Sashe 13
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 3 min read
Ab'angaren safwaan kuwa hankali tashe bahbah ya iso yaka masa labarin yadda Akayi"tsaki safwan yaja yana fad'in ka b'ata mana Aiki"sbd nasan yanzun zaiyi bala'in saka ido sosai Akanta"sannan fatana Allah yasa bazai gane motar nan ba"to kasiyar da ita mana"bakada hankali bahbah"sbd wani banza zan siyar da motar danake tak'ama da ita?"never wlh"kama dena wannan banzan tunanin"to yanzun dai ogah saidai ka sake wata dubaran"wlh hankalina yatashi dana hangosa tsaye yana jifar motar nan da mugun kallo na tuhuma"na tabbatar mukayi Arba dashi da wuya na iya k'watar kaina"sbd kallo d'aya na masa na fahimci zaiyi jarumta, dan irin murd'add'en jikin nan garesa irin na masu k'arfin tsiya.....doguwar tsuka safwan yaja yana fad'in kai wawa ta yaya zaka yabesa Agabana?"kamun shiru kawai tunda kayi sokonci"shiru bahbah yayi sbd ya fahimci safwan yaji haushi"tsaki kawai safwan keja yana tunanin shin yaya zaiyi da dr Aliyu me tubarau ne Aduniya??
kimanin kwana 2 kenan da had'uwar mama gaje da hjy wasilah"mama gaje ta gama shawara da zuciyarta koma miye zatayi indai zatayi kud'i ta sami duniya"Ayau tun wajen k'arfe 10 na safe tayi ma gidan hjy wasilah tsinke"ita kad'aice tasamu Agidan had'add'e me kyau"ko me gadi da mai aiki bata dasu sbd tsoron saka ido"zama mama gaje tayi suka gaisa tanata karema parlourn kallo"Aka Ajiye mata soyen kaji da lemo Agabanta"hannu baka hannu k'warya ta d'auka tanaci tana fad'in lalle wasilah kin samu daula wlh"kedai bari naci me kyau na d'aura me kyau"nafita gari banida matsala"dan ko zawara wana duk na koresu bama yanzun zanyi Aure ba gaskiya"tab'e baki tayi tace da gaskiyarki ,ni kaina dole tasaka nake zaune da lawal Amma danayi kud'i zan rabu dashi"ko yau koko da k'osai yabani Abin karin kumallo"wata iriyar dariya hjy wasilah tayi tana fad'in kinyi shawaran kenan?"eh nayi nagama"koma miye zanyi indai zan samu"koda kisan kaine zaki iya? gwalo ido waje mama gaje tayi tana Ajiye cup d'in lemun data shanye tace"kisa fa kikace wasilah?"k'warai kuwa"Anya zan iya kuwa?"ai dole ki iya sbd kinji sirrin mu"rashin Amincewarki zai iya sawa dg yau keda ganin kowa naki har Abada"bangane me kike nufi ba? ta fad'a cikin fad'uwar gaba tana zaro k'ananun idanuwanta"hmm! to bari kiji ba'a jin sirrinmu kuma Ak'i yarda Ayi Abinda mukeyi Atsira"muddin bazaki shiga k'ungiyarmu ba tofa Ayanzun dodo zan bashi sunanki yazuk'e jininki"sbd inada tabbacin kika bar gidan nan saikin sanarwa wani sirrinah"dukda ban fito zahiri na miki bayani menakeyi ba"Amma nasan ai zaki fahimci menake nufi"ta fad'a tana d'ukawa k'ark'ashin kujera ta jawo wata tasa"yashine da takardu da Ashana da wani magani Agefe"mama gaje nata zare ido jikinta na rawa ta kasa mgn"Ashanar ta k'yasta ta kunna takardar"wutar ta kama tayi saurin d'ibar garin maganin ta zuba tana wani irin nishi da kiran sunan wani Abu marar dad'in ji.....mama gaje na k'ok'arin mgn ta ganta itada hjy wasilah cikin wani daji"ta saki k'ara tana salati"Atake k'asa ta tsage wata halitta me ban tsoro ta fito tana wani irin kuka cikin sauti marar dad'i"Atake mama gaje ta sume....