Sashe 7
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 4 min read
In'am na zama a sit nasu Asiya dake kusa da ita tayi saurin cewa "wancan guy d'in yayankine pls?"Eh kawai ta Amsa tana mamakin gulmar wasu mutanan Aranta"gaskiya yanada kyau sosai"inama ace kimun hanya yasoni.....haka nan in'am taji zafin kalaman Asiya saima taja tsaki tana fad'in kiyi Abinda aka turoki kiyi"dg haka ta saka kud'in jaka"tana fatan Allah yasa yadinga bata kud'in kashewa ta tara ta siyi wayar inma bazai siya maya ba"big bom d'in ta fasa guda 1 ta fara sha ta bama Asiya guda dataketa kallonta"ajin anata surutu"saida wani malami yashigo kowa ya nutsu.....sai wajen 6 na yamma aka tashi"in'am ta fito tasami motar yaya Aliyu a fake"yana zaune Asaman motar yana danna waya"duk d'alibai y'an mata nata kallonsa"in'am ta nufi gefensa tana cewa"yaya Antashi fa"hmm ! ai nagani ko?"yafad'a yana dirowa dg samqn motar"bud'e k'ofar driver sit yayi yashiga"itama ta zagayo ta shigo"yana driving yace"dame dame aka koya muku??"kai yaya kacika tambaya"irin littattafan mune nacan islamiyar Anan ma sune"shiru yayi yana mamakin meyasa in'am bata jin shakkar gaya masa maganar dako sulaiman bazai iya dubar idonsa ya gaya masa ba"d'ago kansa yayi yakalleta yaga hankalinta na'a waje"ke! yafad'a in serious tone" da sauri ta juyo suka had'a ido"yahad'e rai sosai yana fad'in ni kike gayawa na cika tambaya?"dan Allah kayi hak'uri"shiru yayi domin ya fahimci datayi laifi tana k'ok'arin bada hak'uri"kasan yaya d'azun ban shiga ruwan ba?"idanda kin shiga zan sani koda baki fad'a ba"Anjima wajen 8 pm ki jirani nazo sannan kiyi dinner Agabana"batun shan yaji kuma karki fasa"dama d'azun da zanyi break fast guduwa kikayi"lunch kuma akace kin shiga toilet duk zanyi time d'inki"shiru dai tayi tana sauraren tattausan muryanshi"dukda ba maganar arzik'i yakeyiba Amma saida muryar tayi dad'in Amo"ina big bom d'in dana baki?"nafa shanye nida k'awata"ina kud'in?"suna A jaka"bani kayana"wayyo Allah yaya bbu kyau Ayi kyauta kuma a Amsa ko?"meyasa baki iya fad'in kin gode ba?"k'asa tayi da kanta Alamar taji kunya"shima sai yayi shiru be koma mgn ba har suka iso gida"saida yagama parking yafito sannan itama ta fito"Ahankali tace"nagode sosai yaya"dg haka tayi gaba"yabita da kallo har ta b'acewa ganinsa"k'ok'arin tafiya yakeyi yaji muryar isma'il Abayansa yana fad'in yaya ga malamin su nafeesa nan yazo gun Abba kuma baya nan"sosai me tubarau yayi mamaki"jeka gani nan"yafad'a yana zaro eye glass nasa bak'i dg Aljihu yasaka yabi bayan isma'il suka fito dg cikin get d'in gidansu suka shige get d'in su in'am...... uztaz na tsaye da farar jallabiya ajikinsa da hula irin ta malaman sunna"yayinda in'am na tsaye gefensa yanata yimata mgn yana murmushi"ita kuma kanta ak'asa tanata b'ata rai"sbd tazo zata wuce ta ganshi ya tsaidata"...tunda yaya Aliyu yashigo yake binsu da kallo dg nesa ta cikin glass nasa har ya iso gefen inda in'am take"gaba d'aya uztaz bema lura dashiba"In'am kuwa k'amshin turarensa taji"tana k'ok'arin d'ago kanta taji dakakkiyar muryarsa yana fad'in K! shiga cikin gida"jikinta na b'ari ta wuce da sauri ko kallon uztah batayiba"zare eye glass d'in fuskarsa yayi yana bin uztaz da wani irin kallo fuska ad'aure"atake uztaz yaji shakkarsa"murya na rawa yace"dama ni malamin sune"to nazo naji meyasa maryam bataso islamiya ba yau da safe da kuma yamma??"yaya Aliyu ya d'auki kusan second 10 ya kallesa sama da k'asa yana yatsina fuska yace"zuwanta ko k'in zuwanta Islamiya Aganina be dame kaba da har zaka kwaso jiki kazo gidansu"dg k'arshe inaso kasani na canza mata islamiya ne"bana kuma buk'atar koma ganinka anan da sunan magana irin haka.....
Amma ai bawan Allah naji ance nafeesa ce k'anwarka ba mary.....cak maganar uztaz ta mak'ale sakamakon wata wawar chakuma da *me tubarau* yamasa yana huci yace"ka iya bakinka! bana son fad'i ba'a tambaye kaba"idan nakoma ganin k'afafuwanka anan saina karya maka su"yafad'a yana turashi da k'arfi"uztaz yayi saurin dafe bango yana nishi be furta komai ba yayi hanzarin yin gaba harya iso get yafita"yaya Aliyu yaja tsaki azafafe yanufi cikin gidan tare dashan Alwashin zai yiwa masu gadi mgn kar akoma barin wani banza yashigo saida ixini .....
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number
2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira
Y'an nijar kutuntub'i wannan n
+227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
SONE KO K'IYAYYA??
Amma ai bawan Allah naji ance nafeesa ce k'anwarka ba mary.....cak maganar uztaz ta mak'ale sakamakon wata wawar chakuma da *me tubarau* yamasa yana huci yace"ka iya bakinka! bana son fad'i ba'a tambaye kaba"idan nakoma ganin k'afafuwanka anan saina karya maka su"yafad'a yana turashi da k'arfi"uztaz yayi saurin dafe bango yana nishi be furta komai ba yayi hanzarin yin gaba harya iso get yafita"yaya Aliyu yaja tsaki azafafe yanufi cikin gidan tare dashan Alwashin zai yiwa masu gadi mgn kar akoma barin wani banza yashigo saida ixini .....
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number
2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira
Y'an nijar kutuntub'i wannan n
+227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
SONE KO K'IYAYYA??