← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 41 OF 65

Sashe 41

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 5 min read

Akace ba'asan Inda yakeba"to yanzun banaso yasan A hotoro muhseen ke kwana.... d'an jim me tubarau yayi kafin yasaki d'an guntun murmushi yana fad'in wai ina ruwan muhseen Anan?"ince dani yakeyi ko?"sbd haka gaba da gaba yakamata yafito yakawo farmaki baya tsaya tsokonci da turo wasu k'ananun k'warin y'an daba ba"sanarwa hukuma Aganina kamar shakkarsa kenan mukeji"Abinda nasani shine be isa yayi Abinda Allah beyiba"muhseen yacigaba da addu'a da kulawa da kansa"banaso yanzun hukuma tasan case d'in nan"nafiso sai An kamashi hannu dumu dumu ta haka kowa zai san da dukiyar haram yake burgar shi mai Arzik'i ne"inaso kasani Ahmed ! wallahil Azim idan yanzun naso A b'atar da babin safwan Adoron duniya wlh sai An b'atar"saidai banaso na kasance lusariin namiji"nafiso nayi dogaro da kaina"bayan haka da tuni na nuna masa k'arfin iko da dukiyar dako rabinta shi be mallaka ba....tabbas Abokina nasan zaka iya hakan" Amma Abar mutum da halinsa"dukda haka Akwai DPO da muke mutunci dashi zan sanar masa wasu Abubuwa in brief sbd tsaro ina fatan ka gane?"kansa kawai yaya Aliyu ya gyad'a masa beyi mgn ba"zan wuce nidai Amma kayi k'ok'arin shiryawa da rabin ranka kafin Ayi suna"sbd itace k'irjin suna"yafad'a yana dariyar shakkiyanci ya mik'e tsaye suka fito"yaya Aliyu yak'i mgn sbd baya zaton In'am zataje"zai daije yakaita da dare takaima baby gift Amma baza taje taron sunaba, Ayita kalle masa ita....zan wuce nidai" sai munyi waya "cewar dr Aliyu"brr Ahmed na dariyar tsokana yace"me tubarau Angon In'am"d'an murmushi yaya Aliyu yasaki har wushiryarsa ta bayyanah"wanda ba k'aramin kyau yayiba"hannu yabashi sukayi musuba"be bar wajenba sai da brr Ahmed yatafi"cikin gidan yakoma ya zauna Inda suka tashi "har zuwa k'arfe shidda yana zaune yana sak'a da warwara "saida yaga 6pm d'in tayi tukum yatashi cikin nutsuwa yanufi gidansu In'am"masu gadi nata kamasa gaisuwa ya musu Alkhairi me yawa ya wuce"sbd dama sun saba tuni yana musu Alkhairi"dan yaya Aliyu Akwai kyauta ta ban mamaki"sai kallon ko ina yakeyi na haraban gidan"kafin yaje ya zauna kan resting chairs dake bakin k'ofar shiga parlourn ummi"yana dakon jiran dawowar mutuniyar tasa in'am.....befi mintina 10 ba zaune Awajen yana danna waya yaji motsin tafiya"yad'ago kansa da sauri.....turuz In'am dake tafowa tayi k'irjinta na bugawa"sbd had'a ido da sukayi da me tubarau"kasancewar be saka glass ba"k'asa tayi da kanta tana turo baki"tana tunanin ta wuce ciki ko kuwa ta koma??"idan kin gama shawaran kizo muyi mgn my friend! taji tattausan muryanshi na katse mata tunani"batare data d'ago kanta ba tace"nidai yaya na fasa Abotar dakai mu kwance kawai"dama nasanar maka dakamun laifi zqmu kwance ko?" haba my Angel kinsan dalilin dayasa nayi hakan? yafad'a yana tasowa yanufota"batare data san yataso d'in ba saidai kawai taji hucin numfashinsa"ta d'ago kanta da sauri"dara daran Golden Eyes nata na sauka samqn kyakykyawar fuskar sa"yasakar mata tattausan murmushi"tayi saurin matsawa dg gab dashi"Azatonsa guduwa zatayi yayi saurin rik'e mata hannu guda"ta dinga turjewa tana sakin kukan shagwab'a"ki nutsu my Angel sai kimun hukuncin laifina ko? yafad'a yana kama kunnan sa guda irin na yara yana marairaice murya yace"I'm really very sorry"bazan koma ba"Akwai dalilin dayasa nayi hakan fa.... murmushi yasub'uce mata sbd yamata kamar k'aramin yaro"yaja karan hancinta yana fad'in pls kin hak'ura?"n
idai ka cikamun hannuna mu kwance Abinda kasaka muka k'ullah ko?"tafad'a tana shure shure ita saiya cika mata hannunta"yayi shiru yanata kallonta"gaba d'aya jikinsa ya mutu murus"cikin tattaro jarumta yaja hannun nata tana turjewa da komai suka zauna kan kujerun dake wajen"jikinsu na gugar juna yayi saurin matsawa gefe"cikin k'asa da murya yace"me kikeso nayi ki hak'ura ne?"yanzun yaya Aliyu ka kyauta koma miye nayi maka da zaka tafi ka barni ?"kamar baka damu dani da rayuwataba"saidai yaya Ahmed ya maidoni gida"tunda saurin fushi kakeyi nidai kawai nafasa Akwance....sai kuma tayi shiru sbd ganin yadda yaketa kallonta yak'i mgn"kuma still hannunta guda yana cikin nasa"meyasa kikeson bani wahala maryam??"dg yanzun idan nace miki bana son Abu kidena kinjiko?"nasan nima ban kyautaba"zuwa gidan zoo d'in zan kaiki Amma sai ranar bathday d'inki"Allah sarki yaya Aliyu na hak'ura na yafe maka"Amma kadena wannan saurin fushin dan Allah"ta fad'a tana satar kallon sa"suka had'a ido"d'an murmushi tayi batace komaiba"thank you my Angel"yauwa yaya d'azun kamun shopping nagode"keda kikace bakyaso harda kukanki?"kai yaya Aliyu Auwal ne yasanar maka ko?"bashi bane"to waye yasanar maka?"cika mata hannunta yayi ya mik'e tsaye yana fad'in Anjima zan sanar miki"saidai dg yau karki koma blocking nawa koma miye na miki kina jina?"yafad'a fuska bbu walwala"kayi hak'uri bazan koma ba"ya wuce my friend"bara naje nayi sallah ko?"kaci Abinci?"Ah Ah rabona da Abinci tun break fast d'in dakika bani nayi"Amma shine ni kake tursasani naci Abinci bayan kaima bakason ci??"ba Abincin bane Agabana"to miye Agabanka??"my Angel tambaya ko?"kukan shagwab'a tasaka itama ta mik'e tsaye"ya isa haka zanfa sanar miki Anjima"nidai ba yanzun nakeso"lumshe ido yayi bece komaiba"yaya Aliyu zance ban hak'ura baf....shiru tayi sbd ganin yaya sulaiman ya iso zai wuce da Alama dg kasuwa yake"harara ya zabga mata yana fad'in magulmaciya shine kin ganni zakiyi shiru?"dama nine yayan falma miki mari zanyi...ko yanzun bata b'aci ba saika saka niyar marin nata"cewar yaya Aliyu yana hararansa"beyi mgn ba yayi dariya ya wuce ciki"in'am ta turo baki itama ta nufi k'ofar"kimun Addu'a saina tafi ko?

Allah yatsare yaya kamun addu'ar samun result me kyau"zan k'ara yimiki my Angel"to yaya nima zan k'ara yimaka Addu'a"meye kike rok'amun"yafad'a yana k'ok'arin ganin sun had'a ido"ita kuma tak'i yarda saima tayi saurin shigewa cikin parlourn tana murmushi......

One week later
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
51&52
..........washe gari misalin k'arfe 11:35 am"ummi ce zaune A parlournta tana yanka kayan fruits"Auwal ya shigo da sallama cikin shirinsa da Alama skul zai tafi"In'am!
Chapter 41 · 0% Book details