Sashe 39
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
In'am kuwa k'irjinta ne yabuga data gansa"tamasa kallon second 5 ta d'auke kanta"Aranta tana yaba baiwar kyawun halittarsa"zare eye glass d'in yayi yana kallonsu"nafeesa na daga gaba in'am na gefenta"suna isowa nafeesa ta wuce cikin parlourn"In'am ta saci kallon sa suka had'a ido"wani iri taji tana mamakin meyasa idanuwansa sukayi jajir?"my Angel irin wannan gayu da kikayi duk dan sbd zuwa ganin babyn ne?"d'an murmushi tayi ta gyad'a masa kanta"sai kuma ta russunah ta gaishesa"ya Amsa cike da kulawa yana fad'in tashi to Abani Abinda aka Ajiyemun"d'an turo baki tayi tace"shine d'azun ka kashe wayar ko?"sorry my Angel mutuwa tayi sbd banida chargy"sai sannan nasaka"yanzun dazan fito na cire"yafad'a yana Amsar food flux d'in datake mik'o masa"ya Amsa yanata kallonta"Ahankali yace"kinyi kyau sosai fa"kaima haka yaya"nida bakima tab'a cewa nayi kyau ba"kuma kina jin dad'i idan bani nigeria"banda fa yanzun yaya Adane"hmm ! ko Ada baki fahimceni daidai bane"yanzun muje ciki nayi break fast"sai muje na rakaki ki koma ganin baby"sai muje gidan zoo sannan mu dawo gida ko?"kanta ta gyad'a masa"beyi mgn ba ya murd'a handle d'in k'ofar suka shiga cikin parlourn"nafeesa ce kawai zaune tana chats da yaya sulaiman"In'am ta zauna Agefen kujera"yayinda yaya Aliyu ya wuce dining Area....bayan ya zauna yayi shiru yana danna waya"In'am dake kallonsa ta taso tana fad'in yaya bara na had'a maka tea ko?"kin kyauta my Angel"yafad'a fuska Asake"sbd yaji dad'in hakan har ransa"yasan insha Allah inhar ta zama tashi zasuyi zaman jin dad'i da kulawa da juna....yana wannan tunanin ta turo cup d'in tea d'in gabansa"ta bud'e food flux d'in"sinasir ce da miyar kan rago"ta zuba masa komai"shi kuma yana binta da kallon k'asan ido harta gama"Ahankali tace"bissimilah yaya"bara naje mu gaisa da mommy kafin ka gama"to shikenan"dg haka ta baro dining Area d'in ta nufi d'akin mommy"bata jimaba ta dawo ta zauna tana labartawa nafeesa Abinda yafaru jiya tsakaninta da farooq....kinyi k'arfin halin iya dubar namiji kamarsa ki maresa In'am"yanzun to idan yaya baya nan?"kinsan dai kafin kiyi mgn masu gadi suji shima yamiki Abinda yaga dama"saidai gsky be kyau taba"tuni naso ki sanar masa yayi hak'uri sbd karya saki sosai Azuciyarsa"saidai jibi monday idan munje skul saddy tamana zancensa wlh tass zamuyi mata"yo Ai dama Abinda nayi tunani kenan"In'am kenan ki dena b'oyemun kuna soyayya keda yaya....zaro ido In'am tayi k'irjinta na bugawa tace"soyayya kuma nafee??"harara ta gallah mata tana fad'in karki d'aukeni k'aramar yarinya mana"wlh nida yaya kawai mutuncine bbu soyayya"Allah ko?"to wata ran zaku farka dg baccin soyayya sai kuyi soyayyar gaskiya ta zahiri"shiru In'am tayi tana nazarin kalaman nafeesa"bata An karaba taji muryarsa yana fad'in tashi muje"batace komaiba ta mik'e tsaye tana rataye jakarta Agefen kafad'ar ta cikin nutsuwa ta biyosa Abaya"nafeesa ta bisu da kallon burgewa tana fad'in Allah yatsare hanya.....saida suka fito dg cikin parlourn sannan suka jera Anutse suna tafiya"In'am na tunanin kalaman nafeesa na k'arshe"sai kawai taji murmushi yasub'uce mata"yaya Aliyu da yana satar kallonta shima yayi murmushin yana fad'in my Angel murmushin me Akeyi?"tunawafa nayi saura 10days bathday d'ina"sai yau kika tuna?"kinga ni kuwa tuni na tuna"Amma ni kinsan yaushe ne ranar bathday d'ina??ya fad'a sadda suke isowa parking lot"gasky na manta fa....oh my Angel kamar dama irin kin sani d'in nan ko?"nasani mana yaya"Ai nasami labari ko?"sai bayan sun shiga cikin motar yace"labarin me kika samu fad'amun naji?"nidai kafara fad'amun yaushe ne ranar bathday naka?ta fad'a cikin shagwab'a tana turo baki tana kallonsa....dafe kansa yayi yana fad'in Ahhh!lafiya yaya?"kaina ke ciwo my Angel"kamar zatayi kuka tace"Ayya sannu! to mu koma gida tunda baka lafiya ko?"ba sosai bane nasha magani ai"kinga dakin iya driving d'in saina baki kiyi ko?"hakane yaya kuma ina son naga ina driving"insha Allah zan fara koya miki next week"d'an murmushin jin dad'i tayi batace komaiba"shi kuma yana driving nasa yana tunanin yamata wayo sbd tadena wannan shagwab'ar data zamar mata jiki"wanda idan tana masa yake rasa nutsuwarsa"suna fira sama sama har suka iso gidan brr Ahmed"dg wajen get yayi parking "ta glass ya hango brr Ahmed tsaye k'ofar gidan shida wani saurayi suna mgn"ga mota Agefensu"d'aure fuska yayi yana fad'in bance kiyi musu mgn ba idan mun fita" ki shiga ciki kawai"nasan zamu shigo dashi saiku gaisa"kanta Ak'asa tace"to kawai"Amma Aranta tana mamakin meyasa yayi hakan??......
Atare suka fito dg cikin motar"yaya Aliyu ya d'aure fuska bayan yayi lock d'in motar suka jero suna tafowa.....brr Ahmed na murmushi yabisu da kallo yana fad'in yau munada babbar bak'uwa"muddansir dake tsaye gefe yatsare In'am da ido yana kallo kamar TV"hatta brr Ahmed saida yalura"yakuma dubi dr Aliyu yaga yadda ya had'e girar sama data k'asa bbu fara'a ko kad'an samqn fuskarsa.....masha Allah! ranki yadad'e sannu da zuwa!
Cewar muddansir yana murmushi idanuwansa k'yam kan In'am"kasa mgn In'am tayi sbd irin yadda taga yaya Aliyu ya d'aure fuska"batace komaiba ta wuce ciki da sauri"muddansir na murmushi yanufi get"brr Ahmed ya rik'e masa hannu fuska bbu walwala yace"meye haka muddansir ina zakaje??wata doguwar tsuka yaya Aliyu yaja yana fad'in Ahmed idan bakada lokacina zan iya tafiya....nina isa Abokina"sai sannan muddansir ya lura da yaya Aliyu da irin yadda fuskarsa take d'aure dukda yasaka glass"Abokina barka da zuwa"yauwa ya kwanan baby?"Alhmdllh"ka shiga ciki bbu kowa ita kad'ai ce"kasan yamma batayiba bbu mutane"dr Aliyu beyi mgn ba yanufi cikin gidan.....brr Ahmed ya kalli muddansir yana d'aure fuska"karka ce komai barrister! wlh yarinyar nan tamun"irin wannan kyau kamar Aljannah?.....ka iya bakinka muddansir"wannan Abokina ne tun primary skul muke tare har zuwa yanzun" sanadin ka bazan bari mu sab'a dashi ba"wannan yarinya daka gansu tare shine zai Aureta in sha Allah"bakaga tare suke ba?"tab'e baki yayi yana fad'in ban lura ba"okay yanzun ka lura ai ko?"dr Aliyu yafika izzah da gadara"yafika iko da matsayi"yanada kud'in dazai iya rufeka har k'arshen numfashinka bazaka fito ba.... sbd haka karka ja dashi yanada bak'ar zuciya"kan wannan yarinyar wlh bbu Abinda bazai iyaba"d'an murmushi muddansir yayi yace"bbu komai Allah ya had'a kowa da rabonsa"na fahimci kafison Abokin naka bisaga ni d'an uwanka na jini"karma kayi wannan zaton gaskiya na fad'a maka"shikenan muje ciki naga babyn"ka bari kosu d'an fito mana....cikin k'ank'ance ido muddansir yace"inhar sai sun fito na fasa shiga"ina ruwana da ita yarinyar idan dan sbd ita kake haka?"tunda tanada wanda zata Aura Ai shikenan"yafad'a yana nufar ciki"brr Ahmed yabiyosu Abaya"Atare suka shigo cikin parlourn shida muddansir d'in....."Atake fara'ar dake samqn fuskar dr Aliyu me tubarau ta b'ace bat"brr Ahmed kuwa kamar yayi dariya sbd yana Lura dashi"ya fahimci Abokin nasa nada kishi natashin hankali....yaya Ahmed ina kwana??"lafiya qlau"yasu ummi?suna lafiya..... mik'ewa tsaye yaya Aliyu yayi sbd ba k'aramin haushi yajiba da In'am tayi mgn muddansir yaji muryar ta"wanda muddansir d'in ma ko kallon Inda take beyiba hankalinsa na wajen tasleem dake zaune rik'e da babyn suna gaisawa"In'am na ganin ya mik'e tsaye ya fita beyi mgn itama ta mik'e tsaye ta fita batare datace komai ba...."yaya ! yaya!! banza yamata"yafita dg cikin get d'in"gabanta yafad'i Afili tace"nashiga ukku"da sauri tabiyo bayansa"sadda ta fito wajen harma yashiga mota"k'arasowa tayi zata bud'e gidan gaba ta shiga tajita Arufe" ya zuge glass d'in motar"yana fad'in kije wanda kikayi mgn sbd yaji muryar ki shiya maidoki gida"yana fad'in hakan yazuge glass d'in motar"hakan yayi daidai da fitowar brr Ahmed"saidai kafin ya iso yaya Aliyu yaja motar Atsiyace yabar wajen....
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
47&48
........tsaye In'am tayi Awajen kamar Andasa"ranta yab'aci sosai da Abinda yaya Aliyu yamata"ita Aganinta bbu laifinta Anan"toko dai yaya kishina yakeyi ne??"ta ta bambayi kanta Azuciyarta"tana tuna kalaman nafeesa na d'azun......
In'am! muryar brr Ahmed ta katse mata tunani daya kira sunanta"ta d'ago kanta jikinta Asanyaye batace komaiba"kiyi hak'uri kinjiko?"kinsan dai halin mutumin naki Idan ransa yab'aci"bara na fiddo mota saina mayar dake gida ko?"ah ah yaya Ahmed kayi hak'uri zan hau Adaidai tane"bana son musu In'am bara na fiddo motar"yafad'a yana komawa ciki"yayinda In'am tayi tsaye tana shawara da zuciyarta"d'an murmushi tasaki Adaidai lokacin da brr Ahmed yafito da motar yana yimata horn"tazo ta bud'e gidan gaba ta shigo ta zauna tana tunani"dg k'arshe ta yanke shawaran fita harkan yaya Aliyu har saiya bata hak'urin Abinda yamata sannan su shirya"kuma ko yaya sulaiman yace" taje ta zab'o kayan bazata jeba ko kasheta zaiyi"da wannan tunanin suka iso Anguwar su In'am"wanda dg ita har brr Ahmed bbu me mgn har suka iso gida"saidai Abin mamaki motar yaya Aliyu na fake Abakin get d'in gidansu"In'am ta kallesa ta bud'e k'ofar tana fad'in nagode sosai yaya Ahmed"karki damu ki gaishemun da ummi"dg haka sukayi sallama"brr Ahmed yaja motar yana kallon motar dr Aliyu me tubarau"ransa yabashi me tubarau yana cikin motar"Amma yasharesa yayi gaba sbd shima yabashi haushi"In'am kuwa tana fitowa k'irjinta yabuga dataga motar"harara ta zabgawa motar ta wuce cikin gidan fuskarta bbu walwala...ummi ce kawai zaune A parlourn"ta dubi In'am da mamaki batare data Amsa sallamar taba tace"harkun dawo ne?"uhmm"kunje kasuwar?"ah ah"meyasa?"kukan shagwab'a tasaka tak'i mgn ta wuce Aguje d'akinta"ummi ta tab'e baki tana fad'in ke kika sani ai....saman bed In'am ta fad'a tana latsa wayarta"ta lalubo number d'in yaya Aliyu tayi blocking nasa"sannan ta hau online tana chats da friends nata"saidai k'asan zuciyarta tana jin kewar yayan nata....