Sashe 20
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 6 min read
Bayan sallar isha'i yaya Aliyu ne zaune samqn farar kujera Awaje dg bakin get"kasancewar Akwai nefa Anguwar k'anyar take da haske"dayake Anguwar quarters ce bbu mutane sai motoci dake wucewa jefi jefi"fuskar yaya Aliyu Ad'aure take kamar hadarin gabas"yana sanye da milk d'in jallabiya"ya hard'e k'afafuwansa d'aya kan d'aya"yadad'e da bak'in tubarau"fuskarsa da Alamar no mutunci"sabon belt na fata na Ajiye Agefensa....yana danna waya yaji motsin wata mota yad'ago kansa yatsare motar da ido.....nafeesa ta zaro ido A tsorace tana fad'in In'am wlh ga yaya can da Alama mu yake jira"karku damu bara na fita saina masa bayani cewar farooq"nafeesa tayi saurin cewa no ka barshi kawai zamu bashi hak'uri"dg haka taja hannun in'am suka fito dg cikin motar...
zazzafan sharhi
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
21&22
.......Tunda suka fito daga cikin motar gaba d'ayan su jikinsu kirma yakeyi"Addu'ar In'am Allah yasa karya dakesu"gashi yadad'e da bak'in tubarau ba'a ganin idonsa...in'am kodai muje gidanku?"wlh kinsan ummi tsab zata rikeni yadakeni kin sani kema"balle wannan mugun yaya sulaiman d'in shima yana nan"ta k'are maganar Adaidai lokacin dasu farooq ke barin wajen"jiki bbu lakka suka cigaba da doso get d'in gidansu dr Aliyu....tun lokacin da suka fito dg cikin motar yaya Aliyu yatsare In'am da ido k'irjinsa na wani irin bugawa"yana kallon dressing d'in datayi Ajikinta"dukda tun d'azun tayishi Amma ko Ayanzun ba k'aramin kyau ta masa ba"waye yakawosu??"ya tambayi kansa cikin tsananin jin zafi da b'acin rai"Atake yaji wani bak'in kishi yataso masa"yatabbatar idan yamik'e tsaye In'am zata iya guduwa"sai kawai ya zauna be tashiba yana ganin motar harta b'acewa ganinsa"kafin yamaida idonsa kan wayar dake hannunsa"kunnuwan sa najin sautin k'arar takalminsu.....yaya sannu da hutawa! cewar nafeesa"banza ya musu yana jin kamar ya fisgo nafeesa sbd itace babbar me laifi Acikin su biyun"koda nafeesa taga yamata banza sai tayi shiru jiki na kirma suka tura get suka shiga"da hanzari yaya Aliyu ya mik'e tsaye ya d'auki belt d'in yana saka wayarsa Aljihu yashige ciki da sauri"K! ku tsaya"yafad'a cikin kakkausar muryanshi"saida Antar cikinsu ta kad'a"In'am kamar tasaki fitsari a wondo sbd tana masifar tsoron duka"cak suka tsaya basu juyoba....ku biyoni"iya Abinda yafad'a kenan yana yin hanyar part d'in hjy"Atsorace suka fara binsa In'am har tafara k'wallah"Adaidai bakin k'ofar shiga parlourn hjy ya Ajiye kujerar ya zauna yana lura da mutuniyar tasa na k'wallah"beji tausayin taba"Asalima haushinta yakeji"dogayen tsuka yaja yana zama kan kujera"in'am da nafeesa dake tsaye suka matso suna duk'awa gabansa Atare suna fad'in dan Allah yaya kay.....shout up! yafad'a cikin daka tsawa"kafin yace"dg gidan uba kuke,waye ya saukeku Amota??kukamun k'arya wlh sai kun sani"yafad'a yana furzan da wani huci dg bakinsa"sosai nafeesa ta tsorata"murya na rawa tace"gidansu sady mukaje wajen bathday party nata"shine tace"driver d'in gidansu yakamu gida sbd munyi dare.....shiru yayi daya tuna Ai a back sit yaga sun fito"da Alama da gsyke driver ne yakawosu"mik'ewa tsaye yyi yana fad'in duk wacce ta gudu nine kawai nasan miye zan mata"yafad'a yana d'ago belt d'in"in'am tasaki k'ara tana dafe bakinta"yayo kanta kuwa....bata guduba ta b'oye fuskarta Atsakkiyar cinyoyinta"saidai kawai taji yazuba mata belt d'in Abaya yana fad'in dg yau zaki koma zuwa wani waje ban saniba??shiru tayi tana shashshekar kuka"yakoma zuba mata bulala guda"saida yamata bulala 5 sannan yabarta yanufi wajen nafeesa yana dukanta kota ina tana ihu da bashi hak'uri"hjy ta fito Arikice dg cikin parlourn ta itada yaya seif tana fad'in lafiya nakejin ihu haka?? kai Ali zaki bakada lafiya ne kake dukanta?"ke maryam kema dukankin yayine kike kuka??duk hjy ta tambaya Atare tana k'ank'ance ido irin na masifa"In'am batayi mgn ba ta mik'e tsaye tayi tafiyarta"yaya Aliyu kuwa banza yayima hjy yature nafeesa yayi tafiyarsa"ta duk'e tana gunjin kuka sbd ko ina Ajikinta zafi da radad'i yakeyi"yaya seif dai yayi tsaye beyi mgn ba dan bema isaba yabada hak'uri"hjy kuwa mita ta kamayi tana fad'in kiyi shiru ki barshi shida Allah"gobe da safe zanje da kaina wajen ubanku naji dalilinsa na dukan y'an mata kamarku....nafeesa dai batayi mgn ba ta mik'e tsaye tana share hawayenta ta nufi part nasu...koda mommy ta ganta batayi mamakiba sbd dama yace"jikinsu zai gaya musu"takuma ji dad'i daya daki nafeesa"fatanta Allah yasa be daki In'am kamar haka ba"maganin ku kenan dan ubanki"harda zuwa kukamin k'arya nice na aikeku ko?"ina In'am d'in take?"tana gidansu"cewar nafeesa tana shigewa d'akinta"mommy tayi shiru tana tunanin Anya yaya Aliyu ba son In'am yakeyiba"sbd kulawar dayake bata tayi yawa....tun kafin In'am ta shigo parlourn kukanta ummi ta fara juyowa"d'an murmushi tayi tace"gara daya zane muku jiki gobe ma ku koma yin dare Awaje"bata rufe bakiba In'am ta shigo Aguje ta fad'o kan ummi tana kuka"Auwal dake zaune yadinga bab'b'aka dariya"ummi na hararar sa Amma be dena ba"yyinda In'am ke rera kukanta"Ai wlh ummi tunda naga har magrib tayi basu dawoba"kuma Ana tasowa masallaci sallar isha'i naga yaya zaune Awaje nasan su yaje jira jikinsu zai gaya musu"Auwal tashi ka fita ka bani waje"cewar ummi Afusace"bece komaiba yamik'e tsaye yafita"baki jin magana In'am"duk yarinyar data fito dg gidan mutunci da tarbiyya kamata yayi magrib tayi mata Agidan su"kunyi k'aryar fita ga dare kunje kun kai"ai mommy ta shigo d'azun tamun bayanin bbu wani Aiken data muku kune kuka shirya k'aryar ku....cikin muryar kuka In'am tace"bazan tab'a yafe masa ba"kuma bbu ruwana dashi"ko gaidashi bazan komayi ba"bansan wace irin tsana da k'iyayya mutumin nan yakemun ba?su yaya sulaiman sune yayuna bash..bige mata baki ummi tayi tana fad'in na koma jin irin wannan maganar Abakin ki ranki zaiyi mummunan b'aci"shashasha marar wayo"nan gaba idan kinyi hankali zaki gane Abinda Aliyu ke miki da nunawa kanki ba K'IYAYYA bace!! zaki tashi kije kiyi sallah ko kuwa?? tana sunb'uro baki ta mik'e tsaye ta nufi d'akin ta tana share hawayenta.....
yaya Aliyu yana barin wajen kuma yaji kukan in'am na sukar zuciyarsa"gaba d'aya sai yaji dama bai daketaba"yasan zataji zafinsa Aranta"saidai yatabbatar wannan hukuncin daya musu zai sakq su kiyaye gaba"da wannan tunanin ya iso part nasa"kayan jikinsa yacire ya d'aura farin towel iya k'ugunsa"yana jan tsaki jefi jefi sbd tunawa da hjy da yayi"yasan k'aramin Aikinta ne da safe idan bataje ta kaima Abba k'arar saba"danma sauk'insa Abban na wajen mommy...wanka yashiga"wanda yajima Acikin bath room d'in kamar zai canza fata"sannan yafito ya shirya cikin d'an guntun boxer ya haye saman bed yana yin Addu'a ya kwanta bacci"saidai tunanin awane yanayi In'am zata kwanta ya yatsaya masa Arai"kamar yaje yadubata haka yakeji"ga wata iriyar kunyar ummi dayakeji"yana ganin kamar zatayi zaton yazak'e Akan in'am"da wannan tunanin ya rungume pillow a samqn faffad'an k'irjinsa yana tuna ranar da zai maye gurbin pillow d'in da In'am...A haka bacci me dad'i yayi Awon gaba dashi.....washe gari da safe yakama satday ne"wajen k'arfe 7 da wasu y'an mintina yaya Aliyu ya shigo gidan"dawowarsa kenan dg masallaci"wanda yajima yana azkhar da karatun Alk'ur'ani me girma acan"saida rana ta fito sanan yabaro masallacin"yana sanye da jallabiya fara k'ar"wacce ta haska chacoolate colour d'in fatarsa"yana sanye da silifas"jikinsa nata k'amshi"fuskarsa bbu yabo bbu fallasa"kuma bbu tubarau Akanta...kai tsaye part d'in umma yafara zuwa yagaisheta"sannan yanufi parlourn Abba"da sallama ya shigo Abba na zaune yana kallon news na k'arfe 7 na safe"yana sanye da medical glass Asaman fuskarsa"Amsa sallamar Aliyu yayi fuska Asake"shi kuma yaduk'a har k'asa yagaida mahaifin nasa...ya Amsa yana tambayarsa yaya Aikin bbu wata matsala?? yace" Alhamdllh...shiru na wasu y'an mintina suka ratsa"Abba yace"laifin meye nafeesa da mamana sukayi maka ka dakesu??"d'azun danaje gaida hjy tamun zancen"kansa Ak'asa yace"wajen party sukaje sukayi dare"ka kyauta Abinda kayi"Allah yasa dasun kammala SSCE nasu su samu mazan Aure na musu Awuce wajen....
Amma Abba duka nawa suke?"A lissafin sunada 17yrs zasu gama"na zata karatu zasuyi?