← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 52 OF 65

Sashe 52

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read

In'am na d'akinta itada manyan friends nata Aciki harda sady"wacce farooq yaturota da ban hak'uri da kuma fatan Alkhairi ga Auren In'am da yaya Aliyu"dan tunda yasami labarin mutuwar safwan da irin Abinda ya k'ullah har mahaifinsa ya rasu"yaji jikinsa yayi mugun sanyi"ya kuma yadda In'am ba Alkhairi bace Agaresa"In'am taci kwalliya cikin farin les me zanen Golden brown"Anna nad'a mata head"wuyanta da kunnanta da hannuwanta" duk na gold ne da Aka saka mata A lefenta"tayi wani irin kyau har d'aukar ido takeyi"Abokan wasanta nata jajjayarta"tana jin Anyi bud'a taji k'irjinta yabuga! tayi murmushi Azuciyarta tana yiwa Auren nasu fatan Alkhairi da wanzuwar zaman lafiya tsakaninsu na har Abada.....tana zaune A tsakkiyar bed d'inta"friends nata na zaune Agefe sunata cin Abinciccika iri iri da kalolin drinks"haka nan In'am taji bugun zuciyarta na k'aruwa"ta d'ago kanta da sauri ta kalli bakin k'ofar taji Ana rangad'a bud'a Ana fad'in ina Amarya da k'awayenta??"kafin tayi mgn ni'imtaccen k'amshin turaren jarumin nata yadaki hancinta"tana k'ok'arin d'auke kanta ta hango kyakykyawar fuskarsa cike da Annuri yana nufo cikin d'akin...
...bbu zancen saka tubarau Ayau kenan?"ta tambayi kanta tana k'asa da kanta"shi kuwa yaya Aliyu gabansa gadi yashigo cikin d'akin shida brr Ahmed dake take masa baya"gaba d'aya kunyace ta kama In'am"friends nata nata kallon yaya Aliyu su kuma kalleta suna fad'in masha Allah sbd ganin irin dacewar da sukayi da juna...my princess taso Amana pics ko?"d'ago kanta tayi tana murmushi batayi mgn ba ta sakko dg samqn bed d'in cikin nutsuwa ta nufi wajen yaya Aliyu dake mik'a mata hannunsa"bbu musu ta rik'e hannun nasa cikin nata"ya matso yana dafa gefen kafad'arta"tsawonta iya kafad'arsa"yayinda ta juya bayanta"sai k'eyarta ta dawo saitin fuskarsa"kunnanta kuma Asaitin bakinsa"ya lumshe ido sbd yadda k'amshin jikinta ke kaima k'ofofin hancinsa ziyara"murya can k'asa yace" my princess wane irin kalar farin ciki kike jinki ciki Ayau?"fad'amun naji kinjiko?"yafad'a Asaitin kunnanta"dariya ta sub'uce mata"brr Ahmed yadinga d'aukarsu pics da iPhone"dashi da wasu k'awayenta daketa kallonsu kamar TV"suna jin inama inama"dan yaya Aliyu ba k'aramin namiji bane"murya can k'asa In'am tace"nidai yaya kayi shiru zan fad'a maka ko?"ba kuma yanzun ba"nidai gaskiya yanzun nakeso"ko kuwa sai An kamun ke Anjima zaki fad'amun?"dan da marece za'a zo d'aukarki my Angel pls"kanta kawai ta gyad'a masa"yayi murmushi yana fad'in kinyi kyau my beauty nah"Allah yasa Alkhairi ga wannan Auren namu"ta Amsa da Ameen tana jin wani iri sbd yadda yake murza tafin hannunta cikin wani irin salo da yanayi"wanda tunda take dashi bata tab'a jiba idan yarik'e hannunta...Abokina ! kuzo Ayi pics d'in nan lokaci na tafiya fa"sannan kasan dai Ammun warning kafin na fito ko?"cewar brr Ahmed yana murmushi"dariyar shakkiyanci dr Aliyu yasaki yana fad'in da gaskiyarta"duk wacce ka kallah idan nagani saina tona ko my Angel?"yafad'a yana kallon In'am dake murmushi tayi k'asa da kanta"batayi mgn ba suka fito parlourn ummi Atare"wanda Ancanza komai na parlourn"rungumota jikinsa yayi ta baya yazagaye cikinta da dogayen hannuwansa sai Aka d'auka"wanda ba b'aramin kyau pics d'in yayiba"kusan styles kala 5 Aka musu"sannan Abokansa mutum 5 suka shigo"nata Abokan suma su 5 suka shigo suka sasu tsakkiya Aka d'auka"yaya Aliyu ya matso yana kamo In'am zuwa jikinsa"tanata nok'ewa sbd idon jama'a"saiya rik'e hannun ta gam"jikinsu na gugar juna yace"jeki kira ummi tazo Amana photo d'in" dato ta Amsa ta wuce ta shige cikin d'akin ummi takirata"bbu jumawa suka fito tare da ummin" ta cakare cikin shadda giznah light pink"tayi kyau sbd har make up Akayi mata"wanda Aranar dg yaya Aliyu har ummin kowa jin nauyin kowa yakeyi"duk Abokansa dashi kansa suka duk'a suna gaida ita"ta Amsa cikin sakin fuska tana musu Allah yasa Alkhairi"kafin yaya Aliyu da In'am su sakata A tsakkiya Aka d'auka"Ana cikin pic d'in shima yaya sulaiman yashigo da tasa zugar Abokan nasa"yaya Aliyu kuwa yaso yaja In'am gefe saidai yawan mutane sun sakq ya hak'ura yabari ta iso gidansa zuwa Anjiman"gaba d'aya shida su brr Ahmed suka shige motocinsu suka nufi had'add'en wajen da zasuyi reception.....

In'am kuwa sai wajen k'arfe 2 na rana ta canza kaya zuwa shadda orange colour"wajen k'arfe 4 na yamma kuma tasaka super excusive"d'inkin riga da siket"Alokacin kuma me DJ ya bayyana Aharaban gidan ummi"gaba d'aya dangi da y'an uwa da k'awayen In'am nata cashewa da wak'okin Ado isah gwanja...k'arfe 5:30 nayi Anty safiya tazo ta janye In'am"suka nufi d'akinta da ita"ta saka tayi wanka Aka shiryata cikin riga da siket na wani blue d'in lace me tsadar gaske"tanata zuba k'amshi"saidai gaba d'aya jikinta rawa yakeyi tana jin tsoron tafiya tabar ummi"shiyasa ko make up bata yiba"powder kawai ta shafa"Aka saka mata Alkhabba"wayarta da Abinda zata buk'ata Aka saka mata cikin hand bag nata"kafin Aka nufi d'akin ummi da ita"wanda lokacin mutane sun d'an rage "fad'awa jikin ummin tayi tana fashewa da kuka tace"ummi nidai dan Allah na fasa Auren bazan iya rabuwa dakeba"ji wani shirme safiya?"Aliyun ba yace"zai dinga kawoki kullum ba?hakane ummi kinga Ai baku rabuba ko my doughter?cewar Anty safiya"da gaske ummi dan Allah?"Eh mana Autah"maza ki tashi kuje"ki tabbar kinyi Adduo'in da malama tace kiyi kafin kisaka k'afar dama ki shiga gidan da bissimilah"sannan duk gayen dana miki jiya ki tabbatar kinyi Aiki dashi"kinfi kowa sanin Abinda Aliyu keso da wanda beso dakin kiyaye zaku zauna lafiya"in sha Allah ummi duk naji"yauwa Autah nah Allah yayi muku Albarka ya tsaremun ke daga dukkan sharri"Ameen ummi nah"ta fad'a tana share hawayenta"Anty safiyah da umma lami matar Alh d'ahiru) suka janye In'am"ummi ta share hawayenta sbd tasan sabo turken wawa" tana fatan Allah yasa dai Aliyu karya Afkawa In'am daga zuwanta gidan"dan shikansa yaya sulaiman dukda yana d'an fari jiya saida ta masa gayen kar yayiwa nafeesa komai sai An kwana 2"wanda jinta kawai yakeyi Alokacin"sadda Aka fito da in'am dg gidansu"suma motocin d'aukar nafeesa sun iso"saidai ba'a kaiga fitowa da itaba waje ba"Acikin motar brr Ahmed Aka saka in'am su Anty safiya suka zauna Agefen ta Aka sakata tsakkiya.......sai wajen k'arfe 6:35 pm Amarya ta iso katafaren gidan ta"Anguwa guda wanda yaji kayan more rayuwa"duk wanda ya kalli gidan saiya koma kallah sbd tsarin gidan da kyawunsa"dan ginin gidan irin gidajen turawa ne"Anty safiya da umma lami da yayar mahaifin In'am sune rik'e da ita har zuwa cikin babban parlourn gidan"Anan suka sami dangin umma dana Abba da matar brr Ahmed suna zaune suna jiran zuwan Amarya"dg tsakkiyar parlourn Aka zaunar da in'am"kafin Ayi Addu'a Abadata Amana ga dangin Aliyu"sannan Anty ta jata suka shige bed room nata"wanda In'am data kalli d'akin tayi mamakin irin dukiyar da ummi dasu yaya sulaiman suka kashe mata"gefen royel bed nata suka zauna"Anty safiya ta koma bud'e mata sabuwar lacture"saida aka kira sallar magrib sannan ta barta sukayi sallah "bayan sun gama sallar"Anty safiya ta sulale ta tafi"Aka bar yesmeen , tasleem da Anty d'ayyaba"wanda ogah ne dama yace"su j
ira saiya dawo su tafi gida......lokacin da in'am taji gidan tsit bbu hayaniya gabanta yafara fad'uwa"tadai daure ne kawai"jefi jefi suna fira da tasleem da Aliyu ne yabata wannan Aikin"isha'i nayi In'am ta tashi tayi sbd tanada Alwalah"bayan ta gama tashafa powder ta feshe jikinta da turaruka"sannan ta d'akko mayafi dan ta cire Alkhabbar jikinta"sai kallonta su tasleem keyi dan In'am badai kyau ba....sai wajen k'arfe 811:pm Ango ya iso gida.....

Sharhi ko Aji shiru
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
67&68
.......sai wajen k'arfe 8:11 pm Ango ya iso gidan"tun kafin ya shigo ciki"brr Ahmed yakira tasleem ta waya yasanar mata ta fito su wuce gida"sannan tayiwa d'ayyaba mgn itama su fito driver zai mayar dasu gida"bayan ya gama wayar ya kalli dr Aliyu dake zaune gefen me zaman banza "wanda yaci wani zazzafan wanka cikin farin yadi me laushi"komai na jikinsa fari ne"yayi kyau da haske na ban mamaki"yau wani irin k'amshi yakeyi na musammun"yana murmushi yace"Abokina kenan! babu damuwa tunda baka son muyi maka rakkiyar"kaje kai kad'ai Allah yasa Adaren yau mu sami rabon baby"tab'e baki me tubarau yayi yana fad'in ka bani da saka ido"idan ma kayi wannan zaton ka cire Aranka rainon kayata zanyi"yana fad'in hakan ya bud'e k'ofar motar ya fito yana rik'e da ledoji manya Ahannunsa"yana jin yadda brr Ahmed ke tsokanarsa yana masa dariya yayi murmushi bece komaiba ya wuce Abinsa"dan In'am dajin muryarta yakeda muradi....
Chapter 52 · 0% Book details