Sashe 15
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
ta zauna tayi k'asa da kanta....juyowa yayi yaga Abinda tayi"ya girgiza kansa yatuna time d'in datake y'ar k'arama"idan tayi fushi dashi haka takeyi... ki tashi inkin gama fushin na miki Allura"gabanta yafad'i ta d'ago kanta da sauri idanuwanta cike da k'wallah ta kallesa saidai ta kasa mgn"ya Ida shigowa cikin d'akin tayi saurin sauka dg samqn bed d'in tana fad'in dan Allah kayi hak'uri yaya Aliyu"ni banaso zafi ke Akwai "kuma nasha maganin fa kama tambayi nafeesa.....kuma nidai bazan bikuba" kuje kaida ita tunda tana mun gorin kai yayantane kana kulawa dani Amma bana gani....ta k'are maganar tana sakin kuka ta nufi k'ofa"yayi saurin shan gabanta fuska Ad'aure yadaka mata tsawa yana fad'in dake da ita gobe insha Allah zaku gane kuranku na wannan sakarcin da kukayi"k'in binmu da kikace zakiyi dan Allah wuce ga hanya nan ki tafi nace?"yafad'a murya bbu wasa yana nuna maya hanya da hannu"Atake in'am ta nutsu"kasancewar Akwaita da tsoro murya na rawa tace"kayi hak'uri yaya dan Allah wlh mundena dama itace tajawo fad'an baniba"bece komaiba yakama hannunta suka fito"koyaya in'am ta masa badaidai ba data bashi hak'uri sai yaji sanyi Azuciyarsa.....nafeesa na tsaye gefen motar tana tunanin lafiya ta jisu shiru? kodai taje ta duba ne? tana wannan tunanin ta hangosu"d'an murmushi kawai tayi"yaya Aliyu ya d'aure fuska yana ban koma nafeesa harara yabud'e k'ofar back sit yana cika hannun in'am"da sauri nafeesa ta bud'e front sit ta shiga"Amamakin yaya Aliyu sai in'am ta saki kukan shagwab'a ta matso gab dashi tana nuna nafeesa tace"yaya kagani ta zauna Inda nake zama"bayan kuma nace maka mun shirya da ita? tamkar yaya Aliyu yayi murmushi haka yaji sbd shirmenta yabashi dariya"d'aure fuska yayi yace"ke fito ki koma back sit ki bata wajenta"sosai nafeesa tayi mamaki"fitowa tayi batace komaiba in'am ta shigo ta zauna"shima yaza gaya ya shigo"murya Akausashe yace"dg yau nakoma jin labarin kunyi fad'a dake da ita duk rayukanku sai sun b'aci"kamar yadda kike matsayin k'anwa Aguna itama haka"shima sulaiman kamar yadda take k'anwa Awajensa kema haka"domin Ahaka iyayenmu suka nuna mana tun kafin zuwanku duniya"dg haka yayi shiru"nafeesa kanta Ak'asa tace"insha Allah yaya zamu kiyaye kayi hak'uri"bece komaiba yaci gaba da driving nasa"har suka iso gida bbu wanda ke mgn Acikin motar....yaya Aliyu na tunanin idan yakoma Asibitin Anjima zai duba fad'an nasu ta CTV camera yagani"adaidai bakin get d'in gidan su in'am yayi parking"ta bud'e k'ofar ta juyo ta kallesa yayi saurin janye idanuwansa Akanta cike da basarwa"cikin y'ar siririyar muryarta tace"yaya nagode saida sakenku"kisha magani da k'arfe 9pm"dato ta Amsa tana rufe k'ofar"yaya Aliyu yajuyo yakalli nafeesa da sauri tace"in'am saida safe Allah yak'ara lafiya"da Ameen ta Amsa ta nufi cikin gida"har duhu yafara"damai gadi suka gaisa sannan ta wuce main parlour"ta sami ummi da yaya mukhtar da Auwal suna kallo"kasancewar tana d'an shiri da yaya mukhtar Agefensa ta zauna tana b'ata fuska"ummi na murmushi tace"autanah ya jikin naki?"nafa warke ummi"Amma shine bakije dubaniba?"kaji wani shirme"ba yaya da nafeesa na wajenki ba zuwan miye zatayi kuma?"cewar Auwal"ina ruwanka dani wai?"auta ke wai baki girma da rigima ne?"cewar yaya mukhtar"ta turo baki batace komaiba"ummi na kallon Auwal tace"ka k'yaleta karka koma tankata"ki tashi kije kitchen farfesun kayan ciki na nan na miki"k'ilan saidai Anjima ummi"naci Abinci sosai"kuma yaya yasiyamun nama"gama sauran nan da magunguna"tafad'a tana nuna ledar data shigo dashi"kin bama nafeesa?"ah ah" nace taci wai sai yaya yace sannan"ummi na kallon Auwal tace"tashi kaimata wannan sauran"yaya mukhtar na kallon ummi yace"ummi gobe nefa Abokina Abdallah zaizo ya sauka Anan zaiyi sati 1 sbd zaiyi wata exams"to shikenan Allah yakawoshi lafiya"lah yaya mukhtar bak'o zakuyi kenan?"Eh mana Autarmu"murmushi tayi batace komaiba"ummi na kallon ta tace"ki tashi kije ki watsa ruwa kiyi sallar isha'i saiki kwanta ko?"dato ta Amsa ta mik'e tsaye ta nufi d'akin ta"da kayan tsarabar da yaya Aliyu yamata d'azun ta had'a Ido"suna Ajiye samqn bed side drower"ta zauna gefen bed d'in ta jawo ledar tana dubawa"chacoolate ne dasu big bom da chiweengum da ziza milk kwali 2 harda wacce ta sha d'azun"sai cake na leda"shiru tayi tana d'an murmushi tace"wani time d'in *me tubarau* yanada d'an kirki"Amma ni bana son wannan daurewar fuskar dayakeyi kuma yayi shiru yak'i mgn"ta fad'a tana nufar gaban ward rope ta fara cire kayan jikinta ta d'aura towel nata light blue ta shige bath room.... yaya Aliyu kuwa bayan yayi parking nafeesa ta fita shima fitowa yayi Agajiye yanufi b'angaren sa"kai tsaye had'add'en bed room d'insa yanufa"wanda shine da kansa ke gyarashi sbd k'aton pic d'in in'am dake akwai Aciki dg gaban royel bed nasa"beson kowa yasan dashi "lokacin tana y'ar 8 yrs Akayi pic d'in"tana sanye da doguwar riga y'ar kanti red colour ta rik'e k'atuwar teddy kanta bbu d'an kwali tana dariya"yaya Aliyu yabi pic d'in da kallo yafad'a samqn bed d'in batare daya aza k'afafuwansa masu takalmi sawu ciki Akai ba"ya lumshe ido yana maida numfashi"gaba d'aya d'akin irin k'amshinsa yakeyi"ga sanyin fanka dana AC sai yayi wani irin nau i daban na k'amshin"Agogon dake manne Adamtsan hannunsa ya kallah"k'arfe 7:35 pm"tashi zaune yayi yafara cire takalmin k'afarsa yana tunanin dole kafin yakoma Asibiti sai yaje yaga in'am"d'an murmushi yasaki daya tuna tambayarsa datayi d'azun be bata Amsa ba"mik'ewa tsaye yabi pic d'in da kallo yana tuna time d'in da in'am batacin Abinci sai tare dashi"tunda yatafi sudan karatu yayi 4 yrs shikenan ta manta dashi da yadda suka shak'u da juna"k'aramin fridge d'in dake cikin d'akin yabud'e ya d'akko goran ruwa ya b'alle murfin yakafa Abakinsa"be Ajiyeba saida ya shanye tas yanufi gaban dressing mirror yafara b'alle botiran gaban rigarsa"Atake faffad'an k'irjinsa me cike da gashi bak'i ya bayyanah"ya lumshe idanuwansa yana tunanin ranar da zai ji in'am kwance samqn k'irjinsa tana masa shagwab'ar ta.....yafi mintina 10 yana tunani dg k'arshe yasaka kayan wanka yashige bath room....atcikin mintina 35 yashirya cikin jallabiya fara k'ar wacce taji guga"jikinsa na fitar da wani irin fitinan nan k'amshi me tsayawa Arai"A d'akin yayi isha'i sbd harma An salleme A wasu masallatan"bayan yayi Addu'a yafito parlournsa ya zauna yana k'ok'arin kiran umma"bayan ta d'auka yasanar mata Aka masa Abinci"kafin yashiga gallery Ababbar wayarsa" folder d'in da pic d'in in'am suke yashiga"yanata kallo yana dariya"sbd wasu duk batasan yamata suba"wasu kuma tana y'ar yarinya ne tanama Ajikinsa yamata su....motsin shigowar Abdul hakeem yasaka ya Ajiye wayar ya Amsa sallamar sa da gaisuwar dayake masa"duba Abincin yayi sannan yazuba yayi bissimilah yafara ci yana tuna d'azun in'am na tambayarsa yaci Abinci?wanda yaji dad'in hakan sbd ya fahimci ta damu dashi miskilar"daya tuna d'azun datak'iyi masa mgn saida taji zancen Allura sai yayi murmushi kawai...bayan yagama cin Abincin yabaro sashen nasa sbd wayar da Aketa yimasa a Asibitin yazo"driver yabama key d'in motar yace"ya fiddo masa ita waje"shi kuma yanufi cikin gidan su in'am"tamkar bayaso haka yayi sallama ya shigo cikin parlourn"in'am na zaune da hijab iya gwiwa Ajikinta ta gama shan farfesun tana game Awayar yaya mukhtar"sai mita yake mata ta bashi wayarsa sbd yanaso yaje yayi waya da babynsa"ummi dai na zaune tana kallonsu bata tanka suba"haka nan in'am taji fad'uwar gaba dataji muryar yaya Aliyu da k'amshin turarensa"ummi ta fad'ad'a fuskarta da fara'a tana Amsa sallamar sa"Agefen in'am ya zauna yana cewa"ummi sannu da gida"yauwa Aliyu ya gajiya da k'ok'ari kuma?"Alhmdllh"yaya nasha maganin"okay ya jikin naki?"naji sauk'i Amma basaima An koma yimun wata Alluran ba.....sosai ta bashi dariya yadake yana fad'in gobe za'a yi miki guda 2 shikenan"ummi na kallonta tace"in bacin shirmenki Ai shine zaice Abarta haka bake ba"in'am na k'ok'arin mgn yaya mukhtar ya fisge wayar sa yamik'e tsaye yafita"ta turo baki kamar zatayi kuka"ummi ta mik'e tsaye ta shige kitchen......saurin d'ago kanta in'am tayi sbd jin yaya Aliyu yakama tafin hannunta guda"wanda taji wani iri ta kalli hannun taga yana k'ok'arin sqka mata babbar wayarsa Acikin tafin hannunta"ta dubesa suka had'a ido"kansa ya gyad'a mata yana fad'in kiyi game d'in zanje Asibiti nadawo saina Amsa"yauwa yaya Aliyu"ta fad'a tana d'an murmushi har beauty point d'inta yafito(dimple)"yabita da kallo yana mik'ewa tsaye"ummi ta fito dg cikin kitchen rik'e da jug tana fad'in tafiya zakayi?"Eh Asibiti zanje ummi"gaskiya kuna k'ok'ari likitoci"bbu hutu dg dawowa zaka koma?wlh kuwa ummi wani time d'in Ana samun patient d'in su rage yawa kosuyi yawa shiyasa"Allah yabaku ladar"ke ki tashi ki d'aukar masa wannan ki kai masa mota"no ummi tayi zamanta tunda bata lafiya"banaso itada nafeesa suna fitar dare nizan wuce dashi"cikin jin dad'i ummi ta mik'a masa yayi godiya ya fita..... wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300 Vip grp 1000 via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251 Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba SONE KO K'IYAYYA 17&18 ........da kallo ummi tabi In'am bayan fitar yaya Aliyu tana fad'in wayar waye Ahannunki?"ta *me tubarau* ce"ba wannan yaya mukhtar d'in ya Amshe tashi ba shine fa yaya yabani yace"idan yadawo yanzun zai Amsa nayi game d'ina"kumafa ummi damun koma hutu A skul zamuyi waya nida nafeesa"to shikenan sarkin surutu Allah yabaku iko"kaddai ki masa bincike Awaya ko shiga Inda yashafi wani sirri nasa"sannan inaso na miki mgn meyasa bakya son gaishe da Aliyu ko yimasa sannu da zuwa??"kiyi hak'uri ummi zan dinga masa ko?"tsaki ummi taja tana fad'in na rasa yaushe zakiyi hankali"wai meyasa kuke cewa haka?"bansaniba ki canza mana sai kiji Ance kin nutsu"turo baki tayi tanata games Awayar yaya Aliyu"har kiran brr Ahmed yashigo ta d'auka tana gaidashi"kafin ta sanar masa wayar na wajenta shi kuma yaya Aliyu yana Asibiti"brr Ahmed na murmushi sukayi sallama"ummi dai kiran sulaiman tayi tasanar masa da k'arfe 10 tayi Arufe gidan"sannan ta kalli in'am tana fad'in ke da k'arfe 9:30 tayi idan yayanku be dawoba ki kaima me gadi wayar yabashi kije ki kwanta"dato ta Amsa tanata game nata"ummi ta wuce ciki"k'arfe 9 nayi In'am tasha magani ta cire hijab nata ta kwanta samqn 3seeter tanata games kaloli da yawa"ga tv na Aiki har bacci yayi Awon gaba da ita.....wajen k'arfe 9:22 pm yaya Aliyu yashigo cikin parlourn da sallama.murya can k'asa...."rintse idanuwansa yayi da k'arfi sbd jin tsikar jikinsa ta tashi yarrrrrrrrr! sakamakon kallon in'am dayayi wacce ke kwance tana bacci"dg ita sai doguwar riga iya gwiwa nashanunta gasunan ana ganin