← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 4 OF 65

Sashe 4

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 6 min read

It's rometic love story
Story & written
by mommyn fareesa
Free page 5&6
...........Tunda suke tafiyar babu me magana acikin motar har suka iso adaidai bakin get d'in wata islamiya"wacce
alibanta ke sanye da pink d'in yunifoam"in'am kuwa idanuwanta sunyi jajir sbd kukan data duk'e tanayi"koda ta d'ago kanta ta kalli Inda yatsaya saida gabanta yafad'i"tana tunanin miye ma'anar zuwansu anan?ta goge hawayenta ta bud'e k'ofar
ta fito sbd ganin yaya Aliyu da safwaan sun fito"kamar dai yadda fuskarsa take ad'aure yanzun ma haka take"yadubeta tayi saurin yin k'asa da kanta ,ki koma ciki ki zauna zan miki mgn ki fito"zaki san kin mun kuka batare da an miki wani abu ba"yana fad'in hakan yanufi cikin get d'in yana jin safwan na bama in'am hak'uri"batayi mgn ba ta bud'e k'ofar motar ta shiga"kukanta ta cigaba dayi....sun jima aciki kafin taji motsin bud'e k'ofar"ta d'ago kanta da sauri"ido suka had'a da yaya Aliyu"ya wurgo mata harara yana fad'in in kin gadama ki fito"wlh kikayi abinda be kamata ba nida kene"anan islamiyar na mayar dake"nine zan dinga kawoki ina kuma zuwa d'aukarki"fashewa da kuka tayi tak'i fitowa tana fad'in ni Allah bana son wannan islamiyar yaya tunda bbu wanda nasani aciki"bece komaiba yazagayo sit d'in me zaman banza yaduba daga k'asa yazaro wani belt bak'i batare da yayi mgn ba"safwaan dake tsaye yana kallonsa yana mamaki yayi saurin cewa"haba Abokina mekake shirin yi da belt d'in??"banza yamasa yana sake had'e rai yabud'e k'ofar da k'arfi"in'am ta saki k'ara tana matsawa can k'arshe tana zaro ido jikinta na b'ari tace"wayyo Allah yaya wlh zanje kayi hak'uri"ba zaki fitoba?"yafad'a cikin tsawa"safwan yamatso ya Amshe belt d'in yana kallon in'am"wacce keta kuka"ta fito Atsorace batayi mgn ba"yaya Aliyu ya wuce ciki tabiyosa abaya"safwaan be bisu ba yatsaya dg waje"adaidai wani office yaya Aliyu yatsaya"wani malami yafito da wata leda bak'a a hannunsa"da Alama yunifoam ne aciki"mik'a masa yayi" ya Amsa"in'am dake tsaye kanta ak'asa ta duk'a ta gaishesa"ya Amsa yana fad'in yaya take kuka kuma??"yaya Aliyu yad'an saki fuska yana fad'in rigima takeyi wai bbu wanda tasani anan"dama kuma bana so tasan kowa"karatu tazo tayi"wannan gsky ne in sha Allah kuma zatayi d'in"ga aji can zan kaita nagabatar da ita"gobe sai tazo da yunifoam d'in"dato yaya Aliyu ya Amsa ya kalleta ta turo baki"yaja kwafa yana fad'in ki bishi"batace komaiba tabi bayan malamin"bbu jumawa malamin yadawo sukayi mgn akan bbu matsala k'arfe 10:30 am ake tashi"sallama sukayi yatafi da yunifoam d'in Ahannunsa"yasami safwaan na waya da wata"tab'e baki yayi yashiga motar yana tunanin yaushe safwan zai tuba ya ajiye rayuwar bariki yayi aure??"saidai ya fahimci akwai tarin tambayoyi sosai abakin safwaan da yakeso yamasa"hakan yasa yak'ara had'e rai yana jan motar....shiru na y'an mintina yaratsa"can safwaan yace"yaushe zaka koma office ne Abokina?"sai Wednesday"okay yanzun ma'aikata zaka duba ne?"Eh kawai yaya Aliyu yafad'a atak'aice yana fatan tambayar ta tsaya iya haka"amm gsky *me tubarau* kana bani mamaki game da yadda kake nunawa akan yarinyar nan in'am"tsananinka yayi yawa akanta da takurata da kakeyi "irin yadda kake takurata ko nafeesa dakuke uba d'aya baka mata haka"bayan ita in'am d'in Aganina bbu wata alak'a ta jini atsak....look safwaan!yaya Aliyu yakatsesa fuska bbu walwala yace" nasha sanar maka muddin kana son cigaba da hud'da dani"to kadena shiga hurumin daba nakaba"ma'ana ka fita Abinda bbu ruwanka dashi"miye damuwarka dana takura MARYAM?"kamar yadda nafeesa take awajena itama haka"hmm! shikenan abar zancen"Amma dan Allah inaso kamun wata Alfarma"bbu wata damuwa me tubarau yatab'e baki yana fad'in idan ta dameka kafad'a"idan zan iya na maka idan bazan iyaba bazan yiba"inaso kasanar mun meyasa ka canzawa in'am islamiya?"sannan meyasa kake k'untata mata??banza yaya Aliyu yamasa"Aransa yana mamakin halin safwan"wanda Ahmed sam ba haka yakeba" sau da yawa shine da kansa kema sanar ma Ahmed abinda yashafesa be cika tambayarsaba"safwaan kuwa tamkar yashak'e me tubarau haka yakeji"sbd Arayuwarsa yatsani yaga Aliyu nada wani Abu shi bashida shi"yanzun ko yanayin aikinsu yafishi fintin kau"tunda har karatu yaje yak'ara ak'asar waje"kuma ak'ark'ashinsa yake aiki tunda shine ke biyansa Albashi"shiyasa yake masa izzah yadda yaka mata"gaskiya dole kota halin k'ak'a sai yayi kud'i yagina tashi Asibitin sbd yataka me tubarau yadda yakeso yabar masa Asibitin sa......gaban safwaan yafad'i sbd yafahimci hanyar gidan Ahmed sukayi"Amma Abokina ba Asibiti zamuje ba?"Eh amma dole da Ahmed zamuje Amatsayinsa na lauyer zamuyi bincike game da kud'in da suka fita da kuma wad'anda suka shiga"Amm! ai.....to nidai ai banga Ancire wasu kud'i bako?" *me tubarau* yad'auki kusan second 10 kafin yana wani irin murmushin daya fito masa da tsantsar kyawunsa yace"karka damu ko k'wandala aka fidda batare da sanina ba saina gane....dg haka yayi shiru yana d'aukar wayarsa yafara k'ok'arin kiran brr Ahmed"safwaan shiru yayi k'irjinsa na bugawa"dukda yasan yasaci kud'in dr Aliyu ta yadda baza'a gane shineba"Amma yasan lauyer bala'ine tsaf brr Ahmed zai iya ganosa ta hanyar tsawaita bincike" "sannan yana zargin kamar brr Ahmed yasan yanada fuska biyu.....cak tunaninsa yatsaya sbd jin *me tubarau* na sanar masa yafito su wuce Asibiti"kashe wayar yayi suna shiga Anguwar hotoro"tun kafin su iso k'ofar gidan suka hangoshi tsaye abakin get d'in gidansa" safwaan yabishi da kallon tsana"yanajin zafin duk abokanan nasa sun fishi komai na rayuwa"kai gaskiya shifa kota halin k'ak'a saiya koma yong bolonia"yafad'a azuciyarsa yana k'ak'aro fara'ar dole"brr Ahmed yabud'e k'ofar back sit yashigo yana fad'in Abokina irin wannan canzawa haka dakayi ?"sai kace irin black America d'in nan haka ka koma"kanaso ka firgita k'ananun nurses ko?"tab'e baki *me tubarau* yayi yana fad'in ina my doughter?"tana gida bacci takeyi"safwan barka da Asuba"cewar brr Ahmed yana sakin murmushi me wuyar fassara sbd yasan waye safwaan acikinsu"yauwa Abokina yah family?"Alhmdllh ku ai kunk'i ku Ajiye family d'in ko?"very soon zamuyi"cewar safwaan"kasan zuciyarsa najin zafin yadda brr Ahmed ya yabi canzawar da dr Aliyu yayi"wanda shi kansa canzawar dayaga yak'ara yi ta bashi tsoro....Inda kun wuce 8 da bazama ku sameni ba"cewar brr Ahmed" *me tubarau* na yamutsa fuska yace"munje kai MARYAM islamiya shine muka d'an yi latti"in'am k'iriniya ! kadawo zaka dameta ko?"hmm da dukan tama zanyi datamun gardama"har yanzun tak'i ta nutsu abokina.....sosai abin yabama safwan mamaki"sai yanzun yafahimci *me tubarau* beson yin zancen in'am dashi Amma gashi yana yima Ahmed zancenta"sai kawai yayi shiru be tanka musuba"yana tunanin shin SONE KO K'IYAYYA Aliyu ke nunawa in'am??"bayan shi yajima yanajin son yarinyar da sha'awar ta"yanada tabbacin kuma Aliyu bazai bari abashi itaba ya aura" in har shi Aliyun ba sonta yakeyi ba"sbd yasan yana neman mata.....yana jin brr Ahmed najan Aliyu da fira sama sama "wani yayi shiru wani ya kulashi har suka iso Asibitin.....duk yadda safwaan yaso yabisu Ayi binciken komai agabansa Aliyu yanuna ba hakaba yaje office yaduba patient"babu yadda ya iya yatafi kamar zuciyarsa zata fashe.....kusan awa 2 Akayi ana binciken kud'in da suka shigo tun dg ranar da Aliyu yatafi london har zuwa yau"kasancewar komai a computer ne"atake aka gano duk month sai an saci dubu d'ari ukku"wanda ashekara 2 kusan million 4 da rabi ke babu"saidai Alhamdllh An samu Alkhairi sosai"brr Ahmed yadubi dr Aliyu dake danne danne a laptop yace"Abokina idan har ka bani dama zan tsaurara bincike Acikin Asibitin nan har saina gano wanda yasaci kud'in nan"ka barshi Ahmed na riga tuni na gano zan bayyana ko waye very soon"dg haka yayi shiru ya lumshe ido ya jingina jikinsa abayan kujerar office nashi tana lulawa dashi"iskan fanka da sanyin AC na bugun jikinsa"yatura red lip nasa na k'asa Abakinsa yana tsotsa"brr Ahmed yabishi da kallo yana fad'in masha Allah!
Chapter 4 · 0% Book details