Sashe 50
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 3 min read
In'am....
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
63&64
*Bayan wasu y'an kwanaki*
..........kwanci tashi inji masu iya mgn sukace Asaran me rai"rayuwa me kyau da tsabta masoyan ke gudanarwa suda family nasu"idan kaga yadda umma da ummi suka koma yanzun zakayi mamaki sai mommy ta zama y'ar kallo"yanzun haka ummi bayan Auren su yaya Aliyu itama zata Auri wani yayanta Alh musa"wanda Abba dasu umma basuji dad'i ba sbd sunso Abba ya Aureta"Amma ta nuna bata ra'ayi"In'am da yaya Aliyu Any time suna tare da juna"wani lokacin da ita yake zuwa office ta masa rakkiya susha fira yana duba patient"duk Inda suke so Acikin gidajen Anan suke zuwa suyi lunch ko break fast....to haka rayuwar taci gaba da wakana har yanzun lokacin biki yayi"tun last week aka kawo lefen In'am dana nafeesa"In'am Akwati 24"nafeesa Akwati 12 Abin saidai son barka"tun biki saura sati 2 aka fara yi musu gyaran jiki"dan ummi tace"tsumi da maganin basir kawai zata bama in'am sbd kartasha wahala"dan ba k'aramin tausayawa In'am takeyiba wacce zata Auri tuzuru"gaba d'aya su duka Amaren sunyi wata irin canzawa sbd gyaran da suke samu"yaya Aliyu beson wata bidi'a"wa'azi,kamu,sai dinner sune event d'in bikin"wanda jiya Aka yi kamu harabar gidan ummi"yau kuma da k'arfe 4 wa'azi za'a yi"gobe kuma dinner jibi d'aurin Aure"kusan 3 days kenan rabon da ko wane Ango yaga Amaryar tasa tsakanin yaya Aliyu da yaya sulaiman"In'am kuwa da gayya take wasan b'uya dashi"dan duk nasihar da Akeyi mata game da zaman Aure da Anzo zancen mu'amalar Aure saitaji wani irin mugun tsoro da fad'uwar gaba" tana ganin kamar hakan bazai iya faruwa tsakaninta da yaya Aliyu ba"dan gani takeyi zaiji kunyama.....
misalin k'arfe 2:35 pm yaya Aliyu ne yayi parking sabuwar motar daya siya"wanda harda In'am yasiya mawa yabari sai tazo gidansa sannan yabata"Agajiye yake dan tun 8am yatafi office sai yanzun yadawo"Ak'agare yake jibi A d'aura Auren koya d'an samu hutu da kuma samun kasancewa da rabin ransa koda yaushe wato In'am"wanda A yau da wata iriyar kewarta yatashi" tun yana Asibiti yaketa kiranta bata shiga"Anutse yafito dg cikin motar"yana sanye da suit farare k'al"da takalmi sawu ciki suma farare da Agogon fata itama fara"sai farin tubarau mak'ale samqn kyakykyawar fuskarsa"kasancewar d'aure fuska nature d'insa ne"ko yanzun d'in fuskar tasa Ad'aure take tamau"hakan kuma saima yak'ara masa kyau"Ahankali ya nufi gidan ummi"masu yin paint dake tsaye sunayi suka gaishesa ya wuce ciki"saidai yana doso k'ofar parlourn yaji surutu da hayaniyar mata"ya tabbatar da cewa y'an jere ne sbd yau za'a yima In'am da nafeesa jere"tsaye yayi yana tunanin yashiga ko kuwa??"yana wannan tunanin sai Akayi sa'a Auwal yafito dg cikin parlourn da Alama d'akinsa zai tafi"kallonsa yayi yana fad'in Maryam na ciki??"ah ah na daiji d'azun ummi tace"suna part d'in hjy Ana musu lalle itada nafeesa"okay yafad'a ya juya yatafi cikin nutsuwa"k'asan zuciyarsa yana tunanin tabbas sai hjy tayi masa surutai"da wannan tunanin ya iso part d'in hjy"yasami yesmeen babbar d'iyar d'ayyaba k'anwarsa Ana mata lalle"cikin girmamawa ta gaidashi itada meyin lallen"ya Amsa fuska Ad'aure yana fad'in my Angel tana ciki?"Anty In'am kake nufi ??