Sashe 5
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
Azuciyarsa sbd yasan *me tubarau* tako ina yayi.....be gama wannan tunanin ba dr salma ta turo k'ofar ta shigo"tanata zabga k'amshi tasha gayunta cikin red d'in lace me zanan golden"lapcoat na Ajikinta dg sama ta azata"tanata sakin murmushi"sallamarta kawai brr Ahmed ya Amsa yaci gaba da danna waya" sbd shima ba wani kula mata yakeyiba"mayen mata sai safwaan..... doctor nasan idonka biyu"dama sannu da dawowa nazo na maka"banza *me tubarau* yamata yak'i bud'e idonsa"kuma sarai yana jinta"ganin yak'i kulata ta juya ta fice jikinta asanyaye ta rufe k'ofar"bud'e lumsassun idanuwansa yayi yana k'ok'arin tashi tsaye yana duba wrist watch d'in sa"ina zakaje?"yarinyar nan zanje na d'akko a islamiya"meyasa bazaka tura driver ba?"shiru *me tubarau* yayi yana d'aukar wayoyinsa"na zata yau kadawo office?"sai jibi dama lissafin nan yasaka nazo"Amma shine kanajin babynka kamata banza?"wani banzan kallo irin na bakada hankali *me tubarau* yajefi brr Ahmed dashi yana tab'e baki bece komaiba"shima yasan bazai tankaba sbd shima shaidane akan yadda *me tubarau* ke yiwa dr salma jan ido Akan ta fita harkansa Amma takiyin zuciya"Atare suka fito dg cikin office d'in"brr Ahmed yayi waya aka masa motarsa"yayinda uban gayyar yayi tafiyarsa"ko sallama be masaba sbd yabashi haushi"lokacin daya iso islamiyar harma an tashi"In'am na tsaye tanata matsar k'wallah sbd ganin bbu wanda yazo d'aukarta"zuciyarta na sanar mata ta hau nafef kawai"sai yanzun taji haushin rashin waya da batada ita"Amma tasha Alwashin dasun shiga SS3 zasuyi waya kodan sbd exams"k'asan ranta tana tunanin akanme zai wani kama canza mata islamiya?"yarabata da y'an uwanta datake gani acan"ta rasa meyasa mutumin nan idan be k'untata ma rayuwar
taba baya jin dad'i??..... tana wannan tunanin ta hango motarsa me tinted"hararar motar tayi tana murgud'a baki ta d'aure fuska"saidai duk Abinda tayi me tubarau na kallonta"adaidai Inda take tsaye yayi parking be fitoba yamata horn"ta nufi back sit ta bud'e.....waye driver naki?"yafad'a yana juyowa ya kalleta"rufe k'ofar tayi ta nufi front sit ta bud'e ta shiga"tak'i yarda ta kallesa balle ta masa mgn"shima dama mgn sai dole yakeyi saiya shareta"tana kallon waje har suka iso gida"tun kafin yagama parking tayi k'ok'arin bud'e k'ofar"yyi lock d'in k'ofar da sauri"ta dubesa ya makamata harara bece komaiba"bayan ya gama parking d'in yak'i fita dg motar saima ya kwantar da kansa ajikin kujerar.....sosai zuciyar in'am ke zafi tana jin haushinsa da tsanarsa aranta"kusan mintina 7 suna zaune ahaka"can in'am ta dubesa tana fad'in yaya! banza yamata ya rufe ido"dan Allah kayi hak'uri ka bud'emun nina fita....ta k'are maganar cikin shagwab'a"bud'e idanuwansa yayi batare daya kalletaba yace"na bari ne ai ki fita da kanki tunda kin isa kuma sauri kikeyi"wato sbd na canza miki islamiya shine kike wannan rashin kunyar?"da alamar jikinki kike son ya gaya miki ko?"to bari kiji da kyau" duk ranar dana koma miki mgn kika mun musu zaki gane kuranki"idan kuwa naga kina kuka bbu dalili me k'arfi aranar zan miki Abinda zakiyi kukan jini....yana fad'in hakan yaja doguwar tsuka yana bud'e k'ofar adak'ile yace"ki biyoni"dg haka yarufe k'ofar"ta fito tana b'ata fuska"tana k'ok'arin binsa ta lura da mama gaje da zubaida wacce taci gayu da alama *me tubarau* tazo ta gaida da masa sannu da zuwa"haka nan in'am taji fad'uwar gaba data ganta"dama kuma haka nan taji ta tsani zubaida"yaya Aliyu kicin kicin da fuska yayi daya lura dasu"badan yasoba daya iso gab dasu yace"mama ina kwana?"kasancewar tsaye suke suna kallon motarsa tunda yashigo sukayi parking"lafiya qlau ta Amsa bakinta cike da mgn ta nufi part d'in umma"yaya Aliyu na lura da ita da nazarinta"zubaida na kwantar da murya ta gaishesa"ya aymsa Adak'ile"adaidai lokacin in'am suka had'a ido da zubaida"suka sakarma juna harara"da mamaki zubaida ke zaro ido tana kallon in'am dake k'ok'arin bin bayan yaya Aliyu da yayi gaba"da sauri in'am tace"yaya kagani tana hararata bayan bbu ruwana da ita"juyowa yayi fuska ad'aure ya kalli in'am yamata alamar ta biyosa"Abin yasosa ran zubaida tayi tsaye tabisu da kallo har suka b'acewa ganinta...ita dama tasan yaya Aliyu basa'an tayi soyayya dashi bane"kawai mama gaje keda wannan burin"tasan ya had'u kota ina bbu macen da zata k'isa"Amma bata son wulak'an"jikinta Asanyaye ta nufi part umma.....A parlourn mommy yaya Aliyu ya zauna"yaya seif da mahmood na zaune suna kallo"gaishesa sukayi aladabce"ya kalli mahmood yana fad'in kiramun nafeesa"dato ya Amsa yanufi d'akin nafeesar"hakan yayi daidai da shigowar in'am cikin parlourn"yaya seif ya Amsa sallamarta yana fad'in Autar ummi duk yau ban gankiba?"shiru tayi kanta ak'asa sbd ta lura da irin mugun kallon da yaya Aliyu ke aiko mata dashi"kan carpet ta zauna batare data kalli yaya seif ba tace"yaya seif ina kwana?"lfy qlau"dg haka yayi shiru sbd shima ya lura da yadda yaya Aliyu yak'ara had'e rai yana danna waya"nafeesa tayi sallama gabanta na fad'uwa tana fatan ba laifi tayiba"agabansa ta duk'a tana fad'in yaya gani"ta fad'a tana kallon in'am"tanaso ta tambayeta meyasa bataje islamiya ba?"Amma ga yunifoam ajikinta"kina jina?"eh yaya"na canza mata islamiya dg yanzun basai kun jirata ba"dato ta Amsa ya mik'e tsaye yana kallon in'am"kamar zatayi kuka ta tashi tana rik'e da jakar littattafanta tabi bayan sa"nafeesa tayi shiru tana tunanin shin wai SONE KO K'IYAYYA yaya Aliyu ke nunawa in'am??"shi kansa dai seif ransa bashi yayi k'iyayya ce kawai ba soba.....yaya Aliyu kuwa waje yafito yashige gidan ummi sbd suyi break fast"sadda in'am ta shigo parlourn Auwal ne kawai ciki"sai yaya Aliyu dake dining area"Auwal na ganinta yace"bakije islamiya ba yarinya"na kuma sanarwa ummi dukan tsiya zata sanya yaya sulaiman ya miki.....ada kuka tayi k'ok'arin fashewa dashi Amma data tuna gargad'in me tubarau saita fasa"K! zonan"taji amon muryarsa"tana k'ok'arin nufar dining area d'in taji muryar ummi abayanta tana fad'in dg gidan ubanwa kike??"karki damu ummi munje da ita y'an kabane na canza mata islamiya"sbd rashin jin datakeyi awaccan"summa bata yunifoam nizan dinga kaita kullum kafin su koma hutu"dg haka yayi shiru yana yin bissimilah yafara cin Abincin sa"ka kyauta sosai Aliyu daka mata haka"sai kije kiyi karin"turo baki tayi tana kallon Auwal tace"kin dai ga ummi shine ke jana ko?"harara ummi ta aiko masa da ita tana fad'in to sababbe gara kajata tunda tadawo"nifa ummi ba wani abu na mataba kawai k'arya takeyi....tsaki ummi taja tabar parlourn"in'am ta cire hijab d'in jikinta tanufi dining area d'in"kujera taja ta zauna yadubeta..da sauri ya d'auke kansa yana koma had'e rai yace"ina hijab naki?"gata can"jeki saka koki canzo kaya"dg haka yayi shiru"tashi tayi tana jin zafin sa aranta tabar wajen"yaya Aliyu yasaki ajiyar zuciya Aransa yana fad'in yaushe yarinyar nan zatayi hankali tasan ta girma??ya lura ko best ko bra bata sawa"tunda gashi yanzunma bata sakaba ga abinta nan zahiri suna yawo ana hango shatinsu......
In'am kuwa d'akin ummi ta nufa maimakon nata d'akin"ummin na zaune tana lissafin wasu kud'i agefen bed"ta d'ago kanta ta kalli in'am"samqn bed d'in ta fad'a ta fashe da kuka...
Adinga sharhi ko arage yawan page saura page 2 free page yak'are
SONE KO K'IYAYYA
#Team Aliyu me tubarau#
(1)zee h wada
(2) raudah sokoto
(3)Maryam Hussaini
(4)hjy rahama bichi
(5) mmn feenah
(6) fatima Ahmed shema
Kowane yarubata team nasa
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number
2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira
Y'an nijar kutuntub'i wannan n
+227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
SONE KO K'IYAYYA??
It's rometic love story
Story & written
by mommyn fareesa
Free page 7&8
.........Da mamaki ummi ke kallonta tana fad'in ke lafiya kike kuka keda abin kuka baya miki wahala??"ba wannan mugun *me tubarau* d'in bane ummi"duk yabi ya isheni komai saiya takurani nayi fisabilillahi"kawai naje zanyi break fast bisa tursasawarsa wai naje nasaka hijab kona canzo kaya.....sai kuma tayi shiru tana cigaba da kukanta"ummi dake saurarenta taja ajiyar zuciya tana jin k'imar Aliyu na k'aruwa Aranta"tabi jikin in'am da kallo"taja tsaki"ta tabbatar lura da jikinta da yayi yasaka yafad'a mata hakan"ita kuma shashasha ta kasa ganewa"shiyasa ita indai in'am na tare dashi bata damuwa "sbd tuni tasan Aliyu yanada tarbiyya da tsoron Allah baya acikin mazan wannan zamanin da wasunsu sai Addu'a"ta tabbatar Inda wanine koba mutumin banza bane zai barta ita ta sani"zamanta ta gyara fuska ad'aure tace"tashi dan ubanki muyi mgn"na lura tabbas nayi sake wawuya zaki tashi in'am"duk ranar dana koma jin kin kira Aliyu da sunan mugu ko wani suna marar dad'i wlh sai nayi mugun sab'a miki"dan yace kije ki saka hijab ko canzo kaya shine laifi??"ta fad'a atsawace"in'am ta tashi zaune Atsorace tayi k'asa da kanta"ke yanzun kin fara girma har balaga kinyi Amma baza kiyi hankaliba ki dena shirme irin na yara"ina bra da vest d'in dana siya na baki A kwanaki??"wlh ummi zafi nakeji idan nasaka"best kawai nake sawa"yau na manta ban sakaba"saima yanzun natuna kodai yaya yayita kallona?tamkar ummi tayi dariya Amma saita sake had'e rai tana fad'in kullum saina miki fad'a nace ki gyara halinki"dg yau nakoma ganinki bbu bra ko best wlh sai jikinki yagaya miki"fad'a da Auwal ko mahmood na hanaki"dg k'arshe surutun da kikeyi a gabansu seif da isma'il ki dena"ki nutsu kamar kowace budurwa"kina jina?"nifa ummi tuni nadena bbu ruwana dasu"sai gaisuwa ko?"to hakan nada kyau"yanzun kije ki canza kayan"sannan ki dinga girmama Aliyu da kinsan Abinda Aliyu yamiki bazaki kirashi mugu ba"shiru tayi tak'i mgn ta sauka dg samqn bed d'in ta nufi wajen ward rope"sbd tana ajiye kayanta anan d'akin"doguwar riga ta Atamfa ta saka bayan tasaka bra"Amma kanta bbu d'an kwali tunbujin gashinta ad'aure yasha gyara"ummi na tsaidata sbd tace ta saka d'an kwali Amma ta fice Aguje"ummi ta girgiza kanta tana fad'in Allah ya shiryeki Autah"in banyi da gaske akan kiba bazaki nutsu sosai ba"dukda nasan kin rage rashin ji da jan fad'a gun y'ay'an mutane"ta k'are maganar tana cigaba da lissafinta.....