← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 59 OF 65

Sashe 59

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 3 min read

Da dare
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
75&76
.........Da dare misalin k'arfe 8:16 pm"In'am na zaune a parlourn tana kallo"tana kuma danna waya"yaya Aliyu yaturo k'ofar ya shigo da sallama yana rik'e da ledoji Ahannunsa"ko sallamarsa In'am bata Amsaba tace"my Lion shine sai yanzun dg bara naje masjeed nadawo yanzun??"ta fad'a cikin shagwab'a tana kauda kanta"hak'uri zakiyi my Angel yanzun ai nadawo ko?"yafad'a yana dg tsaye da farar jallabiya Ajikinsa"shiru tayi tak'i mgn"pls taso ki tarbeni saina k'araso ko?"batayi musu ba ta mik'e tsaye"yabita da wani irin mayen kallo"dg ita sai y'ar ficikar rigar bacci ko gwiwa bata kaiba"sai tayi kamar y'ar yarinya"ta saci kallonsa taga ita yake kallo"towai ni sai kayita kallona?"idan ban kalli halalina ba haramun kikeso naje waje na kallah??"turo baki tayi ta iso gefensa tana fad'in sannu da zuwa"beyi mgn ba saima matsowa yayi gab da ita ya mik'a mata ledojin hannunsa"tana mik'o hannunta ya fisgota jikinsa ya rungumeta"irin wannan sannu da zuwan nafi buk'ata my Angel"kukan shagwab'a tasaka batace komai ba"yana murmushi ya jata suka zauna kan kujera"ya zaunar da ita Atsakkiyar cinyoyinsa ya bud'e ledar daya shigo musu da ita"naman ragone gashashshe harda zafinsa yanata k'amshi"sai ice cream roba2"ice cream d'in in'am ta fara d'auka da sauri"saiya narke fa my Angel zaki sha"na fasa sha"ta fad'a zata Ajiye.... shikenan karki fasa kisha nan gaba zaki gane menake nufi"yafad'a yana d'aukar naman yafara bata shima yanaci"jefi jefi suna fira sama sama"sai wajen k'arfe 9:15 pm suka nufi b'angaren sa"In'am na masa gwalo ta haye samqn bed tana fad'in Aide kai kad'ai zakayi wanka nayi nawa na barka"bbu komai zan fito ai "yafad'a yana zaro wasu magunguna d'aga Aljihu dayaje Asibiti ya d'akko" ya jawo lokar bed side drower ya sakasu ciki"sbd yasan nanda Awa 2 zai buk'aci yabata su"In'am kuwa chats takeyi da nafeesa suna gulmar mazansu"har yaya Aliyu yacire jallabiyar yasaka kayan wanka yashiga...

Acikin mintina 35 yayi wankan ya shirya cikin boxer sabo dal"bayan yakashe hasken d'akin yanufi samqn bed d'in lokacin in'am harma ta fara bacci"janyota jikinsa yayi yana shafa gashin kanta da fuskarta yana sakar mata hucin numfashinsa Agefen wuyanta"ta bud'e idanuwanta tana hamma taga sai hasken dum night kawai Ad'akin"kinyi Addu'a?"ah ah banyiba"meyasa?"baccin bansan ya d'aukeni ba shine ka tayar dani yaya ?"sorry my Angel"ni Allah bazan yardaba saika biyani bacci nah"tak'are maganar tanata shure shure Ajikinsa"wanda gaba d'aya ta ida hargitsa masa lissafi"cikin rawar murya yace"naga Akwai zafi shiyasa na tayar dake na cire miki rigar nan"shiru tayi ta lumshe ido sbd bacci"dan ita Azatonta bazai mata komai ba tunda jima be mataba"shi kuwa jin batace komaiba yafara k'ok'arin cire mata rigar baccin"yana shafa sassan jikinta"tun bata damuba bacci nason d'aukarta harta murtsike lokacin dataji bakinsa samqn k'irjinta"wayyo yaya Aliyu! wlh zafi ke Akwai kadena yimun da zafi pls....bata gama wannan rakin ba taji Alamar bbu komai Ajikinsu ita dashi"k'irjinta yayi wani irin mugun bugawa"wayyo Allah yaya ni kamayar mun da kayana bacci nakeji dan Allah"sam yaya Aliyu besan me In'am ke fad'a ba sbd yariga yayi nisan kiwo" k'ok'arin k'watar kanta takeyi taji yana Addu'ar saduwa da iyali"hakan yasa ta rintse ido tana bama Allah zab'i"can ta saki wata iriyar k'araaaaa!..
...kimanin shud'ewar Awa d'aya da rabi yaya Aliyu ya janye jikinsa daga samqn jikin In'am wacce keta shashshekar kuka har muryarta ta dushe"wai nanma yaya Aliyu ba k'aramin taka tsantsan yayiba wajen tafiyar da ita yadda yadace sbd gudun karya mata rauni"kuma saida yamayar da ita cikakkiyar mace sannan yasahirta mata"cikin mutuwar jiki tamkar wanda yayi wani Aiki yace"MARYAM!
Chapter 59 · 0% Book details