← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 64 OF 65

Sashe 64

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read

Arikice yaya Aliyu yanufi labour room da in'am"jama'a nata kallonsa"be bari kowa yashigo ciki ba"yanata rarrashinta yasaka safa yasanya hannu yaji kan babyn yataho"shiru yayi yana tunanin in bacin nakud'ar takai 6cm da C's zai mata yanzun"Ahankali yace"atddu'a zakiyi my Angel kinjiko?"nidai yaya dan girman Allah kaciremun cikin nan kona huta da Azabar dana keji"inba hakaba mutuwa zanyi wlh"ka kira ummi tazo muyi sallama"ta fad'a zufa na keto mata"yaya Aliyu ya girgiza kansa yana k'ara gyara mata kwanciyarta sbd ganin Abin yataho gadan gadan"Ihu In'am tasaki ta rirrik'esa tanaso ta tashi zaune"shi kuma yak'i barinta"wayyo ummi zan rabe biyuuuuuuuu! ta furta da k'arfi tana sakin wani uban nishi"baby girl ta fad'o tana sakin kuka sbd iskan duniya dataji"yaya Aliyu yad'aga hannu sama yana fad'in Alhmdllh! yayinda In'am ta sume"ko kallon babyn beyiba yafara dubata yaga normal"kafin ya d'auki wayar sa"yakira dr Amina yasanar mata taje shop"yana son kayan baby cmplt na mata da shawul"dato ta Amsa masa"sai sannan ya kalli yarinyar datayi shiru"masha Allah! yafad'a yana d'an murmushi"domin yarinyar kamanninsa sak ta d'akko" sai kuma ta kwaso farin In'am da gashinta"cibi ya yanke yafara k'ok'arin goge babyn"Ahaka yaji knocking"yaje ya bud'e ya Amso kayan ya shirya yarinyar"ya kwantar da ita samqn wani gado na yara dake cikin d'akin"sannan yayima In'am kwalfar jini ,yamata Allurai sbd bata samu k'ari ba be mata d'inki ba"wasu nurses yakira Aka turo gado ya Aza In'am da babyn ya turasu zuwa d'akin hutu"ya zauna gefen bed d'in yanata kallon in'am dake kwance"Ahaka dr Amina ta turo k'ofar ta mik'o masa ledar ruwa dazai d'aurama In'am"bayan ya Amsa ta masa barka ta fita"ruwan ya d'aura mata sannan ya d'auki wayarsa yakira mommy yasanar mata"Ada ta zata kodai wasa yakeyi saida ya rantse mata sannan ta yadda"sai kuma yarinyar tayi kuka hakan yasa ta kashe wayar da sauri"hakan yayi daidai da farkawar In'am daga suman datayi"shi kuwa yaya Aliyu brr Ahmed yakira yasanar masa haihuwar"In'am ido ta tsurama yarinyar tana murmushi sbd ta fahimci mace ce dan kayan jikin babyn na mata ne"my Angel kin tashi?"uhmm"ya jikin naki?"da sauk'i"kina jin yunwa ko?"harda bacci"Alluran dana miki ne"yafad'a yana k'ok'arin taimaka mata ta tashi zaune ya d'ora mata babyn samqn cinyarta yana fad'in sannu my Angel, kinga Allah yacika mana burunmu mun sami baby girl ko?"Eh yaya kaga saina dinga yimata kitso ko?"murmushi ya saki yana fad'in wai gaba d'aya naga bakima ta tawa duk yarinyar nan ta d'auke miki hankali"ya fad'a yana b'ata fuska kamar wani k'aramin yaro"kai yaya taya zank'i ta rabin raina"to nida ita wakika fi SO?"dariya tayi ta nuna babyn"ya had'e rai yana mik'ewa tsaye zai fita....kai yaya wasafa nakeyi"kajiyo kadawo dan Allah"juyowa yayi ya gallah mata harara yana fad'in nidai ka kiramun ummi mutuwa.....kukan shagwab'a tasaka yadinga dariya ya zauna gefen ta yace"sonakeyi wani yazo sai naje na d'akko miki kayanki da Abinda zaku buk'ata zuwa dare insha Allah saimu koma gida"Amma my Angel karki yadda suce zasu tafimun dake gida wanka"to yaya nima banaso Arabamu"Allah sarki my Angel zan kula dake da babyn mu ko?"d'an murmushi tayi tace"wane suna zaka sakq mata?"fad'amun wane kikeso?"zab'in ka shine nawa my Lion"shikenan zan mata hud'uba da sunan ummi saiki sami nick name d'in da zaki samata Akirata dashi....tana k'ok'arin mgn mommy da umma suka turo k'ofar d'akin suka shigo da kayan Abinci da ruwan zafi A hannunsu"ya mik'e tsaye yana Amsa sallamarsu yace"bara naje na d'akko miki kayanki"dato In'am ta Amsa tana d'an murmushi ta gaida su umma"ya jikin naki In'am?"cewar umma tana kallonta "yayinda mommy ta Amshi babyn"da sauk'i umma"bbu Inda ke miki ciwo?"Eh"kai ina zakaje?"kayanta zan Amso mata"okay kabiya ka Amso ruwan zafin daza'a yima babyn wanka"ita kuma nan sai mommy tayi mata"dato ya Amsa ya fita"sai sannan umma ta Amshi babyn ta gani...mommy ta had'ama In'am tea me kauri da Abinci shak'e da nama tace ta cinye"bbu musu taci ta k'oshi sbd yunwa takeji"bata jimaba da gama cin Abincin ta kwanta baccin gajiya.....cikin k'ank'anin lokaci dangi da y'an uwa sukaji haihuwar In'am"yaya Aliyu kuwa sai wajen k'arfe 6 ya dawo Asibitin"lokacin in'am na toilet itada mommy tana mata wanka da sabon towel"d'akin cike yake da yaran mata"tasleem,nafeesa da nata cikin 6month"wanda zainab ita ta rufe fitama"sai matar hamza hafsat da zubaida "sai Anty d'ayyaba ba da yesmeen"yaya Aliyu yashigo da kaya nik'i nik'i Ahannunsa"tasleem ta tashi ta Amsa tana fad'in sannu da k'ok'ari Angon jego"ya amsa yana murmushi duk suka gaishesa"ya tambayi In'am?" Akace wanka takeyi"fita yayi sbd shima yaje yayi wankan da sallar magrib ya dawo idan yaga jikinta normal yabasu sallama..... misalin k'arfe 7:48 pm tafiya sukeyi cikin motar fuskar yaya Aliyu Agimtse take bbu Annuri sbd umma tace" gida za'a wuce da in'am dan afi kulawa da ita"yayinda In'am ke zaune itama tanata cika tana batsewa za'a rabata da mijinta"koda suka iso gida k'in shiga ciki tayi"mommy ta d'aure fuska tana fad'in tsayuwar mekikeyi nan da bazaki shiga ciki ba?"sallama da yaya zamuyi"ta fad'a kamar zatayi kuka"sosai yaya Aliyu yaji sanyin kalamanta yafito dg cikin motar"umma dake goye da babyn ta dubi mommy tace"Aikinsan haushin mu sukeji sbd nace gida za'a maidota ko?"mommy tace"Ai dan Akula da itane ba wani Abu ba"to Ai bazasu ganeba"cewar umma tana tura get d'in gidan ummi suka shiga"In'am kuwa rungume yaya Aliyu tayi tasamishi kuka"dan ita sbd kishin kar wata ta janye hankalinsa yasaka dukta damu"Ahankali yashafi bayanta yana fad'in karki damu kullum sau biyu zan dinga zuwa na ganku"kiyi shiru my princess"nasan dai zanyi missing naku sosai"saidai kawai mu dinga waya ko?"hakane yaya ka kulamun da kanka Amana"bance ka....my Angel bama sai kinmun wannan warning d'in ba"ni banida lokacin ma kula wata"tsarin mace 1 gareni"koda inada tsarin mace sama da d'aya yanzun banida lokaci sbd yanayin Aikina"balle yaya Aliyu na MARYAM ne ita kad'ai har aljannah"murmushi tayi tace"Allah yasa"ya Amsa da Ameen"kafin yace"ki shiga ciki ki kula da shan magunguna kan time"sannan jibin da kaina zan kaiki skul najira ku gama exam d'in na maidoki (kasancewar exams s ukeyi)dato ta Amsa ta cikasa"sbd masu wucewa sunata kallonsu"yanzun can zaka koma ?"ah ah" Asibiti zan koma sai 10 pm natafi gida na kwanta cikin kewarki"Allah yasama na iya yin bacci"nima tunanin danakeyi kenan yaya"Amma bara natafi karsu gaji da jira"ta fad'a tana kallonsa"da kansa ya bud'e mata get ta shiga tana d'aga masa hannu cike da kewarsa"shima yad'aga mata"be tafiba saida yadena hangota...tana shigowa cikin parlourn umma da harma sun mik'e tsaye zasu fito tace"sai yanzun yaga damar barinki kitaho?"bafa laifinsa bane laifintane"cewar ummi tana hararar In'am"ta turo baki tayi zaune samqn kujera"su umma sukayi sallama suka fita....ummi na kallonta tace"sannu daddawa y'ar dad'i miji"wato Aliyu yafini ko?"dariya In'am tayi tana fad'in nifa ba haka bane ummi bazaki ganeba"kawai ina nan wata taje ta kwacemun miji"murmushi ummi tayi tana fad'in lallai Autah kinyi hankali"yanzun ya jikin naki?"da sauk'i ummi"to Alhmdllh"d'akinki nada zaku zauna na gyara komai"iya zata dinga saka muku ruwa tayima babyn wanka "sai wankin kayanku da zata dingayi"bayan kunyi 40 zan sallameta"dato In'am ta Amsa ummi ta mik'o mata babyn tana fad'in maza bata tasha kici Abinci"Ak'oshe nake ummi"to shikenan saidai zuwa k'arfe 10 zakisha farin kunu saiki kwanta"dato ta Amsa tana fara shayar da babyn tana rintse ido sbd zafi"wayarta tayi ringing, ta d'auka sbd ganin yaya Aliyu ne"hellow yaya"kina jina my Angel?"Eh yaya"idan zaki shayar da ita ki tabbatar d'akin ummi ko'a d'akinki ne"sbd kinsan dai su mahmood da friends nasu suna shigowa kowane lokaci"to yaya insha Allah zan kiyaye"dato ya Amsa yakashe wayar"In'am ta zare maman ta nufi d'akin ta ta zauna tacigaba da shayar da ita.... *************** Haka rayuwar In'am da babyn taci gaba da wakana bisa k'ark'ashin kulawar ummi da iya "kullum sai yaya Aliyu yazo da safe da dare"kuma be zuwa hannu biyu saida wani abu"idan yatafi kuma suna tare ta waya"ummi har mamakin irin wannan soyayya tasu takeyi"komai taji In'am tace"yaya Aliyu zata Ajiye mawa ko zata fad'a masa Anyi kaza"yayinda gidan kullum cike yake da y'an zaman jego"ranar kwana biyar Aka kawo kayan barka"wanda kaf kayan babyn dg waje suke"ita kanta in'am Akwati 12 yamata"ummi tayita fad'a sbd ganin ko kayan lefenta basu k'are ba har yanzun Amma Aka tulo mata wasu kayan"kowa yaban kayan yakeyi"In'am kuwa kukan farin ciki tayi"Aranar kowa yasan sunan yarinyar maimuna"saidai za'a mata Alkunya da (moon)"Aranar daren suna kuma brr Ahmed da tasleem Akwati biyu suka kawo guda na baby guda na in'am"Abin saidai Ace masha Allah.....Ayau yakama friday Ake suna"tun dg bakin get d'in gidan ummi dg waje zuwa cikin haraban gidan idan ka kallah zakasan hidima Akeyi"Angyara haraban gidan Anyi decoration Anzuba fararen kujeru sbd zuwan jama'a"daga gefe guda kuma ragunane manya k'osassu guda ukku da yaya Aliyu ya yankawa In'am"Acan cikin gidan kuwa In'am ta shirya cikin wani Arnan leshi me tsadar gaske maroon"yanada zanen light pink"tasha make up na zamani da lalle ja da bak'i"tayi wani irin mugun kyau kamar Amarya"yayinda babyn Anshiryata cikin doguwar riga da takalmi da shawul pink"In'am na zaune da babyn tana yimata pics"meyin make up tanayima nafeesa"su sady da Amina dasu yasmeen duk suna d'akin"kowa yaban kyawun da in'am tayi yakeyi"can nafeesa ta kalli Agogo tana fad'in oh har k'arfe 2 tayi baby nah bedawo "bara dai Agama mun make up d'in nan na kirashi"duk y'an matan sukayi shewa"In'am ta bita da kallo itada cikin tana fad'in bakiji sis"ban kaiki ba"yanzun kamata yayi ki kira yaya Aliyu yazo yaga yadda kika yi kyau kamar y'ar budurwa"duk sukayi shewa gaba d'aya"zubaida dake gefe zaune taji tausayin kanta"tana jin inama itace su"tana wannan tunanin yaya Aliyu yayi sallama cikin nutsatstsiyar muryarsa yatsaya dg bakin k'ofar d'akin"duk suka dinga kawo gaisuwa"yana sanye da giznah light blue"An mata Aiki da zare dark blue"tunda ya shigo idanuwansa k'yam nakan In'am"ta jefesa da tattausan murmushi ta mik'e tsaye ta nufesa tana fad'in"yaya nayi fushi sai yanzun?"tuba nake my princess nayi busy ne yau shiyasa sai yanzun na shirya"yak'are maganar yana Amsar babyn ya sumbaci kumatunta tanata bacci"muje parlourn Amana photo Amma saikin koma kin d'akko mayafi"dato ta Amsa tana nuna masa yatsanta babba guda"yaya kaga d'azun na yanke bansan dako meye ba"subahanallahi! my Angel garin yaya??"ke Amsarta na duba hannun"yafad'a yana mik'ama yesmeen babyn"gaba d'aya kowa mamaki yakeyi ko babban ciwo In'am d'in taji sai iya haka zai damu"kama hannayen nata duka yayi yana dubawa"daya fahimci
Chapter 64 · 0% Book details