Sashe 32
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
Ai nasanar mata wajen nafeesa zanje"okay tashi muje kiga babyn ko?"kai yaya nidai kunya nakeji"kamar zaiyi mgn sai kuma yayi shiru suka tashi tsaye"saidai taki yarda su had'a Ido dashi"yanata kallonta sbd ba k'aramin kyau shigar kayan jikinta ta maya ba"sai yaji kamar yarungumeta.....yaya! my friend"d'an murmushi tayi tace"sai nayita mamaki sosai yaya kaida baka wasa da yara?"hakane Amma ita my Angel ta musammun ce Awajena ko?"d'an murmushi tayi batace komaiba suna fitowa yarufe office d'in suka nufi room 8".....me jego na zaune ta rungume babyn tana kallo"sai Antyn ta itama tana zaune...in'am ce ta fara sallama ta shigo"sai yaya Aliyu Abayanta"tasleem ta Amsa sallamarsu tana fad'in doctor sannun ku da zuwa"yauwa kece da sannu ya jikin?"tana d'an murmushi ta Amsa Tana fad'in yanzun my one yaje yadawo dama yacemun d'azun kadawo zaije yatafo dakai"Ashema harda y'ar rakkiya kazo?"In'am tayi murmushi ta gaisheta ta Amshi babyn"sai kallonsa takeyi tana murmushi"yayinda ita kuma yaya Aliyu ke kallonta bbu k'iftawa"kafin dg bisani ya matso gefenta yana cewa"to Abani my son nagani ko?"nifa yaya d'ana ne ni kad'ai ko?"duk sukayi murmushi gaba d'aya"yaya Aliyu suka gaisa da Anty sannan ya Amshi babyn yagani yamasa Addu'a"yaya bani shi tunda ka gansa"ta fad'a cikin shagwab'a"beyi mgn ba yamik'a mata yaron yana wani tunani, d'an murmushi na sub'uce masa"in'am kinada son yara ko?"cewar tasleem"yaya Aliyu yace"hakane itama taku san samun nata in sha Allah"Allah yasa doctor"ya hanya kuma?"Alhamdllh madam"gaskiya yaka mata kayima In'am Anty haka nan......haka nan In'am taji fad'uwar gaba"yayinda yaya Aliyu yayi murmushi beyi mgn ba"saima kallon mutuniyar tasa yayi yace"zo muje gobe kinje har gida ki koma ganinsa"ni yaya ka bari Agoyamun shi mana"maryam zan b'ata miki rai kinsan ko k'arfe nawa yanzun??"tasleem dai na musu dariya ta Amshi babyn"yakama hannunta suka fito"sai turo baki takeyi shi kuma yana lura da ita beyi mgn ba"sai kallonsu Akeyi har suka iso parking lot"ya Amshi key d'in motarsa Awajen driver yabud'e yashiga"In'am ta shigo ta zauna"saida yafara driving d'in ya kalleta cikin taushin muryanshi yace"wai miye Amfanin damuwar my friend? kemafa very soon zakiyi d'a ko y'a"to miye na damuwar"yak'are maganar yana sakin murmushi me sauti"wanda yak'ara fito masa da tsantsar kyawunsa da haibaisarsa"In'am ta bishi da kallo cikin shagwab'a tace"ni kuma zan sami d'a yaya?"Eh mana yarona ko yarinyata ai kece mahaifiyarsu ta Asali insha Allah ko?"d'an murmushi tayi tace"to wacece matar?"kina so ki sani?"yafad'a yana tunanin meyasa takasa gane ita yake nufi?"ni inama ruwana da ita to?"y'ar dariya yayi yana zaro wayarsa dake ringing ya d'auka"In'am kuwa gaba d'aya Al'ajabin Abinda yaya Aliyu keyi tayi A ranta "dukda itama bata tab'a sakewa dashi irin yau ba"to shima taga haka dg garesa"ga fara'a yana tayi....malama idan dama bakida Abin fad'a kika kirani to ki barni! yana fad'in hakan yakashe wayar yana jan tsaki"In'am ta tab'e baki tana danna tata wayar"tana tunanin rashin Ajin wasu matan"kasan ranta tana jin zafin wacce ta kirashi....my Angel! na'am yaya"bani labarin Abinda yafaru da bana k'asar"kuma da waye da waye yasamunke kuka?"d'an juya idanuwanta tayi tana gyara zamanta sosai tana kallonsa tace"ba wannan yaya sulaiman d'in bane kawai"Auwal da mahmood sundena tsokanata"wai yama kaiki kin zab'i kayan?"shiru tayi sbd ta tuna da d'azun ummi ta fad'i zancen siyan kayan"Ahankali tace"ah ah yaya be kaini ko inaba"okay zan ganshi"dg haka motar tayi shiru suna sauraren wani wa'azi daya kunna yanzun"malamin na fad'in manzon Allah (S A W) yace" *kafad'awa wanda kake k'auna kana k'aunarsa* kamar Ance yaya Aliyu ya kalleta"itama kuma cikin sa'a shine take kallo"sai tayi saurin yin k'asa da kanta tana wasa da yatsun hannunta"yabi hannayen nata da kallo yace"meyasa bakiyi lalleba?? sbd baka nan yaya"tunda idan nace zan fita ba'a barina sai zuwa skul"kuma dama kaine ke biyamun Ayimun"gyaran kai kawai nake zuwa na hau nafef"sosai yaji sanyin kalamanta"yana jin saura kad'an yasanarwa In'am Abinda ke zuciyarsa"dukda yana tsoron maganar ta bayyana"sorry my Angel"tunda yanzun nadawo kome kikeso kimun mgn zan miki"to yaya nagode sosai.... shiiiiittt! bbu godiya tsakanin mu my friend"yak'are maganar yana parking Adaidai gaban wani had'add'en gidan cin Abinci"gaba d'aya wajen maka makan motocine na Alfarma A fake ga security ko ina"bayan yagama parking duk suka fito Atare shida ita "yaya Aliyu yayi lock d'in motar yana k'ok'arin yima In'am mgn idanuwansa suka hasko masa wasu motoci guda biyu"dg bayan motar wajen number Ansaka *safwaan* da manyan bak'i"wani shu'umin murmushi yaya Aliyu yasaki "suna jerawa Atare da in'am suka shiga ciki......
Adinga sharhi
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
37&38
..........Cikin takunsa na isa da izzah had'e da gadara yashigo cikin wajen" in'am na biye dashi Abaya"tunda suka shigo ya hango safwaan zaune gaban wani table"yana sanye da farar shadda y'ar ciki da malun malun"tamkar wani babban hamshak'in me dukiya"wasu k'atti 2 na tsaye Agefensa"da Alama body guards nasa ne"yakashe hula yana kallon kowa Ad'age"wasu mata biyu na zaune gefensa duk ga Abinciccika nan gabansu da drinks"wanda kallo d'aya zaka yima matan ka fahimci y'an duniya ne! kallo d'aya yaya Aliyu ya musu ya d'auke kansa..... mayataccen k'amshin turaren me tubarau ya kaiwa k'ofofin hancin safwaan ziyara"k'irjinsa na wani irin bugawa ya juyo kansa da sauri....yaga me tubarau yabada baya"yana tafiya cikin izzah da basarwa"ido suka had'a da In'am dake biye da yaya Aliyu sun nufi wani table da babu kowa zasu zauna"in'am ta d'auke kanta da sauri sbd taji kawai bata son ganin safwan"sosai safwan yaji zafin yadda gaba d'aya Attention d'in mutanan dake wajen yadawo kansu"uwa uba kuma yadda yaga me tubarau ya wanku ya k'ara kyau da gogewa had'e da wayewa" Abin yasoki zuciyarsa.....yadawo kenan??"yafad'a Aransa yana tsare In'am da ido"sbd rabon daya ganta kusan 8month kenan"girgiza kansa yayi yana Ayyana wasu Abubuwa Aransa.....zama sukayi yaya Aliyu yazare tubarau nasa ya Aza samqn table d'in"In'am tayi saurin cewa" yaya nidai take Away za'amun"bazan ci Anan ba naga da mutane"okay "ga safwaan can bance ki gaishesaba kina jina?"yafad'a cikin cool voice yana kallonta ya lumshe ido yabud'e Ahankali"to my friend"kallonta yayi yana k'ok'arin mgn d'aya dg cikin ma'aikatan wajen ya iso yana tambayarsu me suke buk'ata??"yaya Aliyu yasanar masa yadda za'a yi sannan yabasu ATM card nasa sbd su zare kud'insu....my Angel ! yakira sunanta"ta kallesa suka had'a ido"dg yau karki koma zama da yunwa y'ar lukuta fa nakeso ki koma"dariya me sauti tayi tace"kai yaya Ai cin Abinci bashine ke sakawa Ayi k'iba ba"sai kwanciyar hankali ko?..... hakane"Amma idan hankali yana kwance Ana samun cima me kyau yafi saurin saka mutum yayi k'iba ko dr maryam"shagwab'e fuska tayi tace"nidai k'anwar doctor ce ba dr ba"hmm ! kika dai fad'a"yak'are maganar sadda Ake Ajiye masa plate d'in Abincin sa gabansa"sai ledar take Away na in'am wacce Aka zuba kaza guda gasassa Aciki...... safwaan na zaune Amma gaba d'aya hankalinsa na wajensu"yana mamakin yadda yaya Aliyu ke mgn fuska Asake da Annuri yana binta da wani irin kallo irin na SO"ita kuma tana masa mgn da dariya ko murmushi"duk yana Lura dasu yagama yarda me tubarau ya fallasawa In'am sirrin dake cikin zuciyarsa "sbd yasan Abaya baya sakar mata fuska irin haka"be gama wannan tunanin ba yaga yaya Aliyu ya zuba lemo A cup yanufi bakin In'am dashi tana murmushi yabata tasha ta rage"shi kuma ya shanye sauran"ya hango tana mgn tana wasa da tubarau nasa Ahannun ta"shikuma yanata cin Abincin sa cike da nishad'i"mik'ewa tsaye yyi yana ganin har yanzun da banbanci! dukda yayi kud'i ya gina Asibitin sa Amma har yanzun dai bazai had'a kansa da dr Aliyu me tubarau ba"dg wajen kyau,ilimi,kud'i, farin jini,nasaba da kamala....yana wannan tunanin yanufi gaban table d'insu kansa tsaye"body guards nasa natake masa baya"batare daya Amsa ina zashin da y'an matan nasa ke masa ba...yaya Aliyu kuwa cikin nutsuwa yaketa cin Abincin sa In'am na masa surutu jefi jefi yana biye mata"yama kusan kammalawa yaji tsayuwar mutum gefensu"sarai yasan safwaan ne"sbd duk irin kallon dayake musu yana an k'are dashi ta gefen ido"saidai bai tanka shiba ko nuna Alamar yasan dashi Awajen"ita kanta In'am nunawa tayi bata gansaba"saidai ranta yabata Akwai wani Abu marar dad'i daya faru tsakanin yayan nata da Abokinsa safwan....dr Aliyu me tubarau kenan! nasan baka ganniba daka shigo Amma yanzun ka ganni ka basar? to Alhamdllh ba wajenka nazo ba"ke In'am taso ina son mgn dake! wani murmushin rainin hankali me tubarau yasaki yana Ajiye spoon d'in hannunsa"ya goge bakinsa da tissue cikin nutsuwa"yana kallon In'am dake danne danne Awayarsa ga tata wayar A Ajiye"ba k'aramin burgesa yaji tayiba data nuna Alamar batama san da zaman safwaan Awajen ba.....
In'am bakiji ne?"ko kuwa kaine ka hanata ta kulani Amatsayinka na wayema nata?.....kai ! cewar yaya Aliyu cikin kakkausar muryanshi yana mik'ewa tsaye cikin fushi"ido cikin ido ya kalli safwan dake tsaye yana jifarsu da wani irin kallo yace"Ada naso na barka saidai na fahimci shiruna Agareka ba zai sakq jakar brain naka ta fahimci me nake nufi ba"maryam nine nan na hanata kula duk wani namiji shashasha kamarka......hattara dai! cewar body guards nasa"doguwar tsuka yaya Aliyu yaja yana yatsina fuska yana kallonsu"safwaan yayi murmushi me ciwo sbd ya lura Ana kallonsu"cikin fusata yace"miye ka had'a da ita in bacin kawai kuna mak'ota da gidansu?shine kake gadara da ita"waya sanima ko tun tana k'arama ka lalatata...... subahanallahi!