← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 57 OF 65

Sashe 57

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read

In'am na shigowa cikin d'akin ta fara shafe shafe cikin nutsuwa"kafin taje ta bud'e ward rope d'in dake tsakkiya"ta duba sabbin k'ananun kayan dake cikin lefenta"ta zab'o wata doguwar riga me kyau purple colour"bud'eta dg cikin ledarta tayi tana dubawa"bbu laifi batada nuna tsiraici"dan me hannu ce"saidai dg gaba net ne"inner wears tasaka sannan ta saka rigar"ta d'akko veil purple colour ta yane kanta dashi"kafin ta shafa lipstick purple"tayi murmushi har beauty point d'inta ya lutsa"tana fesa turare yaya Aliyu yaturo k'ofar yana fad'in na shigo kona koma?"ka koma"to saina shigo sai Amun gorin d'aki ko?"yafad'a yana binta da wani irin mayen kallo"ya lumshe ido sbd yadda k'amshin ta yacika d'akin"In'am ta juyo tana murmushi tace"nidai ka koma bana gayya"bud'e lumsassun idanuwansa yayi Asaman baby face nata yana furta wow!kinyi kyau fa my beauty"kaimafa haka my Lion"Ida k'araso yayi yana fad'in ban kaiki ba mero"b'ata fuska tayi"yayi hugging nata ta baya yazaro wayarsa yafara kashe musu selfie"wanda ba k'aramin kyau sukayiba ita dashi"kasancewar yafita tsawo"shine ke d'auka tana canza musu styles"wani ta turo baki ta rungumesa ,wani ta b'oye fuskarta ajikinsa tana dariya"haka dai sukayita shirmen d'aukar pic"dg bisani ta kama shagwab'a saiya goyata"beyi musu ba ya goyatan danshi yana jin dad'in hakan"Aparlour suka yada zango samqn 3 seeter"yaya Aliyu yayi saurin zaunar da ita kan cinyarsa"ta zaro ido sbd kunya"hmm !mrs me tubarau Allah ya shiryamun ke da kunya"wai yaya duk jiya da dare da yau bangama kasaka tubarau d'in kaba??"my Angel kenan"tunda wacce nake sakq tubarau d'in don nayifa kallonta ta zama mallakina meye Amfanin na yanxun? karki manta na tab'a sanar miki sbd nayita kallonki ke kuma baki ganewa shiyasa nake sakawa , musanmun idan black ne"Amma kuma shine saika dinga d'aure mun fuska kanamun tsawa ko?"Adane fa my Angel"kuma sbd na gyara tarbiyyar kine nake miki haka"dg baya ba mun shiryaba har muka koma Aminnai?"ke kuma lokacin dana dawo Cairo kinga hand some guy shine kika fara sona ko?"turo baki tayi tana b'ata fuska tana zille zille Ajikinsa"yakama yimata dariya yana jan karan hancinta"ninama fasa son naka"bayan kamun tsufa...nidai ko?"wlh tausaya miki nakeyi Amma zakisan na miki tsufan"bayan dakon soyayyarki danayi na jira har kika girma sannan nayi Aure"wai yaya shekaranka nawa?"k'in mgn yayi yana danna waya"fisge wayar tayi tana fad'in nidai wlh saika gayamun ko?"ta k'are maganar tana murd'e masa kunne"yarik'e hannunta yana manna fuskarsa gefen wuyanta yana sakar mata hucin numfashinsa"murya can k'asa yace"kinaso mu canza wani wanka shiyasa kike neman tsiro da rigima ko?"nidai Allah kasanar mun kona cijeka"to shikenan bbu ruwana koda zakiji kunya...."ah ah dan Allah Adena maganar"d'allan mata lips yayi yasaka hannunsa ya juyo da fuskarta ya manna bakinsa samqn nata ya sumbata"ta rufe ido tana mintsininsa Atafin hannu"my Angel sadda Aka haifeki na balaga fa...Ihu ta saka ta bud'e ido tanaso ta rufe masa baki"yadinga dariya"nidai yunwa nakeji bbu ruwana "dama nace da ruwanki ne?"yafad'a yana cikata suka zauna k'asa kan carpet"In'am ta jawo basket d'in ta fara duba komai"kafin tayi seving nasu"ta had'a musu tea cup biyu"yayinda yaya Aliyu ke chats da brr Ahmed yanata smiling"In'am ta saci kallonsa"saima sannan ta tuna da wayarta"yaya! kallonta yayi beyi mgn ba"ji tayi duk ta daburce sbd idanuwansa Akwai cika waje"menene kike so?"wayata zanje d'aki na d'akko"my Angel dubara zakimun ki kira nafeesa ko?"kanta ak'asa tace"ah ah wlh yanzun ma natuna da wayar tana cikin hand bag nawa tun jiya da dare"to nataso na rakaki ki d'akko?"nok'e kafard'arta tayi tak'i yarda ta kallesa"uhmm to ni kuma ban yarda kijeba"wayyo my liop pls ka barni naje kaji?"meye zaki bani tukwaicin barin kije?"d'an juya idanuwanta tayi tad'an kallesa taga ita yake kallo"zqn yimaka tausa"ba ita nakeso ba"kinsan meye nakeso?"yafad'a cikin wata iriyar murya"shiru tayi tak'i mgn"dan jikinta yab'ata data Amsa zai b'aro babban zance"matsowa yayi gab da ita"ta kwantar da kanta gefen kafad'arsa ta rungume hannunsa guda"wanda hakan yabama nashanunta damar gugar hannunsa"cikin mutuwar jiki yace"my Angel mufara shanye tea naki sai musha nawa ko?"kanta kawai ta gyad'a masa"ya matso da plate d'in chips ya d'auki fork yafara bata"tayi bissimilah ta Amsa"idan yasha tea d'in itama saiya bata"hakama chips d'in"bayan sun shanye tea nata suka sha nashi"sannan sukaci farfesun kayan ciki"k'at suka yiwa cikinsu harma suka rage d'an saura"sabuwar tissue dake samqn center table In'am ta d'auka ta cira ta gogemasa bakinsa ta goge nata"kafin ta mayar da kayan kitchen ta dawo ta samu yana waya da kukunsu"gefensa ta zauna tayi shiru"yakama hannunta ya janyota jikinsa sosai yana cigaba da wayar da turanci"bayan ya gama ya dubeta cikin muryan rarrashi yace"my Angel zan d'an fita na gaida su Abba"sannan naje Asibiti muyi d'an meeting sbd hutun dazan d'auka"Amma yaya bazaka jimaba?"bazan jimaba kinjiko?"dukda zan biya kasuwa nayi cefane sbd yau da k'arfe 2 zaizo yafara"tun jiya na bashi key d'in k'ofar"idan yazo me gadi zai bud'e masa get ya shigo sbd yasanshi"idan ya gama zai fita tacan ya rufe"idan mun tashi mu bud'e mu d'auki warmers d'in Abincin"to shikenan yaya zaka gane komai zaka siyo kasuwar??"my Angel kenan! zan gane mana kuma yamun list d'in komai yaturo ta what's app"tashi muje ki rakani"kabari 10am d'in ta ida saura mintina 7 fa"ta k'are maganar cikin shagwab'a tana kallon Agogon dake manne jikin bango"my Angel rigima! kinaso kisaka nayi latti bayan idan nadawo tare zamu zauna?"banaso nima kona minti 1 nayi nesa dake.....tana k'ok'arin mgn sukaji knocking"kinga kinmayi bak'i ko?"cikasa tayi ta masa gwalo ta nufi k'ofar ta bud'e"yabita da kallon SO yana murmushi"wasu dattijai su biyu suka fara sallama suka shigo sai wasu biyun dg bayansu suma suka shigo"In'am na murmushi ta gyara tana fad'in sannunku da zuwa ku zauna dan Allah"yaya Aliyu ya mik'e tsaye yana kallon su yace"goggo kune tafe?"mune Aliyu"gida zamu tafi mukace tunda jiya bamu zoba bara mu lek'o"hakan yayi kyau ina kwananku??"yafad'a yana rissinawa"itama In'am tayi kamar yadda yayi ta gaidasu"duk suka Amsa fuska Asake suna musu fatan Alkhairi"yayinda guda biyun ke zaune k'asa kan carpet"suka gaidashi"yaya Aliyu na kallon in'am yace"gasu nan my Angel umma dama ta samosu"sai sannan masu Aikin suka gaisheshe da in'am"dukda ba yara bane"In'am ta maida musu gaisuwar"yaya Aliyu ya mik'e tsaye yana fad'in zokiji ni fita zanyi"dg haka yanufi k'ofa yafita In'am tabiyosa"tana fitowa ya ruk'ota ya rungumeta"yaya da bak'i fa"laifine idan sun gammu?"ah ah"kimun Addu'a saina dawo ko?"ki tabbatar duk wanda yayi knocking saikin san wayeshi kafin ki bud'e"shima me gadi zan sanar masa saiya tabbatar da mutum na k'warai ne yabarsa ya shigo"insha Allah my sweet lion zan kiyaye"Allah yatsare mun kai yadawo dakai lafiya"Ameen my Angel"kiyi kissing d'ina ko?"b'oye fuskarta Ajikinsa tayi tana dariya"ya zaro kud'i 10k yace"gashi kibama su goggo su hau mota"da hannu biyu ta Amsa ta masa godiya"yak'i cikata"ta fara masa chakulkuli"Aikuwa yacikata da sauri"ta wuce ciki tana dariya"cikin girmamawa ta mik'a musu kud'in tana fad'in gashi inji yaya Aliyu"harda d'awainiya haka y'ar nan?"to muna godiya kinji?"bara mu wuce"kujira dan Allah"cewar In'am tana nufar kitchen"bata jimaba ta fito da ledoji biyu ta mik'a musu"sukayi godiya suka tafi"zama tayi kan kujera"guda dake gefe tace"sunana Atika,wannan kuma ladidi"nizan dinga wanki da guga"ita kuma share share da wanke wanke"hjy mahaifiyarsa ta mana gargad'i kan mu kula da Aikinmu muyi kan Amana"insha Allah zamu rik'e"to shikenan bbu damuwa"wankin dai Abarshi zuwa nanda kwana 2"ku gyara parlourn ga tsintsiya da dustbin can"sannan ga kitchen Akwai towels na goge goge Aciki"ina fatan zaku kauda kanku dg Abinda be shafeku ba?"insha Allah hajiya"In'am ta Amsa dato ta tashi ta wuce d'akinta tabarsu suna Aikinsu"gefen bed ta zauna tana duba wayarta"Anan taci karo da kiran nafeesa bbu Adadi"da kiran Auwal daya mata d'azun da suka kawo break fast"sai kuma kiran ummi guda data gani 21 minit Ago"kiran ummi tabi tana murmushi"tana jin ummin ta d'auka ko sallamarta bata Amsaba tace"I miss you so much my ummih"Autah yakuke?"Alhmdllh ummi ina kwana?"lafiya qlau"ina Aliyun ne?"ya d'an fita ummi"masha Allah bbu dai wata matsala ko?"bbu komai ummi "to masha Allah! dukdai wanda yazo ki masa tarban mutunci kina jina?"Eh ummi"to Anjima zan Aiko su safiya su ka miki sauran kayanki"to shikenan sai sunzo "toke yaushe zakizo ummih?"Autah Allah yashiryamun ke da shirme"ni bazan zoba"dg haka takashe wayar"ta turo baki tana kiran nafeesa"harta tsinke bata d'aga ba"takoma kira aka d'auka ba'a yi mgn ba"nafee! ke tsohuwar magulmaciya kiran ubanme kike mata?"taji muryar yaya sulaiman"tab'e baki tayi tak'i mgn ta kashe wayar"fita dg cikin d'akin tayi ta fito main parlour"ta samu sunata Aikinsu"part d'in yaya Aliyu ta wuce"cikin awa d'aya ta gyara parlour da bed room da toilet"harma ta wanke musu inners nasu ita dashi da suka cire da safe"bayan ta gama ta koma ta d'akko boner da turarukan wuta tazo ta turare part nasa"sannan ta turare main parlour"ko ina ya d'auki k'amshi"kayan kallo ta kunnah sbd komai An had'a ta zauna tana canza channel"yayinda su Atika harma sun gama da parlourn suna kitchen....door bell taji"ta tashi taje ta tambayi waye?"suka sanar mak'otansu ne"ta bud'e ta tarbesu da fara'a"bayan sun gaisa su ukku suka sanar mata guda gidanta na kallon nata"biyun kuma suna jere da ita"tashi in'am tayi tacika musu gabansu da Abin motsa baki"sai gashi kafin su tafi wasu bak'in sunzo"wannan yazo yatafi wannan yazo yatafi har k'arfe 1:45 pm"sannan in'am ta samu tayi sallah"tana idarwa ta jawo wayarta taga text message daya turo mata tun 12 pm"Allah sarki yaya k'ilan uzuri garesa"Amma bara nakirashi naji"ta k'are maganar tana dealing d'in number nasa"bugu biyu ya d'aga yana fad'in Afuwan sahibata tah! ni bakamun laifin komai ba my Lion"kawai inaso naji lafiyarka ne"nasan tunda najika shiru kanada uzuri"hakane mr lion"ina jin dad'in wa'annan kyawawan halayen naki my Angel"dan Allah karki sauyamun su kinjiko?"bazan sauyaba insha Allah yaya"yauwa my baby love"yanzun meye kikeso na miki tsaraba? kuma karkice ah ah"nanda mintina 30 zan dawo"Asibiti suka rik'eni wlh"to yaya ice cream nidai"saiya narke zan barki kisha"yawan shan abu mai sanyi yana ragema mace ni'ima....kashe wayar tayi tana dariya"ta cire kayan jikinta ta shiga wanka"bata jimaba ta fito ta shirya cikin sabuwar shadda light blue"An mata Aiki da pink d'in zare"sark'a da y'an kunne da y'an hannu da zobba ta saka"dukta feshe turare"zata d'aura d'an kwali taji Anyi knocking"hakan yasa tazo tana tambayar waye?"da sauri ta bud'e sbd jin muryar Anty safiya"wow my doughter"irin wannan kyau haka?"kwana 1 ji yadda kika canza"murmushi In'am tayi suka zauna suka gaisa"tace Aliyu na nan?"ah ah Amma
Chapter 57 · 0% Book details