← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 55 OF 65

Sashe 55

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read

Ajiyar zuciya yasaki yana fad'in MARYAM ta ALIYU me Abin mamaki"har kullum idan kinyi wasu Abubuwan sai nayi mamaki sbd wayonki yafi shekarunki"inaso na zama komai naki maryam"kamar yadda kece komai nawa"karki damu bazan miki komai ba my sweet baby"Abinda nakeso shine ki rik'e mana sirrinmu"koda matsala muka samu dan Allah karki sanarwa ummi kinjiko my Angel??"insha Allah yaya Aliyu zaka sameni meyin duk Abinda kakeso"yauwa my baby love"yanzun batun kunyar fa??"dariya In'am ta kamayi"wato dariyama na baki ko?"to Ai kaine da Abin dariya yaya"katashi kaje kayi wankan ko?"ta k'are maganar tana shafa gashin dake kwance Ak'irjinsa"cikin jin dad'in yadda tasake dashi yace"inaso nayi wankan Amma banki mun tabbata A hakaba "yanzun kunyar nan tawa dakikeji itace damuwar"daga ganina babu riga duk kin tsorata to inaga mun.....saurin rufe masa baki tayi da tafin hannunta"ya cije hannun yana dariya"ta d'ago kanta tana yarfe hannun nata"wanda hakan yabama nashanunta damar girgizawa"me tubarau yayi wuf yakai musu wata iriyar cafka kamar bbu gobe.....washhh! wlh da zafi yaya"dan Allah kamun Ahankali"zan tsaya nace"ta k'are maganar cikin shagwab'a tana ture masa kansa"be janyeba saidai ya sassauta mata"ta lumshe idanuwanta tana shafa suman kansa suna maida numfashi Atare"yayinda hannayensa ke yawo A sassan jikinta"yana jin Azuciyarsa in bacin wasu dalilai masu k'arfi da yau d'in nan ya Angonce"my Angel kin gaji ko?"yafad'a murya can k'asa yana k'ok'arin kissing nata"batayi mgn ba ta girgiza masa kanta"hakan yabashi damar tura mata harshensa cikin bakinta"kunya tasaka takasa tsotsar masa saima ta rufe fuskarta"yaya Aliyu kuwa zazzafan romance yadinga Aika mata dashi me kashe jiki"ita dai tayi lamo sbd kunya"sai wajen 12am ya barta"wanda shidai yasan comparm sai yayi wankan wajibi"d'aga ta yayi ta saki nishi dan jikinta har yafara ciwo"ya tsareta da firgitattun idanuwansa yana Aikin kallonta "Aransa yana yiwa Allah godiya daya bashi ita"In'am kuwa rigarta ta raruma ta b'oye jikinta"Ahankali yace"my Angel zamu b'ata dake fa"sakkowa zakiyi muje muyi wanka" nidai harda wankan wajibi zanyi kema harda shi zakiyi???"Akunyace ta girgiza masa kanta"tana mamakin meyasa baya jin kunyarta wai?"bece komaiba yanufi gefen ward ya bud'e ya d'akko fararen towel sabbi guda 2"guda ya d'auka ya d'aura iya k'ugunsa sannan yazare boxer d'in"ya d'ago kansa ya hango In'am zaune ta sunkuyar da kanta Ak'asa tana tunanin yanzun wai da gske tare zasuyi wankan,bazaiji kunyar tub'ewa Agabanta ba??"my Angel miye Amfanin wannan tunanin? idan sbd nine zanyi wankan Anan"sai kije d'akin ki kiyi naki zan jiraki"kanta Ak'asa tace"bafa haka bane yaya"ni tsoron shiga bath room da dare irin haka nakeyi har 12 tayi fa"kuma ni nayi wanka tun d'azun"baza kiyi fitsari ba?"uhmm"okay"yafad'a ya juya ya maida towel d'in ya d'akko wata y'ar ficikar rigar bacci sabuwa dal cikin ledar ta"tsayinta iya rabin cinya"hannun vest gareta gata sharara take"gefen d'in ya nufa yana fad'in gashi ita nake so ki samun, kuma karki saka bra"batare data kallesaba kanta Ak'asa ta Amsa dato"yayi murmushi kawai yanufi bathroom d'in"In'am ta saki nauyayyar Ajiyar zuciya ta d'auki rigar ta cireta dg cikin ledarta"d'an zaro ido tayi tana fad'in gaskiya baza'a yi wannan kayan kunyar daniba"ta k'are maganar tana sauka dg samqn bed d'in ta fita dg cikin d'akin tana rik'e da rigar"kai tsaye down stairs ta sakko ta shige had'add'en bed room nata"wanda yaji royel furniture na dubai masu masifar tsada"gudan bed room d'in kuma furniture ne na nigeria"ward rope ta bud'e ta duba cikin kayanta na sawa da Aka jera ta lalubo hula tasaka ta shige bayi.....hamdala tayi lokacin dataga Abinda yafito mata"tsarki kawai tayi sbd tasan bbu wani wankan da zatayi"bayan ta fito ta cire kayan jikinta ta ninke sannan ta saka rigar baccin"ta matsa jikin mirror ta kalli kanta"ba k'aramin kyau rigar ta mata ba"sai tayi kamar baturiya"saidai gaba d'aya bayanta Abud'e yake"wajen k'irjin kuma net ne"ga nashanunta zahiri Ana gani"sannan wajen k'ugun robber ne"ta kamata sosai dai ta fiddo mata komai na jikinta"nidai Allah bazan iyaba"yaya Aliyu bayajin mgn dazai bani yace nasakata"ta fad'a cikin shagwab'a"sai kuma tayi shiru data tuna nasihar da Anty safiya tayi mata wajen cewa"In'am ki kasance me k'ok'arin ganin kin burge mijinki da iya d'aukar dressing" musammun da dare dg ke saishi ne kawai Agida"koda Akwai yaranku sunyi bacci time d'in" karki yadda yadinga ganin matan waje na burgesa"balle likitane shi kuma fannin mata yakaranta"sosai taji k'arfin gwiwar zuwa yaganta da kayan"saidai k'asan zuciyarta kunyace"da'acema ta saka bra da d'an sauk'i"gashinta dake fake ta kwance ta sakeshi gadon bayanta"ta rik'e bant d'in A tsakkiyar hannunta ta fita dg cikin d'akin sbd kar yaya Aliyu yayi zaton guduwa tayi....tana shigowa cikin d'akin yana fitowa dg cikin bath room d'in"kasa maida k'ofar yayi ya rufe"yatsareta da manyan idanuwansa yana kallon ta da furta masha Allah! sbd ba k'aramin kyau da haskata yaga kayan sunyiba"kallon fa?"my Angel kamar bakeba nagani pls kece?"yafad'a yana murza ido yarufe k'ofar toilet d'in"In'am kuwa murmushi yasub'uce mata ta kauda kanta tana fad'in kai yaya Abinda banyi wani kyau ba?wlh kinyi kyau sosai baby nah"gsky na iya zaben kaya"zamuje ki koma zab'ar wasuma dg baya"dan dama irin wa'annan nace bazan sakasu cikin lefe ba ace banida kunya ko?"to dama kai menene yaya Aliyu?"hmm !

Ai bakiga komai ba sai nan gaba zakice banida kunya my Angel"yanzun kizo na duba yadda kayan suka miki koni nazo"?nok'e kafard'arta tayi tana sakin kukan shagwab'a"ya lumshe ido ya bud'e ya nufeta"ta juya masa baya"ta kwantar da kanta ajikin bango.....saidai kawai taji yaya Aliyu ya Aza gefen fuskarsa me sanyin ruwa Atsakkiyar bayanta yana kissing da shafawa"yayinda ya manna k'ugunsa asaman mazaunanta"yana sakin wani irin numfashi me hucin zafi zafi"k'ok'arin juyowa takeyi yak'i bata damar hakan"saima yamata zobe da hannayensa....shagwab'e fuskatayi tana cewa"wayyo yaya darefa yayi ka barni na kwanta pls"my Angel kecefa kika tsokanoni ga kuma shagwab'ar ki dake tayarmun da hankali kina mun ko?"ya k'are maganar yana juyota yana kissing gefen wuyanta"ta rufe ido zuciyarta na bugawa"yasaki d'an guntun murmushi yaja hannunta yana fad'in zoki kwanta bara na sakq boxer saina miki Addu'a"batayi mgn ba ta hau samqn bed d'in"shi kuma ya nufi gaban dressing mirror"turaruka yashafa"sannan ya fiddo sabon boxer yasaka"yarataye towel d'in Ajikin k'ofar d'akin"kafin yafita dg cikin d'akin"down stairs yasakko yakashe hasken ko ina"sannan ya dawo d'akin" kasancewar me gadi yarufe gidan tun d'azun"In'am kuwa Atsakkiyar bed d'in tayi kwanciyarta bayan ta d'aure gashinta ta lumshe ido"tana jin motsinsa tayi kamar tana bacci"sai bayan yakashe hasken d'akin ya hauro samqn bed d'in"gabanta yafad'i sbd rashin sabo"bema kwantaba"yayi zaune saitinta yana karanto Addu'ar neman tsari yana tofa mata yana shafe mata jikinta"sannan yafara yimata tausa....cikin k'ank'anin lokaci bacci me dad'i yayi Awon gaba da ita"kasancewar Agajiye take"yaya Aliyu kuwa murmushi yasaki yana fad'in my rigimammiya sai kuma Allah yatashemu lafiya"yafad'a yana Aza kansa samqn pillow d'in data Aza kanta"yayi Addu'a yasaka hannunsa yazagaye cikinta"be jima ba shima bacci yayi Awon gaba dashi.....
washe gari misalin
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
71&72
.......washe gari misalin k'arfe 6:48 am in'am ta bud'e idanuwanta tana hamma"idanuwanta basu sauka ko inaba sai Akan kyakykyawar fuskarsa yanata baccinsa cikin nishad'i"ta tsaresa da ido"Aranta tace"masha Allah yaya Aliyu nah yanada kyau sosai"sai kallon sallayarsa dake tsakkiyar goshinsa datayi bak'i gwanin burgewa"yayinda eyes lashes nasa sunyi wara wara kamar an zanasu"kamar taja karan hancinsa haka taji, sai kuma ta fasa ta turo d'an bakinta"sai kuma tabi rigar jikinta da kallo" taga rigar dukta tattare duk cinyoyinta sun fito"tana samqn jikin yaya Aliyu yamata zobe da hannayensa"cikin bacci nadawo jikinsa kenan??"....k'warai kuwa my heart beat! yafad'a cikin tattausan muryanshi me dad'in Amo"In'am tayi saurin b'oye fuskarta Ajikinsa tana murmushi"irin wannan good morning d'in zan samu my Angel?"na rigaki farkawa sai nayi kamar ina bacci...bbu kyau dai lab'e ni Allah bbu ruwana dakai"ta fad'a cikin kukan shagwab'a tanata shure shure Ajikinsa"baki rabuwa da abin dariya tawan"lab'e shine ka tsaya kaji zancen wasu mutane"to shima wannan duk shine tunda ka nuna kana bacci ko?"ta fad'a tana sakar masa mintsini Asaman cinyarsa"ina godiya Amma saina rama bayan munyi sallah"ko minti 3 banyi da tashiba kemafa zuciyarki ta tayar dake sbd gwaninki yatashi"shine na lumshe ido naga yaya zakiyi?"wai dama baki tab'a tsayawaba kika k'aremun kallo sai yau??"kukan shagwab'a tasaka"yana dariya yace"nayi shiru"tashi muje muyi fitsari da Alwalah"yafad'a yana janye hannunsa dg ruk'on daya mata"shiru tayi ta kasa mgn dan wata iriyar matsananciyar kunyarsa takeji"batare data kallesaba tafara k'ok'arin sauka dg samqn bed d'in"yaya Aliyu yayi murmushi yana binta da kallo sbd jikinsa yabashi guduwa zatayi....saidai bai gama wannan tunanin ba yaji motsin ta bud'e k'ofar"kafin ya kalli k'ofar harta fice dg cikin d'akin"ya girgiza kansa yana sauka dg samqn bed d'in yashiga bath room"be jima ba yafito yayi sallarsa"bayan yagama yayi karatun Alk'ur'ani me girma da Azkhar"sannan wajen bakwai da rabi yatashi ya cire sabuwar jallabiyar jikinsa ya kwanta yana tunanin meyasa in'am tak'i dawowa??"kamar yabita Amma bayaso yana takurata saiya hak'ura ya kwanta rigingine yaumshe ido sanyin AC dana fanka na bugunsa.....
Chapter 55 · 0% Book details