Sashe 34
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read
"yarabani da y'ar uwata da itace komai nawa"sbd yasamu tana bani shawara"sannan kaima baka jin maganata Aliyu"saidai ina zaton k'ilan Asiri memuna tayi maka shiyasa"Amma Akan ta bazan maka bakiba saidai Addu'a kawai"shiru yayi yanata saurarenta har ta gama"k'asan ransa yana jin dad'in rabata da Abba yayi da mama gaje"Ahankali cikin ladabi yake fad'in"kiyi hak'uri umma "Abba gaskiya yafad'a miki" tabbas mama gaje bata sonki da Alkhairi sai nan gaba zaki fahimta"Abu na gaba kiyi hak'uri ki zquna d'akinki umma shine rufin Asirinki da namu gaba d'aya"dg k'arshe umma wlh zan miki rantsuwa ummi bata nufarki da sharri"tun yadda kuke Ada to yanzun ma haka ta d'aukeki"mama gaje itace sanadin rusa Amincinku sbd sanadin Auren mommy da Abba yayi"kiyi hak'uri bazan koma shiga gidan ummi ba kamar yadda kika bani umarni"maryam kuma data sanar miki ta ganmu tare"Abba ne ya Aikota kirana....yana kai Aya Azancensa yayi shiru yana tunani"umma kuwa batace komaiba tayi shiru tana nazarin kalaman Aliyu"dg k'arshe yamik'e tsaye yafita kansa nata sarawa sbd damuwa"kai tsaye part nasa yanufa"ya kwanta rigingine samqn 3seeter"tunani yakeyi idan dai yana Nigeria yawuce 3days bega In'am ba shine kawai yasan meya keji?"Amma gashi umma ta koma hanashi zuwa gidansu Ak'aro na biyu"duk yadda yakejin In'am Aransa baya jin zai iya fallasa mata soyayyar sa har ya Aureta"sbd mahaifiyarsa bata sonta"saidai idan son In'am d'in zaiyi Ajalinsa"sbd yanada tabbacin idan yarasata da wuya shima yarayu.....wayarsa ya d'auka yana shiga phone yayi dealing number nata"bugu 3 ta d'auka cikin shagwab'abb'iyar muryarta tana cewa"yaya na jikak'a na gudu ko?"my Angel kenan ai zqn kamaki ko?"nide kana ina yanzun?"ina d'akina"to meye kakeyi Aciki?"tunani nakeyi" dama nazo na canza kayan dakika jik'amun jiki ne"kima sani ni bucket guda zan juye miki"Ai bazan tsayaba yasin"to saina rik'eki Ai"yanzun ke kina ina?"muna parlourn ummi nida nafeesa"ina shi mijin nata?"yafad'a cikin wata iriyar murya"miji kuma yaya?"Eh mana Ai yakusan zama mijinta"uhmm! su suka sani indai yaya sulaiman ne" nide bbu ruwana dasu harda ita"duk Akanme?"to yaya saita dinga goyon bayansa ko?"sai nace mata nima Ai yaya Aliyu nah yana goyon bayana yanzun...wai ita bata yadda ba"d'an murmushi yayi sbd ba k'aramin nishad'i da burgesa takeyi ba idan tana wannan shirmen"ina ummy take?tana kitchen"to fito waje ki sameni Amota nanda mintina 5"dato ta Amsa ta kashe wayar tana hararar nafeesa dake kallonta"nafeesa ta tab'e baki tana fad'in sannu sannu dai komai zai bayyanah Afili"banganeba?"Ai daman badan ki ganeba nafad'a"saidai ki dena gulmar yaya sulaiman kona fad'a masa....Ai my one bama saikin fad'amun ba naji da kunnena"dama tuni nasan gulmata take kaiwa yaya Aliyu"cewar yaya sulaiman yana shigowa cikin parlourn"nafeesa ta sunkuyar da kanta k'asa"in'am ta gallah mata harara tak'i mgn tabar parlourn"wayarta taje d'akinta ta d'akko da wani chiweengum rabi data ragema yaya Aliyu" ta fito dashi rik'e Ahannunta tana murmushi ta fita dg cikin parlourn.....koda ta fito waje"dg can gefe ta hango motar yaya Aliyu daya saka driver yafito"shi yana ciki sbd ya canza kaya"cikin nutsuwa ta nufi gefen motar ta tsaya jikinta na bata baya ciki yana cikin gida "jingina bayanta tayi Ajikin motar tana fara danna wayarta dake hannunta.....yaya Aliyu daya fito dg cikin gidan yabita da kallo tattausan murmushi shimfid'e Asaman fuskarsa"yana sanye da wani lallausan yadi kalar sararin samaniya"wanda colour d'in yayi matuk'ar Amsar fatar jikinsa ya masa kyau sosai"Ahankali cikin sand'a yanufi gefen in'am da waya ta d'auke hankalinta"fisge wayar kawai taji Anyi yana fad'in kamota nan!.....
Atsorace ta ware golden eyes nata taga Ashe shine"turo baki tayi tana sakin kukan shagwab'a"yak'ara matsowa dab da ita ya rik'e hannun ta guda yana fad'in sorry my Angel"nine na tsorataki ko ?baran koma ba kinji ko?"turo baki tayi tak'i mgn kuma bata kallesaba"yayinda k'asan ranta takejin wani iri daya rik'e mata hannun"cikin k'asa da murya yace"my Angel bazaki hak'ura ba?"nidai ka bud'e mun mu shiga na baka Abinka"beyi mgn ba ya saka key yabud'e back sit suka shiga suka rufe"ya kunnah AC"In'am dai kanta Ak'asa tayi shiru"my Angel meyasa bakyaso Aganmu Awaje tare da juna??"bbu komai fa yaya"kinga na canza wasu kayan ko?"zan koma jik'aka tam"da kuwa na miki hukuncin dakike tsoro"uhmm!
Allah yaya ka iya mugunta"ban mance muguntar daka dingamun ba Abaya"ga dukanka da zafi"ta k'are maganar tana mik'a masa chiweengum d'in"ban yardaba shine kawai kikaci"sai a sannan ta d'ago kanta suka had'a ido"da sauri ta maida kanta Ak'asa sbd irin kallon dayake binta dashi"Ahankali tace"shine kawai naci bayan Abincin dana ci"shikenan my Angel na yadda"yak'are maganar yana Amsar chiweengum d'in"yaciresa Aledar yasaka bakinsa"yaya yaushe zaka koma office??"dg gobe Friday in sha Allah"toni waye zai kaini skul?"nine zan kaiki my friend sannan na wuce office"sai yusuf ko sulaiman yaje ya d'akko ku ko?to shikenan yaya"ina tubarau
d'inka?"yana d'aki ban sakaba "A cikin motar nan ma inaga bana rasa wani Aciki"ko kinaso na siya miki na mata?"ah ah yaya"d'aure fuska yayi yace"meyasa idan nace zan miki Abu kike nuna bakyaso??"nidai bbu komai ka yadda dani yaya Aliyu"yanzun zan koma gida"idan naci Abinci zan kawo maka naka ko?
My Angel banda Abinci ai....kai yaya komai nacifa kace ko?"ki bari da isha'i muyi dinner part d'in hjy ko mommy"taff hjy ka mantata ko?"d'an murmushi yasaki yace"taya zan iya manta halinta"tunda nadawo banma lek'oto ba"yanzun kinga biyar ta wuce"kije kiyita Azkhar da lazimi"nima Abinda zanyi kenan bance ki hau online ba"naga last seen naki tun safe"kanta Ak'asa ta Amsa dato"ya karatun islamiya d'in?"Alhamdllh duk mun gama littattafan"befi saura wata 5 Ayayemuba saina koma ta week end kawai"d'an murmushi yayi da yaji ta Ambaci kallamar yaye" sbd saita tuna masa da lokacin da ummi ta yayeta"masha Allah! malama maryam nima saina zo nafara karatun wajenki ko?"yayi maganar yana danna waya"ita kuma tanata kallon sa tana yaba kyawunsa Azuciyarta"wanda Ada sajensa haushi yake bata Amma yanzun burgeta yakeyi" cikin siririyar muryarta tace"ka iya zolaya yaya nice zan koya maka karatu?"idan baki koyamun ba ai zaki koyama yaranki ko?"su waye yarana?"my Angel meyasa kike nunamun baki gane wani zancen wai?"nidai Allah banganeba"tayi managar cikin shagwab'a"d'an murmushi yayi yabud'e k'ofar suka fito"hakan yayi daidai da fitowar Abba dg cikin gidan"da Alama wani waje zaije nan kusa Ak'afa"yabisu da kallon tausayi"yaya Aliyu yayi k'asa da kansa yana sosa k'eya yace"Abba Allah yatsare"Ameen yah Allah"in'am tayi saurin d'ukawa ta gaidashi"ya Amsa yana cewa"mama nah ya paper?"Alhamdllh Abba"to masha Allah"dg haka yayi gaba...cikin taushin muryanshi yace"my Angel zan kiraki da daren "shiru tayi tak'i mgn"menene kuma?"koba yanzun zakije gidan ba?"duk yatambaya yana kallonta "d'ago kanta tayi tak'i kallonsa ta girgiza kanta"kinsan Allah? magana zakimun da wannan d'an bakin naki"idan bazaki iya tafiyaba kuma saina d'aukeki na kaiki har ciki"murmushi tayi ta zura Aguje"saida ta shigo cikin get d'in gidan sannan ta juyo ta masa gwalo ta wuce ciki....yasaki Ajiyar zuciya yana lumshe ido.....horn d'in da yaji yasaka yabud'e lumsassun idanuwansa"yaga motar brr Ahmed ce ke k'ok'arin yin parking"sai kawai ya zauna samqn motar tasa yana danna waya"hakan yayi daidai da brr Ahmed yafito dg cikin motarsa"Angon jego! na'am tuzuru"tab'e baki me tubarau yayi yace" d'an iska"inada mata yanzun ma nace taje gida ta zauna"hmm! matar da bbu sadaki ko?"wlh ina tausayin In'am idan kukayi Aure"sbd Auren tuzuru Akwai Aiki sbd ba k'aramar fitinah ce daku....shiru yayi yana dariya sbd me tubarau daya kawo masa wani punch yagoce"my Angel rainon kayata zanyi idan munyi Aure insha Allah"dukda inajin da kamar wuya hakan yafaru Ahmed"ina son maryam zan iya komai sbd ita"saidai matsalolin cikin gida zasumin katanga da ita"ga damuwar wasu mazan nata kulata..... subahanallahi! hak'uri zakayi Abokina ka maida hankali wajen yin Addu'ar zab'in Alkhairi Awajen ubangiji" da kuma jawota jikinka sosai"yafad'a yana k'ok'arin zama gefensa Asaman motar"brr Ahmed yaja Ajiyar zuciya yace"d'azun muhseen yazo yasameni da wasu maganganu"banji dad'in suba"wai kayi fad'a da safwan kadakesa"meyasa kayi hakan pls?"yaya Aliyu na huci yace"sbd maryam nayi hakan"ya godema Allah daban karya hannun nasaba"wallahil Azim daya dokarmun maryam saina datse masa yatsun hannunsa biyar"marinta fa yaso yayi Ahmed sbd tak'i kulasa"yanata nuna halin dabbacin Agaban jama'a"ni kuma na saita shi"nasan bai wuce yasha wani banzan Alwashi Akaina ba"yajima beyi duk Abinda yaga dama ba"yafad'a yana d'age kafad'a irin ko Ajikinsa d'in nan"kayi hak'uri kasakama zuciyarka ruwan sanyi me tubarau"look Ahmed!