← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 43 OF 65

Sashe 43

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read

Alh d'ahiru yazomun da wata mgn jiya Akasuwa game da ita"Akwai yaron Abokinsa mai suna farooq dake son mama na"yama sanarmun kwanaki yaganku da ita da yaron kamar kun sami sab'ani dashi"beson yaron ba Saida mahaifinsa yayi bincike yagano shine k'anin mahaifin ta sai yaje masa da zancen"Anan yagane yaron"to nasanar masa zan tambayi mamana idan tana sonsa"idan bata sonsa bbu wanda zai mata tilas"idan har tana sonsa d'in inaso nasaka ranar su harda sulaiman da nafeesa,da kuma isma'il"kai bazan koma maka zancen Aure ba"sbd haka yaka gani??dan inaso Afara bincikar halayen yaron tukum....tunda Abba yafara zancen zufa ke kotowa yaya Aliyu"yana jin kansa na sarawa"k'irjinsa yamasa nauyi"da k'yar ya iya furta bbu damuwa zan bincika Abba"dg haka yayi shiru"bbu wata damuwa Afuskarsa"yayi k'ok'arin danne Abinda yakeji yana taso masa"Abba yace"to shikenan saika fara binciken dg gobe"dato ya Amsa ya mik'e tsaye ya fita"Abba na mamakin be nuna damuwaba Akan zancen tunda mommy tasanar masa yana son In'am"dama kuma yasha Alwashin bazaima masa zancen ba in har bashine yamasa ba"gashi kuma har wani yafito yana sonta da Aure.....da k'yar yaya Aliyu ya isa part nasa sbd jiri dake kwasarsa"bayan yashiga cikin parlournsa yamurza key ya kwanta kan 3seeter yana dafe da zuciyarsa"yayinda kansa ke barazanar tarwatsewa"idanuwansa sunyi jajir"bbu Abinda yake hangowa sai fuskar farooq time d'in dayake gayawa In'am mgn...never! yafad'a da k'arfi yana girgiza kansa"yana ganin Abin kamar A mafarkine bada gaske ba"saidai ya tabbatar da cewa zai Amshi Abinda Allah yatsara masa"yajima Arayuwarsa yana musu addu'ar zab'in Alkhairi shida In'am"saidai bazai iya canza hukuncin Allah ba"yana kuma zaton farooq nada wata manufa na son yaa Auri In'am.....ya jima yana sak'a da warwara dg k'arshe ya lallab'a yaje yayi sallar la'asar ya kwanta kan bed zazzafan zazzab'i da ciwon kai suka masa sallama"ga kuma yunwa dan tun break fast rabonsa da Abinci"har Akayi magrib da isha'i yana kwance yana jin wayoyinsa na ringing Amma baya jin zai iya d'agawa"yana ganin jiri da komai haka yatashi cikin dakiya yana dafe bango yashige bath room"be jimaba yafito ya kabbara sallah dg zaune"bayan yagama ya d'auko frash milk kwali guda ya shanye yasha magani ya kwanta.....

Abin bbu sauk'i sai wajen Allah"damuwa, tunani, b'acin rai sun tsaya Azuciyar yaya Aliyu"yadda yaga rana haka yaga dare....sai wajen Asuba wani wahalallen bacci yayi Awon gaba dashi....

Ab'angaren In'am....
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
53&54
..........

Ab'angaren In'am kuwa tunda ta koma gida"Ak'agare take tayi sallah da wanka taje takaima yaya Aliyu lunch d'in da sukayi dashi zata kai masa"kota kan cake d'inta dake cikin fridge batabi"bayan tayi wanka da sallar Azahar ta canza kaya ta fito main parlour"ummi nata kallonta harta wuce dining area ta zuba Abinci cikin wani food flux me kyau"tayi zaune sbd bataso tazo wucewa ummi tace"ina zataje?"....waike lafiya kikayi zaune kuma ba Abincin kike ciba?"Ayya ummi yaya Aliyu zanje na kaima Abincin"shine kuma kikayi zaune?"kindai fita tun safe ki bari Auwal yazo yakai masa"dan Allah ummi nifa yace yafiso nakai masa ko?

"ko wannan Auwal d'in yakai bazai ciba"ta k'are maganar cikin shagwab'a kamar zatayi kuka"ummi batayi mgn ba ta shareta"mayafinta dake samqn kanta ta gyara ta d'auki food flux d'in ta mik'e tsaye ta fita wayar ta na'a hannunta"fitowa dg cikin gidan tayi cikin nutsuwa tana tafiya tamkar bata son taka k'asa"samarin dake zaune Alayin wajen me d'an kes suka bita da kallo suna fad'in duk layin basuga mace me Aji y'ar gayu kamar taba"In'am kuwa batama san suna yiba tayi gaba Abinta"koda ta shiga gidansu nafeesa part d'in yaya Aliyu ta nufa"tana isowa tayita knocking kusan sau3 Amma shiru"dg k'arshe ta zauna kan resting chairs dake wajen k'ofar parlourn nasa tafara k'ok'arin kiransa...saidai sau 3 tana kira ba'a d'aga ba"gabanta yafad'i domin ta tabbatar yana gidan nan tunda motarsa na parking lot ta gani"toko yana part d'in umma ne shiyasa be d'aga kiran ba??"ta tambayi kanta"tafi mintina goma zaune Anan"dg k'arshe takoma kiransa sau 1 be d'aga ba"sai tayi fushi ta taso tadawo gida ko part d'in su nafeesa bata nufaba"tayi k'ok'ari sosai wajen saita kanta sbd kar ummi tagane wani abu ta mata fad'an meyasa take saurin damuwa da sakq abinda be kamata yazama damuwa Aranta ba"kitchen ta nufa tabude food flux d'in tazuba Abincin rabin plate ta dawo parlourn ta zauna tanaci"ummi dai na zaune da bak'uwa bata tankataba"Ahaka Auwal yashigo yana tsokanarta ina cake nashi?"ta masa banza"bata Ida gama cin Abincin ba nafeesa da k'awar su meenah suka shigo suma suna tambayar cake?"In'am tayi murmushi kawai ta tashi taje ta d'akko cake d'in ta Aza samqn center table"duk wanda ke cikin parlourn kallon cake d'in yakeyi"sbd girmansa da tsaruwarsa"sai shewa sukeyi suna mata pics ta yanka"ita batama ciba hankalinta na wajen yaya Aliyu" ko yaya taji motsin shigowar message ko ringing Awayarta saita duba taga ko shine?" Amma sai taga bashi bane"bayan duk sun gama shirmensu"sauran cake d'in ta mayar cikin fridge da nufin tabama yaya Aliyu yaci Anjima"saidai har yamma tayi zuwa dare bbu Alamar yaya Aliyu yakirata ta waya koya Aiko tazo"tun tana tunanin lafiya har tazo tana tunanin ba lafiya ba....washe gari da Asuba har mafarkin sa tayi"hakan yasa data gama sallar Asuba tafara tunanin yanda zatayi ta fita"gashi sai k'arfe 7 ake bud'e gida....gaba d'aya in'am ta shiga cikin damuwa bata tab'a zaton zata damu dashi har haka ba"tana nan zaune d'akinta tana Azkhar dayi masa Addu'ar Allah yasa yana lafiya"har k'arfe 7 tayi"da hijab d'in sallar Ajikinta ta lallab'a ta fito parlourn tana jin motsin ummi a kitchen tayi wuf tafice dg cikin gidan.....
yaya Aliyu kuwa sai wajen k'arfe 6:35 am ya farka"kansa kamar zai rabe biyu,cikin sa ya d'aure sbd yunwa"ga jiri yana gani"haka ya d'aure yatashi kamar jiya yana dafa bango yashiga bath room"ruwa yakama yayi alwalah yafito yasaka jallabiya yayi sallar dg zaune"cikin dauriya da jarumta yagama sallar"ko Addu'a be yiba yatashi yana ganin duhu kamar zai fad'i yaje yabud'e k'ofar main parlour yabar key d'in Ajiki" sbd gudun kar azo nemansa Aji k'ofar rufe"dan yanada tabbas d'in dole sai Annemesa sbd Aji lafiya"gashi beda k'arfin fita neman wani yazo yataimaka masa"lokacin daya tuna In'am da kuma yadda sukayi jiya da ita sai yaji kamar yayi hawaye sbd radad'i dayakeji Azuciyarsa"saidai kasancewarsa me k'arfin Hali da jarumar zuciya dayake da ita bazai iya hawayen ba"gaba d'aya kewartace sosai Aransa"bed room d'in yakoma be cire jallabiyarba ya kwanta gefen bed ya lumshe idanuwansa da sukayi jajir"yana jin yunk'urin Amai nataso masa" ga wayarsa nata vibration.....dafe cikin nasa yayi cikin Azaba yana kakarin Amai"hakan yayi daidai da shigowar In'am Acikin katafaren bed room d'in Aliyu me tubarau"wani daddad'an k'amshi da sanyin AC yadaki hancinta"ta bishi da kallo Arud'e sbd ganin yana Amai yellow harda jini.... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! yaya dama bakada lafiya?? ta fad'a Arikice tana isowa gefensa da hanzari"dan haryama kusan fad'owa dg samqn bed d'in"d'ukawa tayi dg k'asa kan carpet"ta dubesa idanuwansa Arufe"yaya Aliyu baka lafiya shine baka sanarwa kowa ba harda ni nima??"ta tambaya tana fashewa da wani irin kuka na ban tausayi"ta d'ago kansa sbd yadda yaketa yunk'urin Aman"saidai be iya furta komai ba sbd ganin In'am d'in yakeyi tazama guda 2"hannunta guda ya sark'e danashi yana maida numfashi"iya k'arfinta ta turashi gaba da hannunta guda sbd gudun karya fad'o dg samqn bed d'in"hannunsa guda taga ya Aza samqn kansa"ciwo kan yakeyi yaya Aliyu??"dan Allah kayi mun mgn meke damunka?ta fad'a tana sakq gefen hijab nata tana goge masa gefen bakinsa da red lips nasa da yau sukafi kullum yin jaa"batare data nuna k'yama ko wani abu ba"wanda hakan datayi ba k'aramin dad'i yaya Aliyu yaji Aransa ba"yaya bara naje na kira yaya sulaiman muje Asibitinka Adubaka"nanma shiru yayi idonsa Alumshe yana rik'e da hannun ta"zare hannun nata tayi dg cikin nasa ta jawo pillow ta aza masa kansa Asama"hawayen fuskarta suka d'igo masa Atasa samqn fuskar"ya bud'e idanuwansa da sauri yana kallon ta"saidai ta tsorata da ganin k'wayar idonsa"k'ok'arin yimata mgn yakeyi taga yayi luuuuuu da idanuwa yadena numfashi......
Chapter 43 · 0% Book details