Sashe 3
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read
Cigaban labarin"
bayan sallar isha'i duk suna zaune a parlourn mommy"plate d'in abinci na gaban nafeesa"waina da miyar taushe ta wadatu da naman kaji"nafeesar nata ci yayinda in'am ke zaune tak'i ci"burunta kawai wannan al'azabatun yazo ya sallameta ta tafi gidan su"d'ago kanta tayi taga har yanzun mommy bata shigo parlourn ba"mahmood nata cin abincin sa yana kallo a tv"hakama nafeesa"can yadubi in'am yana fad'in ke wai bazaki ciba?"ban tab'a ganin me gaba da abinciba saike.....ina ruwanka dani wai?"dama wannan Auwal d'in d'azun ya jani shine kaima zaka fara ko?"ta fad'a cikin masifa ta tsuke fuska "(kasancewar Mahmood da Auwal age mate ne"sunada 18 yrs yanzun) harara ya gallah mata yana k'ok'arin mgn sukaji k'amshin turaren yaya Aliyu"gaban in'am a ya fad'i"tayi saurin duma hannunta acikin abincin nafeesa dake gabansu"tamkar nafeesa tayi dariya"yayinda komai yafaru kan idon me tubarau sbd farin tubarune yanzun akan fuskarsa.....yaya sannu da shigowa"cewar mahmood"yaya Aliyu ya Amsa yana dg tsaye"in'am na gulmarsa aranta wai yacika yawan tsayuwa"yaya ina wuni?"cewar nafeesa"lafiya qlau"ya Amsa yana sauraron yaji ko wannan matsiwaciyar zata gaishesa"saima yaji tana fad'in nidai na k'oshi nafee ki Ida.....da ido yabita kawai acikin second 2 kafin ya d'auke kansa"mahmood yayi saurin cewa" wlh yaya k'arya takeyi in'am bataci Abinc.....kuka in'am ta fashe dashi tana fad'in sharri zakamun ko?"dama yaya da baka nan shida Auwal suyita cin zalin nawa"wata rikitacciyar tsawa Aliyu yadaka mata"harta mahmood saida yatsorata"nafeesa tayi k'asa da kanta"yayinda in'am ta k'ara k'arfin kukanta"yaja tsaki yana fad'in tashi muje"batayi mgn ba ta mik'e tsaye tana gyara hijab nata tana goge hawayenta"tuni yaya Aliyu yayi gaba"in'am na fitowa dg parlourn shi kuma Abba zai shigo"kasancewar akwai nefa"yabita da kallo yana fad'in mamana lafiya kike kuka?"Abba mahmood ne yafad'ama yaya wai bana cin Abinci"ta fad'a kanta ak'asa"ki barni dashi kinji ko?"dato ta Amsa"Abba yayi d'an murmushi ya wuce ciki"ita kuma tayi gaba"sadda ta fito waje bataga yaya Aliyu ba"ranta yabata yana parlourn ummi"hakan yasa ta nufi can"aikuwa tana shigowa tasamesa zaune kan carpet ga Abinciccika nan ummi ta ajiye masa"sanin halinsa datayi idan batayi sallama ba zata sani"hakan yasa tayi sallama sau biyu"ya Amsa iya labban sa"agefensa tazo ta duk'a tana fad'in yaya! menene?"dan Allah kayi hak'uri ni yanzun bbu ruwana da Aminar"dama nace kinada ruwa da ita ne?"me nace kiyi a part d'in mommy?"sallah da cin Abinci"aciki wanne kikayi?"yayi maganar yana duba Abincin"sanin halinsa beson k'arya tace"salar kawai nayi ai"yad'auki kusan second 30 beyi mgn ba"harma in'am ta cire ran yayi mgn taji yace"shine kuma kika nuna kinci?"wato ba zaki dena shirme ki nutsu kamar kowaba ko?"duk ranar dana koma ganinki kina rigima dasu Auwal ko mahmood ranki sai yayi mugun b'aci"tana goge hawaye tace"Amma yaya sunefa suke tsokanata suna.....baza kimun shiru ba?"tsit tayi batace komaiba kanta ak'asa"Abinci plate biyu yazuba"yaja nasa agefe yana fad'in ki kamun drinks idan kin gama wannan kukan gulmar da rashin gaskiyar"sum sum ta mik'e tsaye tana turo baki tana jin kamar tace"taje tayi d'in"kitchen ta shiga"tasami ummi na tsaye tana gyara kayan fruits"tana ganinta tace"ke dg ina kike?"ina part d'in su nafeesa yayane yaje dani can ai"kuma yanzun ruwa zan d'aukar masa zaici Abinci"ni wlh ummi muguntar mutumin nan ta isheni"dg dawowarsa fisabilillahi zai f....kallon da ummin ta mata yasaka tayi shiru"ta fara k'ok'arin zuba robar ruwa da kwalin lemo acikin tray"ummi ta girgiza kanta tana fad'in ke kad'ai ce k'wara guda Allah yabani y'a mace" Amma na rasa yaushe zakiyi hankali in'am"kulawar da Aliyun ke baki shine takura??shiru tayi tana turo baki ta d'auki tray d'in ta fita"yana zaune yana danna waya tayi sallama ta ajiye gabansa"murya can k'asa tace"yaya dan Allah ka hak'ura d'in?"zanje nayi wanka sai nayi bacci"beyi mgn ba plate d'in daya zuba Abinci yanuna mata fuskarsa ad'aure bbu alamar rahama acikinta"tamkar ta masa gaddama saidai bbu fuska"badan tasoba ta matso agefensa taja plate d'in Abincin da miyar agefe tana kallo"can ta d'ago kanta ta saci kallonsa ya banko mata wata uwar harara"tayi k'asa da kanta tana fad'in yamun yawa yaya dan Allah zan rage ne"tayi maganar cikin shagwab'a"banza yamata yana cigaba da cin aAbincin sa"can ya kalleta yaga yadda take tsakuran Abincin"muddin kika yadda na gama baki gamaba dg nan d'akina zanje dake ki Amshi hukuncin ki"shiru tayi tana matso k'wallah....kika mun kuka kin k'arama kanki laifi"yafad'a cikin taushin muryarsa yana ajiye wayarsa samqn center table"adole in'am ta had'iye kukan ta tafara cin Alkubus da miyar taushe dataji naman saniya da man shanu"guda biyar ne yazuba mata da k'yar ta cinye ukku"yazuba ruwa a cup yana fad'in Amshi nan"ta amsa batayi wani mamaki ba"sbd ta saba haka yake mata"yaya dan Allah na k'oshi haka nan"katai maki rayuwata kar nayi amai dan Allah"banza yamata yana shan ruwan"itama ruwan tasha"hakan yayi daidai da shigowar ummi parlourn"ta bisu da kallo tana ajiye plate d'in hannunta tayi murmushi ta zauna"sannu ummi nah"cewar yaya Aliyu cikin jin dad'i"yauwa Aliyu"aika kyauta daka sakata cin abinci"gaba d'aya yarinyar nan batada Abincin daya wuce tea,d'an malele da mai da yaji ko taiban garin rogo ko taliya da manja da yaji"ko kuma ta dafa indomie ta zabga tarugu"ko tafad'a d'an wake"ko kuma ta samu nama taci da yaji"duk Abinda tasan zataci da mai da yaji shine Abincinta Agidan"nayi fad'an har nagaji"ki barni da ita ummi"gobema break fast d'ina asamun da ita"zata dawo cin Abinci kamar kowa"na koma ganin taci yaji saita sani"itadai in'am kanta ak'asa tayi shiru tana jin kamar ta shak'e yaya Aliyu ta huta da takurawarsa"tana kumajin haushin zata dinga cin abinci atare dashi.....ta rasa wace irin k'iyayya ce yake mata"??fruits d'in yad'auka yanasha jefi jefi suna y'ar fira da ummi"dan dama itace yake sakewa da ita"dan umma bema cika fira da itaba sbd tana jin nauyinsa yana d'an fari"tashi in'am tayi tana jin kamar cikin ta zai fashe sbd cikar da yayi"ta fara kwashe kayan da sukayi Amfani dasu ta mayar a kitchen"bayan ta gama ta dawo k'asa kan carpet agefen dogayen yatsun k'afarsa ta zauna"ummi na ganin haka ta fahimci warning zai mata sbd jan mgn datakeyi"dama kuma ita tafi son hakan"saima ta tashi tabar parlourn"kusan mintina 5 da tashin ummi"bbu me mgn acikinsu"can yaya Aliyu ya had'e rai yana kallonta yace"duk ranar da kika bari wani yakoma kawo k'arar ki agidan nan wlh agabansa zan hukuntaki"ta yadda zasu miki dariya"shiru tayi batace komaiba"yaja tsaki yana fad'in tashi ki bani waje shashasha"ta murgud'a d'an bakinta tana mik'ewa taye tabar parlourn batare data san yaga yadda ta murgud'a bakin ba"tana shiga d'akinta ta fad'a samqn bed ta kama kukan data rik'e tana fad'in Allah ya isa ban yafe maka ba....ta jima anan tana kuka "sai wajen k'arfe 9 ta cire yunifoam nata tayi wanka ta kwanta bacci....washe gari misalin k'arfe 7:45 am"in'am ce tasha wankanta cikin yunifoam nata gogaggu"tanata k'amshi"dukda ko powder bata shafaba Amma ba k'aramin kyau tayiba"k'ofar get d'in gidan su yaya Aliyu ta turo ta shigo"ta gaida baba me gadi ta wuce ciki taga idan nafeesa ta shirya su wuce islamiya"sbd 8qm ake shiga aji atashi 10 am"hakan yasa sai sun dawo suke yin break fast"tun daga nesa ta hango yaya Aliyu tsaye shida Abokinsa safwan agefen motarsa"yaci wankan suit bak'ak'e"yayi kyau tamkar black America"yadad'e da farin tubarau"fuskarsa ad'aure tamau"sajen daya zagaye fuskarsa yasha gyara ya kwanta luf"gabanta yafad'i ta kauda kanta tana ganin taje ta gaidasu ko kuwa ta wuce Abinta??saidai data tuna fad'an da ummi ta mata d'azun da Asuba"wajibi ta dinga zuwa gaida yaya Aliyu kamar yadda yaran gidan keyi"hakan yasa tana b'ata fuska ta nufesu"sosai yarinta ta fito afuskarta"ta tsuke pink lips nata"yayinda girar ta harta kusan had'ewa da y'ar uwarta sbd cikar datayi"tunda ta doso su safwan ke jifarta da wani irin shu'umin kallo"yaya Aliyu na an kare dashi"saida ta russunah sannan tace"yaya ina kwananku??"safwan ne kawai ya Amsa yana fad'in in'am y'an mata ykk yasu ummi ??lafiya qlau"tafad'a tana satar kallon yaya Aliyu dake kallon wani waje"yanata shan k'amshi da basarwa"fuska ad'aure yace"ke shiga mota muje"d'an zaro ido tayi tana fad'in ni kuma yaya ?"banza yamata yafara k'ok'arin shiga driver sit"yayinda safwaan ya zagaya yazauna sit d'in me zaman banza"matsowa saitin k'ofar dayake zaune zai rufe tayi tada fata tana fad'in yaya islamiya zamuje nida nafeesa"wai yaushe na zama Abokin wasanki ne?"jira kikeyi na maimaita ki shigo muje ko kuwa?"yafad'a cikin zafin rai"batace komaiba ta bud'e k'ofar ta shigo idanuwanta cike da hawaye"tana jin dama ta wuce bata biyoma nafeesar ba"jan motar yayi cikin nutsuwa yana jan tsaki"yana kuma kallonta tana kuka ta cikin madubi.....
ba'a fara komai ba zak'in labarin na'a gaba
kowane team afito akafta sbd asami next page..
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number
2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira
Y'an nijar kutuntub'i wannan n
+227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
SONE KO K'IYAYYA??