← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 45 OF 65

Sashe 45

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 3 min read

Ahaka yaya sulaiman da yusuf suka shigo cikin room d'in"
Abba ya mik'e tsaye yana fad'in bara naje gida "to Abba insha Allah zuwa yamma zamu koma gida hardashi"cewar yaya sulaiman"yayinda yaya Aliyu ke kallon in'am tattausan murmushi shimfid'e Asaman kyakykyawar doguwar fuskarsa"murya can k'asa yace"my Angel d'ago kanki pls ki fad'amun yaushe kika fara son yaya Aliyu naki??shiru tayi tak'i mgn"ya mintsineta a hannunta guda dake gefen cinyarta"tayi saurin janye hannun nata ta b'oye tana dariya k'asa k'asa.....

Abba yanufi k'ofa yana fad'in haba sulaiman kun zaunu da yawa Asibitin nan"kuje ku cigaba da hidimarku Allah ya muku Albarka yak'ara had'amun kanku"Ameen Abba"dama ummi tace"mu zauna mu kula dashi zuwa yamma"Amma shi yusuf yatafi nizan jira "dato Abba ya Amsa yana tunanin kyawawan halayen ummi"wanda yasan umma bazata iya saka Aliyu yayima sulaiman irin wannan abin daya masa yau ba"da wannan tunanin yafita dg cikin d'akin"yaya yusuf ya kalli yaya Aliyu daketa kallon in'am yace"yaya gashi kayi brush d'in"dato ya Amsa yana karb'an toothpaste d'in da brush"shi zai tafi ni ina nan A reception"cewar yaya sulaiman suna fita"okay kota wayane na kir....

Ashefa inaga wayar tana d'aki na mantata"In'am sai sannan ta d'ago kanta ta bud'e hand bag nata ta zaro masa wayoyinsa guda 2 tana fad'in yaya Aliyu gasu nan natafo maka dasu"kin kyauta my Angel"ban tab'a zaton haka kika damu dani ba?"I love you so much my Angel"murmushi tayi tak'i mgn ta rissinar da kanta ak'asa tana mik'a masa phones nasa"daya tashi saiya had'e da hannun nata ya rik'e"bazaki fad'amun yaushe kika fara sona ba my Angel?"yafad'a cikin wata iriyar muryar dabata sanshi da itaba"Atake In'am taji kasala da mutuwar jiki sun durar mata lokaci guda"batayi mgn ba tafara k'ok'arin zare hannunta"saidai yak'i cika mata hannun"wai rowar maganar ake mun kome?"idan bakiyi mun mgn ba bazan cika wannan hannun ba"yanzun kinga Addu'ar danace kimun ta cikar burinah Ajiya ta Amsu cikin sauk'i??maryam! kece duk wani farin cikin Aliyu"burunsa akullum ki zama tasa" ina sonki yanzun,ina sonki Anjima ,ina sonki jiya ,ina sonki gobe ,ina sonki har illah masha Allah"tun kina jinjira maryam yaya Aliyu yafara dakon soyayyar ki Azuciyarsa"kullum burinah shine na kyautata miki kiyi farin ciki"ko Abaya danake takuraki wlh SONE ba K'IYAYYA ba.....

Allah sarki yaya Aliyu nah! ni kaina bazan iya fad'a maka yaushe ne nafara jinka Araina ba"kawa dai nasan daka dawo dg k'asar cairo d'in nan naji kana burgeni"shinefa sai nake sonka ko?"ta fad'a cikin shagwab'a tana y'ar dariya har dimple d'inta na lotsawa"still yana rik'e da hannun ta"saidai tak'i yarda ta kallesa"satar kallon sa tayi ai kuwa caraf suka had'a ido"ya d'age mata gira yana fad'in sai kincemun I love you my durling sannan zan cika hannun"wayyo Allah yaya Aliyu brush fa zakayi kayi break fast"muyi dai break fast"nasan kema bakici komai ba sbd ganin sweetie naki babu lafiya ko?"yafad'a Ahankali yana k'ara matsowa gab da ita"wai dan Allah yaya Aliyu yaushe ka iya surutu?"my mero ta koyamun"d'aure fuska tayi tana sakar masa mintsini me rai da lafiya Asaman hannunsa daya rik'e gudan hannun ta"bbu shiri yacikata yana yarfe hannun yana b'ata fuska"kamar wani d'an yaro"In'am data kallesa sau daya ta kama dariya tayi wuf ta sauka dg samqn bed d'in"bazan yardaba saina rama mintsinina da kikayi yarinya"wayyo yaya Aliyu kainefa kafara mun shine saina rama"kuma bbu kyau mugunta ko?"tsaye ya mik'e yana kallon ta yaja kwafa yana fad'in bazaki fad'amun kina sona ba my Angel?"turo baki tayi tak'i mgn"ya d'auki kusan second 10 kafin yanufi k'ofar toilet d'in yana fad'in idan na rik'eki zan miki muguntar datafi wacce kikamun yarinya"In'am ta masa gwalo"yatura k'ofar yashiga be kula taba.....
Chapter 45 · 0% Book details