Sashe 24
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read
To safwaan shine yaturo ad'auki In'am a islamiya! safwaan mak'iyinka ne Amma na b'oye"beson cigaban ka"shiyasa yaso yasaci In'am sbd wani banzan dalili nashi"saidai raina yabani badan yakasheta zai sace taba saidan yayima rayuwarta wani gib'i ta yadda b'acin ran Abin zai soki zuciyarka"nagano shine yasaceta sbd kasanarmun Aranar daka mayar da ita makarantar dashine kukaje"sannan ina zargin kamar yana son In'am.... what??? me tubarau yafad'a da k'arfi yana girgiza kansa yace"Abinda bazai tab'a yuyuba kenan"muddin nayi Arba da safwaan"wlh saiya gwammace dama be tab'a sanini ba Aduniya"yafad'a cikin hargowa yana furzan da zazzafan huci dg bakinsa.....calm down Abokina! naji dad'i daka ga motar baka tsaida taba"domin shi yak'i d'an siyasane"kai rayuwar duniyar gaba d'ayan ta siyasace"nunawa safwan kasan waye shi Ayanzun kamar kayi Amai ne ka lashe Abinka" sbd mak'iyi babu Abinda bazai iya yimaka na cutarwar ba"bawai saita gaba da gaba ba"ah ah ta bayan fage zai iya cutar dakai baka an karaba"Abinda yaka mata kayi shine"kaci gaba da saka ido Akansa"karka koresa dg wajen Aiki, ka barsa koda be zuwa da wuri"sanann wannan yarinyar dr salma na fahimci tanada wata b'oyayyar Alak'a dashi"ina yawan ganinsu Atare cikin gari"ita kuma tana nuna tana sonka"abu na k'arshe daya bani mamaki"muhsin mak'ocinsa shekaran jiya ya tabbatar mun da safwaan zai shiga k'ungiyar Asiri sbd yayi kud'i"wanda kuma Ance mahaifinsa dodon tsafin yace"yabayar.....shi muhseen ta yaya yasani?"cewar dr Aliyu cikin mamakin mugun halin safwaan...muhseen shima sunso yashiga k'ungiyar da yaji zancen kisa yanuna ah ah bazai shigaba"sai safwaan yasha Alwashin muddin yatona musu Asiri shida Abokinsa dazai kaishi k'ungiyar zasu kashe muhsin d'in"shine yazo Amatsayina na lauyer yasanar mun koda bayan ransa na zama hujja"sbd haka safwaan yawuce iya tunaninka Abokina"Amma insha Allah kaine da nassara"domin Allah ya Aza ka samansa kagane da wuri"karka manta tun muna yara safwaan nada son fafa da nuna burgan shi yana dashi"ga rayuwar bariki daya azawa kansa...doguwar tsuka yaya Aliyu yaja yana fad'in zanyi duk yadda ka buk'ata"Amma indai kan MARYAM ne wlh babu hak'uri ko sassauci tsakanina dashi"daya cutar mun da ita gara ni yacutar dani"zan kuma cigaba da kallonsa naga iya gudun ruwan nasa....kayi hak'uri Abokina ka rage zafin zuciyar nan"Aganina tunda ya gwada zuwa bbu nassara bana zaton zai koma kwatantawa"mubi komai Ahankali"Ayanzun in har mukaji rasuwar mahaifin safwan to lallai ya tabbata ya shiga k'ungiyar Asiri kenan...yaya Aliyu ya mik'e tsaye yana fad'in tabbas zamu saka ido mugani"dg haka yanufi k'ofa yana fad'in ka turomun my Angel ina mota"d'an murmushi brr Ahmed yayi yace"harda sabon suna kuma?"dama can da wannan sunan nake kiranta Acikin zuciyata...be rufe baki ba In'am da tasleem suka fito dg cikin d'akin" in'am tana rik'e da leda ta shopping Ahannun ta"suka had'a ido da me tubarau ya zabga mata harara"ta turo baki tana kauda kanta"duk brr Ahmed na An kare dasu"sallama sukayi da tasleem ta koma ciki"shi kuma brr Ahmed yabiyosu yana fad'in Autar ummi muna godiya yau kinzo mana ziyara ko?"hakane yaya Ahmed k'ilanma koba tare da yaya ba zan dinga zuwa muku"dakin kyauta sbd shidai ba zumunci yakeyi sosai ba"yaya Aliyu najinsu yamusu banza yabud'e motar"In'am ta shiga"shi kuma saida suka gama mgn sannan yashigo cikin motar "bayan sun hau samqn titi in'am ta kallesa tana fad'in yaya kagani Anty tasleem ta bani"kin gode"next week saiki koma zuwa saita baki Abinda yafi wannan ko?"nidai wlh ba haka bane"dan Allah zanzo badan wani Abuba"kuma ni zakaja nace bazanma zoba"d'age kafad'a yayi yace"ke kisa sani"dg haka yayi shiru"ta zaro turarukan tana dubawa masu kyau da tsada dakuma k'amshi me dad'i"kallon turarukan yayi ya d'auke kansa"har cikin ransa yaji dad'in wannan kyauta da Akayima Angel d'insa" amma be nunaba A fuska....yaya k'arfe nawa zaka kaini islamiyar?"kin manta Abinda nace?"shiru tayi tak'i mgn"har suka iso gida bbu me mgn Acikinsu"sai b'ata fuska In'am keyi ta fito dg cikin motar ko godiya bata masa ba"shima haushi ta bashi yafito ya rufe motar ya wuce cikin gidan....a parlourn umma yanufa" tun kafin ya Ida shigowa ciki yaji muryar hjy na masifa tana fad'in"sbd yaron nan beda mutunci yazo yamun dubara ya Amshemun kud'ina "kuma bbu biyan buk'ata"to bari kiji hauwa"bazanyi Asara ba Allah na gani"kodai ki bani dubu biyu ta koki bani goron dubu biyu"ko kuwa nayima iron waya(Abba) ya Ajiye komai yakeyi yazo yabiyani kud'ina.....dan Allah hjy kiyi hak'uri kije zan kira Abdul hakeem d'in yaka maki goron naki...hjy na k'ok'arin mgn yaya Aliyu yashigo parlourn cikin nutsuwa"yahad'e rai sosai"hjy ta tab'e baki tana kallonsa tana fad'in waikai gidan turare ne kake zuwa kullum?"naga idan kashiga parlour na sai Akwana inajin k'amshin turaren ka?"shareta yaya Aliyu yayi yak'i mgn ya zauna yana danna waya"wlh kaji b'urr! ka shigo samgam samgam dakai bbu fara'a kanata wani cin magani"haba zakin fama!"in bakayi sannu ba bbu wacce zatace tana sonka"saidai kayi kwantai Agida in fad'a maka..... d'an murmushi yasaki yana fad'in in bacin Abinki hjy aini inada mata tuni"zan baki ita ku gaisa ma..... k'aryar banza yaushe aka shaida kanada matar?"kadai zauna sulemanu da saifullahi da isma'ila suyi Aure kai kana zaune"kuma wlh dani mutum ke mgn" kamayiwa wannan yaro me manyan kunnuwa mgn yakamun kud'ina kona masa Allah ya isa"tana fad'in hakan ta fita dama Atsaye take"umma ta tab'e baki tana fad'in zai dawo yasameni ai"wanene umma?"Abdul hakeem mana"nasanar masa idan ta kirashi zata Aikesa yamata k'aryar wani uzuri saisu rabu lafiya"girma da Arzik'i ta Aiko kiransa ta bashi kud'i 2k yasiyo mata goro"shine yace"mata kallon ball zaije"to nasan daya fita yana wajen kallon ball d'in"tunda yajima be dawoba"shine tazo tana mitar Abiyata kud'i ko goro.....shikenan zan ganshi"Amma umma kinsan dai ta Aikesa be jeba zata had'ashi da Abba ko?"hakane Amma shima yanzun yasan halinta ai"beyi mgn ba yamik'e tsaye yana kallon wrist watch d'insa yace"umma zanje masjeed kar a Ajiyemun lunch"sbd zakaje gidan k'anwar uwarka maimuna kaci wanda ta zuba maka Asiri ko?"shiru yayi kansa Ak'asa k'irjinsa na bugawa"yana tunanin me ummi ta tsarewa umma Aduniya??bata koma mgn ba ta tashi tabar parlourn"cikin wani yanayi yaya Aliyu yafito da nufin yatafi masjeed yayi Alwalah d'in Acan....saidai yana fitowa ya hango in'am tsaye itada Abdallah Abokin mukhtar suna mgn...kansa yaji yasara damuwar na zamar masa guda biyu"rufe k'ofar get d'in yayi da k'arfi"wanda k'arar yasaka In'am d'ago kanta da sauri suka had'a ido da yaya Aliyu dake k'ok'arin tafiya....gabanta yafad'i dama wajen nafeesa zataje"shine ta fito ta gansu da yaya mukhtar ta tsaya suka gaisa"yaya mukhtar d'in yashige ciki yabarsu"Abdallah na tambayarta sunanta da matakin karatunta??.....sosai in'am ta tsorata da irin kallon da yaya Aliyu ke jifar ta dashi"da sauri ta koma gida duk kuwa yadda Abdallah yaso ya tsaidata"shima daya juya yaga inda take kallo"Aikuwa suka had'a ido da yaya Aliyu"yabishi da mugun kallo ya wuce.....tana shigowa ta sami ummi zaune tana duba hand bag nata taga kud'i masu yawa y'an 1k Aciki"zama gefen ummin tayi tana fad'in ummi! kallonta tayi fuska Ad'aure tace"ina kika sami kud'i?lah hummi yayane yabani da zanje wajen saloon"rok'arsa kikayi kenan?"ah ah wlh"danace masa inada kud'i ma saiya Amshi jakar yasamun kud'in da kansa"kuma dama yabani dubu biyar jiya kud'in lalle"to kin gode dg yanzun karki koma Amsar masa kud'i kina jina?"dato ta Amsa ta Amshi jakar zata shiga d'aki Auwal yashigo da sabon wankansa"yanata d'aure fuska ko kallon In'am beyi ba"kai broth irin wannan zazzafan wanka haka?tsaki yaja yana fad'in ummi kinga dai yaya yamun tsakani da ita Amma tana shiga sabgata?"d'azun kinga Abinda yamun sbd ita?"kamar ummi zatayi dariya tace"kayi hak'uri ka k'yaleta"ke kuma ki shiga hankalinki ki tsaya iya Inda ya Ajiyeki"dariya In'am tayi batace komaiba ta wuce ciki.....har yamma tayi in'am bbu wanda yace"tazo yamik'a ta islamiya"har 4 tayi"ummi tace"taje taje ta hau nafef"tunda yaya sulaiman da yaya yusuf suna kasuwa balle su kaita"kuma bata shiri da Auwal daya mik'a ta kan mashin nasa"har kuka tayi sannan ta tafi islamiyar"koda aka tashi saman nafef ta dawo......wasa wasa kusan 6 days rabon yaya Aliyu da part d'in su in'am kuma itama bata koma ganin shiba"har kuma zuwa gidansu part d'in mommy tayi Amma basu had'uba"gefe guda kuma Abdallah yakamu da soyayyar In'am Acikin zuciyarsa"saidai duk yadda yaso ta kulashi tak'i kulashi d'in"yayinda zuciyar In'am tana jin kewar yaya Aliyu sosai"ta kuma tabbatar kosu yaya sulaiman basu bata irin kulawar dayake bata...
Agefe guda kuma farooq shima yakamu da matsananciyar soyayyar in'am"yaso yazo gidansu yaganta" sady ta nuna masa ba suyin zance ya bari gobe monday"yaje d'aukarta a skul saisu had'u da in'am d'in suyi mgn.....
Ayu yakama lahadi kuma Agobe ne zasu koma skul"kamar yadda yaya Aliyu yace"sai sati na sama"wajen k'arfe 2 na rana"in'am ta fito dg cikin d'akinta ta zauna Agefen ummi" tanata b'ata rai"ke wai lafiya kiketa wani bak'in rai??ummi wai meyasa yau kwana 6 kenan yaya yadena zuwa??"wane yayan?wannan me tubarau d'in mana"ta fad'a tana turo baki"ni kuwa ina zan san dalili in'am?"ko kin masa wani laifi ne?"nifa tun ranar daya kaini saloon yasamu muna mgn da Abokin yaya mukhtar Ak'ofar gida dg ranar kofa ganinsa ban koma yiba"ki kirashi ummi kiji lafiya?"zan kirashi An jima"kije ki goge yunifoam naki"dato ta Amsa tabar parlourn"ummi tayi shiru tana tunani"dama ranta yabata kodai beda lafiya ko kuwa fushi yakeyi da In'am ita kuma a wautarta bata fahimci fushi yakeyi da itaba"to zata nuna mata sunyi waya bbu matsala aiki ne yamasa yawa"itama Aganinta gara yayi baya da In'am sbd mahaifiyarsa.....
Agefe guda kuma farooq shima yakamu da matsananciyar soyayyar in'am"yaso yazo gidansu yaganta" sady ta nuna masa ba suyin zance ya bari gobe monday"yaje d'aukarta a skul saisu had'u da in'am d'in suyi mgn.....
Ayu yakama lahadi kuma Agobe ne zasu koma skul"kamar yadda yaya Aliyu yace"sai sati na sama"wajen k'arfe 2 na rana"in'am ta fito dg cikin d'akinta ta zauna Agefen ummi" tanata b'ata rai"ke wai lafiya kiketa wani bak'in rai??ummi wai meyasa yau kwana 6 kenan yaya yadena zuwa??"wane yayan?wannan me tubarau d'in mana"ta fad'a tana turo baki"ni kuwa ina zan san dalili in'am?"ko kin masa wani laifi ne?"nifa tun ranar daya kaini saloon yasamu muna mgn da Abokin yaya mukhtar Ak'ofar gida dg ranar kofa ganinsa ban koma yiba"ki kirashi ummi kiji lafiya?"zan kirashi An jima"kije ki goge yunifoam naki"dato ta Amsa tabar parlourn"ummi tayi shiru tana tunani"dama ranta yabata kodai beda lafiya ko kuwa fushi yakeyi da In'am ita kuma a wautarta bata fahimci fushi yakeyi da itaba"to zata nuna mata sunyi waya bbu matsala aiki ne yamasa yawa"itama Aganinta gara yayi baya da In'am sbd mahaifiyarsa.....