← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 36 OF 65

Sashe 36

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read

Akanme my Angel?"yafad'a yana wani marairaice murya kamar wani k'aramin yaro"In'am ta saci kallonsa suka had'a ido"murmushi yasub'uce mata sbd Abinda taga yayi....yes Afad'amun saina dena ko my Angel?"kinga be kamata kiyi fushi da babban Amininki ba"kuma Allah koki yarda mu tafi kona d'aukeki da hannuna tunda kinaso kiyi latti"batayi mgn saidai tadena k'ok'arin k'wace hannun"tana lura da Auwal da mahmood na kallonsu dg can wajen me d'an kes suna mgn k'asa k'asa"ta gallah musu hara sadda yabud'e gidan gaba yasakata"sai bayan yaja motar Ahankali tace"ina kwana?"kin tashi lafiya my Angel?"Alhamdllh! ta fad'a Atak'aice"I'm sorry kinji tawan?"yafad'a murya can k'asa"wanda saida In'am taji kasala"cikin muryar shagwab'a tace"yanzun ka kyauta yaya Aliyu Abinda kayimun jiya?dukda bansan ko kanada uzuri ba"kuma da safe naga miss call naka ai"kai my Angel maimakon ki kira kiji yaya Amininki ya kwana ko?"shiru tayi tak'i mgn...nufashi yasaki kafin yace"jiya bayan sallar magrib Asibiti naje sbd Ammun kiran gaggawa "Amma kina A raina babbar k'awata"d'an murmushi tayi batayi mgn ba"koba haka bane?"eh mana"kai my Angel Ai nabada uzuri ko?"yaka mata ki sassauta mun"shiru tayi kanta Ak'asa tana mamakin yadda yake mata yanzun bbu d'aure fuska balle tsawa....kumafa naci Abincin dakika bama Auwal yakai A Ajiyemun"tattausan muryanshi ta katse mata tunani"ta saci kallonsa"Aranta tace"masha Allah ko wane dressing saima masa kyau"my Angel! na'am"kice wani Abu mana pls"nifa ban hak'ura ba"meyasa?" bakai bane ka fito kanata wani d'aure fuska fisabilillahi"kuma dai kasan Ai bbu y'ar haka tsakanin Amini da Amini ko Aboki da Aboki ko?"my Angel! yaka mata Ace kece kika fi kowa sanin halina"yawan mgn ko fara'a be dameniba kin sani"sai idan ina tare dake ko kuma ina tare dasu Ahmed"ko Abaya time d'in kina k'arama dake kad'ai nake wasa har nayi fara'a" yaka mata kimun uzuri idan kin ganni haka"to Amma Aika ganni kuma baka saki fuska ba"dg yau nadena my Angel"kinga d'azun danaga sulaiman yanufeki k'ilan dokarmun ke zaiyi ko?"Eh wai sbd nace nidai kaine zaka kaini skul"ki rabu dashi bazaiyi gangancin dukarmun keba"y'ar dariya tayi tace"yaya wane irin wasa ne mukeyi Abaya?....cikin wata iriyar murya yace"kinaso yanzun mudingayin irinsa?"jikinta Amace tace"uhmm"Adaidai lokacin da yayi parking"wanda befi saura 8 minit su shiga paper d'in ba"yaya Aliyu na gode bara natafi kar na makara"my Angel! yakira sunanta"batare data kallesaba ta Amsa da na'am"kinyi break fast d'in?"ah ah"saina dawo sbd kaga zuwa 11 :30 am mun gama dama guda 2 ce zamuyi"okay zan dawo na d'aukeku kinji ko?"to shikenan"ta fad'a tana d'an murmushi"to bakice kin hak'ura ko?"kallon kyakykyawar fuskarsa tayi takama dariya"tana fad'in kai yaya sai kadinga yin Abu kamar d'an yaro"ai na hak'ura tuni ko?"yauwa my Aminiyas"tayi murmushi tana cewa"Allah yatsare hanya"ya Amsa cikin jin dad'i yana kallonta ta shige cikin get d'in makarantar"ya lumshe manyan idanuwansa yana sakin Ajiyar zuciya"saima sannan yatuna be bata tsarabar daya mataba a k'asar chairo"kuma ledar daya saka kayan na'a back sit a Ajiye"juya Akalar motar yayi zuwa Asibiti......
cikin nishad'i in'am tayi paper"koda suka fito break bataci komai ba"tanata game Awayarta"sai k'arfe 10 suka koma shiga wata paper d'in"wajen k'arfe 11:25 am ta fito"ta zauna Awani block tana jiran fitowar nafeesa"bbu jumawa itama ta fito"Atare suka fito dg cikin get.....Allah sarki yaya Aliyu harma yazo d'aukar mu kenan?"cewar In'am data hango motarsa fake"hmm! yanzun kina bani mamaki In'am?"name fa?"Ada kin tsani yaya Aliyu kina masa kallon mug....kinga Adena wannan maganar nafee"ko kuwa nasanar masa"harara ta gallah mata tana fad'in ki sanya niya"in'am na k'ok'arin mgn ta hango motar farooq yana k'ok'arin yin parking"hakan yayi daidai da fitowar yaya Aliyu dg cikin motar"suka had'a ido da in'am"yasakar mata wani irin killer smile "tayi k'asa da kanta tana maida masa da murmushin"ta nufesa tana fad'in yaya ka dawo?"nadawo my Angel ya paper d'in??"Alhamdllh bbu wata matsala"okay kuzo muje"ko kuwa waccan magulmaciyar sulaiman d'in take jira?? yafad'a yana kallon nafeesa dake tsaye nesa dasu bama tajin me suke cewa"In'am dai murmushi tayi ta shiga ciki ta zauna"shima yaya Aliyu yaza gayo ya shigo"nafeesa ma haka.....farooq dake tsaye yana kallon komai"ransa yab'aci matuk'a"wato shine take takawa yadda ta gadama tazo tana washema wani baki"wanda bbu Abinda suka had'a dashi sai zaman unguwa"kasancewar sady ta sanar masa dangantar nafeesa da In'am da kuma yadda yayan nafeesa ke bama in'am kulawa"sosai yaji zafin yaya Aliyu da kishinsa"saidai ransa yabashi bason juna sukeyi da in'am ba"idan yana sonta Aida tuni An saka musu rana"da wannan tunanin yashige mota yabi bayansu.....

Tunda suka hau samqn titi bbu me mgn Acikinsu"jefi jefi yaya Aliyu na kallonta"Amma beyin mgn sbd yaga basu kad'ai bane Acikin motar...suna isowa layin yayi horn bakin get d'in gidansu" Aka bud'e musu get suka shiga"yana gama parking nafeesa ta fice"sai Asannan ya kalli in'am murya can k'asa yace"my Angel ga tsarabarki nan gefenki ki d'auka kije dashi "tunda baza'a cemun yaya Aliyu ina tsarabar tafiyar ba??"uhmm! kamar na baka Ajiya yaya Aliyu?"kin wuce batun y'ar kunya ko jin nauyi Awajena maryam"hakane yaya Aliyu nasani nagode da kulawa dani da kakeyi da yimun hidima me yawa"dan Allah ka rage sbd ummi saita tayi fad'a idan taga kayan nan "yanata kallonta"Ahankali kamar beson mgn yace" tashi kije ki canza kaya kizo muyi break fast ina part d'in mommy"dg haka yafara k'ok'arin fita dg cikin motar"itama batace komaiba ta fito tana turo baki"hannunta rik'e da jakarta da babbar ledar daya bata kayan tsaraba Aciki"ko nazo na rakaki ne my Angel? yafad'a yana tsaye Abayanta" nok'e kafard'arta tayi batare data ce komai ba tayi gaba"ya girgiza kansa ya zauna samqn motar yana danna waya"sbd yafiso yajirata su wuce ciki A tare"danma umma ta hanashi shiga gidansu Aida rakata zaiyi ma....

In'am na fitowa dg gidan gabanta yayi mugun fad'uwa sbd Arba datayi da farooq yana zaune samqn motarsa"yaci wankan k'ananun kaya yana girgiza k'afafuwansa"fuskarsa bbu walwala"kallo d'aya ta masa ta d'auke kanta tana mamakin meya kawosa k'ofar gidansu? bayan tunda take dashi be tab'a zuwa ba"in bacin bbu kyau wulak'anci"dako kallo be ishetaba"Amma datayi wannan tunanin kuma matsayinsa na bak'onta saita masa sallama"yana yatsina fuska ya Amsa ciki ciki"dan Allah bara na shiga nakai kayan nan ciki saina dawo muyi mgn"ta fad'a batare data kallesaba"okay kawai ya fad'a yana dirowa dg samqn motar"ita kuma ta wuce cikin gida....kimanin shud'ewar mintina 10 "In'am ta fito da dogon hijab har k'asa Ajikinta"wanda tayi matuk'ar yimata kyau"farooq na tsaye yana niyar tafiya sbd Azatonsa bazata fitoba"yana ganinta ya tab'e baki yana fad'in nazata bazaki dawo ba In'am?"ni kuwa meye zai sakq nak'i dawowa?"nasan kodan sbd wancan doctor Aliyu yake ko waye zaki k'i dawowa?"kin bani mamaki maryam"idan bakya sona sanarmun yaka mata kiyi bawai ki dinga jana ak'asa ba"tun jiya nake kiranki kika mun banza why??"duk Abin be kai hakaba bana kusa da waya duk jiya sbd ina karatun exams"Allah ko?"to yanzun wane matsayi kika Ajiyeni Azuciyarki?"gara nasani tun kafin sonki yayi Ajalina beauty"bakya sakarmun fuska"Amma Abin mamaki d'azun kina washema wani banza hak'ora! waye shi,me kuka had'a dashi dayake wata isa dake"bayan bbu dangin iya balle na baba da kuka had'a dashi???.....ran In'am Ab'ace ta d'aga hannunta cikin rufewar ido ta d'auke farooq da wani irin lafiyayyen mari.....wanda hakan yafaru A kan idon yaya Aliyu daya turo get zai fito "sbd yaje ydubata yaji shiru bata dawo ba"cikin tsananin b'acin rai da.......
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
43&44
........Cikin tsananin b'acin rai da fusata In'am ke nuna Farooq da yatsa tana fad'in i hate you farooq! waye kai mekake tak'ama dashi da zakazo kamun irin wannan cin fuskar har k'ofar gidanmu?? kasan waye shi Awajena,kasan matsayin dayake dashi Aguna ??

Daka zagesa gara Ace nice ka zaga dan bazan maka komai ba"Amma yanzun ko ganinka bana sonyi"ka d'auki duk matakin dakake ganin zaka iya d'auka sbd na mareka"ta fad'a hawaye masu zafi na wanke mata fuska....ta cigaba da cewa"bansan meyasa da yawan mutane suke yima Alak'ata da yaya Aliyu kallon k'aramin Abu ba?"koma miye ina ruwan wani damu? kafita dg rayuwata farooq tun kafin yaya Aliyu yayi maganinka"domin zai i ya....shiru tayi sbd lura datayi yaya Aliyu na nufosu fuskarsa tamkar hadarin gabas"sbd tsabar yadda ya had'eta bbu Annuri ko kad'an "farooq na tsaye kamar An dasashi Awajen yana dafe da kuncinsa"zuciyarsa na k'una sbd b'acin ran Abinda in'am ta masa"ni kika mara In'am??"yafad'a Afusace yana kallonta da idanuwansa da sukayi jajir yana "kasa mgn tayi ta d'auke kanta tana sakin shashshekar kuka.....yaya Aliyu yatsaya dab da ita har tana jin hucin numfashinsa"fuskarsa bbu Alamar rahama yake bin farooq da wani irin mugun k'ask'antaccen kallo"wanda Atake Farooq yaji mugun shakkarsa"cikin dakakkiyar muryarsa me bama marar jin mgn tsoro yace"waye kai?"miye dalilinka na zuwa nan har kayi sanadin zubar hawayen ta?? yafad'a yana tun karo farooq"yana jin wani irin bak'in kishi na taso masa"k'asan zuciyarsa yana jin sanyi da dad'in kalaman In'am data nuna yanada daraja wajenta"yafahimci yanxun yanada matsayi me girma A wajenta...da sauri In'am ta rik'e hannunsa guda murya na rawa tace"ka barsa yaya Aliyu pls!

No my Angel ki barsa naji idan wata rashin kunya yakeji da ita... tab'e baki farooq yayi yana bud'e k'ofar motar sa ya kalli yaya Aliyu yana fad'in sanina bazai Amfaneka da komai ba"ke kuma ki rubuta ki Ajiye wallahil Azim sai kinsan kin d'aga hannu kina mace kin mareni"yana fad'in hakan yayi k'ok'arin shiga cikin motar"yaya Aliyu na huci ya fisge hannunsa dg cikin na In'am ya finciko farooq.... wata wawar chakuma yamasa yana huci cikin zafin rai yace"ka isa kazo har nan kayi sanadin zubar hawayenta ka tafi salin Alin??"idan kana zaton hawayenta dakayi sanadin zuba kaci bulus kayi kuskure...subahanallahi! meke faruwa haka Aliyu??"cewar Alh d'ahiru Abayansu (k'anin mahaifin In'am)"cika farooq daketa son fisge hannunsa yaya Aliyu yayi"yana binsa da wani irin kallo cikin kakkausar murya yace"ka guji had'uwarmu dakai Alokaci na gaba"dan ta haka ne kawai zanyi maganin rashin kunyar taka ta cikin cokali"yafad'a cikin izzah yana hura hanci"yayinda In'am ke share hawayenta ta shige cikin gidan da sauri"yaya Aliyu yayi k'asa da kansa yana fad'in Abba sannu da zuwa!... farooq kuwa ya shige mota yabaza k'ura Awajen yayi gaba....
Chapter 36 · 0% Book details