Sashe 65
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 4 min read
su nafeesa na kallonsu sai yaja hannunta suka fito parlourn"kukan shagwab'a In'am ta saka suka zauna kan kujera ya rungumota jikinsa yana fad'in menene kikeso?"ko Anmiki wani Abune??ah ah yaya ni kawai nayi kewarka ne"karan hancinta yaja ya hura mata iskan bakinsa samqn yatsan nata"yana duba Inda ta d'an yanke"da dare zanzo da magani nashafa miki"nasan yanzun idan an shafa zakima iya gogesa baki sani ba sbd jama'a"yak'are maganar yana duba lallen hannunta"murya can k'asa yace"my Angel kinyi kyau" gaba d'aya kwalliyar nan taki ta tsokanoni"kin koma yarinya d'anya sharaf"Anya zan iya baccin kirki yau my Angel??"zakayi yaya Aliyu kuma komai kakeso dg gareni zan maka karka damu"yana k'ok'arin mgn sukaji sallamar mutane a parlourn"da sauri yacikata yana fad'in jeki d'akko mayafi da babyn"dato ta Amsa shi kuma yamik'e tsaye yafita"be jimaba suka shigo da masu picks d'in"lokacin kuma in'am ta dawo parlourn rik'e da moon Ahannunta"styles Aka basu sunatayi Ana d'aukarsu har Aka gama"In'am ta saka rigimar ita ba yanzun zai tafi ba"yanata kallonta murya can k'asa yace"my princess karkija nayi Abin kunya"idan kina mun irin wannan salon naki manta Inda nake nakeyi kin kuma sani"dama lallab'awa nakeyi shine zaki tayarmun da hankali bayan kinmun nisa ko??"shikenan da dare wani abu zan maka Amma na fasa"pls karki fasa Ammin moon"tayi murmushi tace ina zakaje?"wajen walimar da zamuyi da Abokaina"okay Allah yatsare"Ameen my Angel ki tabbatar kinci Abinci karki zauna da yunwa"to zanci"ya sumbaci tafin hannunta ya tafi"ta bishi da kallo tana murmushi ta wuce ciki"ta canza kaya zuwa shadda giznah green me zanen golden brown"Aka gyara mata d'aurin d'an kwalin"suka fito haraban gidan itada k'awayenta sbd mutane nata zuwa"lokacin kuma har 4 pm tayi"wad'anda yaya Aliyu ya d'akko dg hotel sunata service d'in Abinci da lemummuka dasu tsire Anata rabawa mutane"harta fans d'in SONE KO K'IYAYYA saida suka samu"ga masu DJ gefe sun saki kid'a"casu dai bbu kama hannun yaro"Ahaka taro yatashi lafiya me jego da baby sunsha gift Awajen y'an uwa da Abokan Arzik'i"duk gajiyar da yaya Aliyu yayi bai hanashi zuwa yashafama In'am maganin ba kamar yadda ya fad'a"saidai dayaje yasameta har sunyi bacci itada babyn"iya dake kwana dasu itama tayi shimfid'a k'asa ta kwanta"maganin yashafa mata yayi kissing goshinta ya fita... *Bayan shekara 5* Ahankali In'am tayi parking d'in motarta Aharaban katafaren gidan ta"wanda last year Aka masa gyara bana wasaba"fitowa tayi dg driver sit"da fararen kaya Ajikinta"da Alama dg Asibiti take"kai tsaye interest d'in shiga gidan ta nufa"tana isowa bakin parlourn ta dannah door bell"waye?"taji muryar moon yarinya y'ar shekara 5"nice bud'emun"bbu musu yarinyar ta bud'e tana fad'awa jikinta tana fad'in oyoyo Ammi"daddy yadawo tun d'azun"Ai gani nadawo ina d'ana?"yana wajen daddy d'insa"tafad'a In'am na shigowa cikin parlourn"okay kije ki rufe k'ofar yanzun lokacin Assignment ne kije kiyi"dg haka ta nufi part d'in me gidan"ta sami yaya Aliyu da baby Aslam d'an 2yrs yana rarrashinsa har yayi bacci Ajikin sa"yana ganinta ya kauda kansa yana fad'in ki koma tunda Aiki yafimu"tun d'azun nace kizo muje gida kewai sai time yyi ki sauke nauyi" wayyo daddy"kasan yau evening nake kuma ga zubaida an kawo tana labour bayan tafiyarka"shinefa dalilin daya saka na jima"har text message na turo maka fa"pls karkayi fushi baby"d'an murmushi yasaki yana fad'in zubaidan ta haihun?"Eh tasami baby boy"Allah yaraya"kema yaka mata kiyima Aslm(ibrahim) k'anwa haka nan "kinga tunda hjy ta rasu sai Amata takwara ko?"yafad'a yana Ajiye Aslm gefen bed d'in"yanufi In'am dake tsaye gefen mirror tana zare hijab d'in jikinta"saidai kafin ya iso gabanta kiran brr Ahmed yashigo wayarsa"waye zai katsemun jin dad'i?"yaufa da wuri nadawo gida sbd ki biya bashin kwanakin da kikaci"yau baby zan baki Ajiya yarinya ki shirya"yak'are maganar yana d'age gira"In'am tayi murmushi taje ta rungumesa ta baya"shi kuma ya d'auki wayar yana fad'in" mlm Akanme zaka kirani yanzun ka lallatamun jin dad'i nah???"wata mgn me girma brr Ahmed yab'aro"dr Aliyu yasaki murmushi yakashe wayar"ya juyo yana fad'in jeki rufe k'ofar nan kar mom fareesa ta ganmu ta sami Abin fad'awa fans nata..... hakan yasa nayi wuf nabaro musu d'akinsu....
Tamatt bi hamdilillahi duka duka Anan nakawo k'arshen wannan litttafi kuskuran danayi aciki yah Allah kayafemun kabani ladar Abinda ke daidai
tsira da Amincin Allah sutabbata ga shugabanmu Annabi S A W.....
Ina mik'a godiyata gareku makarantana ina Alfahari daku da bazarku nake rawa
Allah yak'ara muku zaman lafiya da mazajenku da budi na Alkhairi mararsa Aure Acikin ku Allah yabasu mazan k'warai" love you All guys
wannan book d'in nakudine duk wacce ta karanta kota fiddamun bazan tab'a yafe miki ba mu had'e ranar juma'ar da batada Asabar......
sai mun had'e A sabon book nawa nan bada jumawaba in sha Allah
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KF7j
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
6a44b5a0807349fbb42924e5487393a7
Tamatt bi hamdilillahi duka duka Anan nakawo k'arshen wannan litttafi kuskuran danayi aciki yah Allah kayafemun kabani ladar Abinda ke daidai
tsira da Amincin Allah sutabbata ga shugabanmu Annabi S A W.....
Ina mik'a godiyata gareku makarantana ina Alfahari daku da bazarku nake rawa
Allah yak'ara muku zaman lafiya da mazajenku da budi na Alkhairi mararsa Aure Acikin ku Allah yabasu mazan k'warai" love you All guys
wannan book d'in nakudine duk wacce ta karanta kota fiddamun bazan tab'a yafe miki ba mu had'e ranar juma'ar da batada Asabar......
sai mun had'e A sabon book nawa nan bada jumawaba in sha Allah
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KF7j
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
6a44b5a0807349fbb42924e5487393a7