Sashe 31
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 9 min read
Idan nabar maryam zata cutar da kanta nima ta cutar dani sbd shan yajinta"kasan yana ragema mace ni'ima"yayin mu'amalar Aure ta dinga jin zafi...wata dariyar shakkiyanci brr Ahmed yasaki yana fad'in kanada tabbas zaka mallaketa ne??bansaniba"cewar yaya Aliyu yana zabga masa harara...hmm!
yaka mata kadena wani kewaye kewaye da wani tange tange kaja in'am Ajikinka ka cusa mata soyayyar ka azuciyarta "in kuwa kayi wasa kana gani waninka zai mallaketa kai kana zaune"shin fad'uwa kayi idan ka furta kana sonta??ko kuwa mutuwa zakayi da son nata bazaka fad'a ba sbd karta rainaka?"bazaka gane Abinda nake hangowa bane Abokina"shikenan koma dai miye Ashawarance ka jata Ajiki kana cigaba da bata kulawa harta saba sosai dakai ta yadda bazata iya rabuwa dakai ba....shiru yaya Aliyu yayi yana tunani can yasaki Ajiyar zuciya yana fad'in shikenan Abokina zan kwatanta hakan"okay yanzun kataso muje Asibitinka pls" hak'uri zakayi muje dukda nasan baka huta ba" tasleem nacan na kaita ta fara labour idan kayi mgn da kanka zasu kulamun da mata sosai"okay bara na sakq kaya mu wuce"yafad'a yana mik'ewa tsaye ya wuce ciki.....kusan mintina 15 yafito cikin k'ananun kaya harma yafi d'azun yin kyau"duk bayan second 1 saiya tuna In'am"fitowa yayi fuskarsa bbu yabo bbu fallasa yana rufe k'ofar parlourn da key yace"muje naga suwaye wajenta"dato brr Ahmed ya Amsa yana tashi suka tafo Ajere suna mgn game da safwaan"har suka shiga cikin motar brr Ahmed"suna fitowa dg cikin get In'am na fitowa dg gida"pls d'an jira"cewar yaya Aliyu tamkar baya so"brr Ahmed na murmushi yatsaya shi kuma yafita"gabanta yafad'i dataga yaya Aliyu ya fito dg cikin mota"tayi saurin yin k'asa da kanta tana jin kamar ta koma ciki"beyi mgn ba yana dai kallonta ya iso gefenta....kawai taji yakama hannun ta"ta d'ago kanta da sauri suka had'a ido"gira guda yad'aga mata cikin cool voice yace" har yanzun fushin na Amshi yajin ne kikeyi dani?gabanta taji yafad'i tak'i mgn"be koma cewa komai ba yaja hannunta yanufi gefen motar da ita" ya bud'e back sit yana fad'in oya shiga"yaya wajen nafeesa zanje nifa"bara ki bini ba?"yafad'a yana tsareta da ido"tayi k'asa da kanta"tayi shiru ta shiga"yarufe yazagayo ya zauna gefen me zaman banza"Ahankali tace"yaya Ahmed ina wuni?"lafiya qlau In'am yasu ummi?"sula lafiya"dg haka motar ta d'auki shiru"can yaya Aliyu yazuro dogon hannunsa yana fad'in bani wayarki.....
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
35&36
.......shiru In'am tayi k'irjinta na bugawa"dukda tasan bbu wani Abu me muni Acikin wayar Amma meyasa zai Amsa?.....saina k'ara maimaita miki? yafad'a Ahankali yana kallonta"batare data kallesaba kota furta wani Abu ta mik'a masa wayar k'irar spark 10"ya Amsa yana dubawa"kasancewar ta cireta dg key"pic nata ne saman screen d'in wayar tayi tsaye bakin k'ofar shiga parlourn ummi tana dariya har beauty point d'inta yafito aka d'auka"d'an murmushi yasaki yashiga contact nata yana dubawa"duk yawanci sunayen friends d'inta ne"sai yaci karo da sunan *farooq* sosai sunan yatsaya masa Arai"yashiga what's app"sunan farooq yayi searching" saiga chats nasu da in'am"k'irjinsa yabuga! yafara karantawa"dukda yafahimci yaron sonta yakeyi"Amma bata wani kulashi"firan nasu da ita dg tace"uhmm sai ah ah ko taturo emojis ko steaker"d'an jim yayi yana tuna shawaran da brr Ahmed yabashi yanzun"ya tabbatar kuwa muddin beyi Amfani da itaba gayacan wani ya k'wace masa In'am tasa...kasancewarsa jarumi ne! me matuk'ar b'oye yanayinsa koda a fuska ba'a cika gano wani abu Atare dashiba"saidai idan shine yaso hakan"fuskarsa bbu yabo bbu fallasa haka take"number nasa yasaka yakira"Atake number ta tashigo cikin wayarsa"yayi mata seving da *yaya Aliyu nah* shi kuma yayi seving da *my Angel* shidai brr Ahmed na driving d'insa yana tunanin matarsa dake labou"yayinda In'am tayi k'asa da kanta tana wasa da yatsun hannunta"yaya Aliyu na satar kallonta ta cikin madubi"Ahaka suka iso A&M INTERNATIONAL HOSPITAL! bayan brr Ahmed yagama parking suka fito shida dr Aliyu me tubarau"wanda yabi haraban Asibitin da kallo"yana bud'e back sit in'am ta fito cikin nutsuwa tana shagwab'e fuska sbd tafara jin yunwa....y'allabai barka da dawowa ! da fatan ka dawo lafiya?"cewar wasu security dake bakin get suka taso suka kawo gaisuwa"yaya Aliyu ya Amsa A mutunce yana sanar musu su jira zuwa gobe zai tara duk ma'aikatan dake cikin Asibitin yayi meeting dasu"dg haka yadubi kyakykyawar farar fuskar In'am"suka had'a ido"sai yaga tayi masa murmushi tayi k'asa da kanta"matsowa yayi yakama hannunta yana fad'in zo muje ciki tasleem ce zata haihu"kinga Abokina tuni yayi gaba"wayyo Allah"to Allah yasa ta haihu lafiya"ya Amsa da Ameen yanata kallonta suna tafiya cikin nutsuwa"tsayinta iya kafad'arsa"duk wanda ya kallesu saiya koma kallonsu"sbd tsananin kyau da dacewar da sukayi da juna"suna shigowa reception duk wanda besan yadawo ba Anan yasan yadawo"k'ananun y'an mata nurses nata gaishesa da masa sannu da zuwa"hannu kawai yake d'aga musu"yayinda In'am ta tsuke fuska tak'i mgn...kai tsaye labour room d'in suka nufa"sadda suka iso brr Ahmed na fitowa dg ciki"fuskarsa bbu walwala suka had'a ido da dr Aliyu"yaya jikin nata?"sai Ahankali gaskiya"naga nurses biyu ne kanta"nakuma sanar musu bbu k'aton dazai dubamin mata"ka kira wata doctor mace yanzun pls"wlh tana jin jiki"Anty ma tana ciki(k'anwar mahaifiyar tasleem)"Ayya Allah ya sauketa lafiya"cewar In'am cikin tausayawa"yaya Aliyu kuwa beyi mgn ba yazaro wayarsa" ya kira dr marwaan"yana d'agawa yace"ina doctor Amina??"koma miye takeyi nanda mintina 5 ina son ganinta labour room zata duba matar Abokina "yana fad'in hakan yakashe wayar yana sakata Aljihu"yayinda wayar In'am ke rik'e A gudan hannunsa"karka damu in sha Allah lafiya zata sauka"ga doctor Amina nan zata zo"Amma karka koma shiga pls"dato brr Ahmed ya Amsa yana dafe kansa"yaya Aliyu ya kalli in'am yaga tayi shiru Alamar tunani takeyi.....matsowa dab da ita yayi yaja tsinin karan hancinta har jikinsu na gugar juna"tana jin hucin numfashinsa"k'irjinta yabuga duk taji kunya"batayi dai mgn ba"dr maryam tunanin me kikeyi??da d'an murmushi tace"kai yaya nice dr kuma?"Eh mana tunda yayanki doctor ne"kuma kina sha'awar zama nurse harda zakiyi ma kanki Allura"kinga kema wata ran zaki iya zama doctor ko?....kai yaya nama fasa fa"ah ah maganar farko da ita Ake Amfani dakun gama exams skul of nursing zan sakaki"shikenan zanyi tunda nima sbd ni
kazama likita....sai kuma tayi shiru"shi kuwa ido yatsurama d'an bakinta yana kallon yana tunanin waye yabata wannan labarin???"Assalamu Alaikum doctor sannunku"cewar dr Amina"batare daya Amsa ko kallonta ba murya Adake yace"pls ki shiga ciki Akwai me labour ki dubata yadda yaka mata" dato ta Amsa ta wuce ciki tanata kallon In'am da hannunta guda ke cikin na yaya Aliyu"murya can k'asa yace"my Angel waye yabaki labarin Abinda ya wuce??"nice keda wannan sunan yaya ?"Eh mana ko bakyaso nadena ?"shiru tayi batace komaiba"yacika hannunta yana fad'in kije office nawa ki zauna karki gaji da tsayuwa....nanma shiru tayi sbd ganin ga brr Ahmed Atsaye dukda shi hankalinsa ba wajensu yakeba....wayar In'am dake hannunsa tayi ringing"gabanta yafad'i tana Addu'ar Allah yasa ba farooq bane"saidai Addu'ar ta bata karb'uba sbd shid'in ne"yaya Aliyu ya d'aure fuska yana duba screen d'in wayar yayi rejecting d'in kiran"ya d'ago zai kalleta"tayi saurin yin k'asa da kanta"hakan yayi daidai da fitowar dr Amina tana fad'in Alhamdllh! ta sauka lafiya An sami baby boy"Alhamdllh yah Allah"cewar brr Ahmed yana washe baki "yaya Aliyu na d'an murmushi yace"congratulation Abokina"Allah yaraya mana"yafad'a suna rungume juna"In'am tayi murmushi tana fad'in nayi d'a yaya"hakane my Angel kinyi da"yanzun idan an gama gyara babyn da uwar saiku kaisu d'akin hutu room 8"dato dr Amina ta Amsa ta koma ciki"yaya Aliyu yace"Abokina bara naje da ita office ta zauna ta huta"dato brr Ahmed ya Amsa yana kara wayarsa Akunne"In'am kuwa bata koma mgn ba suka jera Atare suna tafiya"cikin muryar shagwab'a tace"yaya nika maidani gida"tamkar me ciwon kin mgn yace"sbd me?"yafad'a yana had'e rai"shiru tayi"yatab'e baki cikin shan k'amshi da basarwa yace"wato kinaso ki tafi kije kiyi waya da wani banza wai farooq ko?to yayi kyau"wayyo Allah yaya "wlh ni ba haka bane"yunwa fa nakeji"ko break fast banyiba"d'an sassauta murya yayi yana fad'in har yanzun baki dena gaba da Abinci ba?"shi wannan Abin dana gani zakici da yaji meyasa baki ciba??"turo baki tayi tace"fasa ci nayi Ai sbd bbu yaji bazaiyi dad'i ba"kallonta yayi lokacin da suka iso bakin office nasa"cikin taushin murya yace"kinsan illar yawan shan yaji ga y'a mace kuwa??wato duk fushin na Amshe yajin yasaka d'azun kina ganina kika gudu ko?"bafa haka bane"to menene?"ba kunya najiba"murmushi yasub'uce masaba har fararen jerarrun hakoransa suka bayyana"In'am ta bishi da kallo yana tura k'ofar office d'in suka shiga"Aranta tace"yaya yanada kyau sosai"zama sukayi kan sofa"yaya Aliyu fuskarsa Asake yace"bana so kina jin kunyata my Angel"ko kin manta Abaya idan nace miki dani da ummi da Alh wa kikafi so saiki ce kai nafi so *yaya ayunah* sosai In'am taji kunya tayita murmushi"tana ganin Abin kamar a mafarki"wai yaya Aliyu ne haka yake biye mata....yanzun fad'amun me kikeso kici?"bana son kina zama da yunwa"nima dai banyi lunch ba gashi har ukku saura ko?"yafad'a yana kallon wayarta dake ringing"tsaki yaja yana d'aure fuska yace"wanene farooq?"miye matsayinsa Awajenki?"yafad'a yana tsareta da ido"kanta Ak'asa tace"yayan k'awarmu ne sady"soyayya kukeyi dashi kenan sbd Aure kikeso ba karatu ba"??tunda dama dazun kin fad'amun kin fasa shiga skul of nursing ko?"is good maryam kiyi yadda kike so kinji?"dama Ai kullum burunki shine ki b'atamun rai ki sani Adamuwa......iya nan yatsaya sbd be saba da doguwar magana ba"saima k'ok'arin tashi tsaye yayi"in'am kuwa gaba d'aya duk sai taji bataji dad'in yadda yamata irin wannan shaidar ba....hawaye ne suka wanke mata fuska"cikin sanyi murya tace"yaya! cak yatsaya Amma be juyoba"wlh yaya ni bbu wata soyayyar sa Araina shine kad'ai ke shirmensa"ina kulasane sbd bbu dad'i wulak'anci"kuma k'anwar sa k'awarmuce"bayan haka ni bbu wani Abu a raina game dashi...juyowa yayi har idanuwansa sunyi d'an ja"dandai da glass ba'a gani"dg yau na hanaki waya dashi"idan ya tambaya kice nine nan na hana"idan kuwa kikayi waya dashi saina gane dg ranar zan raba duk wata Abotarmu dake" kai yaya dama nima ai banida wata k'awa ko?"kinaso na zama babban Abokinki?"nok'e kafard'arta tayi tace" ba fushi kayi dani ba zaka fita ka barni? kuma kasaka nayi kuka...laifin kine my Angel ?"yafad'a yana zama gefenta ya mik'a mata k'aramin d'an yatsansa yana fad'in mu kullah dg yau"da Alk'awarin bazaki b'oyemun komai nakeso na sani idan naso nasani game dake ba"nima haka"kuma komai kika samu zakici zaki raba nidake "nima haka"???kai yaya harda y'ar raba daidai kuma?yayi d'an murmushi yana kallonta"yasaka yatsunsa biyu yashare maya hawayenta "saidai ita tak'i kallonsa"yanzun bazamu k'ullah ba?"shikenan mu k'ullah idan kuma kamun laifi zance na fasa"ta fad'a cikin yarinta"yace"to nima haka"batayi mgn ba ta had'a k'aramin yatsanta da nashi suka kullah"sai kuma suka kalli cikin idon juna"Atare suka saki murmushi"ya mik'a mata wayar ta yazaro tashi yakira driver nasa" yasanar masa yakawo masa motarsa yana Asibitin sa....bayan yagama wayar yace"my Angel ummi kartafa neme ki?