← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 28 OF 65

Sashe 28

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read

A skul kuwa tun kafin Afito break farooq ya iso sbd da an fito break yayi mgn da In'am"saidai Ana fitowa break d'in In'am class tayi zamanta"ko break fast dg gida batayiba"dama inba ummi da yaya Aliyu ba bbu me tursasata taci Abinci"tagumi tayi tana tunanin warning d'in da ummi tayi mata d'azun"Akan karta koma shiga gidansu nafeesa saida dalili me k'arfi"idan taga Aliyu iyakarta dashi gaisuwa"ko Abu yabata karta koma Amsa ,kuma karta koma shiga motarsa"dato kawai ta Amsa Alokacin batace komaiba"sbd tasan mutuncinta ummi keso ta kare"saidai gaba d'aya idan ta tuna yadda taga yaya Aliyu yafita jiya dg cikin parloursu" sadda umma ke masa fad'a sai taji wani iri"gaba d'aya kewarsace ke damunta"tasan idan shine yakawosu skul saiya tursasata taci wani abu kuma saiya bata chacoolates da sweets ko biscuits.....wai dama kina nan inata nemanki muje muci i?"taji muryar nafeesa"d'ago kanta tayi ta kalleta tace"Azumin litinin nakeyi kuma kaina na ciwo"subahanallahi sannu"sady nata nemanki zakuyi mgn da yayanta farooq"nima mun gaisa da Abokinsa Abdul"ya nuna mun sona yakeyi"nasanar masa inada wanda zan Aura yayi hak'uri"harara In'am ta gallah mata tana fad'in wai wannan mugun yaya sulaiman d'in kike nufi?"wlh ya isheki karki koma ce masa mugu"nace mugu ki sanar masa mana"shi kuma wlh yafita harkata"karatu nazoyi ba shirme ba"nima dai Abinda nagani kenan"kuma kinsan halin yaya yasan da hakan wlh mun shiga ukku"kukan da In'am ke rik'ewa ta fashe dashi tana fad'in ai yanzun umma ta rabani dashi ta hanashi zuwa gidanmu nafeesa"bansan wace irin k'iyayya matar nan ke mana ba?"ta fad'a tana kuka tana sanar mata Abinda yafaru"da kuma warning d'in ummi Akanta..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! kiyi hak'uri In'am"nidai bbu wanda ya isa yaraba Abotarmu dake"yaya Aliyu kuwa ni kaina na kasa fassara Abinda ke tsakaninku"Amma komai daren dad'ewa komai zai bayyanah....bata kai Aya Azancen taba sady ta shigo Ajin tana kiran In'am"had'e rai tayi tana kallonta tace"nafee ta sanar mun komai kuma bazan jeba sbd karatu nazoyi nan ba shirme ba"dg haka tayi shiru"sady kuwa haushine sosai taji Abin yabata"sai batace komai ba tabar Ajin......
sannu Ahankali rayuwar ke tafiya"yaya Aliyu yadena zuwa part d'in ummi"idan sun had'u Awaje idan zata fita Anguwa ya gaisheta cikin jin nauyin Abinda umma tayi"ita kuma bata nuna masa komai zata Amsa"In'am kuwa kullum kan idonsa take tafiya skul da islamiya yana dg cikin mota me tinted"saidai yafi sati 1 rabon da yaganta ido da ido"to itama In'am d'in tana jin kewarsa Amma bata nunawa hidimar gabanta takeyi....gefe guda kuma safwaan yafara canzawa"wajen hawa manyan motoci da sakq manyan surutu"sannan yafara gidana tashi Asibitin"yayinda saiya gadama yake zuwa Asibitin dr Aliyu"shi kuma dr Aliyu yasan da haka Amma yabarsa"idan sun had'u saidai kawai Agaisa"dr Aliyu be mamakin yadda safwaan ke masa faran faran tamkar masoyinsane shi"saidai yabasar Awuce wajen.....duk Abinda ke wakana brr Ahmed da dr Aliyu suna saka ido sosai kan safwaan"yanzun haka dr Aliyu yakori dr salma dg Asibitin last 3 days....

Ayau yakama friday misalin k'arfe 10:35 am"dr Aliyu na zaune A office nashi yana duba patient"sanye yake da wani lallausan yadi brown colour Ajikinsa"kansa bbu hula yayi haske da kyau"saidai yayi y'ar rama"fuskarsa bbu walwala ko kad'an"Ahaka safwaan yaturo k'ofar yashigo cikin shan k'amshi yana yin sallama can k'asan mak'oshi"yaya Aliyu yabishi da kallo Acikin second 5"kafin ya maida kallonsa ga patient d'in dayake dubawa Anutse yace"kije pharmacy ki Amshi magani natura musu sunanki Acan....iya nan yayi shiru"ita kuma matar ta Amsa dato tana mik'ewa tsaye ta fita"safwaan yatab'e baki yana sakin wani shegen murmushi yace"koda bazaka tanka niba yaka mata ka Amsa sallamata! zare Eye glass d'in dake kan fuskarsa dr Aliyu yayi ya Ajiye yana fad'in meke take da kai?"me kuwa zai kawoni inba dalili me k'arfi ba?"sanin kankane bakada Abinda zan nema Awajenka me tubarau"dama nazone na sanar maka na Ajiye Aiki a Asibitin nan dg yau"na kuma yafe kud'in sati 2"sbd saura sati 2 Ayi Albashi..... murmushin gefen baki dr Aliyu yasaki"ya d'auki kusan second 10 kafin ya kalli safwaan ido cikin yace" gaskiya na maka murna daka Ajiye Aiki sbd kasamu hanyar datafi Aikin saurin samun kud'i"saidai wani hanzari ba gudu ba"Aliyu baya son yafiyar kowa sannan baya yafewa wanda yacucesa koda Ab'oye ne ya cucesan" batun kud'i kuma karka damu zan baka kud'in sati 2 koda sadaka ne kayi dashi"zancen banida Abinda zaka nema Awajena ai tsohon zance ne"tunda kazo ka nemi aiki an baka zancen neman Alfarma yak'are" Iya Abinda na sani zaki baya fitowa farauta saiya shirya"idan yafito kuma baya tak'ama da kowa sai k'arfinsa "domin dashine yake isa harya nemi na kansa Acikin jeji"baya zama sai yabada wani Abu sannan Abashi wani Abu dan Amfanin kansa......dr Aliyu nakai Aya Azancen sa yarab'a safwaan yanufi toilet cikin izzah da gadara"safwaan ya sauke numfashi sbd beda tacewa"jikinsa yayi bala'in yin sanyi da wa'annan maganganu na dr Aliyu me tubarau" masu kama da gugur zana da habaici"hankalinsa yakasu gida biyu"na farko kodai Aliyu me tubarau yasan yashiga k'ungiyar Asiri?"sannan yagano shine yasace masa kud'i million 4 da rabi sadda yana london??ganin bashida Amsar wannan tambayar kawai yafice dg cikin office d'in da sauri yana jin tsananin zafin dr Aliyu Azuciyarsa...
zaune mommy take A parlourn Abba.....
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
31&32
.........Zaune mommy take A parlourn Abba misalin k'arfe 8 na dare" kasancewar itace da girki"Abban na zaune Agefenta yana cin Abinci
suna fira"can yace"wai binta dama sulaiman nafeesa yakeso??kai Alh "ta fad'a tana d'an murmushi"kafin tace"kusan wata 3 kenan dana fahimci hakan nima"naji dad'i sosai sbd sulaiman yanada tarbiyya"wannan gsky ne in sha Allah da sunyi SSCE tunda yasami Aiki sai Ayi Auren "idan zai barta ta ida karatun Agidansa saita cigaba kawai"shi kuwa Aliyu bazan ma koma yi masa zancen Aureba tunda beda niya"hmm!

Alh kenan!

Aliyu In'am yake mutuwar SO Amma tsoron mahaifiyarsa ya hanashi yanuna hakan"wlh tun yarinyar nan tana k'arama bata san kantaba na fahimci yana sonta....zancen banza! yana son nata shine yayi shiru beyi mgn ba?"to zan ganshi idan sbd hauwa yab'oye...karkayi haka Alh dan Allah"mu bisu da Addu'a ne kawai"karka manta koma miye mahaifiyarsa ce tanada iko Akansa"matsalar kawai datake nuna k'iyayyar ta badan Allah! tunda ba'a mata komai ba"yanzun haka bawai sonake na had'aka da matar kaba Alh mgn ce ta gasky"d'azun nake tambayar nafeesa In'am kwana 2 nadena ganinta"saita kama kuka sbd kasan sun shak'u"fad'a nakama yi mata da tambayarta ko fad'a sukayi?sai take sanarmun.....ta labarta masa zuwan umma gidan ummi"da korar data yiwa yaya Aliyu data samesa Acan"harda gargad'in karya koma zuwa gidan.....cikin b'acin rai Abba yace"wlh dani take mgn tunda dama tana d'aukar hud'ubar gaje y'ar uwarta"haka kawai tasamun yaro Adamuwa duk irin b'oyayyar da yake yi mana dg ni har ita"lallai Abin da mamaki"ni kaina wani lokacin idan naga yadda yake kulawa da ita ina zargin ko SONE"sai kuma naga Aliyu shi baya sakarma kowa fuska"ai wlh Alh yanzun haka In'am dai da girmanta ko?"to tsab Aliyu zaizo mun da ita yace"gata nan taci Abinci"koya saka Azubo Abinci yatasata gaba yace"saita ci sbd yasan bata son cin Abinci"shiru Abba yayi yana tunani can yace"bbu damuwa zamuyita Addu'a d'in mugani zuwa sadda zasu gama makarantar"to Alh yabatun Aurenka da ummin yaran? hmm !binta kenan kema kinsan Ai bata so ko?"na kuma sanar mata bazan bari ta Auri wani ba tunda bata sona.... murmushi kawai mommy tayi ta tabbatar Inda Agaban umma ne yafad'i hakan sai sunyi tashin hankali da ita kan wannan y'ar maganar"dan ita tanada zafin kishi...

Ayau yakama week end"misalin k'arfe 12 na rana"garin yayi zafi sbd hadarin da yayi k'asa"In'am ta shigo cikin layin Anutse"tana rik'e da leda bak'a Ahannun ta"tana sanye da dogon hijab har k'asa, gogagga morish maroon colour"tayi kyau gwanin ban sha'awa"saidai tunani takeyi dan kanta Ak'asa yake......tunda ta doso cikin layin yaya Aliyu dake k'ok'arin shiga get d'in gidansu ya hangota ta madubi"hakan yasa ya fasa ya kashe motar"yabi d'an mitsitsin bakinta da kallo yana lumshe ido" yana tuna ranar da Allah zai nuna masa In'am ta zama mallakinsa idan yasami d'an bakin nan nata bazai masa da wasa ba.....saurin bud'e lumsassun idanuwansa yayi yazuge glass d'in motar"kyakykyawar fuskarsa ta bayyana "hakan yayi daidai da in'am ta d'ago kanta karaf idanuwanta suka sark'e dana yaya Aliyu....cak ! ta tsaya ta sunkuyadda da kanta k'asa idanuwanta na cikowa da k'wallah"maryam! yakirata cikin sanyin muryarsa"bata d'ago kanta ba ta russinah tana fad'in yaya Aliyu ina wuni?"bazan Amsaba?"shiru tayi still kanta Ak'asa"zonan! da sauri ta d'ago kanta tana kallon k'ofar gidan su"sai kuma ta matso Asaitin Inda yake"ina kikaje yanzun cikin rana?ummi ce ta Aikeni bakin titi"to wannan k'wallah d'in dake idonki na meye?"babu komai yaya"dama zanje karta jirani"shiru yayi can yace"kinaso na siya miki waya?"da sauri ta girgiza kanta"bakya son Abinda yafito dg hannuna ko?"yafad'a yana d'aure fuska"bafa haka bane yaya Aliyu"yanata kallonta beyi mgn saidai yana nazarin kamar bataso wani yaganta tana tare dashi"sweets da chacoolates da big boom masu yawa ya mik'o mata yana fad'in Amsa ki tafi"d'ago kanta dake Ak'asa tayi ta saci kallon sa...suka koma had'a ido"sai A sannan ta lura yayi y'ar rama"Amma ba k'aramin kyau yamata ba"yana sanye da k'ananun kaya"k'amshin turarensa har Inda take tana jinsa"yayinda gabanta keta fad'uwa" dan yanzun data gansa ta rasa dalili sai taji fad'uwar gaba.....

Maryam bakyaso?"ya tambaya yana katse mata tunanin ta"da sauri ta matso ta mik'a masa hannayenta duka biyun batayi mgn ba"yabud'e k'ofar motar yana Aza nasa tafikan hannun Asaman nata, yazuba mata su chacoolates d'in"tabi dogayen yatsun hannunsa da damtsen hannunsa duk gashi da kallo kafin tace"yaya nagode"ta fad'a Ahankali"beyi mgn ba yarufe k'ofar yazuge glass d'in motar"yabita da kallo tana tafiya Anutse harta shige cikin get d'in gidansu"tana shiga ciki ta b'oye chacoolates d'in cikin Aljihun doguwar rigar Atamfar jikinta sbd kar ummi ta gani"sannan ta wuce ciki.....
Chapter 28 · 0% Book details