Sashe 63
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 3 min read
Haka rayuwar taci gaba da wakana"wata ran da dad'i"wata ran Akasin hakan"In'am tun bbu wanda yasan tanada ciki har kowa ya farga"kuma kusan wata guda suke haihuwa da matar yaya isma'il"nafeesa kuwa sai dg baya ta fara laulayin nata"gaba d'aya iyayen suna cikin farin ciki dajin dad'i k'aruwar da suka samu"yayinda hjy yau lafiya gobe babu haka dai ake.....
In'am kuwa cikin saurin fushi yasaka mata da gudun yaya Aliyu"sai yajima be Amshi hakk'insaba"saida rarrashi yake biyan bukatarsa da ita"idan kuma tayi fushi ya rarrashi kayarsa"tun cikin nada 5 month yafara yimata Awo"skul kuma tana zuwa bata fasaba...zubaida kuwa tana gidan hamza bbu laifi hankalinta ya d'an kwanta"kuma maneman idan sun fito bata kulasu sbd tasan ko Anfara zancen Aure sukaji labari zasu gudu"duk idan ta tuna mama gaje ta kashe mahaifinsu sbd tayi dukiya sai tayi kuka kamar ta mutu.....
Ayau yakama juma'atu babbar rana"tun bayan Antashi dg masjeed yaya Aliyu yadawo gidan yake tare da In'am"tana bashi hadin kai sbd yana tausaya mata saiya jima be buk'aci hakk'insa ba"Amma yau yakasa jurewa"gashi cikin yashiga watan haihuwa"shirye shiryen tafiya sukeyi ma london ta haihu can"be kuma sanarwa kowa cs zai sakq Amata ba.....sai Ana ta sallame sallar la'asar sannan yaya Aliyu yabarta"tayi dai kwance itace kawai tasan metakeji"ga gajiya ga cikin nata juyawa ga ciwon mara"haka dai ta d'aure da taimakonsa tayi wanka da sallah"suna zaune bayan sun idar da sallar yaya Aliyu yadubeta yana fad'in muje parlourn na busar miki da gashin" sai muje can lambu kiyi tafiyar ko mintina 30 ne kinyi exercise d'in"girgiza kanta tayi tace"Abarshi yaya bana jin dad'in jikin nawa"gaban yaya Aliyu ya fad'i yace"kodai Abinda mukayi yanzun yasaka natado miki wani ciwo??"girgiza kanta tayi"pls my Angel sanar mun mekikeji kinjiko?"batayi musu ba tasanar masa"wajen ward rope yanufa ya d'akko mata hijab yasa kata mata yace"muje Asibiti nadubaki"bana zaton haihuwa ce sbd saura 2weeks edd naki yacika kuma wasu har wucewa sunayi"kasancewar ko kayan baby dg waje yayi order yaturasu can landon sbd yagane mace zasu Haifa"Amma be sanarwa In'am ba"yana rik'e da hannun ta suka iso parking lot"ya bud'e mata k'ofar yanata yimata sannu"karka damu my Lion ba sosai nakejin ciwon ba"insha Allah yanzun idan nadubaki zai dena"gaba d'aya ke ko duhun da masu ciki keyi bakiyiba my Angel"saidai kin zama y'ar lukuta ko?"d'an murmushi kawai tayi batace komaiba"yashigo cikin motar yaja suka bar gidan.....bayan sun iso Asibitin kai tsaye office nashi suka nufa yafara dubata"saidai lokacin da dr Aliyu ya gama bincikar In'am har nakudarta takai 4cm"tanata fitar da brown d'in ruwa da sperm nasa"dukda dg ita saishine A office d'in saida yaji bbu dad'i"sbd tasan shine yatado mata nak'udar"Ahankali yace"my Angel kiyi hak'uri labour ne harma yayi nisa in sha Allah lafiya zaki haihu"dg baya munje yawan shak'atawa"kayan baby zanyi mgn yau zuwa gobe aturosu"idan kin haihun An siyi wasu nan"yafad'a yana d'aukar wayarsa ya kira dr Amina yasanar mata duk nurses d'in dake cikin labour room su fito zai shigo da madam"yana gama wayar yace"my Angel bara na ams....be Ida mgn ba in'am dake kwance samqn gadon da Akeyin scanning tasaki k'ara"da sauri ya dauketa yafita dg cikin office d'in da ita.....
Mu had'e last page da dare insha Allah
SONE KO K'IYAYYA
79&80
.........