Sashe 58
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 4 min read
yana hanyar dawowa"okay"ga lunch naku nan inji ummi"ga wannan "ta fad'a tana mik'a mata wata leda bak'a tace"wannan sabiline na wanke gaba"Akwai kwalbar turare"saida dare zaki shafa"ga sauran tarkacen kayanki nan inji ummi"ta fad'a tana mik'a mata wata ledar yin shopping data shigo dasu"dato In'am ta Amsa ta tashi ta nufi gudan bed room d'in wanda sai yanzun ta fara shiga"Adana komai tayi taje ta zubowa Anty kayan motsa baki Aleda ta bata"sannan ta shiga wani d'aki dataga ni su Atika sun shiga sunyi sallah ciki"sallama ta musu ta mik'a musu nasu kason tana fad'in zaku iya tafiya sai gobe insha Allah bbu wani Aiki idanma An b'ata zan gyara"dato suka Amsa suka fito sukayi sallama suka tafi"In'am ta zauna suna fira da Anty safiya"Ahaka yaya Aliyu yasaka key yabud'e k'ofar yashigo"wanda tun d'azun yashigo gidan sukabi ta k'ofar baya suka kai komai A kitchen shida wasu yaransa"In'am na ganinsa ta tashi da fara'a ta Amsa sallamarsa tana fad'in sai yanzun yaya?"wlh kuwa my Angel"ya gidan?"bbu dad'i dabaka nan"yana k'ok'arin mgn ya lura da Anty safiya dake zaune"lahh Anty! kice munada babbar bak'uwa my Angel?"Eh yaya bata jimaba"tana murmushi tace"sannu da zuwa Aliyu"ya amsa ya zauna suka gaisa"ta mik'e tsaye"wai tafiya zakiyi dg ganina Anty?"ah ah Aliyu dama can gaba naci"Ayita hak'uri da shirmen Autah"Allah yabaku zaman lafiya da zuri'a d'ayyiba"kansa ak'asa ya Amsa da Ameen"In'am ta mata rakkiya ta fice ta rufe k'ofar"yaya Aliyu yasaki Ajiyar zuciya yana fad'in inye y'an matan metubarau"to tunda Antin ta tafi zo naga kwalliyar ko"nok'e kafard'arta tayi tak'i zuwa"yayi murmushi yamik'e tsaye yanufi Inda take"hannunta guda ya had'a da nashi ya janyota jikinsa yana fad'in kinyi kyau sosai my baby"kinyi wanka lion naki beyi ba ko?"yanzun sai kayi ka huta ko ?"uhmm uhmm saidai idan kece zakimun ko?"shiru tayi"ya d'ago kanta ta lumshe ido ya manna bakinsa cikin nata yana kissing"numfashi suka sauke Atare yana murza tafin hannunta cikin wani irin salo"In'am bata san lokacin data tallabe kansaba suna kissing d'in juna....knocking d'in da sukaji yasaka yaya Aliyu janye bakinsa badan yasoba"duk ya kwashe lips stick nata Abakinsa da gefen bakinsa"waye ne?"cewar In'am tana nufar k'ofar"d'an murmushi tayi dataji muryar yasmeen"yaya yesmeen ce"okay kisameni Ad'akina"yana fad'in haka n ya haye sama"jikinsa Amace ya tura k'ofar parlourn yashiga"daddad'an k'amshin turaren wuta yadaki hancinsa"ya laumshe ido yana kallon ko ina k'al"my Angel badai tsabtaba"yafad'a yana tura k'ofar bed room d'in ya shiga"nanma komai k'al yake"gaban mirror yanufa"sai sannan yalura da lip stick nata daya goga"kayan jikinsa ya cire yayi saura dg shi sai boxer"yanufi gefen bed d'in ya zauna" yana danna waya In'am ta turo k'ofar ta shigo da sallama"saidai ta kasa kallonsa"har bak'in sun tafi?"Eh yesmeen ce takawo lunch inji ummah"kuma ummi ta Aiko dashi"bbu damuwa sai Abada na umma wajen masu gadi muci na ummi"kuku sai yayi dinner"niban yardaba Abada wanda ummin ta Aiko"my Angel kenan da safe da Abincin umma mukayi break fast ba fa"ki bari muci naummi"yanzun kije kikamun ruwa"kamar bbu drinks fa"Akwai Ai munkai komai yanzun tacan k'ofar muka shiga kitchen d'in"dato ta Amsa ta fita"komai tasamu An Ajiyesa muhallinsa"tayi mamaki dako motsinsa bata jiba"ruwa da lemo da dambun nama ta zubo "dukta jerosu samqn tray d'in"cikin nutsuwa ta shigo d'akin da sallama"ta Ajiye k'asa kan carpet ta tsugunna ta zuba masa ruwan"kafin ta mik'a masa"ya had'a da hannunta wajen Amsa"idan bbu kaya jikina na lura tsorona kikeji ko?"kasa mgn tayi"ta zauna gefensa"yasha ruwan yazuba wasu itama yabata dukda bbu sanyi"ina kika sami dambun nama?"cikin kayan da aka kawone"okay yafad'a yana saka spoon ya d'ebo yafara bata taci sannan shima yaci"suna ci yana janta da fira"sai wajen k'arfe 2:30 yashiga wanka"ita kuma ta kwashe kayan tayi zamanta parlour bayan ta fiddo masa kayan sawarsa.....wajen k'arfe 3:15 pm yaya Aliyu ne ke sakkowa down stairs d'in"ya cakare cikin shadda irin ta jikin In'am data fiddo masa"kansa bbu hula yanata zabga k'amshi"daka ganshi kaga Ango"In'am ta bishi da kallo Aranta tana yabawa"gefenta ya zauna yana fad'in mrs lion shine kika gudo?"bafa haka bane waya na Amsa"me k'arya?"tayi dariya tana fad'in nasan kana jin yunwa ko?"Eh inaji kema haka?"ba sosai ba"hmm! nan ba gidan ummi bane gidanki ne zan canzaki kidawo mecin Abinci sosai"dama idan ba'a fara kwanciya da mace ba bata yawan cin Abinci da yawa"Amma da Anfara kwanciya da ita zata....nidai Allah bbu ruwana yaya kayi shiru"murmushi yasaki bece komaiba dan yana jin yau da dare zai Angonce bazai jira sati ba"sbd shine kawai yasan meya keji"In'am kuwa Abincin ta zuba musu suka nufi dining area sukaci Aplate guda yanata tsokanarta tana shagwab'a har suka gama"kafin yatafi masjeed ita kuma ta wuce d'aki....