Sashe 14
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
Da tunanin jikin in'am yaya Aliyu yayi sallah da yimata Addu'ar samun lafiya"fitowa dg cikin Asibitin yayi ak'afa yaje yasiyo mata nama kala 3"kaza ,tsire,balango "kafin yanufo cikin Asibitin"tafiya yakeyi cikin nutsuwa da aji"batare daya damu da kayansa da in'am ta b'ata da Amai ba"yana kuma tunanin daya zamar masa farillah ,wanda ta dalilin tunanin yasaka be cika yawon mgn ba"saidai yayi shiru yana tunani"tura k'ofar d'akin yayi yana yin sallama can k'asan mak'oshi yashiga"yasami nafeesa zaune k'asa ta b'oye fuskarta Atsakkiyar cinyoyinta"yaya sulaiman dabai jima da kawo sak'on da ummi ta bashi ba yana zaune kan kujera yana murmushi da alama mgn yake mata"jin Alamar za'a shigo yasaka yayi shiru"kallo d'aya yaya Aliyu yamusu ya d'auke kansa yana maidawa samqn baby face d'in in'am"kasan ransa yana zaton sulaiman nafeesa yakeso"kuma be b'oyeba yana nuna mata"shima saiya dinga hasaso su shida in'am wai suna mgn ta b'oye fuskarta tana jin kunyarsa"bema san time d'in da murmushi yasub'uce masaba ya zauna Asaitin k'afafuwan ta"wanda wannan murmushin dayayi Akan idon nafeesa"wanda tayi mamaki rabon dataga murmushin sa tama manta"yaya sannu da shigowa"cewar sulaiman"yauwa komai kazo da shine?"Eh yaya"dama ummi tace"kaje gida ka huta nina tsaya nan zuwa sadda zata farka"girgiza kansa kawai yaya Aliyu yayi bece komaiba yana kallon yadda karin ruwan ke Aiki"tattausan hannunsa yasaka yadafa goshinta yaji bbu zafin"Ajiyar zuciya yasaki Ab'oye"yasan bbu jumawa zata farka"Agogon sa yakalla yaga 5 saura y'an mintina"sulaiman kaje shop d'in dake Awaje ka Amso mun toothpaste da brush"dato ya Amsa yana satar kallon nafeesa yafita"tunda na fita bata farkaba?"Eh yaya bacci kawai takeyi"ke kinyi sallah?"ai banayi"shiru yayi yana tuna saura 5 days in'am tayi period"sbd be mantaba tanada 14 yrs tafara"sadda zai tafi london"tun dg lokacin yana lissafin watanta"suna zaune bbu me mgn"nafeesa na tunani"shi kuma yana kallon fuskar in'am dataketa yamutsawa tana turo baki"kamar zaiyi murmushi Amma sai yayi k'ok'arin d'aure fuska irin yadda yasaba yimata"hamma tayi tana bud'e idanuwanta tana salati......saurin janye hannunta da suka sark'e dana me tubarau tayi"ta karema d'akin kallo"nafeesa nata kallonta tace"sannu ya jikin?"da sauk'i ta fad'a tana satar kallon mutumin nata"wanda shima ita yake kallo"yana jin kamar ya rungumeta Ajikinsa"yaya! kallonta yayi beyi mgn ba"sai ta b'ata fuska tana yarfe hannun dakeda kanula tana fad'in wlh zafi ni Aciremun"kinsan Allah ki nutsu kona b'ata miki rai"baya kusan k'arewaba sai Acire miki"shiru tayi tana k'ok'arin tashi zaune"nafeesa ta matso da pillow Ahannunta ta jingina mata"idanuwanta taff kwallah"ga wata iriyar yunwa tanaji"kuma bakinta har d'aci yakeyi"sannu sis kan yadena ciwon?"cewar nafeesa tana komawa ta zauna"Eh yadena bakina ne bbu dad'i daci yakemun"ke tashi ki had'a mata tea cup d'aya"cewar yaya Aliyu fuska Ad'aure"hakan yayi daidai da shigowar sulaiman rik'e da leda"yaya Aliyu ne ya Amsa sallamar tasa"ya harari in'am yana fad'in kin tashi kenan?"gobema ki koma shiga acikin ruwa"wlh idan nine kai yaya barinta zanyi da ciwon tunda itace ta jawoshi"yafad'a yana Ajiye ledar"in'am ta fashe da kukan data rik'e tana kallon yaya Aliyu dake danna waya"wanda Ada ita yake kallo da yaga zata kallesa yamaida idonsa kan wayar"yaya Aliyu kaga Abinda yaya sulaiman kemun ko?"ni wlh Amaidani gida wajen ummi.....tsaki yaya sulaiman yaja yana fad'in sauk'inki guda kina gadon Asibiti Amma zaki warke ai ko?"dg haka yafita dg cikin d'akin"nafeesa nason tayi dariya ta danne"saima tashi tayi ta kawoma in'am dake hawaye tea d'in"k'in Amsa tayi tana hararan tea d'in"bazaki Amsa ba?"yafad'a cikin tsawa"jikinta har kirma yakeyi ta Amsa"kije ki zubo Abinci plate guda" sannan ki bani waccan ledar"yafad'a yana Amshe cup d'in tea d'in ya Ajiye gefe"yamik'e tsaye yashiga bath room"nafeesa na murmushi murya can k'asa tace"inye in'am y'ar gatan yaya Aliyu"harfa d'aukarki yayi d'azun da kika suma"harara in'am ta ballah mata tana cewa zqn gaya masa wlh"dakin saka na shiga ukku.....fitowarsa dg bath room d'in yasaka sukayi shiru"in'am ta kalli Abinda ke hannunsa"silva da brush"saman cinyarta ya aza mata silvan"sannan ya mik'a mata brush d'in batare dayace komai ba"ta Amsa itama batayi mgn ba"goran ruwa guda yad'akko acikin ledar daya shigo da ita"duk ya Ajiye mata gefenta"yajawo farar kujerar Agefen bed ya zauna yana satar kallon yadda takeyin brush d'in"nafeesa kuwa Abincin ta Ajiye ta taimaka mata har ta gama brush d'in"kafin ta d'auki silvan ta nufi bath room....kina jiran nace ki fara shan tea d'in?"yafad'a batare daya kalletaba"turo d'an bakinta tayi tana fad'in yaya A ina kamun Allura?"ban mikiba sai kin gama zan miki"zaro ido tayi tana fad'in dan Allah kayi hak'uri wlh na warke sosai "normal nakejina"shareta yayi yana murmushi Azuciyarsa na shirmen Angel tashi"sbd dama yaga ya zatayi yanuna be mata ba?ganin tak'i shan tea d'in yasaka yadawo gefenta ya zauna"saima Asannan ta lura da kayan jikin sa data b'ata masa"tayi mamakin duk masifar tsabtarsa dabai canza kaya ba"ta kuma lura ko Abinci be ciba yana anan wajen kulawa da lafiyarta"kallonsa tayi taga yana zuba mata naman kowane asaman Abincin"tayi d'an murmushi tana fad'in nidai tsire zanci yafi dad'i"bece komaiba ya d'auki cup d'in tea d'in yanufi gefen d'an mitsitsin bakinta dashi"ya Aza plate d'in Abincin samqn cinyarta"bbu musu ta Amsa tana sha"nafeesa ta fito dg cikin toilet d'in"saurin janye idanuwanta dg barin kallon su tayi tana fad'in in'am zanje shop d'in can nadawo"dato ta Amsa ita kuma ta fita....yaya! ta kira sunansa"beyi mgn ba yadai tsareta da manyan fararen idanuwansa"wai yaya kai kaci Abinci"kuma meyasa bakaje ka canza kayan ba???........ wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300 Vip grp 1000 via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251 Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba SONE KO K'IYAYYA 15&16 .........A bazata tambayar In'am ta zoma yaya Aliyu"Amma miskilin beyi mgn ba saima koma d'aure fuska yayi yana cigaba da bata tea d'in"kauda kanta tayi tana fad'in yaya ina tubarau d'inka??" *MARYAM* yaushe zaki dena wannan surutun naki ?"to Amma yaya tambayar laifine?"ban saniba"duk wani kewaye kewaye da dubaran da zakimun sai kin shanye tea d'in nan kin kuma cinye wannan Abincin"yafad'a yana hararanta"shiru tayi batace komai ba"ta kuma sha Alwashin bazata koma tambayarsa komai ba"duk da k'asan ranta taji dad'in kulawar daya bata"Amma taji haushin k'in Amsa tambayarta da bai yiba"dukda itama Acikin k'ila wa k'ala ta masa tambayar koya Amsa koya disgata.....cup d'in da taji yakafa maya Abakinta yadawo da ita tunanin data lula"ta ida shanyewa"ta fara cin Abincin batare data yarda tama kallesaba"saidai ko rabi bata ciba taji Abincin ya isheta"naman kawai tayi taci"yaya Aliyu na danna waya yana satar kallon ta Ahaka nafeesar ta shigo ta shiga toilet"yaya Aliyu kuwa mik'ewa tsaye yyi yafita"In'am ta raka bayansa da harara tana fad'in duk wacce ta Aureka ta shiga ukku da ciwon baki and k'in mgn"da bakina wlh sai nayi mgn"Amma ba'a gabanka ba.....ke In'am bakida lafiyar kike masifa?cewar nafeesa data fito dg toilet tana kallonta"tab'e baki In'am tayi tace"bani ruwa nasha magani idan yazo kice masa nasha"ga kuma nama nan kici"zandai baki ruwan Amma bazan ciba tunda yaya bece ba"kina nufin shine yasiyomun?"sai kuma ta tuna da ziza milk d'in datasha d'azun tayi masa Amai Ajiki"to waye yakamun ita?ta tambaya Afili batare data san zancen yafito ba....... banganeba?"cewar nafeesa"shiru In'am tayi batace komai"nafeesa na murmushi tace"wlh yaya ne yasi miki wannan naman"bazan ciba bayan bece ba"wai d'azun kinga yadda yadamu da baki lafiya?"nidai dan Allah ki bani ruwan nasha maganin"ta fad'a cikin k'osawa"nafeesa ta d'aure fuska tana fad'in dama Aike ba'a miki gwaninta"ban tab'a ganin wacce yaya yadamu da itaba irin ki"Amma ke bakida mak'iyin daya wuce kamarsa"nafeesa nice nace miki yaya Aliyun mak'iyinane?shiru nafeesa tayi ta Ajiye mata ruwan gefenta bata koma mgn ba"in'am ta tab'e baki ta d'auka tana shan magungunan sannan ta Ajiye sauran"tana kallon window Anan ta fahimci An kusa magrib"gashi ko la'asar bata yiba"tana wannan tunanin yaya Aliyu yashigo cikin office d'in da sallama"nafeesa ta Amsa tana masa sannu ya Amsa mata da yauwa"yana satar kallon mutuniyar tasa data yi k'asa da kanta tamak'i yarda ta kallesa"matsowa yayi yazare maya drip d'in yana fad'in ki tashi nafeesa ta taimaka miki kiyi sallah kisha magani" dana dawo dg masjeed zan kaiku gida"uffan in'am batace ba, kamarma bada ita yake mgn ba"sosai yaji zafin Abun Aransa"duk idan tana masa haka sai yaji shakku Akan yadda ya zurfafa soyayyar ta Aransa"fita yayi be koma mgn ba"nafeesa taja tsaki tana fad'in inaso ki sani badan kinkai Aji ko wani matsayiba yaya Aliyu ke kulaki da kike masa haka"wlh sbd yayana zamu iya b'atawa dake har Abada"wace irice ke In'am?"mutum yana kyautata miki Amma baki gani?ni haka nakeyiwa yaya sulaiman ne?karki manta halayyar yaya Aliyu ce wannan rashin son maganar da d'aure fuskan meyasa bazaki sababa??.....bazan saba d'in ba nafeesa"ki rabu dani kamar yadda kikace kiga zan dena rayuwa ne?"yaya Aliyu yayankine uba guda"naji niba yaya bane gara kimun gori"daga yau bazan koma zuwa gidan kuba ko Amsar wani Abu na yayanki balle kimun gori"Inda nagode ma Allah Aiba rok'arsa nayiba ko?...tana fad'in hakan ta fashe da kuka ta sauka dg samqn bed d'in ta shige toilet"sai kuma nafeesar taji bbu dad'i kuma kamar bata kyauta ba"ita Abinne tsakanin yaya Aliyu da In'am takasa gane Aina hinsa"saidai kawai Akallesu Abarsu"tana wannan tunanin in'am ta fito dg toilet ta d'auki hijab ta kabbara sallah dukda jikinta bbu k'arfi"Amma zuciyarta Adake take....nafeesa kuwa kayan dake Anan ta d'an tattara sbd da yazo sai su tafi"in'am na Azkhar yaya Aliyu yashigo"shi kansa so yakeyi su tafi gida yayi wanka da sallar isha'i"rabonsa da Abinci tun break fast kuma ko yunwar bayaji"yaya mu fito ne?"cewar nafeesa?"Eh "yafad'a yana kallon gefen da in'am take dako motsi batayi ba"saidai ya lura da fuskarta bbu walwala kuma da alama kuka tayi"rasama meye zaice mata yayi"ya fahimci d'azun tayi fushi sbd be Amsa tambayar data masa ba"waya yake dannawa Amma hankalinsa na wajenta"har nafeesa ta fita rik'e da basket d'in da yaya sulaiman yakawo Abinci Aciki d'azun"in'am kuwa tasha Alwashin baza tayi masa mgn ba"tashi tsaye tayi tana gyara hijab nata ta zura takalminta plate shoes Ak'afarta"yana lura da hakan yanufi bakin k'ofar fita ya tsaya yana kara waya A k'unne" kamar da gaske waya zaiyi"shi kuma yayi haka ne sbd yaga iya gudun ruwanta ko zatazo tace ya gyara zata wuce...."in'am na ganin yayi tsaye saita koma samqn bed d'in