Sashe 62
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
Awannan dare In'am taji jiki hannun yaya Aliyu"saida yasamu nutsuwa sosai da ita sannan yasahir ta mata sukayi wanka suka kwanta...washe gari suna gama sallar Asuba ya d'ora dg Inda yatsaya"ba k'aramin galabaita In'am tayi ba"Amma ta daure sosai"sai bayan yasami nutsuwa ya fahimci taji jiki"yafara rarrashinta sannan da kansa yamata wanka ya shiryata" shima yayi"sai wajen k'arfe 7:35 am suka fito cikin parlourn"dr Aliyu na sanye da suit dark blue"In'am kuma ta shirya cikin sabuwar dubai Abaya brown colour"batayi make up ba"kwalline kawai da powder yaya Aliyu yashafa mata"Ahankali yace"my Angel muje na rakaki dining Area d'in ki zauna saina d'akko warmers d'in muyi break fast d'in"ah ah yaya muje natayaka d'akkowa"keda bakida lafiya?"nifa lafiyata qlau"wajen yadena zafin?"uhmm kawai ta furta batare data kallesaba"bece komaiba suka shiga cikin kitchen d'in"yaya Aliyu muyi break fast d'in nan kawai"tafad'a tana kallon yadda kukun ya jera komai samqn dining table d'in dake cikin kitchen d'in"to shikenan cewar yaya Aliyu yakama hannunta suka zauna"itace ta zuba musu komai suka fara break fast d'in"wanda In'am daurewa kawai takeyi Amma jikin nata sai Ahankali"bayan sun gama suka fito dg ciki tana fad'in sai mun dawo su Atika sunyi Aikinsu"okay yafad'a ya rufe k'ofar da key suka nufi parking lot"In'am tasaka rigimar itace zatayi driving d'in"bece komaiba yabarta sbd beson tana buk'atar abu ya hanata"sunata firansu suka iso Asibitin"sai sannan tama lura da sunan Asibitin" A& M INTERNATIONAL HOSPITAL"my Lion?"na'am babyn baby"murmushi tasaki har fararen jerarrun hakoranta suka bayyana"pls meye ma'anar A&M"harara ya gallah mata yana fad'in kinfini sani"yafad'a suna fitowa dg cikin motar"ya rik'e hannun ta guda"hannunsa guda kuma ya rik'e hand bag nata"b'ata fuska tayi tana fad'in idan nagane suna nufin ALIYU & MARYAM"dama kinsani kika tambaya?"sai kuma yayi dariya yana fad'in wayyo Allah ummih kizo kice yadena mun"wayyo zan tsaya zafi ke Akwai....fisge hannunta In'am ke k'ok'arin yi tana b'ata fuska"yakama dariya ya rik'eta"dama kana jin rok'on danake maka Amma saika shareni bbu komai??"sorry my Angel inaji Amma bana iya Assala komai"bazaki fahimci dad'in Abin ba sai kindena jin zafi"sauk'ina da Allah yasa kika dena cin yaji"shiru tayi tak'i mgn"yayi lock d'in motar suka wuce ciki yanata tsokanarta"ta kwantar da kanta Ajikinsa ya rungumeta suka nufi office nashi"office d'in k'al Agyare fes yake"yaya Aliyu yace"zauna minti 15 zan dawo my Angel"dato ta Amsa ta zauna shi kuma yafita"In'am ta tashi ta d'akko drinks cikin fridge tanasha tana chats da friends nata agrp"kimanin mintina 20 yaya Aliyu ya dawo cikin office d'in"d'an murmushi yayi yana fad'in ranki yadad'e mrs Aliyu me tubarau"tana dariya tace"pls yaya kadinga sawa yana k'ara maka kyau wlh"shikenan Angama my princess"yafad'a yana jawo wata loka ya d'akko bak'in glass"saida yagoge sannan yasaka" kafin ya zauna yana danna laptop suna fira da in'am"dg bisani yafara duba patient"sai wajen k'arfe 1 yadakata da duba patient yaje yayi sallah"In'am tayi tata Anan office d'in"bayan yadawo suka nufi gida.....
***********
Kwanci tashi Asaran me rai"rayuwa tayi dad'i ta kuma lula" dukda wata ran Ana samun sab'ani"ummi dai sunyi Aurensu da Alh musa"An kuma saka ranar auren yaya seif da sady,yesmeen da yaya mukhtar"yayinda matar yaya isma'il keta laulayi"dan yanzun watansu na biyu kenan da Aure"su in'am sarakan soyayya"basuda Aiki sai zuba love"tuni tafara zuwa skul of nursing"wani time d'in tare suke fita da yaya Aliyu wani lokacin kuma yarigata fita"sosai In'am ta k'ara haske da k'iba"yanzun ta zama y'ar hannu dagewa takeyi tana faranta ran yaya Aliyu sosai.....Ayau tun wajen 2:30 pm ta dawo gidan"tayi wanka ta shirya cikin k'ananun kaya ta shiga kitchen"komai ta d'akko ta jera dining area"saidai koda ta duba Abincin taji be mataba"tarasa meyasa Acikin kwana 2 nan ba kowane Abinci ke burgetaba"ga yau saiji takeyi zuciyarta na tashi"tana nan zaune parlourn su Atika suka shigo"bayan sun gama gaisawa suka fara Aikinsu"In'am kuwa wayarta ta d'auka da nufin ko text message ta turama yaya Aliyu sai taga text message nashi"tayi d'an murmushi tana fad'in Allah sarki my Lion"duk yau kana raina wlh"ta fad'a tana karanta message d'in tayi murmushi kawai"saida taga lokacin sallar la'asar yayi sanann tabar parlourn taje tayi sallah"ganin kar yunwa tayi mata illah yasaka ta d'akko fresh milk ta zuba cup 2 tasha"bayan ta gama ta sallami su Atika suka tafi"kwanciya tayi samqn 3 seeter"bbu jumawa bacci yayi Awon gaba da ita..... k'arfe 4:15 me tubarau ya shigo cikin parlourn"yasha gayunsa tamkar d'an saurayi yanata k'amshi "yatsurama In'am dake kwance ido yana binta da kallo har ya iso gefen kujerar datake kwance" ya Ajiye ledojin hannunsa"ya shafi fuskarta"ta bud'e idanuwanta suka sark'e da nashi idon"Ahankali ta motsa lips nata tana fad'in my Lion kadawo ??"beyi mgn ba sai hannunta guda yakama yana duba yatsun hannunta"sannan yatale mata ido guda"kafin yatayar da ita zaune ya zuge mata zif d'in rigarta ta baya "da mamaki In'am ke kallonsa batayi mgn ba dai"breath nata guda yafiddo yaduba kan napple d'in"girgiza kansa yayi yana fad'in tunda kikazo gidan nan bakiyi period ba ko?"yak'are maganar yana mayar maya da zif d'in riga"Eh banyiba menene wai yaya?"beyi mgn ba sai shafa gashin kanta yayi ya janyota jikinsa yana fad'in meyasa baki ci Abinci ba?"k'ok'arin mgn takeyi taji Amai nataso mata"Aguje ta nufi cikin toilet d'in dake parlourn"yaya Aliyu ya mik'e tsaye gabansa na fad'uwa yabiyo ta"domin zarginsa ya tabbata"In'am ciki ne da ita"beso ta haihu yanzun sbd yana ganin tayi k'aranta da haihuwa"yana kuma zargin bore zata masa idan ta gane tanada ciki"saidai yaji dad'in kyautar da Allah ya musu"shigowa yayi ya d'agota ya taimaka mata ta wanke bakinta suka fito"dama baki lafiya??bansan meke damuna ba yaya kamar dg jiya zuwa yau"Abincin da Aka dafa bemun ba"ni taliya da manja da yaji nakeso y'ar hausa"ita kawai kikeso?"Eh ita kuma yanzun nidai...ta fad'a cikin shagwab'a"sorry zan kira umma ta dafa mahmood ko Abdul hakeem wani yakawo"zoki kwanta"to yaya kadubani saika gane meke damuna ko?"to fad'amun meke damunki?"yafad'a yana zaunar da ita Ajikinsa"ya shafi wuyanta yaji da zafi"kafara sanarmun meka gani daka dubamin abuna mana"dariya yayi yace"juna biyu nagani kina dasu....ihun murna tayi ta rungumesa"wanda yaya Aliyu yayi bala'in mamaki"be gama wannan tunanin ba yaji tace"wlh dama yaya nayi zaton shine dakace banyi period ba tunda nazo"Allah yasa na haifi baby girl"Ameen my Angel"da duk naji wani iri karkice bakyason baby nah"inafa so yaya"ta fad'a tana rufe fuskarta wai kunya"su my Angel An kusan zama uwa ko? to yaya kamar haihuwar da wahala sbd naga Anty tasleem da zata haihu duk yaya Ahmed yadamu"karki damu my Angel C's zqn sakq Amiki A london bazan bari kisha wannan wahalar haihuwar ba gsky"to yaya Allah dai ya inganta mana"Ameen yah Allah"Amma dole ki rage guje guje da shan Abu me sanyi"to dukfa zan kiyaye"bance kisanarwa nafeesa ba da kowa ma"da mamaki tace meyasa yaya?"sbd banaso su sani"Amma kuma yaya Abin farin ciki ne idan nasanarwa nafeesa ita kad'ai laifi ne?"d'aure fuska yayi yace"okay sanar mata zakiyi kenan?"kayi hak'uri ba nufinah kenan ba"saidai naga Alamar kamar baka son cikin ko?"bansani ba"yafad'a fuska Ad'aure"In'am batace komaiba ta janye jikinta dg kusa dashi ta koma kan 2seeter ta kwanta"hawaye na zubo mata ranta na bata tabbas yaya Aliyu beson cikin shine zaice karta sanarwa kowa"k'ilan ma salwantar mata da cikin zaiyi tunda likita ne ,shine zai mata dubara wai karta sanarwa kowa"yaya Aliyu kuwa ransa ya sosu da Abinda tayi sai yaga kamar laifinsane dayake bari tana yadda takeso shiyasa take neman rainashi"tsaki yaja ya mik'e tsaye ya nufi upstairs"zuciyarsa bbu dad'i yatashi ya shiga wanka"bayan ya fito ya shirya cikin wando 3 quarter black da farar t shirt" sakkowa down stairs d'in yayi yasamu In'am bata cikin parlourn"saima sannan yatuna datace taliya takeso"saiya tuna daya sanarwa umma adafa zatayi zaton ciki ne"shi kuma yana jin nauyi"tashi tsaye yayi dukda yana jin haushin Abinda ta masa haka yanufi cikin kitchen Inda yaji motsinta"samunta yayi zaune kan kujera gaban dining table" taliya ce super getting da manja"sai yajin jego gefe da lemo fanta tanaci"tana ganinsa ta had'e rai ko kallo be isheta ba"Afasa Amso waccan da kikace kinaso?banza ta masa tak'i mgn"Atsawace yace"bakyaji ne?"yafad'a yana k'ok'arin isowa gefenta"kuka ta fashe dashi tana fad'in sbd dan baka son cikin shine zaka wulakan tani"wata biyu duka shine zaka nunamun halin maza?"bbu komai zan nemi mafita"tana fad'in hakan ta cire hannunta dg cikin Abincin ta nufi wajen sink tana wankewa"shi kuma zak'in fama yayi tsaye yak'i mgn fuskar nan ya daureta...wlh kika fita ina miki mgn saikin sani"yaushe kika rainani har haka maryam??"sbd ina miki gata shine kike Abinda kika gadama"idan nace karki sanar shine zaisaka ki d'auka bana son cikin?"lallai maryam har yanzun bakisan wane irin matsayi kike dashi Azuciyar Aliyu ba"sbd gudun karki damu yasaka nayi zaton b'oye miki"to bari kiji bazan lamunci kina mun musu ba"zakizo kibani hak'uri ko kuwa??"tana tsaye tana share hawayenta ta iso gefensa kanta ak'asa ta duk'a tace"kayi hak'uri dan Allah bazan koma ba"shikenan"Abinda yace"ya matso ya kama hannunta suka fito dg cikin kitchen d'in"d'akina zanje ni"su wa'annan ledojin tsarabar taki waye kika barmawa??"ni banaso ka cikani tunda dai na baka hak'uri"kuma Allah yasan ni bbu laifin danayi kanata mun tsawa ko?"ta k'are maganar tana gartsa masa cizo me rai da lafiya ga hannu"Amma yak'i cikata saima murmushi yasaki yana fad'in bara na d'auka na kira budurwata tazo ita na bata"ina ruwana da wacce zaka bamawa?"iyaka yarinya ta shigomun gida na fashe mata baki"bece komaiba yajata tana turjewa suka zauna kan kujera ya rungumeta yana fad'in Im sorry Ai kece budurwar tawa ko?"banji dad'in Abinda yafaruba"komai nace banaso kidena"karki koma cewa zan nuna miki halin maza"Amma yaya koma miye Ai Ahankali zakabi kamun bayani yadda zan fahimta ko?"shikenan Adena zancen"ina son cikin sosai wlh"dani dashi wakafi so?"hancinta yaja yace"wa nariga samu?"d'an murmushi tayi duk Idonta yayi jaa"kinga kinyi kuka sbd dad'i yamiki yawa ko?"shiru tayi tak'i mgn tajawo ledar tafara dubawa"kilishine sabo dasu chacoolate masu tsadar gske"godiya ta masa tafara ci"yanata kallonta yayi shiru yana tuna ikon Allah"sunyi fad'a sun shirya kansu kuma"yaya tashi muje kaci Abinci"dato ya Amsa suka wuce dining area d'in....