← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 16 OF 65

Sashe 16

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 3 min read

shatinsu ta cikin rigar"tamkar yaya Aliyu yakoma haka yaji"bud'e idon yayi jikinsa Amace ya nufi gefenta ya Ajiye jug d'in da ummi ta bashi d'azun"ya d'auki hijab d'inta dake gefe ya rufa mata Asaman jikinta"yaduk'o yaja dogon hancinta"Amma bata farka ba"lips nata data tsuke ya d'allah da yatsunsa guda 2 yana d'aukar wayarsa dake samqn cikinta"bud'e idanuwanta In'am tayi tana dafe lips nata suka had'a ido da yaya Aliyu dake kallonta fuska bbu yabo bbu fallasa"ki tashi kije kiyi Addu'a ki kwanta"yana fad'in hakan yamik'e tsaye yafita da sauri sbd bemaso ummi ta ganshi.....saidai yamakara"domin ummi ba bacci takeyiba"kawai zuciyarta nata yimata kokontone"dukda tasan waye yaya Aliyu"sadda taji motsin shigowarsa da sallamarsa ta taso tana hangensa ta gefen k'ofar"bayan yafita ta saki Ajiyar zuciya tana Ayyanawa Aranta zata bisu da Addu'a da fatan Alkhairi"Ada da Aliyu yatafi sudan In'am ta mance da shakuwarsu"kuma yadawo yana takurata ta d'auka shikenan bazasu koma shak'uwa da juna ba"gashi da Alama saima shak'uwarsu ta yanzun tafi tada"cike da tausayinsu ummi ta koma ta kwanta tana jin motsin tashin In'am data koma d'aki ta kwanta.....yaya Aliyu saida yagama komai na shirin bacci sannan ya d'auki wayar yashiga Apps"Abin mamaki yaga duk games ne kawai in'am tashiga tayi"bayan haka bata yimasa bincikeba"dukda babuma wani abu me muni ko wanda za'a b'oye Acikin wayar"yasaki Ajiyar zuciya yana lissafin shekarun In'am 16 yrs yanxun"d'an murmushi kawai yayi yana rungume pillow Ak'irjinsa Afili yace"bbu ruwan SO da k'aranta Ahaka nake son kasancewa dake Amatsayin matata my Angel"yafad'a yana lissafin yanada 18 yrs Aka haifi In'am"wacce bayan Angama wankanta Akayi bikin d'ayyaba dake bimasa"babbar d'iyar d'ayyaba d'in (yesmin) nada 15 yrs yanzun harma tafi in'am girman jiki"shi kansa yasan yamata girma"gashi yanzun shekaransa 35 Aduniya k'ilan nanda 2 yrs suyi Aure da in'am"lokacin ya ida zama tuzuru.....gabansa ya fad'i daya tuna umma"da kuma idan in'am bata sonsa ko wani ya k'wace masa ita kafin ya furta maya soyayyar sa??yana wannan tunanin bacci ya d'auk'esa.....washe gari bayan yadawo dg masjeed yakoma bacci"kasancewar yau Friday ne.....tun bayan in'am ta tashi tayi sallah ta gyara d'akinta da main parlour tayi wanka"cikin dark brown d'in dubai Abaya ta shirya"ta saka hula bak'a tayi goshi style"domin bak'in gashinta dg gaba yafito"tayafa mayafin Abayy saman kanta"tanata k'amshi me dad'i"gaba d'aya yau da wata nutsuwa ta tashi"ranar monday zasu koma skul"tsaye tayi gaban mirror tanata kallon kanta bayan ta gama shafa powder da kwalli"dan bata cika yin make up ba"hannayenta ta kallah bbu lalle"kasancewar ta meson Ado da kwalliya"plate shoes brown tasaka ta fito parlourn tasami ummi na jera break fast saman dining table"ummi zanje wajen nafeesa kafin yaya yazo muje yamun Allura"to break fast d'in fa?"zanyi idan nadawo"kuma ummi ki bani kud'i naje Amun lalle dan Allah"ta fad'a cikin shagwab'a"ummi tayi murmushi tana kallonta dan ba k'aramin kyau Autar tata tayi mata ba yau"dukda tayi y'ar rama"karan hancinta yakoma fitowa da hasken farar fatarta"biki ko suna Akeyi da za'a miki lalle?"kai ummi sai Ana wata hidima mutum keyin kwalliya?"ki bari sulaiman yazo yabaki"kinsan ummi A kasuwa yake break da wuya ya shigo nan"shikenan nizan baki"yauwa my sweet ummi ta fad'a tana fita"koda ta fito waje"samun yaya seif tsaye tayi suna mgn da wani Abokinsa"tunda ta fito yaketa kallonta"saidai warning d'in da yaya Aliyu yamasa Akan in'am yasaka dole yayi baya da ita"yakuma b'oye Abinda yakeso ya bayyana Agareta"yaya seif ina kwananku?"cewar in'am Anutse batare data kallesuba"duk suka Amsa yamata yajiki ta Amsa ta wuce ciki"Abokinsa musty yace"itama wannan k'anwarkuce Abokina?
Chapter 16 · 0% Book details