai gadi yau ya tabbatar da zuwansu sun sameta a gida, suna zaune a falo sun sha dogon hijab suna jiran Sameeha ta fito wanda Jamila ta shiga ɗakinta ta sanar da ita, lokacin wanka ta fito shiyasa tace su jirata ta kimtsa, shadda ta saka doguwar riga bubu tasha aiki, sai ta saka hula akanta dan bata so ta ɓatawa wanda suka zo gidan duk da bata san ko su waye ba, a haka ta fito har ta ƙaraso gunsu tana yi musu kallon rashin sani, sai suka gaisheta ta amsa fuska sake.
Amma ban waye ku ba daga ina?
Muma munyi mamakin ganin ke ce matar gidan saboda kwatance aka yi mana da nan gidan, cousin É—inmu ce aka yi bikinta to lokacin bama gari shine tayi mana kwatance domin muzo muga É—aki, amma kuma sai muka ga ashe ba gidan muka je ba.
Allah sarki, gaskiya ba nan bane ƙila baku gane kwatancen bq amma da kun kirata a waya kunji.
Sai dai na sake gwadawa dan tun É—azun muke kira baya shiga.
Allah yasa ya shiga to.
Sameeha ta faɗa tana mikewa dan ta kosa su tafi saboda so take ta fita lanbun gidan ta sha iska tare da jin kamshin furanni, saboda ita kanta gidan yayi mata ba daɗi ita kaɗai ta saba da kwaramniyar su Amrah, su Binafa suka miƙe suna yi mata godiya sai kallonta suke suna hararo garar da zasu kwasa, ji suke dama ta zama 'yar hannu su morewa rayuwa, ita dai sai anjima tayi musu sai da suka fita kafin ta kwalawa Jamila kira ta fito ta rusuna a gabanta.
Daga yau kar ki ƙara barin mini ƙofar falo a buɗe duk wanda ya buga sai kin tabbatar da gurina yazo kafin ki buɗe masa, waɗannen matan ba saninsu nayi ba kin barsu su kaɗai a falo sunyi kane kane, idan masu cutarwa ne shikenan anyi an gama, to ki kula da kyau.
Kiyi haƙuri zan kiyaye.
Yauwa gwara dai ki kula saboda duniya ba gaskiya kowa ya zama mugu dan dama mugu bai da kama, haka kurum ki barsu su shigo ashe bani suke nima ba, kuma kin tafi É—aki kin barsu su kaÉ—ai, ai da sai ki zauna inna fito sai ki tafi.
Wayarta da ta yi ƙara yasa ta ɗaga ta koma ta zauna bayan ta gaisa da Aminu sai suka shiga hirar biki daga bisani tace masa.
Noor yaushe zaka dawo ne gaskiya gidanmu yana buƙatar Haskenka.
In Sha Allah ranar asabar zan shigo da Safe saboda zanje kano wani meeting, kuma tunda su Abi basa nan ki shirya mu tafi tare sai ranar monday mu dawo.
Allah ya kaimu amma me kake so in shirya maka ranar asabar É—in in kazo sai ka ci mu tafi.
Karki wahalar da kanki, kuma ai da sauran lokaci tunda yau monday idan Allah ya kaimu friday in ina son wani abu sai na sanar dake.
Haka suka ƙara taɓa hira akan bikin Salma domin a satin bikin zai dawo, da suka yi sallama Jamila ta ƙara bata hakuri Saneeha ta sallameta ta wuce, a zuciyarta kuma tana mamakin cewa da tayi bata sansu ba, sosai kanta ya ɗaure tunawa da zarya da suke yi a gidan, koda yake duk zuwansu basa samunta wataƙila kuskuren kwatance aka yi musu suke ta zuwa, amsar da wani ɓangare na zuciyarta ta bata kenan sai ta miƙe ta wuce dan tuni Sameeha ta wuce ɗakinta dan ta ɗauki ƙaramarta waya ta tafi lanmu. Jamila tana shiga ɗaki ta tadda wayarta ta ƙara koda ta duba Najwa ce, ta ɗauka da sauri tana shigewa bayi ta kulle, tambayar data yi mata ya girgiza lissafinta da tace.
Me Sameeha tace batan baƙin mata biyu da duka zo sun tafi?
Dama kin san da zuwansu? tace to bata sansu ba karna sake barin Kofar falo a buÉ—e.
Nan ta kwashe komai ta faÉ—a mata, Najwa ta sauke numfashi tana cewa.
To bakin Yaya Hauwa ne domin suma ta ɗauke su aiki ne akan Sameeha, shiyasa bata sansu ba kuma Hauwa ita ta turosu akan yau su zo su sameta a gida, dan haka idan sun ƙara zuwa ki buɗe musu ƙofa ki barsu su shiga ɗakinki su ɓoye a nan, koda kwana ya kama zasu yi to a ɗakinki zasu zauna, karki bari Sameeha tasan suna cikin gidan. Yaushe Aminu zai dawo ko har yanzu baki sani ba.?
ÆŠazun nan tayi waya dashi a gabana wai ranar Asabar da safe zai dawo.
To ranar Juma'a baƙin zasu zo domin suna so su haɗu da Aminu ne. Ki dai kula dan karki ɓata mana aiki.
Cewar Najwa cike da gargadi, To Jamila tace kana ta yanke wayar, Jamila dai duk sun gama ɗaure mata kai dan ta kasa gane wani abu suke son shiryawa Sameeha, tsoronta da fargaba ace asirinsu ya toni, addu'a ta shiga yi Allah yasa su gama komai cikin nasara ba tare da ɓarkewar wata matsala ba.
.
Najwa.
Shigowar inna É—akinta yasa ta yanke kiran da sauru, inna ta bita da kallo tana cewa.
Ina sallah naji kina ambatan sunan Sameeha shine na zo naji me ya faru?
Au! kai inna wato kunnenki ya nan ke da kike sallah, to maganar bikin ƙanwar mijinta nake da wata 'yar islamiyarmu tada ce tasan Salma shine na ce mata nima 'yar uwata Sameeha tana auren yayanta.
Ohoo na É—auka ko kin je gidan ne dana hanaki zuwa.
Haba inna ai nayi Hankali me zai kaini gidan kuma bayan naga sai shamin ƙamshi suke dan na rabu da yayansu, ko da yake ita Anty Sameeha ba ruwanta Ikram ce dai uwar kanzagi.
To ai da gaskiyarta tunda ɗan uwanta kika wulaƙanta, koni nan haushinki naji da kika watsa mini ƙasa a ido.
Ni dai Inna ki mini addu'a Allah ya cika mini burina.
Idan na Alkhairi ne ya cika miki, dan nasan bai wuce na shegen burin auren me kuÉ—i ba. Kwana biyu ma naga kin rage yawo kin natsu Allah yasa ki É—aure.
To inna bani da wani sabga shiyasa na natsu tunda muna muraja'an musabaƙar da za muyi na makaranta, kuma fitana ai sai da dalili nake yinsa.
Hmmm Allah ya nuna mini aurenki dai na huta.
Ta faÉ—a tana harararta, Najwa dariya tayi tabi bayan inna da kallo data fice daga É—akin, ta gyara kwanciya tana jin wani farin ciki na kusantowar cikar burinta daya kusa cika.
*****
Ranar Juma'a.
Sameeha.