Sashe 35
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
Akan maryam zan iya komai wlh"Aciki harda kisa! dariya brr Ahmed yakamayi yana fad'in bama'a fata Abokina"kai bana jin taka dukda Allah ke tsare da kowa"Amma ina tsoron safwan yacutar da Maryam"sbd yasha Alwashin ganin bayanka kaida ita"kamar yadda muhseen yasanarmun" me gadin gidan safwan yasanar masa komai daya lab'e yaji suna mgn da bahbah"Ayanzun haka safwan neman muhseen yakeyi yanason ganin bayansa sbd yafahimci kamar yatona masa Asiri"sannan muhseen ya tabbatar mun da cewa" kwanakin baya bahbah ne safwan yatura a islamiya yasato in'am....lallai biri yayi kama da mutum"to laifi biyu kenan"saidai wlh yanemi cika na ukku zamu kwashi y'an kallo dashi"shi kuma muhseen karya damu ya kwantar da hankalinsa be isa yamasa Abinda Allah be masaba"me zai hana ya shigar da k'ara wai?"nima shawaran danake nema kenan"saidai kasan dole nine lauyensa"zata iya yuyuwa kuma safwan yasiyi Alk'alin da kud'i bayan ya d'auki lauyer"dg k'arshe reshe ya juye da mujiya kaga muhseen d'in yayi zaman gidan yari"koma yatura y'an daba can su saje da police sukashesa....shiru yaya Aliyu yayi yana nazari"can yace"Abinda yaka maya ya jinkirta k'arar "Amma ya tanaji manyan hujjoji Ayanzun da nan gaba" inaso Ace safwan An kamashi hannu dumu dumu shi d'an k'ungiyar Asiri ne"kuma shine yakai mahaifinsa Aka kasheshi sbd kud'i "bayan haka sannan duniya ta sanshi Agama da babinsa"well done Abokina! wannan shine daidai"kai yanzun ka kula da duk wani motsin In'am"sannan inaso dan Allah kabama muhseen Aron gidanka guda cikin gidajenka yadinga kwana"sbd yagujewa mutanan da safwan zai iya turo masa"babu damuwa ka kirashi yazo na bashi key d'in gidana dake A hotoro"yauwa Abokina godiya mukeyi"d'an murmushi yasaki yana fad'in ka wuce haka wajena"hakane me tubarau"yanzun dai zancen danake maka safwan be tankamun"har status d'in babyn nan na Aza yagani bemun barka ba"last 2 days na ganshi shida wasu body guards nasa bemun mgn ba ya d'auke kai"saime idan be maka mgn ba?"dan Allah ka manta dashi kayi harkan gabanka"ni kuma yajima be turomun y'an daba ko y'an fashi ba"ba'a fata Abokina"yaya Aliyu ya canza topic d'in da cewa"yamasu jego?"Alhamdllh"Ai d'azun tasleem ta fad'amun in'am ta saka rigimar sai Angoya mata babyn"saidai kayi da gaske sannan ta yadda tabika kuka tafi....hakane itama Ai takusan samun nata babyn ko?"hmm! kaida kace rainonta zakayi?"basarwa yaya Aliyu yayi yak'i mgn yaduro dg samqn motar"yana duba wrist watch d'in dake d'aure A hannunsa"Ahh time yaja sosai"wlh kuwa bara na wuce sai munyi waya"nasan zaka kawo in'am gobe ko?"saidai k'ilan jibi ko ranar suna"Allah yakaimu"dg haka sukayi sallama"brr Ahmed ya shige mota"yaya Aliyu kuma yanufi cikin gidan yabar motar Awaje....
Bayan sallar isha'i......
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
41&42
........bayan sallar isha'i"In'am ce zaune A parlour itada ummi da Auwal suna kallo"tana sanye da doguwar riga ta bacci da hijab iya gwiwa Ajikinta"saidai ita hankalinta gaba d'aya ba wajen kallon yake ba"yana wajen tunanin yaya Aliyu da d'azun yasanar mata zasuyi dinner atare"Amma gashi har 8pm ta wuce shiru be Aiko kiranta ba...ummi na lura da ita batada walwala Amma ta share ta"can ta kalleta tace"waike bazaki ci Abinci ba?"sai Anjima!
Ta fad'a Atak'aice"shiru ummi tayi tana maida hankalinta wajen TV"can In'am ta mik'e tsaye tana hamma tace"ummi dan Allah zanje wajen nafeesa...bbu Inda zakije takwas na dare ya wuce"koma miye ki bari da safe kinje"dg haka ummi tayi shiru"In'am kuwa batayi mgn ba tanata cin magani ta d'auki wayar ta ta wuce d'akinta"number d'in yaya Aliyu tayi dealing! saidai bata shiga"dg k'arshe suka sanar mata Inda wayar take bbu network"turo baki tayi ta Ajiye wayar ta fita dg cikin d'akin"Abinci taje dining area ta zubo plate biyu kowane rabin plate"taliya ce da makaroni da miyar kifi"tanata tashin k'amshi"ta zuba yanke yanke Agefe ta rufe da wani plate d'in"sannan ta d'akko harda wanda tazubo"ummi dai na zaune tana kallonta"k'asa kan carpet ta zauna tana kallon Auwal tace"gashi ka kaima yaya Aliyu dan Allah! kallon bakida hankali yamata kafin yace"lallai In'am kin gama rainani over wlh"nima zaki Aika?"haba mana shinefa yamun waya yace"kaje ka kaimasa"idan baka sameba ka kaima mommy ta Ajiye masa sbd yana hanya zai dawo gida"d'aure fuska yayi yak'i mgn"ummi ta kallesa batayi mgn ba"hakan yasa ya mik'e tsaye yana hararar In'am ya d'auki plate d'in yafita"ita kuma ta kama d'an murmushi ta fara cin Abincin...miye ma'anar ki zuba Abinci ki bada akai masa??"cewar ummi fuska ad'aure tana kallon ta"kai ummi to wani Abune?"kinsan yaya Aliyu beso ina zama da yunwa"shinefa muka k'ullah y'ar raba daidai dashi"komai zanci zamu raba shima haka.....shiru kawai ummi tayi tana so tayi dariyar shirmen In'am Amma ta dake"ta fahimci ita kanta In'am d'in kamar sonshi takeyi"kuma batayi zaton zai biyema shirmen taba harsu wani k'ullah y'ar raba daidai.....shigowar Auwal yasakata dawowa tunaninta"dama Ai nasan k'arya takeyi ummi"part nasa a rufe yake wlh"Amma naje na kaima mommy d'in"wai dama banace maka yana hanya ba?"cewar In'am"banza yamata ya zauna ya ci gaba da kallonsa"bayan ta idar da cin Abincin ta wuce d'aki tayi brush ta kwanta tana danna waya"lokacin k'arfe 9 tayi"saiga kiran farooq yashigo wayar"ta tab'e baki tak'i d'auka"kusan kira 3 yamata Amma tak'i picking"dg k'arshe yaturo mata text message kamar haka.....*hii my princess! laifin menayi inata kira tun safe bakiyin picking ?"yaka mata ki dena wahalar da zuciyata haka nan In'am"* iya nan ta karanta ta Ajiye wayar tayi Addu'a ta kwanta bacci"k'asan ranta tayi fushi da yaya Aliyu dako inama yaje Aganinta"yaka mata yakirata yasanar mata Amatsayinta na babbar Aminiyarsa shine ya share"to itama zata rama"da wannan tunanin bacci me dad'i yayi Awon gaba da ita....
yaya Aliyu kuwa bayan yarabu da brr Ahmed masjeed ya tafi"bayan ya gama sallah yana Azkhar Aka masa kiran gaggawa dg Asibiti" hakan yasa yatafi can"gaba d'aya in'am na'a ransa Amma wani Aikin yakora wani"ya sami wata mata emergency za'a yimata CS "sbd tana labour da bleeding...sai wajen k'arfe 8 pm suka shiga teather room d'in...ya jima can sai wajen goma saura yanufo gida"tun A hanya yaketa kiran In'am Amma bata d'aga ba"saida yamata kira 5 ba'a d'auk'aba sannan ya hak'ura"dukda Atsarinsa ko waye mutum idan yakirashi sau 2 ba'a d'aukaba be koma kiransa....gaba d'aya sai ya jishi cikin damuwa sbd yazata ko fushi tayi dashi"dg k'arshe yaya sulaiman yakira yaji wayar busy da Alama da nafeesa yake waya"yaja tsaki ya Ajiye wayar"bayan ya iso gida Agajiye"part d'in mommy yanufa sbd yasan bata rasa had'awa Abba coffee"k'ilan yasamu "mommy ce zaune kawai A parlourn bbu kowa"itama goma take jira ta ida ta tafi part d'in Abba"Ahankali ya shigo da farar jallabiya Ajikinsa yanata zabga k'amshi"mommy ta Amsa sallamar sa tana fad'in yauwa ga sak'on da Auwal yakawo yace"kace a Ajiye maka"ta fad'a tana nuna masa plate d'in dake rufe samqn center table"d'an jim yaya Aliyu yayi yana tunani"Atake ransa yabashi In'am ce ta bama Auwal yakawo saita nuna shine yace"Abama Auwal yakawo nan a Ajiye masa"to shikenan mommy saida safe"sukayi sallama ya d'auki plate d'in Abincin yafita"yana A hanya yakoma kiran sulaiman"sai Akaci sa'a yagama wayar"bugu 3 ya d'auka cikin ladabi"sulaiman kana cikin gida ne?"Eh ina ciki rufewama zan sakq masu gadi suyi"okay kaje d'akin maryam ka dubamin ita tayi bacci ko Idonta biyu??"dato ya Amsa"shi kuma yakashe wayar yasaka key yabud'e k'ofar parlournsa yashiga....
sadda yaya sulaiman ya shiga d'akin in'am bacci takeyi harma ta kashe hasken d'akin"yana fitowa dg cikin d'akin yaya Aliyu na koma kiransa...kai yaya Aliyu na rasa wane irin SONE yakeyiwa yarinyar nan Aduniya?"yafad'a yana d'aukar wayar yasanar masa bacci takeyi"dg haka yaya Aliyun yakashe wayar"ummi dai na jin yaya sulaiman batace komaiba"ta fahimci k'ilan Aliyun kiran In'am yayi bata d'auka ba shine yaturo Aga tana lafiya"ita kanta yanzun Abin nasu yafara bata tsoro"ta fahimci kamar shak'uwarsu ta yanzun saima tafi ta da....
yaya Aliyu kuwa yasami nutsuwa da Aka sanar masa tayi bacci"Abincin ya cinye yanata murmushi"sannan ya wuce katafaren bed room d'insa"da k'aton pic nata dake d'akin ya had'a Ido"yasaki tattausan murmushi ya lumshe ido"yana tunanin ranar da Allah zai cika masa burunsa In'am ta zama tashi"yana wannan tunanin yarage kayan jikinsa yasaka kayan wanka yashige bathroom...
washe gari misalin k'arfe 7:28 am"In'am ce da nafeesa tsaye Ak'ofar gidan"kowace tana sanye da yunifoam Ajikinta"sai yaya sulaiman dake k'ok'arin bud'e driver sit yashiga"ya shirya cikin manyan kaya"sosai nafeesa taga yamata kyau"saidai tak'i yarda ta had'a ido dashi"tsaki yaja cikin daka tsawa yake kallon in'am yace"ke wai bakiji menace miki ba?"ko ummi batace miki nizan kaiku ba"ko kuwa ala dole sai yaya Aliyun ne zai kaiki??"kayi hak'uri dan Allah nide shine nakeso yakaini"yanzun zan kirashi....Afusace yaya sulaiman yanufeta da nufin ya mammareta"yayinda nafeesa na front sit zaune tana musu dariya......wani mahaukacin horn sukaji Abayansu!
Atake k'irjin In'am yabuga"sbd ranta yabata yaya Aliyu ne"juyawa sukayi Atare suna kallon bayansu"Aikuwa hasashen nasu gaskiya ne"shine cikin had'add'iyar motarsa"Ahankali yabud'e k'ofar motar ya fito cikin nutsuwa"kasancewar yau Friday"ya shirya cikin farar sabuwar shadda"ya Aza hula k'ube"yafito sak A bakanon sa"ya dad'e da farin tubarau" yayi kyau har yagaji"saidai yau da Alama y'an miskilancin sun motsa"yana tafiyar cikin kasaita da shan k'amshi"fuskarsa Ad'aure"tun kafin ya iso mayen mayataccen k'amshin turarensa yarigashi isowa"yaya sulaiman ya harari in'am dake turo baki"itama ta d'aure fuska sbd yadda taga yaya Aliyu yanata wani shan k'amshi"zaki san kin b'atamun lokaci"yanzun befi saura 25 minit ku shiga paper ba"yafad'a yana kallon yaya Aliyu daya iso wajen sukayi musabuha"In'am kuwa k'in kallonsa tayi ta nufi motar yaya sulaiman zata shiga"kin fasa shiga motar yaya Aliyun ne?cewar yaya sulaiman" k'in mgn tayi ta bud'e k'ofar"yaya Aliyu ya saki d'an guntun murmushi ya matso gefenta bece komaiba saidai taji yakama hannunta"d'aure fuska tayi ta tsuke pink lips nata ta fara turjewa tak'i mgn"kuma tak'i yarda ta kallesa"yaya sulaiman yayi murmushi yana kallon su yabud'e motarsa ya shiga....kinga sulaiman d'in yatafi my Angel"ki hak'ura da wannan rigimar muje na saukeki karki makara"kinsan dai bazaki iya k'watar kanki A wajena ba ko?"yafad'a Ahankali cikin taushin muryanshi yana binta da wani irin mayen kallo yana tsotsar lip nasa na k'asa....ni baran bikaba ka cikani mun b'ata dakai!