Sashe 30
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 9 min read
Bayan wata 3
Tofa yanzun fa za'a fara zuba love guys Ashirya zafafan comments
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
33&34
*Bayan wata ukku*
tun bayan tafiyar Aliyu k'asar Cairo yaya sulaiman yasiyama nafeesa da In'am waya suka koma hutu"yayinda In'am har yanzun sai jifa jifa take shiga gidansu nafeesa...to itama nafeesar kusan hakan sai yakama take shiga gidansu In'am sbd kunyar ummi "dan yanzun kowa yasan suna son juna itada yaya sulaiman"yanzun sai idan zasuje skul suke had'uwa ko zuwa wata Anguwa"saidai kawai suyi mgn ta chats"kasancewar suna yin wayar suka fara what's app, snapchat, extergram da sauransu....Anan In'am kecin karo da zafafan hausa novels tana karantawa"tuni ta k'ara wayewa da gogewa da kuma kamun kai da Aji"sosai tayi wata irin canzawa"dan yanzun bata wannan surutun kamar da saiya kama take mgn"yayinda maza masoya keta yimata caa"bata kuma cika yawan kula suba"sbd gargad'in da yaya Aliyu yamata.farooq ne kawai suke waya da chats dashi"Ayanzun k'agare yake In'am ta gama skul yaje yanemi ison fara zuwa fira gidansu"dukda dama ta sanar masa karatu zata cigaba datayi SSCE...sau tari In'am na tuna yaya Aliyu"sai taji kamar ta Amshi contact nasa wajen nafeesa" Amma sbd yanzun tana jin kanta Asama ta k'ara zama cikakkiyar budurwa saita basar "tana ganin Ai bema damu da itaba"idan yakama ta had'u da umma tana gaida ita koda bazata Amsaba wannan kenan...Afannin yaya Aliyu kuwa da tunanin In'am yake rayuwa Ak'asar cairo"ko kuma yayita kallon pics nata da vedios d'in dayake yimata bata sani ba"Ahaka yayi wata ukku cikin matuk'ar samun nassara"wanda k'asar basu bari yatafo ba saida suka Amfana dashi da course d'in daya karanta" sbd k'warewarsa Afannin komai daya shafi mata"sunso ya zauna Anan k'asar yana Aiki"shi kuma ya nuna beso yafison yatafo k'asarsa ta haihuwa Nigeria"wanda Ayanzun haka Asibitinsa An sake zuba k'wararrun ma'aikata"daya dawo zai koma d'aukar wasu"sbd duk Abinda ke wakana Acikin Asibitin yana sane da komai ta waya....
A safiyar yau Alhamis misalin k'arfe 12:15 pm"yaya sulaiman yayi parking d'in motarsa A airport d'in mlm Aminu kano"sbd yaya Aliyu yakirashi yazo yanzun ya d'aukesa karkuma yasanarwa kowa yadawo"sbd zaiyi suprise d'in kowa"sadda sulaiman yafito dg cikin motarsa Alokacin fasin jas keta fitowa dg cikin jirgin....cikin nutsuwa yake sakkowa dg matattakalar jirgin"yana sanye da suit bak'ak'e"saidai suit coat d'in ya ratayeta Agefen kafad'ar sa"sai y'ar ciki fara k'al Ajikinsa"ya tsuk'e k'ugunsa da black belt"yadad'e da eye glass bak'i"yanata zuba wani irin fitinan nan k'amshi"yayi kyau da haske"fatar jikinsa ta koma murjewa da gogewa tana shek'i sbd samun hutu da jin dad'in rayuwa"fuskarsa bbu yabo bbu fallasa yashak'i iskar k'asar sa ta haihuwa ya fesar yana jinsa cikin farin ciki sbd nassarar daya samu Akaratun da yayi k'asar Cairo "game da breath cancer"tun kafin ya Ida isowa y'an jarida sukayi masa caa"kasancewar Ansan Inda yaje da kuma course d'in dayaje ya karanta yayi bincike Akai Amatsayinsa na babban likitan mata...bbu wanda yakula yana janye da troley d'in kayansa yanufi wajen sulaiman"dake nufosa yana murmushi yace"yaya Aliyu welcome back! thank you! yafad'a yana sakin d'an tak'aitaccen murmushi"yaya kaga yadda kayi masha Allah?lallai k'asar ta Amsheka k'ilan In'am bazata ganeka ba?"yafad'a yana Amsar troley d'in"yad'auki kusan second 5 kafin yana d'an murmushi yace"uhmm! bana zaton my Angel zatak'i ganeni ko yaya na koma kuwa sulaiman"ina fatan kana sauke Amanarta dana tamk'a mak'a?"yafad'a sadda suke shiga cikin mota...ina saukewa sosai yaya"wata ran kuma na zazzageta sbd y'ar rainin wayo ce"zalin d'inta kake ci kenan?"yafad'a fuska Ad'aure"wlh ba haka bane yaya Aliyu"yanzun ta d'akko wani sabon hali na k'yaliya Ayita yimata mgn tayi banza da mutane sbd taga ta k'ara girma "shiyasa kwanaki danace zan turo maka pic nata kaji shiru ban turoba batama tsaya nayi mata ba"shiru yaya Aliyu yayi yana tunanin my Angel tashi ta koma shiru shiru kamarshi kenan??"k'ilan yanzun ta k'ara girma sosai sbd saura sati 2 bathday nata yazo ta cika 17yrs....da wannan tunanin suka shigo layin nassarawa"yi parking na fita! saika shigarmun da motar gida ka kai mun kayana part nawa ga key"yafad'a yana mik'a masa"yaya sulaiman ya Amsa yana gyara parking d'in"ransa na bashi yaya Aliyu In'am zaije yafara gani sannan yashiga gida"yayi d'an murmushi sbd tuni yasan yaya Aliyu son Autar tasu yakeyi...cikin nutsuwa yafito dg cikin motar tyana k'arewa layin kallo"me d'an kes na nan yana siyar da kati sai masu wucewa jefi jefi cikin manyan motoci na Alfarma"batare dayayi tunanin komai ba yatura get d'in gidan su in'am ya shigo"masu gadi da masu bama flowers ruwa duk suka zagayesa suna mik'o gaisuwa da masa fatan dawowa lafiya"sannan ya wuce cikin gidan..... in'am ce duk'e A parlourn ummi"ta Ajiye plate d'in Awara soyayya da taji k'wai, ga yanke yanke Agefe" sai robar yaji dakakke shima Agefe duk ta Ajiye"ta nufi kitchen sbd ta d'akko ruwa"ummi na kitchen da laure me Aiki suna girkin rana"In'am na sanye da doguwar riga ta kanti kanta bbu d'an kwali ta d'aure dogon gashinta Abaya"wanda ba shida yawa saidai tsawo....kina nufin da ita Awarar kad'ai zaki karya?cewar ummi tana kallonta"b'ata fuska tayi tana fad'in nidai da ita mana ummi"maimakon ki fara shan tea me zafi"turo baki tayi tak'i mgn"ummi nata kallonta tana murmushi batace komaiba"In'am ta d'auki ruwa ta fita dg cikin kitchen d'in.....turuz tayi sbd ganin mutum zaune kan kujera, robar yajin na'a hannunsa"k'amshin turarensa yacika parlourn gaba d'aya....wani irin fad'uwar gaba In'am taji"Atake taji dukta daburce sbd yadda taga yacika wajen"ware fararen idanuwanta tayi sbd ta tabbatar shid'inne??"shi kuwa kallonta yake tayi Acikin bak'in tubarau nasa"yana jin kamar yaje ya mannata da jikinsa"yana mamakin yadda ta k'ara girma da wayo A zuciyarsa"saidai da Alama shagwab'ar ta na nan"yaya Aliyu kaine da gaske?"ta fad'a kanta Ak'asa gaba d'aya tana jin kunyar ta k'araso ciki"sbd gashi bbu d'an kwali samqn kanta"kuma rigar jikinta ta kamata sosai....nine maryam! dama baki dena shan yaji ba?"yafad'a cikin taushin murya yanata kallonta"ita kuma kanta Ak'asa tak'i mgn"Abin mamaki kusan mintina 3 bbu wanda ya koma mgn Acikin su"ita tana tsaye dg gefen kitchen kanta Ak'asa"shi kuma yana zaune kan kujera"can yaya Aliyu ya mik'e tsaye beyi mgn ba ya d'auki robar yajin yanufi k'ofa cikin ta kunsa irin na mazan da suka Amsa sunan su maza..... hararar bayansa da plate d'in Awarar tayi ta koma cikin kitchen d'in"Ajikin ummi ta fad'a tana sakin kukan shagwab'a...lafiya keda baki gajiya da kuka?"ina Aikina kizo ki dameni"zaki cikani koko? halan sa bebbenne yadawo?(Auwal).....duk ummi ta tambaya Ajere tana Aikinta"ba yaya bane ya Amshemun robar yajina yatafi dashi?"wane yayan?"yaya Aliyu mana"ta fad'a cikin k'osawa"yo yadawo ne?"inaga yau yadawo"ni kuma wlh saiya biyani Abuna kuma bazanci Awarar ba tunda ba u yaji..yayi mun daidai"cin yaji kar Allah yasa ki fasa"idan baki ciba saiki jira Agama Abincin rana kici ko?"laure na dariya tace ke Auta duk wahalar soya tan da kikayi ba zaki ciba?"k'in mgn tayi ta fice dg cikin kitchen d'in tana b'ata rai ta koma cikin parlourn ta zauna"hakan yayi daidai da shigowar Anty safiya cikin parlourn"In'am ta Amsa sallamarta ta gaisheta ta maida hankalinta wajen TV tana tunanin" yadawo shine zai fara yimata mugunta bacin Abaya yadena mata haka" yanada kirki...tashi idan kin gama fushin ki siyomun kati MTN can waje"cewar ummi tana zama suka gaisa da Anty safiya"haba nidai yadda na ganta nasan Akwai Abinda Aka yima my doughter"bbu Abinda Aka yimata shirmenta ne kawai "sbd Aliyu ya Amshi yaji da batada Aiki sai shansa shine take wannan Abun"In'am dai batayi mgn ba ta wuce
Ta sako hijab ta Amshi 500 d'in ta fita"tana fitowa k'ofar gidan...yaya Aliyu na fitowa dg cikin gidansu da jallabiya Ajikinsa da Alama masjeed zaije yayi sallar Azahar"saidai bbu glass saman fuskarsa"tana ganinsa ta had'e rai"ta turo baki gaba ta koma ciki da sauri"d'an murmushi yasaki sbd shifa d'azun yad'auka daya fito da roban yajin zata biyosa ta bashi hak'uri"ta haka kawai zai samu suyi fira shine tayi fushi.....my Angel fushi takeyi dani ni Aliyu?"yafad'a yana girgiza kansa yayi gaba"In'am kuwa saida ta daidaici yatafi sannan ta fito ta siyo credit d'in ta koma cikin gidan"ta sami ummi da Anty safiya nacin Awarar suna fira"katin ta mik'a ma ummi ta zauna ta had'e rai"Allah sarki In'am har kin tunamun lokacin da Aliyu ke hak'ura da koma miye nasa naci yatasa miki Agaba kiyita ci"ni kuma ummi?"Eh mana sadda na yayeki da bayan yayenki"zuwa ma yanzun miye na gata Aliyu be miki ba?"tun kina jinjira yakemun rainonki da girmansa"su sulaiman wuce basu iya d'aukar kiba"saidai shi na bashike idan yashigo yayita miki wasa..gsky kam ummi ni shaida ce Akan hakan"danma yana tsoron mahaifiyar sa da k'ilan kamar tsoka d'aya Amiya zai maida in'am sbd SO da kulawar dayake yi mata"cewar Anty safiya"idanfa In'am bata lafiya wlh safiya kamar shine ba shida lafiyar"sbd ita yace likita zai karanta"dan Abaya tana yawan rashin lafiya"Ayita mana jaye jaye ko mayune suka kamata"nida na haifeta bata shak'u daniba kamar yadda ta shak'u da Aliyu"gata na duniya bbu wanda be miki ba"kayan dad'i inhar yanada kud'i zai siyo miki"lokacin da yayi mashin dashi kuke tafiya yawo"idan kuwa yatafi skul kiyita kuka"daya dawo ko gida be tafiya zaizo ya d'aukeki"shak'uwarku dashi ta rage sbd mahaifiyarsa da karatunsa"sai kuma girma dakika fara"yarage sakar miki fuska sbd yana son tarbiyyar ki ta inganta"fad'in kulawar da Aliyu yabaki Arayuwa In'am sunada yawa"wasuma na manta sai idan natuna"Amma ke shashasha har kallon mugu kike masa ko?"ko sulaiman danice na haifeku Atare baya baki kulawar da Aliyu ke baki"shiyasa wlh komai mahaifiyarsa zatayi bana jin zan iya cemasa yadena zuwa gidan nan"yanzun haka yana can k'asar Cairo dubu d'ari biyar yaturoma sulaiman "wai yayimun cefane na dubu d'ari biyu"dubu d'ari ukku yaje da in'am kasuwa shagonsu"ta zab'i laces da Atamba masu tsada kala 7"idan yadawo zai bada mata d'inki"wlh fad'a na din gayi nace karma yatab'a kud'in yabarni da Aliyun yadawo"Ada ko kuka yaga tanayi tana nuna son wani Abu insha Allah zai Aiko mata da Abin duk tsadarsa....wannan gsky ne ummi"Amma kinga ita haushinsa takeji sbd ya Amshe robar yaji....tunda ummi ke bada labarin In'am tayi shiru tana tunani can ta mik'e tsaye ta tafi d'akinta"samqn bed ta fad'a tana sakin kukan da batasan dalili ba"k'asan ranta tana ganin bata kyautaba d'azun data gansa ko gaishesa batayiba"kuma yanzun ta ganshi waje ta gudu"yanzun yaya Aliyu nata yana sonta dama tun tana k'arama??"sai kuma tayi murmushi ta share hawayenta ta tashi ta shiga wanka"bayan ta fito tayi sallah ta shirya cikin jallabiya bak'a me zanen brown da Adon stones"ta yane kanta da mayafin"sosai tayi kyau dukda ba make up tayi ba"wayarta kawai ta d'auka da zura plate shoes tana tunanin kud'in da Akace yaya Aliyu yabada ta zab'i kaya"bata san lokacin da murmushi yasub'uce mata ba"ta fito parlourn"ummi ta bita da kallo itada Anty safiya"ummi zanje wajen nafeesa sai Anjima zan dawo"dan nidai bazanci tuwon shinkafa ba"sai kije can wajen mommynku kici Abinci tunda ba'a miki gwaninta"ta turo baki tak'i mgn ta fita dg cikin parlourn......
yaya Aliyu kuwa yana hanyar zuwa masjeed d'in brr Ahmed yakirashi yasanar masa gashi nan zaizo wajensa"yasanar masa sallah zaiyi su had'u gidansu....bayan An gama sallar yanufi gidan dukda yaso yaje gidan ummi yaga in'am"Amma haka ya wuce yasami motar brr Ahmed fake A parking lot"part d'in mommy yaje ya gaisheta ta masa sannu da zuwa sbd d'azun daya bar gidan ummi part d'in umma yatafi ,ya kuma jima Acan"sadda ya iso part nasa yasami brr Ahmed zaune kan resting chair yana danna waya"d'ago kansa yayi ya kalli Abokin nasa yana fad'in wow me tubarau! mutuniyar kuwa ta ganeka kuwa??"irin wannan canzawa haka "lallai k'asar ta Amsheka"d'an murmushi yaya Aliyu yasaki yana zama Agefensa yace"fushima takeyi dani Abokina"Akanme? sbd na Amshi robar yaji Ahannunta d'azun "laifin kane kenan?"hmm!