Sashe 9
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 5 min read
MARYAM!baza kimun shiru ba?"yafad'a cikin tattausan muryanshi"Amma yaya dan Allah lattifa zanyi ko?shareta yayi tanata b'ata rai idanuwanta cike da k'wallah"shi kuma yashareta yana driving nasa"suna shigowa cikin Asibitin yayi parking yafito"in'am tak'i fitowa tanata cin magani"zagayowa yayi ya bud'e k'ofar beyi mgn ba ya finciko hannunta"hawayen datake mak'alewa suka zubo"me'aka miki kike kuka?"shiru tayi tak'i mgn tana tsuke d'an bakinta"yarufe k'ofar yana rik'e da hannun ta"turjewa ta fara k'ok'arin yi yadaka mata wata rikitacciyar tsawa"ta fashe da kuka"MARYAM! meyasa bakya jin mgn ta?"yafad'a Ahankali yana kallon ta"sai kuma yamatso daf da ita tsawonta iya kafad'arsa batama Ida kaiwaba"dogon hannunsa guda yasaka yafara share mata hawayen ta"da farko tayi zaton dukanta zaiyi"saita rintse ido"Amma sai taji yana share mata hawayenta"tayi mamakinsa saita bud'e idanuwanta batace komai"dukda bata san kallonta yakeyiba"itama kallonsa tayi ta kauda kanta"kamar zaiyi mgn sai kuma yayi shiru yajata suka nufi cikin Asibitin"yayinda mutane keta kallonsu kamar tv"Amma *me tubarau* be damu dasu ba"in'am kuwa ta shagwab'e fuska tana turo baki tana hararan duk nurses d'in dake kallonsu"kasancewar zuwanta Asibitin Ayau shine na ukku"hanyar office nashi yayi da ita"jefi jefi ma'aikatan nata gaishesa da masa sannu da zuwa.....dg nesa dr salma ta hangosu"saidai taji wani iri data ganshi rik'e da hannun wata yarinya"wacce jikinta yabata k'ilan k'anwarsace"Anutse ta nufo wajensu"yana k'ok'arin bud'e k'ofar office d'in sa yaji muryar dr salma na cewa"doctor sannu da k'arasowa"dr marwan da dr nabeel na wajenta kai kawai ake jira"juyowa in'am tayi Ayatsine sbd muryar dr salma da taji ta tabbatar itace wacce sukayi waya da yaya Aliyu d'azun"ido suka had'a da In'am.....gaban dr salma yafad'i sbd kyawun in'am yabata tsoro"harara in'am ta zabga mata wacce bata san meyasa ta Harare tan ba? duk yaya Aliyu dake bud'e office d'in na lura da in'am"sannan be tanka dr salma ba"saima cire eye glass nasa yayi ya had'a da wayoyinsa yasaka acikin hannun in'am yana fad'in kije ki zauna nadawo....wayyo Allah yaya! ni bazan iya zama nika d'ai ba"ni saina bika"da ido kawai dr salma ta tsaresu tana aikin kallo.....
MARYAM yaushe nafara y'ar musu dake wai?"kukan shagwab'a tasaka"ya kalli salma fuska ad'aure yace"kije zanzo"dg haka yayi shiru yaja hannun in'am suka shiga cikin office d'in"cikin fushi ya kalleta yana zaro ido yace" Abokin wasanki kika maidani ko me?
In bacin fitinarki da kikace nine zan kawoki da yanzun kina class"kayi hak'uri banyi zaton zan zama takura agarekaba"zanje na shiga Adaidaita"kuma bazan koma cewa" ka kainiba tunda bakaso"kayi hak'uri *yaya Aliyu*"ta fad'a tana rushewa da kuka"bece komai ba Amma fuskar nan ad'aure take bbu Annuri ko kad'an"itadai in'am na duke k'asa wayoyinsa da Glass nasa na cikin hijab nata"k'arewa office d'in kallo yayi dukda ana gyarawa Amma gyaran be masaba"matsawa yayi gaban table yaja kujera yazauna yana kiran telephone" yasanar cleaners suzo su gyara masa office nashi" in'am kuwa mik'ewa tsaye tayi tazo ta ajiye masa wayoyinsa saman center table"zuciyarta na sanar mata wai shin menene shi naki dayake iko dake ma?"kawai kiyi tafiyarki idan yafita"da wannan tunanin taja kujera ta zauna" *me tubarau* yasaci kallon ta yatab'e baki yana mik'ewa tsaye yana tafiya cikin izzah dason bud'awa"saida yakai bakin k'ofa sannan kamar An masa tilas yace"nan da 15 minit na dawo bazan jima ba"kiyi wani abu dabai kama taba ki gani"yana fad'in hakan yasaka kai yafita"in'am ta mik'e tsaye tana tab'e baki tana fad'in bazan zauna ba balle harma kazo ka sameni d'in"hijab nata ta gyara tana k'ok'arin fita wata cleaner ta shigo"Amsa sallamarta In'am tayi tana kallonta tace"yauwa dan Allah ga wayoyin yaya nan in kin gama ki rufe office d'in....dan Allah ki rufan Asiri karkiyi sanadin da zan rasa Aikina"wlh both baya son shishshigi tuni haka yake"banza in'am ta mata ta fice.....
Tana fitowa bakin titi cikin sa'a ta sami nafef ta hau"bayan sun iso ta sallamesa ta wuce ciki"Aikuwa ta samu Anyi tare, gata da shegen tsoron duka"Acikin rana Aka barsu itada wasu"sai wajen k'arfe 10 aka musu bulala goma goma akace kowace ta tafi gida idan An tashi"in'am taci kuka sbd dukan ya shigeta"ana tashi ta fito ta siyi ruwa na leda tasha tanata sakin Ajiyar zuciya ta nufi bakin titi da nufin ta tari nafef.....wata farar mota ta gitto Agabanta tayi parking"bah bah yafito yana bin in'am da wani irin mayen kallo" yana ganin Afili tafi kyau bisa a photo"pls y'an mata yayanki ya Aikoni Awajenki"yafad'a abayan in'am dake k'ok'arin tafiya"Afusace ta juyo tana fad'in mlm lafiya?"lafiya qlau dama Aliyu ne yace"nazo na maidake gida shi yana Aiki a Asibiti"yafad'a yana k'ok'arin bud'e front sit...
. in'am batayi mgn ba ta nufi motar ta shiga "shima yazagaya yashiga.......
Anan free page yak'are hanzarta biyan naki halak d'in domin jin yadda zata kasance"har yanzun ba'a fara komai ba a labarin, zak'in labarin da zazzafar soyayya me tsayawa arai na gaba sai mun had'e a paid grps
Har gobe bazan fasa fad'in duk wacce ta cutar da daniba na barta da Allah"kamar yadda kasuwanci yake haka shima wannan kasuwancin mune duk wacce tayi Abinda zai sosa ranmu itada ubangiji zai bi mana hakkinmu ta wata hanyar arayuwarki in sha Allah nuna miki addu'ar shiriya
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number
2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira
Y'an nijar kutuntub'i wannan n
+227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
SONE KO K'IYAYYA
11&12
........
K'ok'arin rufe k'ofar motar In'am keyi taji Amon tattausan muryar yaya Aliyu yana fad'in *Maryam!