← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 17 OF 65

Sashe 17

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read

Eh Amma dan Allah karka furta komai Akanta"shiru musty yayi domin kallo d'aya yayima In'am yaji ta masa...

In'am da nafeesa na zaune a parlourn mommy zaka d'auka jiya basune sukayi fad'a ba"sunata firansu suna dariya"itama nafeesa tayi wanka da wani had'add'en leshi maroon Ajikinta"break fast takeyi Amma ita in'am banda ita"yayinda mommy na dining area itada mahmood suna break fast.....gaba d'aya tunda yashigo cikin parlourn idanuwansa suke k'yam samqn fuskarta"yanata kallonta sbd ba k'aramin kyau da burgesa tayiba"Atake kishinsa Agareta ya motsa"yasan In'am nada kyau na fitar hankali shiyasa yaketa kafa kafa da ita kar wani ya janye masa hankalinta....k'amshin turarensa daya cika wajen ya An karar da in'am bayyanar *me tubarau* Awajen" da sauri ta saci kallonsa taga fuskar nan Ad'aure tamau take"ya wanku cikin farar shadda"wacce Akayima Aiki da bak'in zare"kansa bbu hula"sumar nan har walk'iya takeyi sbd gyaran datasha"farin tubarau na mak'ale samqn kyakykyawar fuskarsa"wacce lallausan sajensa ta zagaye....Ahankali ta sakko k'asa tana fad'in yaya sannu da zuwa ina kwana??"bata karan shiba harta nafeesa tayi mamakin Abinda in'am tayi"da lafiya qlau ya Amsa"itama nafeesa ta sakko ta gaidashi"mommy na murmushi ta kallesu"yak'araso ya gaidata ta Amsa da kulawa....tamasa tayin break fast yace"ya k'oshi"Azuciyarsa yaji dad'in yadda yasamu In'am da nafeesa"Alamar sun shirya kenan?"wani magani Acikin k'aramar roba yazaro yana kallon nafeesa yace"kuje ku kaima hjy"dato ta Amsa ta nufosa ta karb'a"In'am ta mik'e tsaye tabi bayan ta suka fita"yaya Aliyu yayima mommy sallama ya fita"kai tsaye parking lot yanufa kasancewar dama part d'in umma yafara zuwa"motarsa na A gefe an wanketa An gogeta tayi fes"yabud'e driver sit yashiga"bayan yabata wuta yayi horn
Aka bud'e masa get"me gadi da masu bama flowers ruwa nata kawo gaisuwa saida yamusu Alkhairi sannan yafita" ya tsaya ya zuge glass d'in motar ya yafito Auwal dake tsaye wajen me wani d'an case yana siyar da credit"da Alama credit yaje yasiya"da sauri ya iso gefen motar"jeka part d'in hjy ka kiramun MARYAM"dato ya Amsa yashige ciki"yasami in'am da nafeesa zasu shiga part d'in mommy yasanar ma In'am kiranta da yaya Aliyu keyi"nafeesa na dariya tace"kije mana"inaga Asibiti zamuje yamun Allura"kuma ni wlh banason Allura ina jin tsoro"ke kika sani idan yagaji da jiranki"cewar Auwal yana yin tafiyarsa"In'am kamar zatayi kuka ta nufi waje"tana fitowa ta fara jin yana danno mata horn"ta turo baki ta nufi gefen me zaman banza ta bud'e k'ofar ta shigo"sai bayan yatashi motar yace"kinsha magani?"ah ah"meyasa?"banyi break fast ba"dama yanzun zanje nayi ka kirani"kina wasa da lafiyarki ko?"shiru tayi idanuwanta cike da k'wallah"idan kika mun kuka ranki zai b'aci *MARYAM* to yaya idan munje waye zai maidoni gida?"idan kin dawo ina zakije?"lalle za'a mun"tab'e baki yayi yace"na biki ko suna?"shiru tayi tak'i mgn"be koma mgn ba yaci gaba da driving nasa ita kuma tana kallon waje"can ta juyo tana cewa"yaya dan Allah ina wayarka?"beyi mgn ba yazaro ta dg cikin Aljihu ya mik'a mata"ta Amsa da sauri tana murmushi"wanda dama haka yakeso yaga murmushin nata"tana game Awayar sa har suka iso haraban Asibitin"gama parking nasa yayi daidai da kira yashigo wayar"wanda bak'uwar number ce"haka nan In'am ta tsintsi kanta dason d'aga kiran"kallo d'aya yaya Aliyu yamata yafito dg cikin motar yana cizon lips nasa na k'asa"k'asan ransa yana fad'in my Angel tsiwarki tayi yawa...hellow doctor!

Aka fad'a cikin kashe murya"tab'e baki in'am tayi cikin masifa tana cewa" yatafi wajen koyan sallama"wacece ke pls?"sanin beda Amfani Agareki"kuma zanyi blocking naki yaya Aliyun bazai koma kulakiba"ta fad'a tana kashe wayar"tayi saurin yin blocking d'in number ta goge tana turo baki"ta bud'e k'ofar ta fito"yaya Aliyu na tsaye suna mgn da wani mutum"saidai fuskarsa Ad'aure take"in'am dukta tsorata da yadda taga ya d'aure fuska" fatanta karya mata wani abu sbd ta d'auki wayar"rufe k'ofar motar tayi tana rik'e da wayar tayi tsaye tana kallon fuskarta Acikin screen d'in wayar.....hannunta kawai taji An kama"ta d'ago kanta da sauri suka had'a ido"harara ya gallah mata yana fad'in bazaki dena tsiwa ba ko?"ki bani wayata dg yau bazan koma baki ba"shikenan nima Allah zai bani"ta fad'a kamar zatayi kuka"kikace mene?"yafad'a yana Amsar wayar yayi lock d'in motar"In'am kanta Ak'asa tace"cewafa nayi na gode"shiru yamata beyi mgn ba yaja hannunta sukayi gaba"tunda suka shigo cikin Asibitin Ake kallonsu Ana k'us k'us"wasu na zaton In'am k'anwarsace wacce yake matuk'ar jida ita"wasu na zaton budurwar sace"wasuma na fassara abun da wani zato daban.... cikin nutsuwa suke tafiyar"doctor na lura da yadda Ake kallonsu"hakan yasa ya koma tamke fuska"duk wanda yamasa mgn saidai yad'aga hannu ya wuce"Adaidai bakin k'ofar office nashi suka tsaya"k'ofar Abud'e take wani nata goge goge Aciki"yaya Aliyu ya kalli In'am kamar zaice wani Abu sai kuma yayi shiru yaja hannun ta suka nufi wani office "suna shiga ya kalleta yana fad'in ki zauna zanje naduba wasu nadawo"sauran ki koma guduwa kamar last time"shiru tayi tak'i mgn tama kauda kanta"wayar ya mik'a mata"ta nok'e kafard'arta tak'i Amsa kamar zatayi kuka tace"nidai yaya zan bika.....kallonta kawai yakeyi yana mamakin rigima irin tata"ya d'auki kusan second 10 kafin cikin d'aure fuska yace"MARYAM ! na rasa meyasa Acikin kwana biyun nan kika rainani da yawa da mun musu?"d'akin y'an Accident ne zanje" nasan da munje zakiji tausayinsu....nidai zanje Ahaka"kuma ni bana son wayar tunda d'azun ka Amsa"beyi mgn ba yamayar da wayarsa Aljihu"yana tunanin kodai Angel tashi ta fahimci yana sonta ne?"sbd shidai yasan tunda ta fara wayo tsoronsa takeji"Amma yanzun yaga sab'anin haka"kuma duk yadda yaso yamata fad'a datayi wani abun sai yaji bazai iyaba"ki tashi muje Amma kikaga wani Abu kika mun kuka ko ihu ranki ne zai b'aci"yafad'a yana nufar gefen wani table ya d'auki sabuwar safa ta hannu yafita" In'am tabi bayan sa tana masa gwalo batare daya ganiba"shine Agaba ita Abaya"saidai da suka iso Adaidai k'ofar shiga ward d'in ya juyo suka had'a ido"k'asa tayi da kanta tayi tsaye"zo muje"yafad'a yana mik'o mata hannunsa"nok'e kafard'arta tayi bece komaiba yashiga ciki ta biyosa Abaya"duk ga patient nan da masu jinya"ya tsaya yaduba wani yaro daya fashe kai"jikinsa na bashi In'am ta shigo"ta wutsiyar ido yaganta yatab'e baki"gaishe damai jinyar tayi da mata yamai jiki"ta Amsa tana kallonta"yayinda ita kuma in'am ke kallon mutanen dake a wajen aAnan ta lura da wasu nurses nayiwa wata dressing tanata ihu sunata iyayi sbd ganin doctor"wani banzan kallo ta musu tana yatsina fuska ta d'auke kanta"saidai kawai taji yaya Aliyu yaja hannunta"suka tsaya Agaban wani bed"namijin dake zaune kan kujera yana jinyar wanda ke kwancen suka gaisa da dr Aliyu"kafin dr Aliyu yaja Abin rufan patient d'in..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! cewar in'am Akid'ime tana b'oye fuskarta Agefen kafad'ar yaya Aliyu ta rirrik'esa da hannuwa biyu"tana d'akin kukan shagwab'a....sakamakon babban raunin data gani Ajikin marar lafiyar.....

Tunda mama gaje ta sume dodon ke wata iriyar mahaukaciyar dariya dajin na Amsawa"hjy wasilah na tayashi"kafin yayi wani saddabaru mama gaje ta farka Arikice tana fad'in zubaida har yanzun ban farka dg mafarkin ba"kizo ki tasheni dan Allah....K! kimana shiru ba'a kiran sunan ubangiji Anan"ki kuma nutsu ba mafarki bane"zamuyi miki bayani ki sauraremu kiji ki zab'a ko rayuwarki ko mutuwarki???naji zanbi umarninku"ta fad'a cikin kirma kanta Ak'asa tak'i kallon dodon"yayinda hjy wasilah ke zaune Agefe"dodo ya bugi k'asa ta tsage Atake fuskar lawal(mijin mama gaje)ta bayyana data zubaida data Hamza data hjy hauwa(umma)....nashiga ukku! ta yaya kasansu?"ki nutsu gaje ki cire tsoro da fargaba Aranki Amiki bayani daki daki...cewar hjy wasilah"cikin wata iriyar murya dodo yace"zaki tsaya Amiki bayani idan kin Amince shikenan kin zama tamu"idan baki Aminceba yanzun mu zuk'e jininki"kamar yadda kikeso kiyi kud'i to zakiyi idan kinbi doka"na farko ki rufe sirrinmu sai wanda kika tabbatar zai shiga zaki sanar mawa"sannan Ayanzun zamu baki kud'in jini kije ki kashe ki fantama"bayan wata biyu zaki bamu mutum guda Acikin hud'un nan shak'ik'anki dana nuna miki yanzun"zamu shanye jininsa mu baki kud'i"sai wata shekaran saiki kawo duk wanda kikeso Asha jininsa....gabanta na fad'uwa tace"zandai kawo wani Amma banda shak'ik'aina! dole Acikin su hud'u ki bada mutum guda"shima Abinda yasa sai Anan gaba zamu sha jinin wanda zaki bada sbd kar Aga kinyi kud'i bayan mutuwar A zargeki"gara kafin mutuwar Aga kin fara canzawa ta yadda bbu wanda zai zargeki....

Ajiyar zuciya mama gaje tasaki tana fad'in yauwa hakan yayi zan bada mijina kawai"boka yayi dariya"yanayin sama da hannunsa saiga k'warya samqn hannun"yayi k'asa da hannun yabama hjy wasilah k'waryar ta mik'ama mama gaje tana fad'in ki shanye"bbu musu ta Amsa ta shanye"Atake kanta yasara"taji dararraku irin na mutane" saiga kud'i y'an dubu nata zubowa ak'asa"ta zaro ido tana kwashewa"Atake dodo ya bacce"hjy wasilah tace"gaje rintse idonki inkin gama kwashe kud'in"batayi mgn ba tasaka kud'in cikin samqn zaninta ta rintse idon"sai gasu Agidan hjy wasilah cikin parlourn ta....
wani irin mugun shock yaya Aliyu......
Chapter 17 · 0% Book details