Sashe 21
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 6 min read
Aliyu kenan! idan ai sun samu tsayayyu nace"in basu samuba karatu zasu cigaba"dukda inada burin koda sunyi Auren su cigaba da karatun"Allah yazab'a mafi Alkhairi"Ameen dg haka sukayi sallama da Abba yabaro gidan yanufo gidan su In'am"gaba d'aya ita kawai yakeson gani....cikin sa'a yana nufo k'ofar parlourn ummi zai shiga In'am na fitowa rik'e da basket Ahannunta"da Alama Abin break fast ne Aciki"tana sanye da hijab d'inkin jalbab har k'asa light green"lallen hannunta yayi maroon gwanin burgewa"fuskarta tayi yellow"idanuwanta sunyi fari tass.....tana ganin yaya Aliyu ta had'e rai"k'irjinta yabuga"yabi hannayenta da kallo"saima Asannan yaga lallen nata"shima d'aure fuska yayi yana tunanin ko bazata gaida shiba sbd yaga zata wucesa....ina kwana?"be Amsa ba saima tsayawa yayi yana kallon ta cikin cool voice yace"ina zakije?"kanta Ak'asa tace"yaya mukhtar ne yace"nakai musu break fast nasu d'akinsa"shida waye?"Abokinsa ne"biyoni"Abinda yafad'a kenan yayi gaba"kamar zatayi kuka ta juyo ta biyosa"kan resting chairs ya zauna yana fad'in zoki zauna"dg haka yayi shir
u yana zaro wayarsa dake gaban Aljihu yafara k'ok'arin kiran yaya mukhtar d'in"bugu biyu ya d'auka cikin girmamawa"domin tarbiyyar da ummi ta basu kenan"kana ina?"ina d'akina"kazo nanda minti 3 ina part d'in ummi"dg haka yakashe wayar"in'am kuwa mamaki takeyi"tana zaton koya d'auka k'arya ta masane bacan zatajeba?"....meyasa bakiyi shirin islamiya ba?"ai banda safe Akeyi ranar week end saita yamma"ki shirya da k'arfe 10 Akaiki saloon d'in"na fasa zuwa ai"ta fad'a tana turo baki"idan nazo k'arfe 10 dan Allah kice bazaki jeba"shiru yayi sbd ganin mukhtar"ke wai bazaki je ki kai mana ba?? mukhtar yafad'a yana kallon In'am"nine na hanata zuwa"Akanme kana tare da wani zaka kirata d'akin ka??"dg yanzun kazo koka turo mahmood ko Auwal"dato ya Amsa ya Amshi basket d'in yatafi...shiru yabiyo baya"shi yana dannan waya"ita kuma tana wasa da yatsun hannunta....jibine Ake komawa skul Amma sai next week zaku koma"dato kawai ta Amsa sbd Ak'agare take yabarta ta koma ciki"kinaso ki cigaba da karatu?"Eh inaso"me zaki karanta?"skul of nursing zan shiga"kaga yaya saina iya Allura nayima kaina Ahankali yadda bazanji zafi ba"d'an murmushi yasaki yana fad'in irin wannan karatun bana raggo bane kome yawan kuka...turo baki tayi tak'i mgn"yatab'e baki yana fad'in duk ranar da kuka koma maimaita Abinda kukayi jiya ranku sai yafi na jiya b'aci"dama da ina london haka kuke tafiya yawo kuna dare??ah ah wlh yaya jiyane kawai mukaje?"inane Inda kukaje partyn?"gidansu ne a parlourn su Akayi ba wani waje ba"tsaki yaja bece komaiba yana danna waya"tanaso ta tashi tana gudun mitarsa"kinyi break fast?"ah ah"meyasa babu komai"beyi mgn ba yamik'e tsaye"tasan meyake nufi koda bece ta tasoba"itama mik'ewa tsaye tayi tabiyo bayan sa suka shigo cikin parlourn ummi"yasami ummi na jera break fast Adining Area"ta Amsa sallamarsa tana fad'in yaufa bbu office ko Aliyu?"kansa Ak'asa yace"Eh ummi ina kwana? lafiya qlau Alhamdllh"ke kin kai musu ko kuwa?"nakai ummi"to kizo kiyi karin mana"da gasken kenan batayi break fast d'in ba?"Eh bata yiba k'ilan idan ta ganka tayi Adole"yanzun haka dije (mai aiki) ta kamun maganin basir sbd ita yana cikin fridge "Amma tak'i sha sai zafin cin yaji da takeyi"wai dama har yanzun bata dena cin yajin ba ummi?"ya tambaya yana kallon In'am dake tsaye tana kukan shagwab'a"ta dena hauka takeyi Aliyu"idan nagani ina hanata"ummi Akamun maganin basir d'in"yafad'a yana nufar dining Area d'in"ni yaya sai Anjima dan Allah zanyi break" banza yamata yaja kujera ya zauna"Adole tazo ta zauna gefensa"tea me kauri ya had'a mata"yaturo gabanta da bread"sannan yazuba mata doya da k'wai da soyayyar planten"mintina 15 na baki kiyi ki gama kirki b'atamun time"yafad'a fuska ad'aure...tana matsar k'wallah ta d'auki tea d'in tafara sha"Ahaka Auwal ya iso wajen da robar maganin Ahannunsa"suna had'a Ido da In'am ya d'auke kansa sbd yasan zata iya masa sharri wajen yaya Aliyu"gashi inji ummi yaya Aliyu"tace"kasanyata ta shanyesa duka"yafad'a murmushi na sub'uce masa.....yaya kaga ka rabani dashi Amma yana Jana"ko jiya ina kuka da dare dariya yadinga mun harda rik'e ciki.... innalillahi In'am! sharrin tane kawai yaya"fuskar yaya Aliyu A had'e yace"jeka bakin part nawa kajirani nazo"duk gayan dana muku kudena tsokanarta ba kujiba ko?"dan Allah yaya kayi hak'uri wlh sharri tamun"baza kajeba?"beyi mgn ba yabar wajen"In'am tsabar dad'in dataji kamar ta taka rawa"Amma bbu Alamar hakan Akan fuskarta"saima ture bread d'in tayi ta shanye tea d'in"shima doyan bbu laifi taci fin rabi"yaya! ta kira sunansa"kallon bread d'in yayi yana fad'in shifa wannan waye kika barmawa??...nifa yaya bana iya cin bread saida bota"kuma naga bbu Anan"shiru yayi yana danna waya k'asan ransa yana tunanin shine da kansa tun tana yarinya yakoya mata cin bread da bota"mik'a mata robar maganin yayi fuska Ad'aure"ta Amsa tana b'ata fuska"murfin ta bud'e tasha rabin robar da k'yar tana yatsina fuska tace"Amai nakeji yaya"beyi mgn ba yakalleta"saidai ya fahimci sbd karta shanye duka tayi wannan k'aryar"ki rufe kisaka fridge Anjima saiki sha"dato ta Amsa ta mik'e tsaye tana tafiya"yabi bayanta da kallo harta shige cikin kitchen"yasaki Ajiyar zuciya ya mik'e tsaye yafita......yana isowa Adaidai k'ofar parlourn sa yasami Auwal na jiransa "harara ya Aiko masa da ita"yace"yaje ya d'auki tiyo yabama flowers ruwa"idan yagama ya share compound d'in gidan gaba d'aya.....dato ya Amsa kamar zaiyi kuka"shi da wannan Aikin na kusan Awa biyu daya sakashi gara Ace dukansa yayi zaifi masa sauk'i"dama yasan halin yaya Aliyu be cika duka ba saidai yasaka mutum punishment....wani irin mugun haushin In'am yaji Aransa yasha Alwashin sai yayi sanadin da yaya sulaiman yamata shegen duka"da wannan tunanin yaje yafara Aikin yanayi yana gumi"ga gajiyar tsayuwa kuma ko break fast beyi ba"bayan yagama yanufi gida zuciyarsa kamar zatayi bindiga sbd takaicin In'am"yana zuwa yasameta mik'e saman 3seeter tana bacci"sbd yasha Aiki A kitchen"yaja tsaki ya nufi dining Area sbd yyi break fast har 9 ta wuce....
Bara mu tab'o mama gaje
tunda mama gaje ta ganta A parlourn hjy wasilah......
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
23&24
.......Tunda mama gaje ta ganta A parlourn hjy wasilah ta koma tsorata da lamarin dodon nasu"ido waje tace"wannan wane irin mugun tsafine ni gaje?"ta k'are maganar tana k'ara kallon kud'in ta jawo jakarta ta dinga lodasu Aciki"hjy wasilah na kallonta tace"idan kina yima wannan harkar k'aramar d'auka to kima dena sbd ta wuce iya saninki"ki kuma cire tsoro idan kina gaban dodo"sannan inaso ki sani idan An shiga wannan k'ungiya bbu zancen fita har Abada"sai Abu na gaba duk idan kinso mgn da dodo Anan zakizo kiyi kamar yadda nayi"dakun gama mgn ki rintse ido zaki ganki Anan"Abinda yasa dodo be bada irin wannan tasar Aba kiba sbd gidanki Akwai ya'ya'nki da mijinki"sannan duk k'arshen sati Ana taro na y'an k'ungiya"kowa yasanki kema kisan kowa"sbd haka bayan kwana 7 ki dawo zamuje dajin da muke had'uwa.....
Ajiyar zuciya mama gaje ta sauke tana fad'in nayi ban kwana da talauci...dama lawal shine matsalata sai kawai mugama dashi"dan dai bazan bayar da y'ay'an dana haifaba"kima godema Allah da Akace Acikin wad'anda yanuna ki bada"ninan dayake iyayena nada rai mahaifina na bayar"kinga da iyayenki na raye dole cikinsu zaki bayar"Amma ina jiye miki kar wata ran ace ki bada wanda bazaki iya badawa ba"kinga nidai Adena wannan zancen"bayanshi bana zaton zan iya bada wani nawa"yanzun zan bada lawal d'in nanda wata biyun ko?