Sashe 27
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read
Shiru kawai yaya Aliyu yayi yana nazarin Abinda yagani"saidai tunanin nasa yakasu kashi daban daban"Abu na farko dayakeso yasani shine waye mamallakin wannan mota?"sbd yasan be tab'a ganin safwaan da wannan motar ba"inma ta safwaan ce to meyasa mama gaje ta shiga ciki??"kodai yaje ya tambayeta waye ya Ajiyeta A mota, kuma ina taje cikin motar??.....tsaki yake ja kamar zai huda harshensa"dg k'arshe ya yanke shawaran bibiyar safwaan da kuma wannan mota" ta haka kawai zai gano bakin zaren kamar yadda brr Ahmed yabashi shawara yayi Abaya.....motar yabama wuta yabar wajen zuciyarsa nasanar masa sai mama gaje ta had'a masa bom Awajen umma.....hakan kuwa ta kasance dan maganganu k'arya da gaskiya mama gaje ta sanarwa umma kan In'am da Aliyu"wai ta ganshi ya sauketa Amota ta fito da manyan ledoji"ta jima tana fad'in k'arairayi sannan ta zauna sukaci Abinci zubaida tayi sallah"Amma mama gaje bata yiba"zubaida kuma na mamakin kusan sati 2 kenan rabon dataga mama gaje tayi sallah"tana so ta tambayeta dalili Amma tana shakka Aranta ...ba sune suka bar gidan ba sai wajen isha'i"sadda suka fito dg b'angaren umma mommy itama ta fito da bak'uwa zatayi mata rakkiya"mama gaje na ganinta ta d'aure fuska tak'i yi mata mgn suka wuce Abinsu"mommy tayi murmushi kawai tana yimata Addu'ar shiriya Aranta.....yaya Aliyu be shigo cikin gidan ba sai bayan yayi sallar magrib"sannan yadawo yayi wanka ya shirya cikin milk d'in jallabiya yanata zabga k'amshi yatafi yayi sallar isha'i"Ana idarwa kai tsaye gidan ummi yanofo"dukda k'asan ransa yana jin nauyin ummin sbd kusan sati 1 bezo ya gaishetaba sai yau zaije...ummi kuwa tunda taga in'am nata walwala kuma tace"tazo taci Abinci tace taci Abinci Awajen yaya Aliyu jikinta yabata da dare koda safe saiya zo....tun bayan in'am ta gama sallar isha'i tayi shirin bacci ta fito tazo ta zauna cikin parlourn da hijab k'arama himar Ajikinta tana kallon yaya mukhtar dake zaune yana kallo"Ahankali tace"yayana nawa shika d'ai"harara ya ballah mata yana fad'in dama ina son mgn dake "meyasa wai idan Abdallah ya miki mgn bakya son kulashi??"cak yaya Aliyu dake k'ok'arin shigowa yatsaya sbd yaji wace Amsa in'am zata bama mukhtar??..."wai bakiji ina miki mgn?"b'ata fuska tayi tace"nidai gaskiya haushi yake bani yayita kallona"kuma nidai bana son na tsaya da wanda ban saniba karatu nakeso nayi.....wata Ajiyar zuciya me tubarau yasaki Ab'oye" Aransa yana mamakin wayon In'am"dama Angel nasa nada wayo haka?
Amma take nuna batayi hankaliba"yazata fa zatace shine ya hanata kula maza"fuskarsa Asake yashigo cikin parlourn da ledar tsarabarta A hannunsa"saida In'am taji fad'uwar gaba da taji tattausan muryanshi"mukhtar kuwa had'iye masifar dayaso yima in'am yayi ya Amsa sallamar yaya Aliyu"tunda yashigo idanuwansa k'yam Asaman baby face nata dan ba k'aramin kyau tamasaba"itama satar kallon sa tayi suka kuwa had'a ido"yaya ina wuni?"tafad'a tana sunkuyadda kanta ak'asa"lafiya qlau"yafad'a yana mik'a mata ledar hannunsa yace"ummi fa?"tana ciki tana sallah"ta fad'a tana Amsar ledar da hannu biyu"kije ki kamun littattafanki na islamiya"yafad'a kamar an masa tilas yana zama kan kujera"mukhtar ya gaishesa"in'am kuwa bata wani damuba sbd tasan ta iya komai Aka koya musu"d'akinta ta shiga"ta duba ledar taga tsirene da zafinsa da ice cream"wayyo yaya me tubarau d'ina yanzun yana jidani "ta fad'a tana murmushi ta Ajiye ledar dukda tanaso taci saidai yanzun tarasa meyasa takejin nauyin cin wani abu Agabansa??"littattafan ta d'akko ta dawo parlourn ta sami yaya Aliyu da ummi suna fira"Agabansa k'asa kan carpet ta zauna saitin k'afafuwan sa tana fad'in gasu yaya"ummi dai na kallonsu batayi mgn ba"yaya Aliyu ya karb'i jakar yana zaro books d'in ciki yafara bud'e *sa'al wajawab* yana dubawa can yafara karanto mata da larabci tana fassarawa"ummi ta tashi tana murmushi tabarsu sbd suyi karatun" wanda hakan ba k'aramin dad'i yamata ba"ta tabbatar idan Aliyu shine miji ga In'am lallai in'am ta gama dacewa da miji na k'warai.....sunfi mintina 30 suna karatun"kusan book4 sukayi" *sa'alwajawab, Arba'una hadiz,kitabul tajweed,talbiyatul Aulad* "....hamma in'am tayi tana fad'in wayyo Allah yaya bacci gashi gobe Akwai skul"kuma kace na shirya da wuri ko?"yaya Aliyu dake kallonta yana k'ok'arin mgn Aka turo k'ofar parlourn da k'arfi"haka nan k'irjin yaya Aliyu yabuga!"yajuyo kansa yana kallon k'ofar sbd yaga waye??umma ce tsaye da dogon hijab Ajikin ta" tana huci tana jifar In'am da wani irin mugun kallo"wanda In'am d'in tayi saurin yin k'asa da kanta jikinta har rawa yakeyi....wato maganar gaje ya tabbata kenan??"ni ina nan na d'auka ka tafi Asibiti ko kana can part naka" kana hutawa Ashe kana nan katare??"bansan miye Aka baka kaciba"to wlh Ahir d'inka"zaka tashi kafita ko kuwa??duk ranar dana koma ganin kazo wannan shegen gidan wlh saina baka mugun mamaki"mutumin banza da baida kishin kai"ke kuma munafuka kina k'asa da kai kamar ta Allah"dg ke har uwar taki nafi k'arfin bokanku....rintse idanuwansa yaya Aliyu yayi yamik'e tsaye har jiri yake gani ya dafe bango"cikin wani irin yanayi yace"umma dan Allah muje bazan koma shigowa ba kamar yadda kikace dg haka yafita yana waiwayen In'am dake k'wallah....kama koma dawowa kaga yadda zanyi dakai"kana nan Anata ta tsarka Atatsi ubanka"to wlh d'ana yawuce haka....sannu me Abin haihuwa wacce tafi kowa iya haihuwar!"Ada naso na barki kiyi hargowarki kije "saidai naga Abinki yayi yawa"Aliyu banice ke kiran saba shine ke kawo kansa"kuma bazan koresaba idan yazo kodan sbd mutuncin sa dana mahaifinsa"cewar ummi cikin fad'a"kasancewar me hak'uri be iya fushi ba"umma na hararanta ta tab'e baki tace"Ashe ba kece ke kiransa ki cusa masa wannan me kama da muciyar ba? murmushi ummi tayi tana fad'in inaso ki sani bana takara da hukuncin Allah hauwa"idan Allah yayi In'am matar Aliyu ce ke baki isa ki hanaba"haka nima"dukda bazanso haka yafaruba" Amma Allah shine yabama kansa sani....
Allah yakiyaye"kinaso kenan tunda kikace haka?"wannan kuma ke yadama"dg yau karki koma zuwa min gida"mijinki kuma badan sbd tsoronki yasaka nak'i Aurensaba saidan sbd bana ra'ayin auren nasane"zan kuma Auresa Ayanzun saiki mutu idan mutuwa zakiyi.....tsaki umma taja tana fad'in mu zuba ni dake"dg haka ta fice"in'am dake zaune tana kuka ta tashi ta fad'a jikin ummi tana fad'in ummi na shiga rud'ani me kalaman ku suke nufi??
Kije kiyi bacci in'am"da sauran lokaci har yanzun"Amma insha Allah zan sanar miki wace gudun muwa Aliyu yabama rayuwarki.....cika ummi In'am tayi batace komai ba ,ta d'auki littattafan ta shige d'akinta" ta Ajiye books d'in tana tunani"duk yanda taso taci tsiren nan fita ranta yayi ta d'auka ta mayar A fridge"tazo ta kwanta bacci.....
washe gari misalin k'arfe 7:15 am"yaya Aliyu ne zaune cikin motarsa dg wajen get d'in gidansu"kallo d'aya zaka masa ka fahimci yana cikin damuwa"yab'oye jajayen idanuwansa Acikin bak'in tubarau nasa"yatsare k'ofar gidan su in'am da ido yanaso yaga fitowarta ko yaji sanyi Azuciyarsa...damuwar da yake ciki Ajiya ta saka ko baccin kirki beyiba"ya zauna yayi iya tunani da hangen nesa sbd yagano makusa ko Aibun ummi Amma be ganiba sai Alkharinta yake gani"ya tabbatar da cewa"mama gaje ba k'aramar shed'aniya bace sbd itace sanadin duk wata gaba da b'atancin tsakanin umma da ummi da kuma mommy"zai cigaba da Addu'a idan In'am Alkhairi ce ga rayuwar sa Allah yabashi ita"idan kuma ita ba Alkhairi bace Agaresa Allah yabashi juriyar rashinta"yaja doguwar Ajiyar zuciya yana fesar da wani zazzafan huci dg bakinsa yana tuna yau da safe da k'yar umma ta Amsa gaisuwarsa"tana k'ara masa warning karya koma shiga gidan ummi....be gama wannan tunanin ba ya hango In'am ta fito dg cikin gidan"tana sanye da yunifoam da socks da sendel"ta ratayo skul bag nata Agefen kafad'arta"fuskarta bbu walwala ko kad'an"kamarma tayi kuka"da kallo tabi motar yaya Aliyu"saidai batayi zaton yana ciki ba"yana lura da ita harta bud'e gaban motar yaya yusuf ta shiga"nafeesa ma tazo itada yaya sulaiman ya bud'e mata back sit ta shiga"yamik'a mata skul bag nata yana murmushi"wanda yanzun kusan kowa yafahimci suna son juna shida nafeesa...yaya Aliyu yabi motar da kallo harta b'acewa ganinsa"wani irin tausayin kansu shida In'am yaka mashi"yasan koda bata sonsa to tayi sabo da shak'uwa dashi"fatansa Allah yazab'a musu mafi Alkhairi"yana wannan tunanin yabud'e k'ofar fuskarsa bbu walwala ko kad'an yafito yashiga cikin gida....