← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 56 OF 65

Sashe 56

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 11 min read

In'am kuwa tana fitowa d'akinta ta shiga tayi wanka da Alwalah ta fito tayi sallah"bayan ta idar tayi Azkhar sannan ta shirya cikin k'ananun kaya riga da wondo"wanda wondon yaka mata sosai"rigarma haka"ko ina na jikinta ta feshe da turare"sannan ta shafa powder da lip stick pink"wato kalar kayan jikinta"ta d'aure kanta Atsakkiya da bant pink"d'an murmushi tayi tana fad'in nasan dai dole yaya zai yaba"tafad'a tana gyara samqn bed d'in ta"sannan ta shige bath room dukda beyi komai ba saida ta wanke sa tas"sannan ta fito ta d'akko sabuwar tsintsiya da parker ta share bed room d'in ta goge ta fito main parlour"komai Atsare yake gwanin ban sha'awa"tayi murmushi tana yiwa Allah godiya"haka nan taji yaya Aliyu takeso tagani ta kuma gaidashi"idan ta fito saita gyara parlourn dukda beyi komai ba"da wannan tunanin ta haye upstairs"Ahankali cikin sand'a ta murd'a handle d'in k'ofar ta tura ta shigo"ta hangosa kwance har yafara bacci"kauda kanta tayi Aranta tace"meyasa yaya keson nadinga kallonsa bbu kaya sai boxer kawai ajikinsa??....cikin siririyar muryarta tace"Allah nasan idonka biyu katashi safiya tayi ko?"ta fad'a cikin shagwab'a tana yin k'asa da murya kamar y'ar yarinya"yaya Aliyu duk yana jinta yana kuma kallonta ta k'asan ido"saidai yasan daya taso guduwa zatayi"sai yayi kamar baccin yakeyi"In'am kuwa dataji shiru murmushi tayi ta nufi samqn bed d'in ta haye samqn cikinsa tayi zaune zata fara masa chakulkuli yabud'e manyan idanuwansa suka sark'e da nata"tayi saurin kwanciya Ajikinsa tana fad'in dama nasan ba bacci kakeyi ba"bazan iya bacciba idan batare dake ba my Angel"ke kuma guduna kikeyi"yanzun kuma dana taso nasan guduwa d'akinki zakiyi"bafa haka bane yaya wanka naje nayi"yanzunma parlourn zan gyara sai nace bara dai nazo naganka ko?"kin kyauta dakika zo kinga sai muyi baccinmu"Amma meyasa ni ba'a yi wankan dani ba?"d'an murmushi tayi batace komaiba"yashafi bayanta yana fad'in kinyi kyau sosai my lovely wife"irin wannan zazzafan wankan na k'ananun kaya nakeso daga ni saike saiki mun ko?"to yaya zandinga yimaka"yauwa my Angel"Ahankali tace"ina kwana yaya Aliyu?"lafiya qlau ya bak'unta?"Alhamdllh"to nidai suna zaki canzamun irin na masoya ba wani yaya ba"yafad'a yana koma matseta ajikinsa"my Lion to"wow nice name"to nidai zanje nayi Aikina...bakida wani Aiki daya wuce kasancewa dani sadda nake so ko?Aiki karki damu "masu Aiki zuwa 12 pm zasu zo da kuku"Akwai k'ofar dake baya tacan zai shigo cikin kitchen d'in"tanan kuma tana rufe"idan yagama yafita Acan"masu Aiki kuma su 2 ne"guda share share da wanke wanke"guda wankinki da gugarki"ina fatan sunyi??.....tsabar mamaki kasa mgn In'am tayi"ko basuyi bane my Angel??"yakoma maimaita tambayar yana kallonta"Ajiyar zuciya ta saki tace"yaya gatan dakake mun yayi yawa" nifa bazanyi Aikin komai ba??"babban Aikinki shine kulawa dani"kuma part nawa ke zaki gyaramun ba shikenan ba?"Ai wannan ba wani Aiki bane"kawai mudinga cin Abincin da k'ato ya girka"yayi dariya yana fad'in bakiji Allah"ba k'ato bane karanta yayi in fad'a miki"nan duk month 200k zan dinga biyansa Albashi"break fast da lunch kawai"kai yaya dubu d'ari biyu fa?"eh mana my Angel Ai yayi"Inda hotel ne zasu d'aukesa Aiki kud'in zaifi hakama"Amma Aikinsu ya ninka namu bbu Adadi"hakane Amma gaskiya karya wuce shekara saina dinga maka girki da kaina ko?"shekara 3 mukayi zai mana lokacin kin gama karatu insha Allah"sannan kuma kin haifamun baby girl me kama dake ko?"shiru tayi tak'i mgn tama kama shagwab'a zata sauka dg jikinsa"kinsan Allah kibarmu muyi bacci har 8 tayi my Angel"shikenan yaya ka rufe idonka to"nak'i wayon kece zaki gyara kwanciyarki ki rufe idon"ni Allah kaine zaka fara ko?"yauwa yaya natunama"jiya da ina kuka ummi tacemun kullum zaka dinga kaini gida naganta hakane pls??"girgiza kansa yayi yana tunanin yaushe In'am zata dena shirme?"yasan dubara Aka mata"Afili sai yace"hakane Amma sai bayan biki kamar da sati 1 zamu fara fita"damun fara fita yanzun Abba zaiyi fad'a yace"baki jima ba kin fara fita.....be rufe baki ba wayarsa tayi ringing"to wayema zai kiraka yaya?"nima dai haka nagani bayan sunsan ni Ango ne ina tare da big madam"yafad'a cikin shakkiyanci"In'am dai tayi murmushi ta d'ago kanta ta mik'a hannunta ta d'auko wayar......lil sis!sunan data gani" Atake ranta yabata nafeesa ce"haka nan taji k'irjinta yabuga"yah Aliyu dake kwance yace"waye ne my Angel?"batayi mgn ba harma ta katse"saidai kuma Atake wani kiran yakoma shigowa....k'ara janyota jikinsa yayi sosai yana k'ok'arin Amshe wayar ta saki kukan shagwab'a ta d'auka tana fad'in my sis Amarya! kuka nafeesa ta fashe dashi tana fad'in In'am da Alama yaya Aliyu be miki komai ba kenan?"wlh gidanmu zqn tafi bazan zauna da shiba yak....fisge wayar yaya Aliyu yayi yakashe ya d'aure fuska yana hararar In'am"ta turo baki kamar zatayi kuka tace dan Allah yaya kayi hak'uri ba wai tafad
i sirrin su bane ko?"meye tayi inba fad'an ba"kowace da hakan ta fara"kina k'anwarsa miye Amfanin ta sanar miki sirrin sa"wato kenan nima sanar mata zakiyi??"ah ah wlh tunda nasan bbu kyau fad'in sirrin Aure ko?"kuma nidai ka d'aure fuska bayan kuma Amarya lallashinta Akeyi ko?"ta k'are maganar tana turashi dason ta k'wace jikinta"sassauta murya yayi yana fad'in laifinkune keda nafeesar shiyasa"kuma kince keba Amarya bace jiya fa ?"Eh d'in ka cikani ni"ta fad'a tana sakin kukan da babu hawaye"sai dariya yake mata"yaja karan hancinta yace"d'aure fuskan kyauma yak'ara miki"kinga yaya sulaiman yazama Ango ni kuwa har yanzun ban zama b....be rufe baki ba In'am ta d'ago kanta tasaka hannunta guda ta rufe masa ido dashi"ta cijesa samqn lip nasa na k'asa"wash! nikika yimaka mugunta ko?ta k'yalkyale da dariya zata gudu"ya fincikota ya haye samanta tafara yimasa chakulkuli suna dariya"gaba d'aya in'am tasaki jikinta sunata wasansu samqn bed d'in duk sun har gitsashi"can ta kwanta jikinsa tana hamma"Ahankali tace"pls my Lion bacci ka rufe ido"na rufe my Angel"yafad'a dan shima baccin yakeji"Aikuwa basu jimaba bacci yasacesu.....
nafeesa kuwa koda taji Ankashe wayar tasan yaya Aliyu ne"dama ta kira In'am bata d'auka ba shine takirashi dan tace yabama In'am wayar" sai kuma taci sa'a In'am ta d'auka"tana k'ok'arin Ajiye wayar yaya sulaiman yashigo cikin d'akin da jallabiyoyi Ajikinsa"kallo d'aya zaka masa kasan yana cikin farin cikin mallakar budurcin nafeesa da yayi"d'aure fuska tayi ta kauda kanta"yayi murmushi ya k'araso gefen bed d'in ya tsugunna saitin k'afafuwan ta yakama hannayenta "Ahankali yace"kiyi hak'uri my one" kowace mace da hakan ta fara Adena fushi dani"yanzun Asibiti zamuje Akwai k'awar mommy da zata dubaki"ture masa hannuwa tayi tana kuka tak'i kulashi"sbd ko tafiya bata iyawa"gabanta nata radad'i"badan yasoba yafita dg cikin d'akin....har nafeesa tafara bacci taji muryar umma"da sauri ta bud'e idanuwanta ta fashe da kuka tana mik'a ma umma hannunta"yayinda yaya sulaiman yayi k'asa da kai sbd kunya"dan ummi tas ta masa tace bbu Inda zataje"saidai yaje Akunyace yasanarwa umma nafeesa bata lafiya"kasancewar Angama had'a break fast"ta fidda na gidan yaya Aliyu dana gidan isma'il dana gidan sulaiman"sai kawai tazo musu da nasu"gabanta yafad'i dataga nafeesa fatanta Allah yasa Aliyu yajema In'am da sauk'i"sulaiman kad'an jira dg parlour"cewar umma"dato ya Amsa ya fita yana k'asa da kai"umma ta kamata tana rarrashinta"ita kuma tana fad'in ta gama zama dashi"dg k'arshe umma ta koma fad'a"sai bayan ta taimaka mata ta gasa jikinta suka tafi Asibiti"harda d'inki Aka yima nafeesa"wanda ba k'aramin wahala tasha ba.....door bell da Aketa bugaba shine yatashi yaya Aliyu da In'am dg baccin da sukeyi"wanda sunfi Awa d'aya suna baccin"shafa bayan in'am dake kwance jikinsa yayi"cikin muryar bacci yace"my Angel kin tashi kema?"uhmm yaya"tashi muje ki rakani na bud'e k'ofar naji Anata knocking"dato ta Amsa ta murgina gefe"shi kuma ya mik'e tsaye ta saci kallonsa"ta d'auke kanta"tana yaba baiwar kyawun mazantaka da Allah yabashi"manyan k'wanjinsa sunfi komai d'aukar hankalinta Ajikinsa....my Angel taso muje"yafad'a yana k'ok'arin zura jallabiyar daya sakq d'azun yayi sallah"sakkowa dg samqn bed d'in tayi taje ta rungumesa ta baya"yayi murmushi yana fad'in baccin ya isheki?"Eh mana kuma nidai yaya ka goyani koka d'aukeni ko??"to my Angel yanzun idan mundawo exercise zamuyi" sai muyi wanka kema saikin canza wani"yak'are maganar yana d'ukawa ta d'ale bayansa tana dariya harda yimasa zillo"ta kwanto da fuskarta gefen tashi fuskar tana masa rad'a"ya rintse idanuwansa yana jin tsikar jikinsa na tashi"ga dukiyar fulaninta na gugar masa baya"haka dai ya d'aure suka sakko down stairs"cigaba da knocking d'in Akayi"waye ne?"cewar yaya Aliyu?"k'ilanma wannan Auwal d'in ne"kuma gidana yazo saiya gaisheni ko yaya"ta fad'a cikin shagwab'a"yaya Aliyu yayi murmushi yana fad'in Autar ummi kin raina Auwal ko?"batayi mgn ba yabud'e k'ofar yazuge glass d'in"Atake inuwarsu Auwal da mahmood ta bayyana"su kuma dg waje suka danna wani abu k'ofar ta bud'e"In'am ta gallah musu harara tana musu gwalo"Auwal kasa mgn yayi duk sukayi k'asa da kansu suna gaida yaya Aliyu"ya Amsa yana fad'in su shigo"ah ah yaya dama umma ta Aiko mu"In'am tace tana gaidaki"cewar mahmood"ina Amsawa"yaya Aliyu ya had'e rai yana fad'in matar tawa kake fad'in sunanta tsagaga?"kayi hak'uri yaya zan gyara dan Allah"beyi mgn ba"su kuma suka shigo suka Ajiye basket d'in"broth kace ina gaida ummi zan kirata"dato Auwal ya Amsa suka fita"kasancewar kan mashin Auwal suka zo"saman sa suka koma"suna isowa gida kowa yashige gidansu"ummi na parlourn itada masu Aiki da sauran bak'i y'an biki Anata share share"Ahaka Auwal yashigo"kai ina kaje inata nemanka kaje ka kaima autaha nah Abin kari?"cewar ummin tana jin fad'uwar gaba"dan tunda umma ta kirata tasanar mata suna Asibiti harda d'inki Akama nafeesa tajita wani iri ranta na bata Aliyu ma bazai bar In'am ba"daga fa can gidan nata muke yanzun nida mahmood "umma ta bamu break fast nasu tun d'azun mukai"munje munata knocking kusan mintina 35 sannan suka bud'e"to yaya take ?? tab'e baki Auwal yayi yana fad'in yo lafiya qlau take ummi"sai wannan rainin wayo take mana yaya Aliyu ya goyata k'atuwa da ita"sai shagwab'a takeyi"yak'are maganar yana barin parlourn"Ajiyar zuciya ummi ta saki tana murmushi"Anty safiya tace"ai gara tayi shagwab'ar ta da hujja ta kame mijinta....
yaya Aliyu kuwa rigima sabuwa In'am tasaka masa dayace ta sakko suyi exercise"ita wai ba yanzun zai sauketaba"d'akin daya keyin exercise d'in yanufa da ita"Ahankali cikin rarrashi yace"sakko my Angel na cire rigar nan saina goyaki nayi exercise d'in"batayi musuba ta sakko tana k'arema d'akin kallo"yacire jallabiyar yana murmushi"In'am kasa kallonsa tayi dan idan taganshi haka wata iriyar kunyace takeji"shi kansa yana lura da hakan"zona goyaki a bayanki my Angel"uhmm uhmm na fasa"ta fad'a tana nok'e kafard'arta ta tsugunna wajen wasu k'arafuna ta d'auka tana nishi da k'yar"saidai ta kasa d'aga k'arfen"yaya Aliyu yadinga yimata dariya ya d'aga k'arfen da hannu guda"wanda In'am tayi mamaki.....dg k'arshe shida ita duk sukayi exercise d'in"kasancewar bata sababa duk tayi gumi tana nishi"k'arfen hannun sa ya ajiye ya rungumeta yana goge mata zufar dake goshinta da tissue"kafin su fito In'am na kukan shagwab'a tace"yaya pls zanje nayi wankan"ni meyasa bakyayi dani?"yayi maganar cikin wata iriyar murya"tayi k'asa da kanta"my Angel kinsan dai bana jin dad'in kinamun hakan ko?"nadena yaya muje d'in ko"ta fad'a tana kwantowa Ajikinsa"ya rungumeta suka nufi bed room d'insa"fararen towel guda 2 ya d'akko ya janyo In'am yafara k'ok'arin cire mata kayan jikinta"tayi k'asa da kanta"yana lura da yadda heat beat nata ke bugawa"tunda yayi Arba da nashanunta yaji yanayinsa ya sauya"bayan ya gama d'aura mata towel d'in murya Akasale yace"zoki zauna nan, yafad'a yana zaunar da ita gefen bed"batayi mgn ba tayi shiru k'irjinta na bugawa tana tunanin ta yaya zasuyi wanka tare?"bayan ya d'aura nashi towel d'in ya iso gefen bed d'in yana fad'in taso muje my Angel"jikinta Asanyaye ta Amsa dato suka shiga ciki"ruwa yatara musu cikin bath tub"sannan ya d'akko sabbin brush yashafa toothpaste suka fara brush"can ya d'ebo ruwa ya yarfo mata a fuska"tayi murmushi itama ta d'ebo ta yarfo masa"kwafa yaja beyi mgn ba"bayan sun gama wanke bakin yamatso bayanta"jikinta ya d'auki kirma"ya girgaza kansa yana matsota yafara k'ok'arin since mata rowel d'in"ta rintse idanuwanta gam"shima towel nasa ya kwance"ya na tsurawa kyakykyawar suran jikinta ido"gaba d'aya jikinsa ya mutu murus"ya had'e jikinsu waje guda"Atake in'am taji wani irin mugun tsoro data fahimci bbu komai jikin yaya Aliyu gara ita Akwai pant"bata gama wannan tunanin ba ya d'auketa yasakata cikin bath tub d'in"Aikuwa tak'i bud'e idanuwanta"ta saka tafin hannunta ta k'are k'irjinta dasu"yaja karan hancinta yana murmushi kawai"shima ya shigo ya zauna gefenta"yana tunanin zuwa jibi gaskiya zai Amshi hakk'insa"zuwa lokacin mutane yasan sun rage zuwa gidan"da wannan tunanin ya zuba shower jall yafara cud'a musu jikinsu"wanda gaba d'aya hannunsa na saman k'irjinta"yayinda ta rufe ido"sunfi mintina 20 ciki"har yaya Aliyu yafito ya barta ciki"sannan ta samu sakewa ta ida wankan ta d'aura towel ta fito"tasamu yasaka kaya yana tsaye gaban mirror zai saka botiran gaban rigarsa"my Angel tunda kin fito zoki Ida shiryani Amma idan kin gama jin kunyar ko?"tayi murmushi tana yarfo masa ruwan hannunta Asaman kyakykyawar fuskarsa"shima murmushin yayi"ta matso gabansa tana fad'in kawo na gyara maka"sai kafi kullum yin kyau yaya"Allah my Angel?"Eh mana"ta fad'a tana gama saka masa botiran"ta faffesa masa turaruka"ta d'akko cum"yaja kujerar dake gaban mirror ya zauna"suman kansa ta taje masa zuwa sajensa"sannan ta shafa masa farar powder"shidai ya lumshe idanuwansa yana binta da kallon k'asan ido"wow yaya kayi kyau tashi kagani"mik'ewa tsaye yyi yana dariya ya kalli kansa ta cikin mirror yace"kai my Angel ban tab'a shafa powder a fuskaba sai idan nayi Aski nake shafawa gefen wuya"to nidai dg yau zan dinga shafa maka"to yanzun nan zaki shirya kocan?"duk Inda kakeso"ki shirya can"kuma k'ananun kaya nakeso kisa;mun"ni yanzun zanje mu gaisa dame gadi saina dawo muyi break fast ko?"dato ta Amsa"Atare suka fito dg cikin d'akin suka sakko down stairs"shiya fita ita ta nufi bed room d'in ta......
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
73&74
.......
Chapter 56 · 0% Book details