Sashe 61
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 4 min read
In'am Allah ya shiryeki"cewar yaya sulaiman yana murmushi"yaya Aliyu ya Amsa da Ameen yana harararsu"tuba mukeyi babban yaya tsokanace fa tayi shine wannan sarkin gulman zata fassaramu"cewar yaya sulaiman"In'am ta turo baki suna ida shigowa nafeesa tazo ta rungumeta"kinga yi Ahankali karki kayarmun da ita"cewar yaya Aliyu yana k'ok'arin zama"In'am ta cika nafeesa ta zauna suka gaisa"dandanan nafeesa ta cika gabansu da Abin motsa baki"sunata fira suna kallo har la'asar tayi"mazan suka tafi masjeed bayan yaya Aliyu ya sanarwa In'am dasun dawo zasu wuce gida"suna fita nafeesa tace"sis kinga yadda kikayi kyau da haske kuwa??"kema haka"ban kaiki ba"k'ilan baki gurzuwa wajen yaya ko?"hmm! kedai Ayi dai sha'ani"wlh nasan bekai yaya sulaiman fitinah ba"kullum fa sai yayi ko zaman kirki bana iyawa saina shiga ruwan zafi"zaki saba da An kwana biyu haka naji Ance"yanzun bara nayi sallah kar yaya yadawo yayita jira"dato nafeesa ta Amsa suka tashi suka shige bed room nata....koda yaya Aliyu yadawo gidan su suka fara zuwa"sannan sukaje gidan ummi yabarta can sai bayan magrib yadawo suka koma gida"wanda ummi taji dad'in yadda taga Autar tata tabcanza tana samun kulawa da kwanciyar hankali.
Anata kiraye kirayen sallar isha'i suka iso gida....
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
77&78
........Anata kiraye kirayen sallar isha'i suka iso gida"bayan ya gama parking me tubarau ya dubeta yana fad'in zanje nayi isha'i my Angel"Amma karkiyi wankan ki jirani kinjiko?"to shikenan my Lion Allah yatsare mun kai banda kallon mata"murmushi ya saki yana fad'in gobe monday dake zanje Asibiti duk wacce ta kalle miki ni saiki hukuntata ko?"hutun 11 days ka d'auka kenan?"ta fad'a tana b'ata fuska"sorry bara naje nadawo yanda kikeso Ai haka za'a yi tawan"yafad'a yana murmushi ya fito ya rufe motar"In'am ta wuce shi kuma yafita"bayan tasaka key ta bud'e k'ofar ta maida key d'in ta rufe"kai tsaye bed room d'inta ta nufa"da sallama ta shigo d'akin"ta cire mayafin ta Ajiye gefen bed tare da hand bag nata ta wuce bath room"bata jimaba ta fito ta kabbara sallah"bayan ta idar ta d'auki wayarta ta fito main parlour"Ajiye wayar tayi ta nufi kitchen"fruit salad ta had'a ta zuba k'ank'ara ta d'akko ruwa ta azo samqn tray ta fito"b'ata fuska tayi dataga yaya Aliyu zaune yana canza channel d'in tv"laifin menayi kuma aka b'ata fuska dg ganina?"yafad'a yana kallon ta"to meyasa baka sameni can kitchen d'in ba?"yanzun nashigo fa"na fahimci rigima kawai kikeji yau ko?"shiru tayi ta aza tray d'in samqn center table taje ta haye samqn cinyarsa tana fad'in yaya nidai ka k'ara hutun sati 1 mana"my Angel kenan! nafiki son nakasance dake mu huta muji dad'i"saidai wani aikin ya kora wani"karki manta kusan 10 yrs na b'ata ina karatun likitah"nasamu na gama cikin nassara"kamata yayi nayi Amfani da damata"komai yadda nakeso mu zauna wlh jama'a wani lokacin basu bari"yanzun haka sbd ke na canza time"yanzun sai 8am zan dinga tafiya office"nadawo 4 pm sai kuma wata safiyar"week end kuma bbu Inda zanje ina tare dake"kuma ranar friday da 12 pm tayi nadawo sai 8 nad'an lek'a na dawo mu zaunah"ina fatan zakiyi hak'uri da yanayin Aikina"kuma kinga kema next week zaki koma skul ko??"shikenan yaya Allah yataimaka"ta fad'a zata bar jikinsa"ban yadda har cikin zuci maganar takeba"kodai fushi kikayi my Angel?"nifa Allah banyi fushin komai ba yaya Aliyu"na karb'i uzurinka"to shikenan smile mana y'an matan doctor"murmushin ta saki harda dariya"yaja kumatunta yana fad'in menene aka kamun?"fruit salad ne yaya"nasan kanaso tun muna gida"hakane ummi na yawan had'amun"gama tsarabarki nan"yafad'a yana jawo ledar daya shigo da ita"In'am ta bud'e k'amshin gashashshiyar kaza yadaki hancinta"thank you my Lion"tafad'a tana rungumesa"yayi murmushi bece komaiba"tana nan zaune samqn cinyarsa sukaci komai suka k'oshi"In'am ta gyara wajen tadawo ta kwantar da kanta gefen kafad'arsa"murya can k'asa yace"idan 9 d'in ta ida sai muyi wankan ko?"dato ta Amsa suna kallon arewa 24"can yaya Aliyu yace"my Angel dama yesmeen da mukhtar soyayya sukeyi??"Eh mana"shi kuma yaya seif sady yakeso"d'aure fuska yayi yana fad'in k'anwar farooq??"d'an murmushi tayi ta murd'e masa kunne tana fad'in sarkin kishi miye Abin damuwa??"shi wanda ka tambaya d'in yayi nadamar Abinda yayi tuni"yama Aikota ta bani hak'uri tun time d'in biki"my Angel kin rainani ko?"ah ah wlh yaya"pls karka hana seif soyayya da ita"tab'e baki yayi yana fad'in su suka sani Ai"my Lion tashi ka goya babyn ka"nak'i wayon"to shikenan dama Abinda nace na Amince na fasa"ya b'oye dariyarsa yana fad'in shi Abin bashida suna??"rad'a tayi masa cikin kunne"ya ware ido yana fad'in my Angel yaushe kika fitsare haka?"dariya tayi ta tashi ta zura Aguje yabiyota suka shige bed room d'inta"samqn bed In'am ta fad'a tana fad'in bakai bane ka koyamun"to ki tsaya yanzun ma na koya miki wani abu"yafad'a yana haurowa saman bed d'in"In'am tasaki ihu zata gudu ya fincikota"ta fad'o Ajikinsa ya murgina yana hayewa saman ta....tana k'ok'arin mgn yahad'e bakinsu Awaje guda.....