Sashe 42
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
In'am kina ina wai??"yak'wala mata kira"lafiya kake k'wala mata kira haka?"yaya Aliyu ne yace"na kirata...be rufe baki ba In'am ta fito tasha gayunta cikin sabuwar shadda light pink me Aiki"sai b'ata fuska takeyi tayi tsaye tak'i mgn"hmm! bazakiyi mgn bako?"to banine ke kiran kiba yaya Aliyu ne"kuma nasan zakiyi farin ciki da Abinda zai baki"shiru tayi tak'i mgn"ta yafa mayafin dake hannunta samqn gashinta dake d'aure Abaya"ummi dai nata kallonta ta lura tun safe batada walwala"kar Allah yasa kiyi mgn d'in"yafad'a yana fita dg cikin parlourn"In'am! na'am"zonan ki zauna"cewar ummi tanata kallon ta"batayi musu ba tazo ta zauna kan kujera"meya faru duk yau naga bakida walwala??"ko Ajikin In'am tace"ummi ba yaya Aliyu bane duk yau be kirani ba"ni bazan je gunsaba sbd bbu ruwana dashi.... d'aure fuska ummi tayi tana kallonta murya bbu Alamar wasa tace"tunda kikaji shiru meyasa ke baki kirashi ba?"to bari kiji ba'a haka"ita rayuwa sbd wani bazaka sakq kanka cikin damuwa ba"ko miye inaso ki d'aukesa saisa saisa"ki tashi kije kar yayita jiranki"sannan karki sake kinuna damuwar be kirakiba shashasha kawai"In'am ta turo baki ta mik'e tsaye ta fita dg cikin parlourn.....yaya Aliyu na dg bakin get tsaye yana danna waya da nufin yakirata ya hangota ta nufosa"ya d'auki zazzafan wanka"ya shirya cikin suit red colour"fuskarsa bbu tubarau"tayi kyau sosai sbd Aski da gyaran fuskan dayaje Aka masa da safe"gaba d'aya wajen mayen k'amshin turarensa ke tashi" idanuwansa ya tsurama In'am yana jin kamar data iso tayi hugging nasa"fuskarta Asake ta iso gefensa tana masa sallama cikin kwantar da murya"gaba d'aya yau saita tsintsi kanta dajin kunyarsa shiyasa tak'i yarda su had'a Ido"Amsa sallamar ta yayi yanata kallonta kamar yaune yafara ganin nata"yaya ina kwana?"ba haka zakice ba" yaya me tubarau ina kwana ?"shine fa Abinda zaki fad'a ko my Angel?"yafad'a cikin kwaikwayon muryarta"tayi dariya batace komaiba"inaga dai yau wahayin k'in mgn aka saukar miki dashi ko?"ba haka bane yaya Aliyu"to menene?"shiru tayi kanta Ak'asa"tana wasa da yatsun hannunta da sukasha lalle jaa"wanda Ajiya da dare nafeesa ta k'unsa mata shi"yabi yatsun nata da kallo yana fad'in zo muje dg waje"dg haka yayi gaba yabar mata mayen k'amshin turarensa"Ahankali ta fito k'ofar gidan"yana tsaye Agefen motarsa ya bud'e back sit"k'aton cake ne me dad'i na bathday irin na y'an gayu shine yafiddo ya juyo yana kallon ta"kyakykyawar fuskarsa shimfid'e da tattausan murmushi"itama murmushin tayi"ya matso dab da ita ya mik'a mata yana fad'in happy birthday to you my sweet Angel! ware idanuwanta tayi cikin farin ciki bata Amshi cake d'in ba saidai kawai yaji tayi hugging nasa....tana fad'in thank you my big bro"ina Alfahari dakai yaya nah"yeeeeeeee! ta fad'a kamar k'aramar yarinya tana dariya"yaya Aliyu kuwa in bacin yayi namijin k'ok'ari da tuni cake d'in yasub'uce dg hannunsa"ya lumshe idanuwansa yana d'an murmushi na jin dad'in yasakata cikin farin ciki"cikasa tayi sbd wata iriyar kunyar Abinda tayi taji"musammun dataga masu wucewa na kallonsu"shi kansa yafahimci kunya taji"my Angel naji dad'in yadda kika nuna farin cikin ki"kinsan meye zakimun?"girgiza kanta tayi tana Amsar cake d'in tana kallon daga saman cake d'in inda Aka rubuta sunanta"inaso kimun addu'ar samun cikar wani dogon burinah my Angel"idan wannan burin nawa yacika zan kasance cikin farin ciki na har Abada"yak'are maganar yana tsurawa baby face nata ido"dan bakaramin kyau ta masaba....Ayya yaya wannan wane irin burine?"insha Allah zantayi maka addu'ar cikarsa"kuma zai cika in sha Allah"Allah yasa my Angel"yafad'a yana zaro wata leda bak'a dg back sit ya Aza mata Agefen hannunta"yaya Aliyu! takira sunansa jikinta Asanyaye"ya kalleta bece komaiba"kanta ak'asa tace"hidimarka tayi yawa Akaina....zamu b'ata yanzun nan dake my Angel"kome zan miki ban fad'i ba"nan gaba zan miki fin hakan"idan burinah yacika"Allah ya cika maka"Ameen"kije kisaka wannan rigar dake Aleda"ina jiranki kizo muje yawo sbd yau ranar kice ko?"ihun murna tayi Aguje ta shige cikin gidan"yabi bayanta da kallo yana sakin ajiyar zuciya ya jingina bayansa Ajikin motar yana sauke numfashi"tamkar wanda yayi gudu"sai tsotsar lip nasa na k'asa yakeyi"duk jikinsa ya mutu murus sakamakon rungumar da In'am ta masa"har mamakin kansa yakeyi"dan ada sadda takejin tsoronsa bayajin hakan Atare da ita"sai yanzun da kusancinsu yayi yawa da ita"sai tunani yakeyi da zuciyarsa ta yaya zai furta mata wannan tsadaddar kalmar daya jima da rik'eta Azuciyar sa tsawon shekaru da dama??"
Cikin farin ciki in'am ta shigo parlourn"ummi na kallonta tayi murmushi kawai"ummi kin gani yaya Aliyu yasiyamun na bathday d'ina"na gani kin gode Allah yasa Albarka"Amma in bacin kashin kud'i irin na Aliyu keda ba taro zakiyi ba?"Eh ummi Amma yanzun zanje na canza kaya zamuje wani park"tafad'a tana zaro doguwar riga red colour Abaya dubai"wacce ta k'awatu da Adon stones tanata k'yalli"kidai kula da kanki ki kuma kama kanki ki nutsu"ki kasance me tarbiyya Aduk Inda zaki shiga"in bacin ma Aliyu ne da bazan barki kije ba"to ummi zan kiyaye"ta fad'a tana shiga cikin d'aki ta saka kayan"hula bak'a ta saka sannan ta yane kanta da mayafin"ta feshe jikinta da turaruka tanata murmushi tana kallon kanta Acikin mirror"takalmi masu tsini da jaka ta d'akko duk red sannan ta fito dg cikin d'akin"tana kallon ummi tace"ummi dan Allah kisamun cake d'ina fridge kar Auwal yacimun kaya"zan sakq miki"Amma karku jima In'am"to ummi saina dawo"Allah yatsare ta fad'a tana kallonta harta fice....harga Allah bata son kashe kashen kud'in nan da Aliyu keyima In'am kodan sbd halin uwarsa"ta kuma fahimci tunda yadawo bata ganshiba tasan umma ce ta hanashi zuwa gidan"saidai kawai yakirata ta waya su gaisa koya Aiko Abashi wani Abu......k'arar takalmin In'am yasaka me tubarau ya bud'e lumsassun idanuwansa da har sun d'an fara yin jaa"kallonta yakeyi bbu ko k'iftawa sbd yadda rigar ta Amshi farar fatar jikinta"tayi murmushi tana fad'in ko banyiba yaya?"kinyi kota ina my Angel"zoki shiga ki zauna to"batayi mgn tana dai murmushi Aranta tana zancen sun sakq kaya kala iri d'aya dashi"sbd red d'in suit ne Ajikinsa....shigowarsa cikin motar yasaka tadawo tunaninta"my Angel y'an mata"d'azun baki nemeni nayi break fast ba kin kyauta kenan?"yafad'a Ahankali yana kallonta ta gefen ido"Ayya yaya Aliyu nazata ko An kiraka Asibiti shinefa"Amma kayi hak'uri kaji?"bakimun laifin komai ba"kawai naje An mun Aski ne"da sauri ta kallesa"saima sannan ta lura da yadda Aka zagaye masa lallausan bak'in sajensa yanata k'yalli da d'aukar ido"Aranta ta furta masha Allah! yada kallo kuma my Angel?"kayi kyau fa"sai kuma tayi murmushi bata koma cewa komai ba"da gaske kikeyi? da gaske fa nakeyi yaya Aliyu"kice k'ilan yanzun idan munje nasamu wata ta tayani..... fad'uwar gaba In'am taji"saidai bata nuna wata Alamar damuwa akan fuskarta ba"shi kuwa da biyu yamata hakan sbd yaga zata b'ata rai kota furta wani abu?....ina zamuje yaya?"zamuje Amiki pictures ki fito a beautiful d'inki"sai muje wani park ko?"yauwa yaya dama na jima rabon danaje park"ada kuwa bamuyin sati 2 ba muje na kaiki kinyi wasa A shashen dakeda kayan wasanni ba"yanzun na girma da irin wannan wasan yaya"d'an murmushi yayi yana fad'in lallai babbar mgn my Angel kin girma fa kikace?"y'ar dariya tayi batace komaiba"shima be koma mgn ba yayi parking suka fito"bayan yayi lock d'in motar suka wuce cikin gurin yana gaba tana biye dashi"saidai ya d'aure fuska sbd kishinta dayakeji yana taso masa"shine yayi sallama da suka shigo"In'am dai kujera tasamu ta zauna"tana kallon yadda Akeyiwa wasu couples free wedding pics"sai wasu y'an mata dake zaune su biyu"sai kallonta itada yaya Aliyu sukeyi"ta d'aure fuska wanda hakan datayi kyau ma yak'ara mata"yaya Aliyu kuwa mgn sukayi da CEO d'in wajen sannan yadawo ya zauna Agefen In'am"yaya waini kad'ai za'a yima pic d'in?"ta fad'a cikin shagwab'a tana b'ata fuska"yabita da kallo cike da kulawa yace"fad'amun ke kad'ai kikeso Amiki ko harda yaya Aliyu naki??"kallonsa tayi yamata murmushi"ta turo baki tana satar kallon y'an matan dake kallonsu kamar tv tace"toba harda kai za'a mana ba"to my Angel dama da girmanki kamar haka bamuyi pic ba"yanzun sai muyi ko?"Amma sai An gama musu sai Amana"yafad'a yana kallonta"ta d'auki kusan second 5 kafin tace"ni bazan jiraba"to mu canza wani wajen"ko naje na siyo miki ice cream kafin Agama musu??"yafad'a gaba d'aya ya maida tuka hankalinsa Awajenta"noke kafad'ar ta tayi batace komaiba"yayi shiru yana danna waya"dan shima beson jira,be kuma son yawan kallo"doctor bissimilah Angama dasu"yaji muryar mutumin"beyi mgn ba yakama hannun In'am ta zauna samqn wata kujera"wata mace tazo ta gyara mata position nata"sannan namijin yasanarwa yaya Aliyu yazo yatsaya"sbd Azatonsa free weeding pics ne zasuyi.... pics kusan kala 5 aka yiwa In'am ita kad'ai"sannan Aka musu itada yaya Aliyu kala 5"wanda styles d'in da aka basu ba k'aramin kunya tajiba"Amma shi koma Ajikinsa"bayan Angama ya sallamesu suka fito suka nufi wani had'add'e park...sun jima Acan sai wajen k'arfe 2 pm suka dawo gida"gaba d'aya in'am da yaya Aliyu cikin farin ciki suke"jiyakeyi kamar yasanar mata yana sonta"Ahankali In'am ta bud'e k'ofar motar ta fito fuskarta cike da Annuri tana zuba masa godiya da Addu'ar samun budi"ya Amsa da Ameen yana kallonta"zanje nayi sallah my Angel"to yaya zan Aiko maka da lunch naka"bazan ciba"meyasa pls?"tafad'a cikin shagwab'a"indai kece zaki kamun zanci"to zan kawo maka da hannuna"kinga idan ina cin Abincin zan baki wani labari na ban mamaki"d'an juya idanuwanta tayi kafin tace"to shikenan"dg haka ta rufe k'ofar ta wuce cikin gida....shi kuma yayi horn aka bud'e masa get ya dannah hancin motarsa cikin gidan su"bayan yayi parking yafito dg cikin motar"hakan yayi daidai da shigowar Abba cikin gidan"da Alama dg masallaci yake"Abba sannu da dawowa"yauwa Aliyu dg Asibiti kake ne?"yana sosa k'eya yace Eh"madallah ina parlour nah idan ka kimtsa kasameni zamuyi wata mgn"haka nan yaya Aliyu yaji gabansa yafad'i"Amma dayake jarumin namijine be nuna wata Alamar damuwa Akan fuskarsa ba"saima yace"to Abba"nanda minitina 15 ina nan tafe"dg haka Abba ya wuce cikin gida"yayinda yaya Aliyu yanufi b'angaren sa.....
bayan shud'ewar mintina 15 xuwa 20"yaya Aliyu yayi sallama A cikin parlourn Abba"yana sanye da fara k'ar d'in jallabiya gogagga Ajikinsa"sai yayi kamar bak'in balarabe.....lolx"Abba yabishi da kallo Aransa yace"mutum har mutum Amma bbu Aure!
Abba sannu da hutawa yafad'a yana k'ok'arin zama k'asa kan carpet"yauwa Aliyu dama ba wani abu bane shawara zamuyi"to Abba ina jinka"d'an shiru Abba yayi sai kuma yace" dama Akan yarinyar nan ne In'am....dam! k'irjin yaya Aliyu yabuga"yyi shiru sbd yaji me Abba zaice?....